Littafan Hausa Novels

Baqar Aqeeda Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Baqar Aqeeda Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

BAQAR AQEEDA

STORY

AND WRITING

BY

ZAMANEEY

 

,,,,,,,,,,FREE PAGE ,,,,

 

 

 

,,,,,,,,,,,,Asokoro nasauka ababban birnin sokoto

Unguwar binanchi

Nasauka awani makeke gida ,

Wanda akeyiwa lagami da BABBAN GIDA,

Gida babba Wanda yatara mutane kala kala acikinsa,

Family hause ne Wanda yahada da uwaye da kakanni Yaya da jikoki,,

Babu bare agidan duk Yan family dayane,,

 

Gidane Wanda idan kana Neman tijara rashin mutunci tho idan kazo kansu kakae,

Qarshe, ka gwada taba Dan gidan zakaga rashin mutunci Wanda yake shine,,

Hanan Hausa Novel Complete

Soda ko kansu basa ragarwa inada nawaje duk Fadi unguwar da ta kusa gareta tho TABBAS sunsan da wannan gidan sbd gida be da yatara tijararrin mutane kala kala,

 

Duk fadin gidan Babu da wajensa Babu Wanda suke tsoro ko shayi ko jin kunyar yimasa rashin mutunci ko Dan gidan ubanwaye,,

 

Kamar koda yaushe yauma gidan SAE ihu akeyi da shewa yara sunyi Dan daxo da manya SAE kallo akeuyi

Dan qarasawa nayi Nima nashiga sahun masu kallon ,,

Mariya ce da mardiya ce keta faman dakuwa agidan kowace ta jima Yar uwarta naushin juna suke kamar zasu kashe junansu ,,

Juyawa nayi Ina kallon matanda ke tsatsaye suna kallonfada Babu wacce keda alamar koda cewa araba fadan bare taraba,

Sukuwa SAE dukan junansu sukeyi Kamar wasu Yan resterlling,,

 

 

Can Baki qofar wani daki Naga wata macce riqe da labulen qofar dakinta ,

Yadaga murya tana cewa idan harni nahaefeki da cikina mariya inaso kijijjibge shegiya kinunamata cewa ke ba saartabace kusumarmin da ita da uwarta,,

Aeko Kamar jira mariyar keyi ta kaewa mardiya wani uban naushi abaki Wanda yasata faduwa qasa ruwan cikinta ta hate tadingi jibgar bakin mardiya da haci duk jinin da keta fita abakinta da hacci hk taketa sake dukan hancin da bakin batausayi bare jinqae,,

 

Tsikayo muryar wata mata nayi da alama daga bayi ta fito tace mardiya duk kika Bari mariya ta sumar dake agidannan SAE na tsinemiki albarka

 

cimin Dan gin uwarta😂

Shegiya,

Tanaqasa fadin hk tashige dakinta, mardiya najin hk tajuye da mariya tadingi jibgarmata Baki itama saeda taradamata Baki da hanci,

Yara ihu suketayi da manya ,

Yayinda sukuwa dukan junansu kawae suke sunayiwa junansu rauni har qarfinsu yaqare suka Fadi gefe kowace na maeda numfashi,,

Wata Orin ihu da sowace ta kaure cikin gidan anacewa Babu wacce tafi wata qarfi,,

 

Wata matA na hango bakin famgo ,,

Tace keeee!!!! Rahila,

Zonan wacce ake Kira da rahira race as nidae baba kibarni naqarasa gani,

Tafadi hkn tanasake tsala ihu ganin mardiya tasa qafa ta bankewa mariya Baki saeda haqoranta daya ya karye,,

Wani matashi Shima da bazae wuce Saar rahila dinba yace kutumar dumadun can karki yarda wllh aunty mariya saekin Rama,,

Aeko matarda da ke bakin famfo tadaga murya tace,,

Tace wllh idan har Baku Yi shu da bakinkuba kuka jawomuna ba,ili da jafa,Inta Zan kwana tsinemuku da Kuma Allah ya Isa da WADANDA suka jawomin wannan abinba wllh idan kuka tayarda da sarauniyar gidan Nan zakujawowa kowa asarane,,

Kixo kiwuce karku tada sameera daga baccinta wllh xata dandanamuku azaba idankuka tada meerath daga bacci,,

 

Aekuwa summa tadani,,

Wani irin tsoro da firgici Naga yabayyana ga fuskokin mutaninda ke gurin gabadaya,,

Juyowa nayi Naga menene ya haddasawa mutanin irin wannan yanayi hk one time ,

 

Idanuwanta arufe suke ta daura hannuwanta daya akan kunkuminta ,daya riqe da wata iriyar bulalar dorina tana juya kanta gefe gefe ahankali,,

Sanye take da rgar Amales broun clour Mae

Zanin Teddy holding,,

Iya gwuewarta,

Wandota jeans broun clour

SAE takalman qafarta golding masu zanin broun ,,

Kashin kanta baqi wulik dayasauko har agadon

bayata,

Bude idanuwanta tayi masu dauke da fararen Ido yayinda cikin idon baqine sik,,

 

Ahankali ta bude Dan qaramin bakinta tafara magana cike da Isa da izzardake matuqar qaramata kyau da dadawa mutane jin shakkarta da tsoronta,,

Tafara managana cikin gadara ,

 

Hummmm!!! Kenan nayi sake yanxu duk da da Yan gidanmu sun fara raenani ace kamarni tafadi hkn tana Nuna qirjinta,kamarni Ina bacci za,atada,

 

Tho narantse da ubangijin da halinci annabi Musa yau Babu butunci baanemi zaman lfy ba wllh yau duk da da barin cikinda akataba Yi sae yadandana zafin qunar rayuwa,,duk saena hukuntaku agidan Nan,

 

But kafin nafara da ya,ya Zan fara da uwayensune

Zan sa doka duk shegiyarda ta karyata batsofo ba tsofuwa hukuncine kawae Zan yanke Kuma kowa yasan hunkuncin merath acikin unguwar Nan,,

Mukutt!!! Naji matan gurin sunfara hade bushashin yawunda yataremusu a maqogwaro,,

Taci gaba dacewa,

Sakamakon kunagani ko incee daku akayi ihunda har aka tadani,,

Dokar itace duk Fadi da lungun gidannan banaso ahasa huta ko akuna gas ko electric ko reshoo,

Banason ahasa wuta agidan nayau gabadaya,,

Wata mata dake gefe tace mekike nufi ne,

Amatuqar gadarance tace Ina nufin yau Babu shegiyarda zata daura girki agidannan SAE gobe kwacce ta Dora ma ta sauke ko qwarar azzarra na gaushin wuta nagani saena dandanawa macce nau,on rashin mutunci and saena kecemata baya da Reza insa gaushin wutar abayanta bare Naga tukunya andaura girki,

Wallahil Azeem duk wacce ta KARYA wannan dokar zataga ABINDA zanyi,,

Matar Adan tsorace tace idan mahaefinku yadawo Yana son cin abinci fa,

Ace yaje restaurant yasata sbd meerath tasa doka tana qarasa fadin hk tajuya

ga yaran,

Janyo kujera tayi ta zauna tasasu.layi kusan su goma Sha tamusu bulalar dorina 10 goma abaya,,

Kana tasasu tsallen gwado,,

Saeda tadau kusan 15 minute tana daddana wayarta kamin tamiqe tanufi daki Bata wani jimaba tafito sanye da torwooll tarato soson wankanta awuya botikin sabolinta riqe a hannu hatta Dora qafarta kan toilet din ta juyo tana kallon yaranda tasa tsallen kwado matansu da mazansu SAE kuka suke sunyi jage jage da zufa,,

Yace duk yaronda tayarda uwarsa tace yatashi yatashi tho zaega nau in azabarda zanganamasa,tana qasa fadin hk tashige bandakin,,

 

Tsaki uwayen yaran sukaja suna tsinemata

Da zaginta Amma duk acikin ransu ,,

Sbd idan sukayi taji thofa katakalowa kanka,,

Kodogon mutsi mutum yayi Wanda Bata yarda dashiba thofa hukuncine zae biyo baya,,

Duk fadin gidan Babu Wanda zae cemaka yanasonta sbd mulkin datake zabgamusu ko masautartace iyaka kenan,,

 

Itace Allah ya fitar Yar jagaliya agidan wacce ko sunanta aka ambata SAE

Gumi ya farkewa yangidan dama yan wahen gidan ,,

Babbar yarinyar hajiya kulu dikko daula ce babbar Yar siyar Nan Mae hannun jari amanyan masana,antun qasashe da dama,,

Matar govenor dikko daula,

Tana girmamata itama tana girmamata da Bata kulawa,,

 

Tanafitowa daga wanka

Tafada daki tafara shirin fita,,

Babbar wayarta sumsume gallaxy s10 tadau ruri suna hjy kulu yafito baro baro,

A screen din wayar ,,

Yasauka takara akunnenta tace babbar giwata ykk lfy tafada ataqaece,,

Hjy kulu yace awannan karonfa inaso nazama MINISTER shige da fice ta Nigeria,,

Kuma nagafa Yan majilinsu da presedent nason bani matsala,,Kita halin qaqa inaso nazama

Minister shige da fice,,

Karkidamu hajjaju

Kinada da meerath nasani shiya nayi gaggawar sanarmiki Dan kece ta hannun damana Kuma Zan Miki p,a danaci,,

Hb hajjaju kudauka kinzama minister ,,

Wata iriyar dariya hjy kulu ta kece da ita kana tace,

Zakiga alart ,,

Ina godiya hajja ju,,yaqarasa maganar Hadi da kashe wayar,,,

Tana fitowa ta kalli yaran da duk sun fita a hayyacinsu tace akiyaye gaba Dan Ina saurine wllh da SAE kunzama guragu yau maza aje ayi wanka,,

Tanaqarasa fadar hk yasaka baqin glass dinta tanufi arearsu,,

 

 

Yaran kasa migewa sukayi kowa uwarsa tazo tajasa,,

SAE alokacinne sukasami bakin tsinemata damata Allah ya Isa,,

 

Atsaye take tatara manyan yaranta su kasko da jj dasauran su,

Tace ABINDA nkson sanarda ku cewa shine

Hj kulu ta Nuna xalamarta tason hawa kujerar MINISTER shige da fice ta Nigeria ,

Amma presedent da SABON govenor da Yan majilinsu sunason Bata matsala wacce Nima zasu bani ,,

ABINDA zae farubkawae shine muyi aeki akansu,,,.

 

Manage plx

About the author

Hausa_Novels

1 Comment

Leave a Comment