Littafan Hausa Novels

Auren Bansoba Hausa Novel Complete

Written by Hausa_Novels

Auren Bansoba Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

Auren bansoba

 

 

 

May2023

Free book

 

 

 

Story And writing by *Dr zarah lg*

 

 

 

 

 

Alhamdullh godiya tatabbata ga Allah maigirma…….

 

 

 

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*

*(Sarki da Sarauniya Writers)*

 

 

” *We Rule the World of Writing* ”

 

 

🅿️1

 

 

 

 

 

Jami’r oxford dake Cikin garin england takasance babbar makarantace maikyau datsarin ginegine.dakaga makarantar xakasan sai dan’ wani hamshakin dan ‘ siyasa KO shaharraren Dan’ kasuwa.

Ribar So Hausa Novel Complete

Wani tsalelen saurayine naga yafito daga lecture dakakalleshi xakasan wurinnan allah yaxuba halitta anan, kyakyawane sosai kamar balarabe farin maidogon hanci DA saje yaxagaye fuskarshi, dawani dan bakinshi karami dogone mai kwari DA kwarjini g idanunshi Inyana kallonka xakaga kamar maijin bacci,

 

Ya isa wurin mota maikirar formatic yanAtuki ahankali kamar maijin bacci gasanyin ac naratsashi tareda wakar shaharrarren mawakinnan maisuna Aliyu nata yanabin wakar’ cikin sanyayyar muryarshi maidadin’ sauraro.

 

 

Ya ISO wani katafaren gida yayi horn mai gadi yabudemai yanashiga yama mota key )yashiga ciki.

 

 

Yanashiga yawullar DA key din’ Mota,yashiga toilet yawatsa ruwa dayafito yasa (singlet)d boxer yanufi fridge yadau’ko (bottle water) da fresh milk yaxauna akan 3seter yana danne danne akan (system).

 

 

Kawai sainaga wata hada’ddi’yar budurwa tashigo tana excuse me ,kyakyawace ajin farko ta hadu’ Tasa red tshirt and black troxer ga breast dinta manmanya sunfito akir’jinta ga maxaunai farace maidan jiki duk tacika halittarmacen d akeso,

 

Sainaga tafada’ jikinshi tanacewa wallah baby i miss you” tanata zuba surutu shiko KO.ajikinshi yanata danne dannenshi .

 

sai yasabe’ta saikan bed yanatashafamata fuska hardai yadawo kan brest din’ta nandai sukacigaba da aikata bada’larsu kamaryarda sukasaba.

 

Lokacin sallar asubanayi yatashi yashiga toilet yayiwanka yadau’ro alwalla yayi sallah.

 

Tanagama baccinta tatashi tashirya tsaf zatatafi yajawo loka yafiddo bandirn 100har dubu Dari yawugamata akasa takwashe tatafi indasabo tasaba.

 

Aisar kenan da’ga alhaji tahir shugaban matatar man fetir Wanda yayisuna ako ina.

 

DA’ daya namiji awurinshi duk sauran matane aisar kadai’ne allah yabashi namiji shiyasa gatan duniyarnan yadau’ra akanshi yanadakanne Mata biyu da yayye matabiyu,

 

Aisar baidau’ki mace abakinkomai face abun biyan bukata,yanada feeling ne Sosai baya iya pretending kanshi .

 

Inyagama amfanidakebaxakishigarmai toilet ba kiyiwanka xaitillamaki kudi’ kificemai daga gida saboda yanacewa kenajasace baxaihada’ hannu dakeba.

 

Kuma aisar miskilin namijine sosai yan’matanma baimaki magana saidai yayi amfanidake.

 

Zee itace yarinyar DA tamutu kan aisar tanasonshi sosai ammashiko.ajikinshi kullum saitaxo gidanshi yayi amfanida ita so biyu arana,

 

Zee yarinyace dataxo karatu di’yar wani hamshakin maikudi’ce tunda ta hadu’ DA aisar a wan I m “super maket”ta likemai tanasonshi,wani lecturer sune yataba amfanida ita soda’ya saitaji tanada sha’awar tacigaba daharkar ,

 

Aisar yagindiyamata sharadi’ dagayanxu saidai shikadai’ xatarunka mu amaladashi ta amince ,aisar yanada kyama Sosai d kenkemi. ,gayen dankwalisane Sosai.

 

samun nasara shine fatana

 

 

 

*Auren bansoba*

Story and writing by *Dr zarah lg*

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*

*(Sarki da Sarauniya Writers)*

 

 

” *We Rule the World of Writing* ”

 

 

 

 

🅿️2

 

Aisar ne zaune yana kallon TV da magarib kawai sai wayarshi tayi ringing yadau’ka da murmushi yace hello dadi na dagacan aka amsa DA cewa my son yakake ya school ,kamar yanagabanshi yasunkuyar Dakai yace lafiya Lau dad sukadai gaisa irinta DA’ damahaifi cike daso DA kau’nar juna.

 

Aisar yaronkirki ga ilimi ga hankali DA Tarbiya,yanada ilimi Sosai matsalarshi guda shine kwanciya damace,yanadason addini sosai ga biyayya ga iyayenshi dajin maganarsu.

 

Dadinshi.namatukar’ sonshi shida mahaifiyarshi DA sauran yan’uwansa,

 

 

Yau takasance ranar Monday aisar yanashirin makaranta zaitafi saiga zee KO.kallo bata isheshiba yaraba’ta tagabanta yawuce, yace tadunga xuwa dawuri amma bataji.shikuma dayagama shiri bai amfani da mace.

 

Yanafita sai zee takama kuka saboda kullum aisar saiya wulakan’tata baiganin abinda take akanshi.

 

Aisar y isa makaranta lafiya yafito yayima mota key yana tafiyarnan tashi ta Ka’saita kamar baisantaka ka’sa

 

Yanashiga aji ya iske amfara lecture lokacin tashinayi yafito yataho gida,

 

Yana isa Gida yatarar DA zee KO kallonta baiba tana baby welcome.yaje yayiwanka yaci abinci ,zee KO nazaune tana kallon ikon allah,yakashe TV yanufi da’ki tagane abinda yakenufi tabishi abaya,

 

Tanashiga taganshi akangado alamun ita yakejira kawai saitafada’ sukacigaba da aikata alfasharsu ,sunagamawa tatashi tanatafiya ahankali saboda gaskiya aisar yana wahalar da ita sosai,

 

 

Aisar yana zaune yana kallonsa wayarshi tayi ringing saiga suna best friend ,yadau’ka yana.murmushi yanacewa akhsar di’na yakake?yace lafiya lau.akhsar yakaratu nandaisukacigaba d firarsu ta abokan juna.

 

 

Khalil kenan da’ga alhaji isma’l hamshakin’ dan’ kasuwane mahaifinshi shine,shine aminin aisar shiyasa suke kiran junansu d akhsar sbda abokanaine sosai.

 

Khalil anigeria yake yakaratu tun primary taresuke har secondary yanxune sukarabu sbodashi aisar yace england yakeson karatu,iyayensuma abokan junane suna abokantaka sosai,

 

 

Dadaddare aisar me zaune yana mutsumutsu yana jiran zee bataxoba ga sha ‘awa tatashi yarasa yarda zaiyi kawai sai yar’ aikinshi emanuella tashigo kawomai Lipton na dare ,kawau sai yaimata alama tazo ,ta na zuwa yakamata tafadajikinshi Wanda yacigaba da tabata yalatsacan yashafacan tundaga fuskarta harzuwa wurin brest din’ta haryaxo ka’santa ,dayake itama tasan abin ta bashi hadin’kai sosai.

 

Sunaganawa yatashi yayi wankanshi yayisallah yaci abinci yazauna kallo,

 

Emanuella tatashi takamagabanta dayaketasan megidannata saboda yardataga yakema zee tana lura dashi. yanazaune yana kallo saiga zee ta shigo dasauri taruga tarungumeshi tana ko’ka’rin hada’ bakunansu yayi saurin tullata ka’sa ,

 

Yana huci yatashi ya shiga da’ki alamar tatashi tabishi harda’kin,yanabisa gado tahau itama yacigaba da lagudarta yanagamawa yatashi zaifita,saitakira sunshine aisar yajuyo yakalleta tace please aisar inaso muyi magana?yajuyo yakalleta yadau’ki takarda DA biro yarubutamata kamarhaka “I don’t have a time now”yanagamawa yatillamata takardar yafito tadau’ka tanajinjina hali irinna aisar .

 

A kwana atashi remaining “one year”ya ida karatunshi.

 

Ranar wata Lahadi yanakwance sai wayarshi tahau ringing yakara akunne,yanacewa hello dad sukagaisa sosai dagacan daddi yace kagayanxu kakusagama karatu todakagama zakadawo Nigeria kafara aiki yace uhmm!!daddy Nigeria akwai mutane masu sama mutun ido bakamar Nanba amma badamuwa dad nandai sukayi sallama.

 

 

Agskiya aisar yana wulakan’ta zee amma ita batagani saboda tana bala ‘insonsa Gani takezai aureta shiyasa take Kara bashi hadin’kai,kam kaji hauka irrinna zee atunaninta dahakane zaisota sosai harya aureta.

 

 

A Nigeria wata unguwace dake cikin Katsina maisuna gra unguwartakasance tamanyan mutanece masu kudi’ sosai nafada’ aji aka’sarnan,manyamanyan gidajene masu shegen kyau kowane gida dakalar irin daular abinda akazubamashi,dagacan gefe akwai wani ka’ramin gida Wanda akazagayeshi da blocks bama KO plaster,dakaga Gidan zakasan talaucin duniyarnan yamasu katutu,wani mutum ne zaune atsakargida ya mike kafa daka ganshi zakasan shine maigidan yana zaune yamike kafarshi maiciwo atsakar gidan bako siminti dukka’sa .dagacan gefe gawani dan tulu nashan ruwa ga wasu ka’nanan da’kuna guda biyu duka da’kunan bagado saitabarmar anshinfida’ irinta kaba din’nan,”

 

Ga wata matashiyar matacan agefe tanajan ruwa dakaganta zakasan itace matar gidan ,dukdahaka gidan tas yake dakagani zakasan babu tayimasuyawa.

 

Haji wata zazzakar murya maicike DA sauti maisa maisauraranta kwanciyar hankali DA natsuwa tanacewa assalamu alaikum,mahafiyar ta amsa sallamar tareda fadin’ cewa harkundawa suka amsa Da A! Umma,wata kyakyawar budurwa sanye dakayan islamiya dakan’nenta guda ukku Mata biyu sainamiji ka’ramin dakagani zakasan shine autansu.

 

Naji mahaifiyar takira sunan budurwar d ummi sulaim dacewa jeki dakko kudi’ kiba Khadija tasawo garin koki na nada’ri DA sugar na hamsin ta amsa dato umma,tadakko taba Khadija wadda akakira da khadija ta amsa sainaji gudar yarinyar tace YAYA Khadija zanbiki tace banzuwa dake .umma tace kutafi tare Khadija keda kan’warkimana ,Khadija tace umma bakisan halin Zahara’u ba kunatafiya tana tsayawa wani wuri kafin tagama magana taruga waje ta na wallah umma natafi banxuwa damashiririciya yarki……..

To masu karatu asha karatu lafiya ,

Watasp number 09078772252/09167352441

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment