Littafan Hausa Novels

Banbanci Tsakanin Matsi da Cikowa

Farjin Mace Kala Nawane
Written by Hausa_Novels

Banbanci Tsakanin Matsi da Cikowa

 

 

 

 

 

 

 

 

BANBANCIN TSAKANIN MATSI DA CIKOWA

.

TAMBAYA

.

_Assalamu Alaikum da fatan malam ya wuni lfy dan Allah ga tambayana shin menene banbanci sakanin MATSI DA CHIKOWA sannan menene maganin shi chikowan don Allah ataimaka a amsamin tambayana nagode Allah yakara basira ameen._

Garkuwa Hausa Novel Complete

*_AMSA:_*

:

_Wa’alaikumusslam warahmatullah_

_Lalai ko shakka babu Allah gwanine wajen halittar bayinsa, kamar yadda mata suke kala kala a halitta jikinnsu wanda zaki ga wata doguwa , wata gajera, wata madai daiciya mai jiki wata ramamma, wata mai qugu wata bata dashi, haka kuma mata suna da banbanci wajen nonuwansa wanda shikansa yakai wajen kala 9 to kamar haka Allah ya halacci gaban mace kala kala aqallah kala 5,wani mai zurfi, wani mara zirfi, wani mai tudu wani ramamme, wani tsukakke, wani matsattse._

 

_Amma ataqaice: Idan aka ce cikowa Ana nufin cikowar gaban mace yayi dam da nama, bambancin cikowa da matsewa a bayyane yake Sbd Koda mace ta matse Idan ba a cike take ba Ana saduwa sau daya komai zai bude, ba kamar cikowa ba da Koda Yaushe mace zata jita a ciki Koda za,ayi jimai da ita sau goma a dare daya Idan mace a cike take, zata gane ta hanyar saka dan yatsanta a cikin farjinta zata ji nama cunkus cikin hq Babu masaka tsinke kuma daga sama zaki ga yana da tudu,Sbd haka sai kiga megida na shiga dakyar Amma kuma yana jin wani irin Dadi a maimakon Idan matsi ne zai shiga dakyar Amma kuma ciki zaiji a bude bai kamashi ba._

 

_Ataqaice: Matsi shine gaban yazama tsukakke bai da fadi kuma bai budeba, amma shi yana xuwa a kowanne irin gaban mace , za,a iya samin mace bata da zurfi ko tudu, amma kuma gabanta matsttsene, akan samu na wata mace sabida matsewa duk sanda za,a sadu da ita sai an sha wahala ko yaushe kafin gaban namiji ya shiga, amma indai akai dace mai wannan matsttsen gaban ta na da wadatacciyar ni’ima da cikowa to sunfi ko wacce mace dan dano , na sani cewa indai namiji yasami irin wanan mata ko shakka babu zakiga yana maqale da ita arasa dalili amma shi yasan abinda yakeji domin duk farjij mace ta zai maqale gaban namiji kam kam to yana mutuqar gamsar da maza._

.

_~Maganin cikowar gaba kuwa babu kamar *CICCIBI* yana saka gaban mace ya ciko ya kumbura ciki kuma ya matse sannan yana karawa mace ni ima da dandano_

 

_Haka kuma yin matsi da *MAN HULBA* da shafashi a farji gaba daya ko da yaushee shima yana da tasirin wajen cikowar gaban mace._

.

_Amfani da yayan zogale mace ta hadashi da cikwui Ko da dabino Idan taci ya ratsata zataji hatta clit ya kara girma, sannan gaba ya ciko._

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment