Bafulatanar Ruga Hausa Novel Complete
BAFULLATANAN RUGA*
BY MMN TEDDY
*56/57*
*BONUS*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
*A.W.A*
Bangaren Mairo ko bayan fitan Layla ne Ammie ta shigo dauke da tray manya guda biyu,tana dauke daya,dayan kuma wata yar aikin ta tana dauke da dayan. A daga falo ta ajiye mata akan center table din sannan tayo cikin Bedroom din nata ta taso ta don taci abinci. Haka Mairo tabi bayan Ammie suka nufi falon wanda da zaman ta Ammie ta soma sarving din ta. Wanda tun mairo najin dan nauyin ta har ta sake,musamman ganin yanda take jan ta ajiki da fira. Sai da Ammie ta tabbatar ma ta koshi sannan tabarta suka cigaba da firan su tana bata labarin yaran gidan da halayyan ko wannan su tana dary. Suna a haka sai ga Layla ta shigo Nan itama aka duka da ita suna firan su da dry don yawancin firan akan khalifah ne iyayen an rigima. Anan ne Ammie kece ma Mairo zataje dubai nan da kwana biyu kuma da ita xata tafi,don Ammie so take ta gogar da Mairo n a yan watanni. Cike da son tafiya n Mairo ta daga ma Ammie kai hadi da cewa ehhh Ammie xanje. Don gidan gaba daya yafara fice mata arai,tun da taga Muhammad Adnan. Itako Layla da jin haka tayi saurin cewa” Ammie nima xanje don nasan daga dubai dole xaki wuce labanun. Kallon ta Ammie tayi sannan tace a’a Layla idan muka tafi dake ya maganar school?. Murmushi Layla tayi sannan tace Ammie ai yanxu hutu mukeyi.idan hutun ya kare sai na dawo gida ai. Haka dai Ammie ta amince mata ganin ta matsa da ita za’ayi. Shikuwa Daddy da baya a gari sai da yakira yace a bai ma Mairo wayan don yaji lafiyan diyar ta tashi. Sosai yake tambayan ta ya gajiya da kuma bakunta wanda sai da sukafi mintoci a haka don Daddy irin mutananne masu barkwanci da iya jan yaro da fira,don duk miskilancin Mairo sai da tasaki ta dinga taya firan tana dry.
Azizan Baba Hausa Novel Complete
A haka Mairo ta kwana biyu a gidan wanda tuni a kwanaki biyu kaman sun shaikara biyu ne,don shakuwa da sabo sun saba sosai wanda hakan ya kuma kwantar ma Umma da hankali. A ranan da ko xasu wuce dubai Khalifah har kuka yy don Ammie tace baxata je da shi ba. Daga ita sai Mairo da Layla zasu tafi. Haka mujaddad wanda shima kanin ne a wurin Muhammad Adnan yadinga yi masa dry,yana cewa” hohohooo wai mai yasa khalifah kai na mamajo ne?.duk inda mata suka kana nan,Amma ban taba jin kace zakabi Ya Muhammad Partcout ba. Dry duka a sanya ciki ko har da Umma,sannan ganin ana cin ma Khalifah nata mutunci yasa ta kamashi ha’di da yimasu Ammie addu’a r Allah ya sauke su lfy,sannan tayo gida cike da kyewansu. Karfe 11am jirgin su ta daga xuwa dubai.wanda a wannan kasa Mairo taga badala taga yan boko taga kuma yayan hutu gayu da kudi duka. Tun tana kauyanci har ta daina. Wanda a taron bikin Dan kawan Ammie kuwa taga yanda ake barin arxiki,kuma tun a nan Ammie tafara sawa ana gyarata dangane da gyaran jiki da kuma gyran nono don Ammie sawa tayi a kira mata mai wannan sana’ar ta dabam don ta gyara mata Mairo n ta. Don sunan ana biki ne ita Ammie da biyu da iso kasan don a canja mata kamannun Mairo da da kayan sabulai da mayuuka dana gyaran jiki. Satin su biyu a dubai don Ammie saboda yawan xuwa n ta kasanne yasata har gidaje matake dasu acan,da sukayi sati biyu ne suka daga hadi da nufan kasar labanun. Tun kan sufara zaman kasan Mairo ta goge fatan jikin ta ya canja yana shirning and Glowing abun kaiiii sai kun gani. Don sometimes Layla ita da kanta sai ta ringa taba fatan jikin ta tana shafa wa tana cewa” wow Ammie jikin Maryam taushi ga wani sheki da yakeyi,Ammie wai maiye sirrin?. Harara Ammie ke wurga mata kan tace” wani sirrin kuma bayan kullum kuna tare inda wani sirri ai sai kin fini sani…..haka dai zatayi dary tayi ta shafa hannun Mairo kaman wata mayya,don watarana mana sai Mairo ta kwace hannun ta tace” Layla karki isheni,sannan xata sa dry ta rabuda ita. A wata biyu da suka yi a kasar abunka ga farar mace kuma tashige cikin larabawan kasan labanun tuni Mairo tasaje ta hade da su kace itama balarabiyan ce saboda kyau,tayi kiba ta murje gashi Ammie ta dorata akan magungunan gyaran nono don tuni ruwan nonon ya kafe,ta hada mata magungunan gyaran nonon wanda saboda tsaban gyara da sukayi har wani irin tuwo² suke gasu a tsaye bb wanda zai ce wai Mairo ta taba aure bare kuma rayuwar ruga. Don larabawan kasan su kansu deting din ta sukeyi saboda tsaban kyau. Duk da haka Ammie bai mata anan ma haka ta cigaba da dorata a akan gayu,don shigar arabiyan gown yaxama mata jiki gashi masifar kyau suke mata.
Kai a takakkaice Ammie sai da sukayi 5 mount a wannan kasar,sannan suka fara shirin dawowa gida nijeria don kirar ma Daddy ne ya isheta yasata don dole fara shirin dawowa. Kafin ko wannan lokacin tuni Mairo taxama wata classical baby,don inba’ace maka batayi karatun zamani ba,toh sam baxakace ba. Musamman yanxu atlist intana mgn xaka ji tana dan saka english and arabic don komai na Ammie ta kwashe shi gayun ta kyalekyalen ta da iyayin duka. Don haka Ammie take ko mgn xatayi sai tasa maka daya daga cikin wannan yarukan biyu. Shiyasa a yanxu takoma dabi’unta hakk na Ammie.
A ranan da suka sauka a nijeria kuwa Mujaddad da su Ameerah sam basu gane taba,don sun axa irin wa’innan larabawan ne dasu ke xuwa nijeria musamman shigar ta datake sanye cikin bakar Abaya mai stones da xanan flowers red. Kafannan nata kuwa suna cikin wasu irin fitinannun hill. Ta yafa mayafin rigar ha’di da yin rolling dashi. Fuskan ta kuwa simple make up tayi,wanda ya kuma bayyana kyawunta. Yyn da fuskan ta har fitar da wasu kwantattun gashi yake daga saman goshinta saboda hutu da kwanciyan hankali. Tsayawa duka sukayi sun kasa cewa umm bare um’ummm. Sai Ameerah ce ta kalli Ammie tana cewa Ammie wai ina Maryam?. Dry Ammie tasa yyn da Layla ma ta hau mata dry tana cewa yanxu bakiga Maryam anan ba. Amma lallai ke yar kauyen Nijeria ce. Tsaki tayi tana cewa nidai Layla ba dake nayi ba,kimga daga dawowanki xamu fara ko. Cike da zakuwa da son ganin Mairo Khalifah yafara bubbuga kafa yana kallon Daddy dake tsaye yana murmushi ganin draman da Ameerah da Layla keyi. Ganin xai sa daru yasa Ammie nuna Mairo da hannu tana cewa tohm duk ya isa ga Maryam dai period.
Xaro ido duka sukayi don har mujaddad yayi mmkin ganin yanda Mairo ta chanja takoma kaman ba ita ce BAFULLATANAN RUGAR da suka sani ba. Cike da murna Ameera da khalifah suka rungume mairo yyn da Mairo itama ta rungume su don sosai tayi missing din su….. A haka suka nufi motocin da suka taho daukan su wanda da shigarsu securities suka mara masu baya. A bun da yafaru a airport shi ya maimaita kanshi ,don da suka nufa part din Umma ita kanta bata gane Mairo ba. Nan ko Duka aka sa dry,wanda Mujaddad ne ya hau cewa” tabdijam Umma gsky dole aniima inxan tafi hospital dina kixo mije a duba lfyn idon ki. Duk da haka Umma bata fahimce shi ba balle ta gane diyar tata. Ganin haka yasa Mairo nufo ta ta kamo hannun ta tana cewa” Umma nice fah. Sai a sannan ta xaro ido waje tana cewa ” wai Maryam kece haka?… Dariya duka suka kuma harda Mairon sannan suka zauna akan royal cushines din falon ana mai cigaba da firan kasar labanun. Da yanda Mairo ta chanja kaman balarabiyya ta koma.
Dry Mujaddad yy sannan yace wai har da wannan yar kauyen Ameeran bata gane ta ba.koda yake bai dace nayi mmki ba,tunda nasan daga kauyen da ta fito. Dry suka kuma nan Umma tace kai Mujaddad wannan abu haka kanafa damun Amira na. Murmushi yy ha’di da cigaba da cewa ” wai umma kinga yanda ta saki baki tana tambayan wai ina maryam?. To wannan inki kaga matana ai suma xakiyi saboda kyaunta ba irin ki baka ba. Ae bai kai ga rufe baki ba ta amshe da cema sa a haka kuma akemun rushing. Zaro ido yy waje yana cewa” a haka duk wannan bakin naki,inah aeni matana fara ce xan aura iri na ba baka irin ki ba.
Ganin abun nashi na yawa yasa Umma cema sa kai Mujaddad kodai kana neman iri ne?. Kafito fili ka fada mana sai muyi yar gida. Dry aka sa nan cike dajin nauyin Umma yace wahhh Umma ni,na auri baka Allah ya kiyaye. Yana fadin haka yana kokarin barin falon.aiko nan Mairo tace masa ya Mujaddad ai irin wannan hadin tafi ma kyau. Cocacola and fanta kenan. Dry aka kuma sawa nan Layla tace gsky fah ya Mujaddad haka ne. Ficewa daga falon yy yana dry yyn da Ameerah ke cewa Allah y kikyaye ta auri fitinannane irin Mujaddad. Haka a wannan yinin ranar suka kasance cikin farin ciki da walwala. A washe garin dawo wansu ne suka shirya don fita outing wanda tuni su Ameerah da layla suke jiran ta daga kasa. Tun daga fitowanta wani sanyayyar kamshin ta ya manaye falon,yyn da a hankali ta hau sakkowa daga stairs din. Muryan Ammie taji tana cewa” Muhammad Adnan ga Maryam sai yau Allah yy xaku ga juna. Gaban ta ne yafadi. Amma duk da hakan cike da salon ta ta cigaba da sakkowa daga stairs din har ta isa tsakiyar falon inda nan idon ta ya sauka ga na Muhammad Adnan dakuma Anisa da take rike da baby sajida…. Ammie ne ba tare da ta fahimci wani abu game dasu ba tace Anisa ga fa Maryam. So Anisa take tayi mgn amma kuma bakin ta yagaxa,shikuwa Adnan ganin komai yake kamar ba gsky ba,wai Mairo n shi ne wannan ko dai mafarkin ta da yabayi ne. Muryan ta suka tsinkaya tana cewa” Layla wannan itace baby sajida ko?.bude baki Anisa tayi cike da mmkin yanda Mairo n ta nuna kaman bata taba ganin su a duniya ba,irin wannan shine d firt time da ta taba ganin su.
Labarin ta kudice gamai son jin cigaba n shi zai turo #200 VIP normal#100 VTU #200 MTN duka ta wannan Number n 08081202932/09137392680.
Maman teddy🧸
[4/12, 5:38 PM] Hausad paid: Typing✍🏻
*BAFULLATANAN RUGA*
*54/55*
Don haka iyayen Umma ba wasu karfi ne dasu ba,shiyasa ma koda Abba lamido yafito akan neman Aure n Umma,da’akayi binciken shi akaga usulun shi aka amince mai…ko a lokacin da umma ta auri Abba lamido yana da Auren Umma Hausi kuma bata taba haihuwa ba,shiyasa ko da Umma ta haifi Mairo tayi matukar bakin ciki, shiyasa ta shiga ta fita ganin ta dasa ma Abba lamido kiyayyan Umma dakuma Mairo,wanda da haka Allah yabata iko tasamu wani gahurtaccen boka wanda kafin aikin nata yaci sao da ta kauce hanya. Don sai da wannan bokan yasata ta siyo zakara ta murde wuyan ta a haka har ta mutu sannan.
Tun daga wannan lokacin kiyayya mai zafi ta shiga tsakanin Umma da Abba.wanda ana a haka ya auro umma yadikko don tuni ya jingine Umma da ita da bb duk daya suke a wurin shi. A haka kullum Umma tana hakuri don ta kwana a wajen rugar su bb adadi.don dik inya tashi tijaran shi sai ya kado ta wajen bukka yace yagaji da ita tabar masa gida.Amma a haka tana ana ce saboda tana duba rayuwar diyar ta ta. Duk da haka bai mawa Abba lamido ba don a wata rana ne yaxo cike da tijara yace Umma ta tattara ta koma garin su ya saketa kar ta kuma dawo wa inda yake. A ranan ba umma ce kadai tayi ta kuka ba har da Umma yadikko don sosai suke zaman lfy. Da xata tafi da Mairo ne Abba ya fixgeta yana cewa” ta kara gaba ita kadai tabar masa gida,Amma banda Mairo. Haka Umma tabar masa rugar wanda rabuwanta da Mairo sai da yasata ciwo amma a haka tayi hakuri ta dangana. Umma bata kuma shekara 1 a gidan ba Daddy ya wanda a haka suke zaune lfy da Ammie da kuma yayan ta…don dama tun kan tayi Auren ta nafari suke tare da Ammie kuma dama shi Muhammad Adnan dan gidan ta ne dama,shiyasa sa ta dawo gidan su da Aure yazama dan dakin Umman cikakke.
Wannan kenan yan team Mairo………
[4/12, 5:38 PM] Hausad paid: Typing✍🏻
*BAFULLATANAN RUGA*
*52/53*
Dariya Ameerah tayi ha’di da cewa habawa my Layla sau 1 fa. Tsaki Layla tayi ha’di da jawo kafan nata tana matsa mata.itako Ameerah sai lumshe ido take tana cewa wow Layla kin iya. Tsaki Layla tayi ha’di da ture kafanta tana cewa tom ya isheki hajya ta haka nima inada abunyi ai. Tana fadin haka ta mike ta nufi toilet ta dauro alwala don ta gabatar da sallah, wanda da fitowa n ta ta kalli Mairo tana cewa Maryam ki tashi ki dauro alwala muyi sallah. Mikewa tayi jiki bb kwari ta nufi privacy don har a yanxu kallon Abun take kamar Almara ko a mafarki . wai Muhammad Adnan din da tasani ne yau ta ganshi cikin gidan da Umman ta ke Aure. Itakuwa Amira mikewa tayi ha’di da nufan bangaren Ammie don ba anan suka saba maruri ba,yyn da ita kuma Layla ta dauki sallaya ta shimfida ha’di da tayar da sallah. Sai da ta gama kukan ta a toilet sannan ta dauro Alwala ta fito inda ta riski Layla ta idar da sallan tana a zaune a gyefen gado tana dan goge fuska wanda da alama fita xatayi. Kallon ta Mairo tayi ha’di da cewa Layla kin idar da sallahn kenan?. Sai a lokacin da taji muryan ta ne ta lura da fitowan ta, nan tayi mata murmushi tana cewa” hmm wlh kuwa Kedai bari kawai Maryam,wai so nake na dan fita da Baby na yau xai xo. Tunda ya Muhammad ya dawo nace masa kar ya kuma xuwa sai yau. Saka hijab Mairo tayi tana kallon ta sannan sai da taji tayi shiru ne tace saboda mene yasa kkce yabar xuwa to?. Nisawa Layla tayi ha’di da taba baki tace wai yace ba mu isah tsayawa da samari ba. Shaikaru na fa 20 to yaushe ne za’a bar ni don Allah. Hmm kedai maganan tsaurin halin yayan nan namu wlh yawa ne dashi,ai har ke yanxu kin shiga uku kuma,ga saka aikin fitina shiyasa duk na ganshi ban bari ya ganni nake guduwa. Duk da bacin ran da Mairo ke ciki ganin yanda Layla ke mata mgnan Adnan rada² kaman mai tsoron kar yajita ko yana kusa yasata kwashewa da dry. Wanda ganin hakan yasa Layla cema ta hmm lailai ne ma dry kk ko? Wlh xaki fahimci ci abun da nake fada maki inya dawo yafara ta kanki,don shi fitinan shi har matan shi bai bari ba. Gyara mata sallayan tayi tana cewa ” kiyi sallah n kafin na dawo na cigaba da baki labarin ya Muhammad don wlh sai kin tsorata da mugun tan shi. Dry Mairo tayi na ciki na ciki wanda a ranta take cewa ” Layla kenan ni xan baki lbarn yayan ki ciki da waje…….. Bangaren Mutanen ruga kuwa tun da Abba lamido yasa aka duba masa inda sa Inda Umma da Mairo take ba’a samo masa labarin ba yafara ciwo a tsaitsaye wanda tun yana a haka yanxu har ciwon ya kwantar da shi don sai a yanxu yafara nadamar abun da yy mawa Mairo a rayuwa, itako Umma yadikko bi ta kansu batayi sai dai tabar shi da Umma Hausi da yakejin balain tssnarta a zuciyan shi………… *HMM WAI WACCE UMMA NE?* Umma ta kasance a salin yar garin kano wanda ta taso a cikin sharada….da ita da Daddyn Adnan sun kasance yan uwa ne,don da mahaifiyar Umma da Hajiya Babba iyayen su guda ne. Don haka auren zuminci ne suka kullah. Duk da kunsan ba ita ce matanshi Aure n saurayi da budurwa ba,Ammie ce matar shi ta farko……….
Anjima xanyo maku new update yau sau uku zanyo maku bonanza…yan VIP a sha karatu lfy anjima naji ruwar Comment don wannan pagen na kune.
Maman teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATAN RUGA* *60/61*
Zaro ido waje duka sukayi yyn da gaban Mairo yafara fadi,don a yanzu taga ma karantan halin Adnan, tasan rama duk wani wulakanci da tayi masa zai yi. Tana a haka nan take wata zuciyan tace Mata to sai mene ai salo salon na tajara yanxu ma yasoma gani. Cike da dakewa ta dauki spoon din tafara kai shinkafan bakin ta, sarai ta fahimci inda Matsalar yake,amma a haka ta cigaba da ci batare da tanuna wani sauyi akan fuskan ta ba. Su kuwa su Layla tun da suka kai 1 spoon suka kai d second spoon, kawai sai suka fara hawayen sharrrr…sharrr don a tunanin su wannan shini karshen azaban da Muhammad Adnan yayi masu… Ci gaba da ci tayi da taci² ta daga lemu ta kora da itah. Don Mairo har a yau bata mance da ‘dan’danon Abincin rugar su ba. Ganin wanda yakeyi domin ta bama tasan yana yi ba,yasa shi daka masu tsawa yace su tashi su bar masa part. Ai nan jiki na rawa Layla har da gudu ta nufi side din Ammie, itama Amira nan tayi,itako Mairo sai ta nufi part din Ammie don tasan nan ne nasu barayin…. Da shigan ta ta nufi upstairs tayo Alwala hadi da yo sallah, sannan ta fito daga dakin nata ta nufi bedroom din Ammie. Da shigan ta ta samu Ammie zaune kan sallaya tana Addu’a. Ganin ko hakan yasa ta nemi wani resting chair dake a gyefe ta zauna tana cigaba da daddanna wayan hannun ta. Har Ammie ta gama bama ta sani ba,don tayi nisa karatun alkur’ani ta cikin ta. Muryan Ammie yadawo da ita daga karatun da takeyi. Nan Ammie tace Maryam kun kammala masa aikin?. Daga mata kai tayi alamar ehhh. Nan ko Ammie ta mike tana cewa ” masha’allh yanxu muje muci abunci ko?. Don yau mutumin ki na girka maki. Dry Mairo tayi ha’di da bin bayan Ammie duk da a yanxu dik wani kalon test na abinci ya fice mata daga baki. Amma jin da tayi Ammie tace her fevourate ne yasata bin bayan ta har suka isa dirning area,sannan suka zauna. Bude Abincu cuwan Ammie ta farayi,wanda nan take wani dadddadan kamshi ya ziyar ci hancin Ta,wanda sai da yasa ta rintse ido saboda da’di. Sarving din Sakwaran ta farayi mata wanda tayi shi da miyar ganda.abun ba’a mgn don ni kaina sai da yawu na tsinke😋. Haka suka zauna suna ci Ammie tana shan zuba ga ha’di da kwararo mata santin Da’di… Ita dai Ammie banda murmushi bb abun da takeyi. Sai da ta kammala ne tass sannan ta raka Mairo har daki ta shirya tsafff ha’di da yo wanka ta chnja kayan jikinta xuwa nighty sannan ta fito ha’di da nufan side din Daddy don yana part din ta ne. Su kuwa su Ameerah da Layla Umma tasha Lallashi akan suyi hakuri don sin kwashe mata duka abun da yafaru, wanda Anisa da ke zaune nan take gaban ta yafadi jin wai ya zaunar dasu a dirning area ya tasa masu abinci su cinye shi… Cikin sauri ta nufi side din shi duk da tasan itama ba wani zaman lfy ne tsakanin su ba,don tun ran da tasa ya saki Mairo yadaina wata alakada ita,ciki kuwa har da saduwan Aure. Yace tun da yaya takeso ai gashi ta samu don haka shi daga yau ya yanke duk wani alaka da ita.kaman yanda ya rabu da Mairo to ita baxai rabu da itaba,amma kuma bb alaka tsakanin su. A hanyan ta na tafiya side din nasu ne,ta tuna da wahalan da tasha a partcout a hannun shi,duk da ita mai yawan bukata ne,amma hakan sam bai tausaya mata ba. Don shi kanshi bata san ya yakeyi da fitinan shi ba. Don a haka da wahala ya isheta ita da kanta taje rugar su Mairo Amma anan suka tadda Mahaifin ta kwance bb lafy. Wanda hakan da kuma jin wai ba’asan inda Mairo take ba yakuma tayar masa da hankali. Shiganta falon yasa tunanin ta tsayawa cakkk sakamakon ganin shi yana shirin nufan bedroom din shi. Kallon rahane mai rainon su Baby sajeeda tayi ha’di da cewa ” Rayhana ku shiga bedroom din ku sai da safe. Sai da safe tabi ta dashi wanda da shigan su tabi bayan Muhammad Adnan.shi ganta yy dai dai yana shirin kwanciya don yy tsafff cikin shigar shi ta kayan bacci. Zama yy yana tambayan ta lfy.mai ya kawota bedroom din shi?. Idon ta ne yy narai² nan take hawaye yafara sakkowa daga kan fuskan. Muryan ta har rawa yake ga tsoran shi da yanxu take,don gaba daya baya mata wasa,nufo shi tayi ta zauna a jikin shi tana mai kara shigewa jikin shi tana wani irin kuka don a yanzu tagama zama kallon tausayi. Kuka take tana plz Adnan yau ka amunce mun, ka sauke nauyin dake kanka,wlh na yarda ka auri Maryam mu zauna tare ni da itah…tana fadin haka tana kokarin rabashi da kayan jikin shi,don jikin ta har rawa yakeyi. Murmushi yy mai cike da fassarori a hankali ya kamata hadi da kwantar da ita kan bed,don a yanxu tabbas xai iya biya mata bukatan ta,tunda ta sauka daga kan tobalin da ta hau.
Kuyi manage xuwa anjima,kunga shirya yara xuwa skul gakuma ni kaina ga oga na…. Afuwan mu tare a next episode.
Naga wasu na fitarmun da littafi don Allah a daina,sanin kanku labarin bafullatanan Ruga ta kudi ce#100 Normal group.wanda ake turo masu sau 1 .VIP kuma #200 VTU ma #200 duk ta wannan numbern 08081202932.
Maman teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA*
*62/63*
Na Mmn teddy🧸
*ALHERI WRITERS ASSO📘🖊️*
*A.W.A*
_____________________________
Kwantar da ita yy yafara rabata da kayan jikin ta,kan a hankali yafara bin ko inah na jikin ta da kissing… Lumshe ido Aneesa keyi tana washhh… Hadi da cewa thank so much dear. Sosai yake romancing din ta.yyn da kissing din ta da yakeyi ha’di da tsotsan duk wani gaba na jikin ta,dako ya sauka kan nonon ta nan yafara squising din su yana kissing,kasa daure ma salon nasa tayi don jin abin take har tsakiyan kwakwalwan ta saboda da da’din dake ratsata. Nishi tafara tana mike kafa don sam takasa ko da firta komai sai nishi da suke. Cikin wata irin rikitacciyar murya dakyar ta iya cewa” plzzzz….. Sai kuma kawai ji kake ferrr ruwan ni’ima na xubowa daga kasan ta. Kai bakin shi yy yana tsotsan wurin sosai kuma cike da gwanewa da nasa salon. Cikin wata irin muryan da’di ta fara cewa” washhh…wayyyooooi da’dddd……. Haka shi kam oga Adnan bai tsaya saurarawa ba,don sosai shi kanshi yake bukatan matan nashi. Wata 6 ba wasa ba….tsotsan kasan ta yaketayi hadi da dan ciza kan bellin a hankali. Wanda hakan yake kara rikita ta…bude masa kafan takara yi tana nishi da kyar…a haka yana tsotsan gindin ta yasa hannun shi yana shafo nonon ta ha’di da lilaya kan nonon nata da har kumbura suka dan kara….at dis time kukan dadi tafara tana wayyo Adnan ushhhhh…Ashhh….. Hmmm HoHoHo a wannan dare Adnan yabai ma Anisa hakkin ta yyn da itama ta faranta masa sosai. Don Sun baima junan su dadi a wannan Dare sai dai muce Allah yabar kauna…
Bangaren su Umma kuwa tun Safe Umma tafara shirya masu Muhammad Adnan break fast, yyn da ganin hakan yasa Cike da jin Haushi Layla da yanda Umma ke rawar jiki a kanasu ta mike hadi da nufan part din Ammie. Wanda anan da shigan ta Ammie tace” Layla har kin baro part din Umman naku?. Ehhh Ammie barka da safiya. Murmushi Ammie tayi tana shafa kan Layla tana cewa ” yauwa Layla ya kk wayi garin?.
Lfyl. Layla tabata amsa a takaice,sannan ta ce Ammie Maryam na ciki ko nasan ta tashi. Ehhh yanxu na aiketa sitting room ndin Daddyn ku. Batare da ta tsaya bin ta Ammie ba tajuya ha’di da nufan Falon Daddy. Wanda da fitan ta tasha dan wani kwana da xai sada ta da sitting room daddy,nan idon ta yaci karo da Muhammad Adnan dakuma ita Maryam din… Bude ido tayi tana murxawa dakuma kara bude kunnuwa don wata mgn taji da sai da yasa kwakwalwan ta tsayawa cakkk. Muryan Adnan ta cinkaya yana cewa” plz Maryam kiyi hakuri kidawo gareni.su sajida da Sadeeq na bukatan ki kusa dasu,inkuma ta su Ammie ne da kaina xan sanar dasu komai da yafaru tsakanin mu,kuma nace kece Ki ka haifi su Sadeeq. Kai malam don Allah dakata,Allah ya kyauta na zauna da kai wai a matsayin miji.wai sau nawa zan ce maka kakiyayeni amma saboda tsaban rashin xuciya kaki rabuwa dani.Inkuma yaya ne kuje kune ba kwa haihu mu Allah yaba mu,kuma da yardan Allah xai kuma bani. Sannan kuje Kai da Anisa wlh sai Allah yasaka mun don baxan yafe maku ba.mugaye Azzalumai muryan ta ne ya hau rawa alaman kuka kawai sai ta nufo cikin gida,dom baxata iya cigaba da masa mgn ba. Saurin juyawa Layla tayi gaban ta na fadi da gudu tanufi part din Ammie, da shigan ta ta nufi bedroom din Ammie yyn da Ammie tana kitchen sam bataga shigowan ta ba. Haka ma Mairo da tashigo sam bata lura da ita ba har ta shige bedroom din ta.
Da shigan ta tafada kan gadon tana wani irin kuka mai cike da bakin ciki da bacin rai da kuma tsatsan tsanar Muhammad Adnan.
Don Allah kar a fitarmun da littafi saboda ta kudi ce,idan kina bukata xaki iya mun mgn ta wannan numbern 08081202932.
#100 ne,idan VIP ne #200 VTU #200 Duk ta wannan numbern na sama👆🏻.
Maman teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA* *58/59*
Sa hannu Mairo tayi tana daukan Baby sajeeda, tana mai cillata tana wasa da ita…ai ko nan Yarinya tafara washe baki tana dariya…Layla ce ta shigo falon tana cewa” Maryam kuxo mu wuce time na tafiya. Ajiyeta tayi ta maida kanta ga dan da yake miko mata hannu Alaman ta dauke shi, murmushi tayi ha’di da saurin kai hannu tana daukan shi,tana masa wasa ha’di da cewa Ammie wane sunan mijin naki?. Dajin tambayar da tama Ammie yasa Layla dake gyara mayafi tawani kece da dariya,tana cewa da kyau Maryam Ammie muna tambayan ki fah. Kauda kai Ammie tayi tana dariya ha’di da cewa” Lallai Maryam, Layla kun maidani kakan ku Hajy.Babba. toh ku tambayi Ammie. Dariya duka suka kuma sawa sannan Mairo tayi saurin cewa ” Ammie ai ba Umma anan kece fa a wurinnan just ki fada mana sunan Mijin naki… Shiru Ammie tayi tana murmushi ha’di da cewa Hmm wa’annan yan matan nawa Allah yashirya munku naga lokacin da xaku daina irin wannan aiki naku. Dry still suka kuma sawa suna amsawa da Ammie n,sai Layla tace uhm kinji Besty na mu tafi don nags fa Ammie kaman kishi takeyi da sadeeq kar ayi mata snaching. Dry duka suka saka banda su Anisa da Muhammad Adnan dasuka saki baki suna ganin duniyanci dakuma ikon Allah. Ficewa daga falon suka yi hadi da nufan side din Umma don suyi mata sai sun dawo………… Ammie ko da ta dan fahimci yanda duk Anisa da Muhammad suka wani yi ganin Maryam,yasa taji bb da’di musamman yanda Anisa ta saki baki tana kare mata kallo. Da kuma ganin koda ta gaidasu sun gaza amsa mata. Cikin dan rashin nuna damuwa Ammie tace ” Adnan halan baka gane Maryam bane?. Shiru yy don sam hankalin shi baya tare da shi yana can yafada duniyan tunanin Mairo. Sai da ta kuma maimaitawa ne sannan yy saurin dago kai yana mai cewa” Na’am Ammie. Shiru Ammie tayi tana naxarin sa,kan daga bisani takuma maimaita masa. Dukar da kan sa kasa yy yana dan sosa kyeya don sai a yanxu ya tuna da yakasa ma bama Mairo amsa. Cikin dan jin kunya yace Ammie nayi mmkin ganin ta ne. Dry Ammie tayi masa tana gallah mawa Anisa harara don ita ta dauka kishi ne ya hanata amsa mata. Shi kuma Adnan ta dauka girman da Mairo tayi yake mgn. Murmushi tayi ha’di da cewa ” ehhh wlh Maryam ta girma abunta,kuma kaga ita ce karama fah a cikin su Ameerah da Layla amma ina zaka ce yanxu.duk sun xama daya kansu a hade. Dryan yake yy ya mike ha’di da cewa Ammie bari naje gidan Haj. Babba na gaida ta,tunda har yanxu taki….. Umma ce suka cin kayi muryan ta da shigowan ta kenan tace” taki tafiya inah, kaga Muhammad Allah ya shiryeka. Hmmm Kedai da kanki kyagani Umma, duk da ai ke ke goya masa baya. Ninawa ido. Dry yy yana cewa” ai ni tsakani na da umma na babu mai jin kan mu. Yana fadin haka ya fice daga falon ya barsu Ammie suna dry. Da fitan shi Umma ta nufi Anisa ta zauna gyefen ta tana cewa ” Anisa y jikin naki?. Ya kuma kwanan Sajida?. Lfyl Umman mu ya gida ya muka same ku?. Nan Umma ta amsa da Alhmdllh. Tana fadin haka tana mai kallon Ammie tana cigaba da cewa, yauwa Ammin Layla idan su Layla sun dawo a sasu su gyara mawa yayan nasu part din su. Yanxu n xasu zauna a side dina kafin yamma. Da tom Ammie ta raka su dashi har suka bar falon Umma najan Anisa da fira,don taga kamar dawani abu a tare da itah,duk da tana tunanin Allah yasa ba Ammie ce tayi mata wani Abun ba. Da fitansu Ammie tafara tunanin abun daya tsaya mata a rai. Tabbas taga wani abu dangane da Mairo a kwayar idon Muhammad Adnan. Tohhm amma mai hakan yake nufi?. Haka ta zauna tana ta saka tana warwarewa………… Bangaren su Mairo da Layla, Amira kuwa sosai suka yawata a gari suka bude ido,don sune har shopping mall,suka ciko ladoji da kayan kwalama da tarkacen kayan gayun su. Basu shigo gidan ba sai karfe 5pm……sallah sukayi suka dan huta kan daga bisani Ammie ke sanar masu da gyaran part din Ya Adnan sannan ta sanar masu da girkin da yace suyi masa nan da karfe7pm… Daji Amira sarki yan tsoro tayi saurin mikewa tana cewa ” Layla Maryam ku taso mu tafi. Mtsssww….wata doguwar tsaki Layla taja ha’di da fara kunkuni a sarari tace ” plz Amee kar ki dameni,nifa kin san banson aiki gsky. Don haka ku kuyi gyaran part din,nikuma zan biyo bayan ku nayi masu girkin. Zaro ido waje Amira tayi tana wani kasa da murya kaman munafuka ta hau ce mata” Layla kin manta Ya Adnan kenan.? Laillai so kk yayi maganin rashin kunyan mu. Just ki taso mu tafi inkuma so kk ya tuna mana da na abroad shikenan. Ta fadi tana jawo hannun Mairo wanda bb musu ta mike,itako Layla tuno da zanan Adnan da tasa da sukaje Abroad tare yasata saurin mikewa jiki bb kwari tabi bayan su suka nufi side din su da suke sauka idan sun xo gidan.
Tun da suka shiga falon side din Mairo ke kare ma wurin kallo,saboda ganin irin arxikin da’aka narka kaman ba’a kaunar su. Kai….kai…kaiiiiiii….fadin irin kyau part din nasu ma baxai yiwu ba,don nace xan fado maku sai na bata shafuffuka batare da na diga Ayaba. Sai da suka gama zagaye duka dakunan sannan Amira tafara kakkabe kakkaben kurar da falon yy,don ba wani dattin arxiki bane,kura ne kawai a wasu wuri a side din don bama a ko ina ba. Don bedroom din ta kaman kullum ana kwana ana tashi a cikin sa,don tsaff yake. Ai ki suka fara sosai Layla kam kitchen ta nufa ta fara goge goge,kan daga bisani ta fara shirin girka masu abin da xasuci. Sai dai kuma abin da team Mairo baku Sani ba shune duka cikansu bb wanda ta gwane a iya girki don sai a yanxu Ammie ke koya masu girkin. Haka dai Layla ake ta fafata tayi nan xafff….xafff tabi can xafff…xafff ita ala dole ga manya manya irin su Glowing Azee…😂.
Bangaren su Ameerah da Mairo kuwa cikin awa daya tuni suka gama gyaran part din,sai ma Amira da tayi sauri ta nufi part din Ammie ta dauko turaruka tafara sakawa a dakin. Sannan ta bai ma Mairo wani tana cewa tashiga bedroom da toilet ita kuma tasa….nan Mairo ta amshe ta nufi bedroom din su don tasaka masu. Suna cikin haka ne Amira na falon tana binshi da turaren wuta taji takon shi hadi da jiyo kamshin turaren shi, don duk inda taji wannan kamshi to tasan na yayan nasu ne. Cikin sauri bakin ta har rawa yake tafara ce masa ” sannu da dawo wa ya Adnan. Bai ko bata amsa ba don shi kadai yasan halin da yake ciki a yanxu. Murya ciki² ya ce mata ina sauran sike?. Da hannu ta nuna masa bedroom din,sannan cike da takon sa da yake kara fixgar xuciyar yam mata ya nufi bedroom din.
Bataji budowan kofa ba sai sai kawai saukar hannun mutum taji yana shirin rungumeta. muryan Adnan taji yana ambaton sunan cikin wata irin murya data kasa gane masa. Wani bakin ciki ne yaxo mata hadi dajin tsanar shi na bi ta kowani sassa na jikin ta na yawo ta juyo ha’di da fixge jikin ta daga nashi tana gallah masa harara. Bude baki yy da kyar yana ambaton plzz Maryammmm kiyi hakuri da abun da yafaru a rayuwan mu,tunda na rasaki na rasa duk wani farin ciki na da walwalllla plz kiyi hakuri ki amince ki dawo gareni a matsayin mata ta ta sunnn….. Saurin daga masa hannu tayi ha’di da cewa ” subhannallh. Lallai Adnan kwakwalwar ka da motsuwa,ko da yake bai ma da ce na fada maka hakan ba,tunda nasan dama tun tuni kai karamin kwakwalwa ce da kai. Tohhh inaso kasa a ranka baka taba sanin wata diya a duniya mai suna Mairo ba. Don na tsane ka, bana kaunar Adnan. Mai ma zanyi da lusarin namji,wanda sai yanda mace tayi dashi yakeyi,amma a waje a rinka ma kallon zaki sai sun xo gida aga a she bera ne. To kasani daga yau sai rana mai kaman ta yau kar ka kara nuna kasanni koma kawai kuskuren taba jikina,if not kuma zan sama ka ihun kwarto. Ta fadi tana isa gaban shi tana nuna shi da yatsanta tana mai cigaba da cewa fatan kagane…tana fadin masa haka ta juya ta jahhh wani dogon tsaki ta fice daga bedroom din.
Shikuwa ogan naku wani takaicine da bakin ciki ya addabeshi ga kuma kunyan sunayen da Mairo ta dinga kirar sa dashi. Wani zuciya ne ta xomasa bai san lokacin da ya daga hannu ya noshi garuba.wanda duk da haka bai ishe shi ba yakuma daga wa ya naushi mirrow dake jikin bango nan take ta tarwashe jikake tarrwatsetsammmm. Mairo da batayi nisa da fita ba,duk haukan da yakeyi a kunnen ta nan ra hau dry,wanda sai da tayi mai isar ta sannan ta nufi falo ta cigaba da taya Amira aikin dabata karaka ba. Ganin murmushi kwance kan fuska n Mairo yasa Amira tambayan ta lfy ta ganta tana murmushi haka. Nan cike da bassrwa tayi saurin girgixa kanta tana cewa No Ameee ba komai… Suna a haka suka tsinkayi muryan Layla tana cewa” na gama nima fatan kungama. A tare suka hada baki suka amsa da ehhhh. Nan Layla ta nufi bedroom din Adnan. Wanda bayan mintici sai gasu sun fito da Layla. Ha’di da nufan dirning. Cikin hanxari Amira ta kama hannun Mairo suka nufi dirning area n tafara sarving din shi…. Ita kuma Layla na bude masa ruwan roba da lemu. Itako mairo kallon su batayi ba illah ma cigaba da tayi da tsayuwa abin ta,akan kuma fuskan ta baka ce komai ba,kaman batayi komai ba. Mmki da wani takaici ne ya kuma rufe shi wanda sammm bai ma fahimtan komai a halin d yake ciki. Muryan Layla yaji tana cewa ” ya Adnan bisimallh. Sai a sannan ya nisa hadi da daukan spoon yasa cikin pried rice din da tayi,saka spoon din ds yy ne yy saurin furzar wa yana cab ja fuska da taba baki. Don abincin gashi dai sai kamshi takeyi,amma kuma sam bb maggi ko gishiri cikin ta,don Sam Layla ta manta da wannan ba tun. Cijw lips yy yana mai cewa” a zuciyan shi yanxu zai dandana masu axaba, don sai yaga dukan su sin xubar da hawaye zai kyalesu. Kallon Mairo yy da itah ma Atension din ta na kansu. Cike da muryan isa d mallaka yace duka su zauna akan chairs din.wanda bb musu har itama Mairo n ta zauna. Tura masu Abincin yy wanda yake unguwa guda yace duka su cinye shi yanxu a gabanshi…
Sorry for d late update.duk da kunji uzurina kuma naji adduoinku ina gdy,masu kura text massage dika,Allah yabar kauna much luv❤️💖
[…] Bafulatanar Ruga Hausa Novel Complete […]