Littafan Hausa Novels

Bintoto Hausa Novel Complete

Matar shige
Written by Hausa_Novels

Bintoto Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

BINTOTO

 

*Written by:*

Aysha moh’d(maman teddy

 

 

*ALHERI WRITER ASSO. *

 

*A.W.A*

 

 

“`ƙungiya ɗaya tamkar da dubu, ƙungiya masu aiki domin taimakon Al’umma, ƙungiya masu aiki da naxari da ilimi, Alheri daƙo, Alheri gadon barci“`

 

*Episode 2*

 

 

 

Dedicated to my teddy

 

 

 

 

 

Kutsa kai suke cikin wannan gona don ko ganin gaban su basa yi, zuciyarsu ta tafi akan mangoro. (🤩)

 

Dai² wata bishiyar mangoro wanda ta cika da magorori sosai gata ƙasa² yasa su dakatawa, inda cikin hanxari bintoto ta haye saman bishiyan tana mai bamawa lami ta shimfiɗa hijabin ta don anan xasu tara mangoro.

Zaiba Hausa Novel Complete

Nan ko lami ta amshe haɗi da cewa”don Allah bintoto nunannun fah.

Harara bintoto tayi aika mata dashi haɗi da cewa”tohh naji kar ada meni, don alqur’an kkja duka xan janaki wlh.

 

Kama bakin ta tayi haɗi da yin shiru don tasan halin bintoto sarai, don ƙaƙanin aikin tane ta kamata ta buga iya son ranta kuma ta hana mongoron. Don bintoto ƙarfine da ita kaman shari’a, kowa tsoronta yake a cikin wannan ƙauye tasu.

 

Haka ta hau watso mata da mongoron yyn da lami itakuma take kwashewa tana xubasu a cikin hijabin bintoto.

 

Mai gonan dake ƙarƙashin bishiya kuwa da farko kasa motsi yy don tunanin anyah wainnan mutane ne kuwa, kodai ƴaƴan aljanu ne, don ganin munin bintoto ba ƙaramun furgita shine yy ba, baƙace ita kuma mummuna don sam baxska sata a sahun kƴawawa ba, ba hanci ba ido, ga ɗan goshi duda bawani mai girma bane, don ya saje da fuskanta ys shige, sai dai abun ka ga baƙi kuma mutumin ƙauye yasa munin nata ya kuma shaddada, musamman da take ƙaxama, don sai sati² take wanka idan Abdurrahamanu wato yayan ta yace tayi wanka sao tace masa ya rabu da ita ai doɗa ƙarin ƙarfi ne, shiyasa take da ƙarfi kaman shari’a lol(🤩)

 

Sai da mai gonar ya tabbatar da mutune ne su bintoto sannan yafara sanɗa yana shirin kama su, haba dama idon bintoto wurwur yake, don haka tuni ta hango mai ganar, wanda lami kawi taji saukarta ne dirifff a ƙasa ra ƙwasa da gudu.

Kallom tayi cike da mmKi Ta hau cewa bintoto lfy.?

 

Gudu bintoto take tana ambaton mai gona, gamai gona nan.

 

Da jin haka yasa lami rufo mats baya suka hau gudu, yyn da shima mai gonar ya rufah masu baya.

 

 

 

 

*~ƘASAR JEMANY~*

 

Wata masarauta ce naga mutane ta ko ina kowa nadaga mazaunin sa, wanda da ɗaga kaina na hango wata farar dittijuwar mace wanda take farar fata ce, wato baturiya, zaune take gƴefe guda slaves ne kowanne ɗauke da wani abun firfita wanda yanayij yanda yake shaining har kashe ido yake, wanda haka xai nuna maka a laman da gold a jikin sa.

Sanye take cikin shigarta ta alkyabba ta masu mulki da sarauta, wanda jikin gaba ɗaya ke walƙiyan xinarai da ta gwallah, yanda bayi suje xube a gaban ta xai tabbatar maka da itace mai mulkin wannan fada, tashi tayi cike da isah da mulki haɗi da nufahn wani wuri wanda ni kaina ban gane ma wurin ba, don tuni na xama er ƙauye, bayime suke xube mata yyn da wasun suke kwanciya suyi flate a ƙasa, sai Kuma manyan mutanen data tara suke aikinyi ma queen ɗin tasu jin, wansa ban da ɗaga kai bbb abun da takeyi.

 

A haka tashiga wannan wurij wanda tuni wainnan bayin suka tsaya daga waje dom da’alama privacy room ɗin ta ne.

 

Abun magana naga wata mata taiso gareta da shi haɗi da xubewa tana maƙa mata, fuska a sake kaman na shanu ta amshe haɗi da kirar sunan sa my son… ”

 

Batare da tajira jin me ɗayan ɓarayin xa ace ba tacigaba da cewa” we have since waiting for ur arrival, whre ar you now?

 

Cikin wata irin murya da takasa gane masa yace”mom… ”

 

Jin yanayin shi yasata cikin harshen tasu ta nasara tace” i you on the way or u are not?.

 

Shiru yy ma mintoci wansa jin shirin nasa bai sa ta datse phone ɗon ba, don sarai tasan halin miskilancin ɗan nata.

 

Jin shirun nashi yasata cewa”prince maleek… ”

 

Sai anan cike rashin son mgn yace”im not mom.

 

Datse wayan tayi yyn dashi kuma prince ya cigaba da aikin masha’ansa.

Don magana yakeyi amma hankalin shi na kan karuwar ya sa wato jennny, wanda itama baturiya ce…

Ganin ya katse wayan yasata ƙara shige masa tana mai kissing ɗin ko inah na jikin shi, wanda a haka har ta sauko kan nonom shi tafara aikin tsotson sa, wanda sosai prince maleek kejin daɗin hakan, ya mutsata ya hauyi yana sequesing ɗin ta haɗin da kama boost ɗinta yafara sarrafasu wamda lokaci ɗaya jenny ta fara ficewa hayyaci n ta tana mai aikin summbatu, kafin kace wani abu tuni farin ruwa yafara zubowa ta kasan ta, jikake ferrr

Nan ya kai nakin sa haɗi fa tarawa yama tsotsewa, wanda haksn yaƙara rikitata, ihun daɗi take tana prince kacinye duka don allah, wayyo daɗi….

 

Ganin shima feelings ɗin shi yafara motsowa yasa dhi ɗaukanta xakkk haɗi da nifan kan bedd yana mai ware kafan tasanmam ya xare belt ɗin ahi yana bai fiddo da🍌 hAɗi da xura mata ciki jikake ushhhhhhh

 

 

 

 

 

 

Shikuwa mai gona haka yy ta bin au bintoto har cikin makarantan su, wanda dai² dalibai na komawa aji, wanda nan sukai saur8n shige cikin su yakasa ganesu….

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

*#share to another groups*

 

 

 

 

 

 

Maman teddy ce🧸

 

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/ECYpOBLzwnL4rGVY7dpG4m

 

Follow this link to join my WhatsApp group:

[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping……*

 

 

*🌹BINTOTO🌹*

 

*Written by:*

Aysha moh’d(maman teddy🧸)

 

*Episode 3*

 

 

*ALHERI WRITER ASSO. 📘🖊️*

 

*A.W.A*

 

 

 

 

 

“`ƙungiya ɗaya tamkar da dubu, ƙungiya masu aiki domin taimakon Al’umma, ƙungiya masu aiki da naxari da ilimi, Alheri daƙo, Alheri gadon barci“`

 

 

 

 

*~Not edited~*

 

Baba mai gona kuwa ganin su bintoto sun haɗe ma ganin sa da ɗalibai yasa shi don dole komawa, yayin da tuni su bintoto suka shige ajin su, wanda tun a aji suka fara rabon mangoro, wanda sai shogowar malaman suce suka dawo daga duniyar shan mangoron.

 

Bintoto ne tayi saurin ɗaukan hijabin ta haɗi da sakawa tana mai cewa”a miƙo mata mongoron don ta kaima innan ta, nan kuwa cike da tsoron ta lami ta miƙa mata dayawa wanda sai da kanta tace mata ta isa sannan ta bar mata haka.

 

Su uwani kuwa ido kawai suke bin su dashi haɗi da haɗiye yawu, don sun san ko since bintoto ta sammasu baxata basu ba, musamman yanda sukaƙi bin tana su su shiga wannan gona. Haka suka dinga binsu da ido da mangoron, wanda in bintoto sun haɗa ido sai ta gallara masu harara ta kauda kanta gƴefe.

 

A haka har aka tashe su xuwa gida, wanda akan hanya bb irin tsiwan da bintoto batayi shiba, ta daki wannan ta tsokani wancan, a haka dai har Allah ya kaita gida lafy.

 

Bin gidan da tashiga nayi da kallo, wanda gida ne rugurgusashe don ko a ƙauyen daka gani kasan gidan yalakawan tilis ne, don amaimakon ginin jar ƙasa kaman na sauran mutanen ƙauyen to su nasu da kara aka xagaye.

 

Da shigan ta gida ta tadda innah na surfen waken aikatau, wanda inta surfe baifi abata ladan 20 ko 30 ba, a hakan kuma dashi suke samu suci abinci.

 

Jiyo sallaman bintoto yasa innah saurin juyowa haɗi da cewa” sannu da dawowa autana.

Allah dai yasa ba’ayi tsokanan faɗa ba.?

Jin maganan innan yasa bintoto yin murmushi handa ya bayyana dimple ɗin ta wanda shine kaɗai mai kyau a fuskan ta, nan tace”a’a innah yau ba wanda na kula duk da tonona ma da su tanimu keyi, amma sam ban kulasu ba..

Cike da jin daɗi innah tace”yauwa bintoto na haka makeson ji, maxa cire kayan jikin ki kixo ki ɗauki ɗumen tuwon da ɗaxu ta sallah takawo mun.

Tohh tacw haɗi da fito ma innah da mangoron da ta’ajiye mata, nan tace inna ta kalla mongoron dana kawo maki.

 

Kafin innah tayi mgn ne sukajiyo sallaman Abdurrahamanu wanda cike maida hankli nsu gareshi inna ta amsa banda bintoto datasan halin shi sam baya raga mata, kullum a ƙarafi da ita yake, gashi kullum shikenan aikin cewa’tayi tsokanan faɗa wata xubin in innah bata nan har duka take sha.

 

Kallon ta yy haɗi da cewa”innah wai wanan yarinyan bata wanka ne, tunda na doso nakejiyo tsami ya faɗi yana mai ya mutsa fuska, nan ya wani daka mata tsawa haɗo da cewa”kehhhh wuce ga tuwa can kiyi wanka idan kuma naje na dawo bakiyi ba Allah sai na dakaki a gidannan. Wuce ki bani wuri ƙaxamiya kawai.

 

Jin tsawan da yy mata yasata saurin nufan madafi haɗi da fara ƙoƙarin juyo tuwan xafin, yyin da take ƙunƙuni tana cewa”mutum kullum a yita damun shi, ita har ga Allah in tayi wanka ciwo takeyi, gashi ayi ta damun ta, ae dauɗa ƙarin ƙarfi ne ya Abdurrahamanu kaida baka sani ba shiyasa kake wanka.

 

Da fitowamta da ruwa taji inna ta rufe Abdurrahamanu da faɗa akan ya rabu mata da Autan ta, idan ba haka ba kuma xasu saka ƙafan wando ɗaya da shi.

 

Haka taxo saɓal² don haka jikinta yake, intana tafiya ko inah na jikinta rawa yakeyi, gakuma garin jiki, don bintoto duk saur8 girma ce, datayi dare ɗaya, don a shekaru bayafi 13 ba, amma nonuwa sin cika ƙaiji dam dasu, wanda kace budurwace ƴar shekara 15.

 

 

 

 

 

 

 

 

Plz kuyi manage kwans biyu muna ta shagalin biki ne🤩

 

Amma kuyi manage nasamu kaina tukun, naji comment ɗinku gasky ina godiya sosai, 😍

 

Sanan naji wasu wai suna vewa bintoto saboda muninta wai ita ba mutum bace lol😂

Tohh mutum ce cikakkiya don ni ƴar team bintoto ne. 😍🤩

 

 

 

*Plz Share to another group*

 

 

 

 

 

 

maman teddy ce🧸

[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: *Tyiping……*

 

 

*🌹BINTOTO🌹*

 

*Written by:*

Aysha moh’d(maman teddy🧸)

 

*Episode 4&5*

 

 

*ALHERI WRITER ASSO. .

_________________________________

 

“`ƙungiya ɗaya tamkar da dubu, ƙungiya masu aiki domin taimakon Al’umma, ƙungiya masu aiki da naxari da ilimi, Alheri daƙo, Alheri gadon barci“`

 

 

*SADAUKARWA*

Wannan littafi tun daga farkon shi har ƙatshen shi na sa daukar mawa iyayena Alh. Muhammad da kuma Hjy safiya. Allah yaƙara nisan ƙwana.

 

_____________________________

 

*In the name of Allah*

 

 

Haka bintoto ta wuce su tana turo ma Abdurrahamanu ɗan mutsulun bakin ta.

Ta nufi rijiyan wajen gidan don ta ɗebo ruwan sanyi bayan ta surka ne tayo cikin gidan inda anan ma ta tadda inna har a lokacin masifah takeyi yyn da Abdurrahamanu yy ƙasa da murya yana ta aikin bama innah haƙuri, haka dai ta wuce su tana guntse dariya.

 

Koda ta shiga banɗakin sam batayi wankan ba, don a cewanta ita sam batason ganin ta tayi wakan, mai ye amfanin wankan da ake takura mun ne?, ai wankan baƙi A sarar ruwa ne da sabulu, haka ta dinga surutun ta ita kaɗai, wanda takoma ta xauna dirshan a banɗaki wanda sai da taɗau kusan awa guda a ciki sannan tana tashi ta sheƘa ma jikin ta ruwa batare da ta wanke jikin nata ba.

 

Fitowa tayi wanda a wannan lokacin fira innah da Abdurrahamanu sukeyi akan tabarma a filin tirɓayan gidan.

 

Wuce su tayi haɗi da nufan soron innah, wanda da dosowanta Abdurrahamanu yayi saurin kama kai haɗi da toshe hanci, jin yanda da giftawan ta wani irin tsami da wari mai kaman na guluma ya xiyarce shi.

 

Ganin hararan da innah ke watsa mai yasa shi saurin sauke hannun shi haɗi da ɗan sosa ƙƴeya.

 

Bayan wasu ƴan mintoci bintoto ta fito haɗi da shigarta na koɗaɗɗun atamfa wanda duka tayi haɗin gambixa, don duka riga da ban xani da ban haka ɗanƙwali da ban.

 

“Innah bari naje dandali na dawo.

 

Ta faɗi tana ƙoƙarin barin soron nasu, nan innah tace” Adawo lfy Autana akula banda tsokanan faɗa fa.

Amsa ma innah tayi da tohh sannan tayi waje

 

Shikuwa Abdurrahamanu bin innah yy da ido yana mmkin yanda ita a kullum bintoto batayin mata laifi koko mai tayi itah a kullum sunan ta yarinya, cike da jin haushi ya miƙe haɗi da nufan ɗakin shi.

 

Ita kuwa bintoto da fitan ta ba tsaya a koinah ba sai a wajen wasu yara dataga suna kokawa.

Tsayawa tayi daga baya tana kalonsu don sam faɗa ya rife masu ido bamasu ganta ba.

 

Wani ne daake kira da mahamudu ne yace”kai ne xaka bugan mun ƙanina.? Tohh yau sai nayi maka dukan tsiya naga gatan ka anan ƙauyen.

Kafin wancan yaron yy mgn tuni mahamuidu ya hau dukanshi haɗi da turmishe shi a ƙasa, saboda mahamudun ba sa’an yaron bane

 

Ganin haka nan yara suka hau ihu suna kirar sunan mahamudu.

 

Ae ganin irin dukan da mahamudu yake ma yaron nan yasa tsikar jikin bintoto tashi, nan jikin ta ke tsuma kafin kace wani abu bintoto tuni ta cafka wiyan Mahamiudu tana cewa”wato kai ga ma ƙani, shikuma bai da kowa ko, nan mahamudu ya hau zaro ido waje don yasan halin bintoto sarai da xalinci ga ƙarfi kaman shari’a, baki na rawa ya hau cewa”bintoto mao nayi maki?

Bata tsaya daka ta tashi ba, ta hau dukan shi haɗi da ɗaga shi ta nuna ma Allah ta rima da ƙasa, wanda tana bugashi da ƙasa numfashin shi ya ɗauke don ko motso baya iyayi, ae yaran dake gƴefe daganin haka suka hau gudu suna cewa Bintoto ta kashe mahamudu… Haka suke gudu suna ƙarawa iya ƙarfin su.

 

 

 

 

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment