Littafan Hausa Novels

Assadiya Hausa Novel

Assadiya Hausa Novel
Written by Hausa_Novels

Assadiya Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

Assadiya Hausa Novel

*BANYI NADAMA BA*

 

 

 

 

*STORY & WRITTEN BY : SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)✍*

 

 

*INTELLIGENT WRITER’S ASSOCIATION®* 📚

(On ward 2gether)

Assadiya Hausa Novel

GIFT TO : Ummu mufeed (Mrs Aliyu) marubuciyar BALKISU. Hakika na tayaki murnan kammala novel dinki me taken BALKISU Wanda ke dauke da darussa da kuma ilimantarwa ,hakika salonki dabanne ba kad’an ba kika baje mana ruwan basiran ki, Allah ya bada ladar fadakarwa, kura-kuren dake ciki kuma Allah ya yafe miki ,sabonda kika fara kuma Allah yasa kin fara a sa’a.

Hafsat Hausa Novels

 

Sakon ban girma da jinjina ga hazakai kuma fasihan marubutan kungiyar tsintsiya madaurinki daya, daya tamkar da dubu ,wato intelligent writers association. Duk ina mana fatar alkhairi da addu’an kwanciyan hankali hadida zaman lpia me dorewa. Allah ya dafawa alqalumman mu. Ameen

 

Kamar yadda na fara wannan littafi lpia ina rokon Allah daya bani damar kammala shi lpia ,ya kuma bani ikon fadin daidai da isarda sakon daya dace. Ameen

 

 

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

 

*PAGE* 1⃣➡2⃣

 

(Phone ring)… Bata wani bata lokaci ba tayi picking ,cikin salonta me d’aukan hankali da Jan ra’ayi take magana” hello baby har kazo?” ,daga can bangaren ya amsa mata da

 

“Eh gani a bakin gate ,zaki iya fitowa. Swthrt pls don’t keep me waiting!” Ya fada kamar zeyi kuka

 

Wani irin shu’umin murmushi tayi kamar yana ganinta ,ta wani langwab’e wuya tare da cewa

 

“Am on my way coming durling” …bata jira amsarda ze bata ba ta yanke kiran. Mik’ewa tayi ta fara shiri ,Dan light make-up tayi ,ta feshe jikinta ta wasu tsadaddun turaruka ,doguwar riga yellow tasa wacce taji aiki da blue stones, gyara gashin kanta tayi ta tufke da ribom, tayi rolling da dankwalin doguwar rigar ,ta bud’e Jakarta ta d’auko wani bak’in glass ta maka a fuska, high hill tasa ,ta jawo hand bag d’inta ,ta bud’e ta jefa wasu turaruka guda biyu. Gaban dressing mirror ta tsaya tana kallon irin kyawunda tayi ,wani killer smile tayi tareda furta

 

“Woww ,wat a hot babe !” Wani dan fari da ido tayi tana wani juyawa a gaban madubi ,ta kusa 10mins a haka ,kafin ta bud’e drawer ta d’au cingon ta bud’e ta jefa a bakinta . Kashe wutan d’akin tayi taja ta rufe ,tana takunta na k’asaita kamar bata son taka k’asa.

 

Bakin mota taja ta tsaya ,kamar bazata shiga ba ,ta wani dake kamar ba ita bace ta gama murmushinta me d’aukan hankali, honourable dake zaune a mota yana ganin ta ya wani washe baki ,fitowa yayi da sauri ya bud’e mata motan ta shiga tana wani rangwad’a tana k’arawa. Shima shiga yayi motan tareda Jan marfin mota ya rufe ,se wani washe baki yake kamar ranar ya fara ganinta.

 

Kamar bazata yi magana ba se kuma tace cikin sigar shagwab’a me rikitarwa

 

“Babe lafiya ka tsaya? muje mana”

 

Kallonta yake bako kyaftawa ,seda ta d’aga mai hannu ,kafin ya dawo cikin hayyacin shi. Kallonta yake kamar ze had’iye ta ,yace

 

“Swthrt kingan ki kuwa ,se wani k’ara kyau kike ,koda yaushe dad’a haskaka kike kamar sabon wata “… Cikin murya me kashe jiki tace

 

” chocolaty na nasan menene shak’uwarka, karka damu yanzu dai muje yunwa nake ji ,bacci nasha abuna banko yi break fast ba”

 

Cikin yanayin damuwa honourable yace

“Baby bakiyi break fast ba kika ce ,shiyasa nace ki bari in canza miki hotel amma kin cije wai kedai abarki ,kinsan kuma yadda nake sonki ,bana son kina zama da yunwa ,wllh baby ba abunda bazan iya miki ba a duniyar nan matuqar ina raye.bab…” Be k’arasa ba ta kashe shi da cewa

 

“Shshshs nasani chocolaty, karka damu nan ma is okay”

 

Gaba daya yadda take magana ba k’aramin kashewa honourable jiki tayi ba ,gaba d’aya hankalin shi ya gama tashi ,ji yake kamar ya jawota jikin shi koya samu saukin abunda yake ji. Kanshi ya d’ora akan steery, duk ta gama fahimtar halinda yake ciki ,Dan inda Sabo tasan halin kayanta. Yatsanta tasa ta tallabo hab’arshi ,tare da cewa

 

“Yadai? Menene?” Cikin sanying murya yace

“Kece baby ,na kasa jurewa”

Tace

“Nasani muje seka rage zafi”. Zeyi magana ta d’ora yatsanta akan bikin shi tareda cewa

 

” u knew the deal! Let’s go”

 

Kasa magana yayi ,haka ya tada mota suka bar wajen ,basu tsaya ko inaba se katafaren gidan abincin nan na KUJI DADINKU dake birnin legos ,waje suka samu daga gefe suka zauna akan dinning din wajen da aka tanadarwa customers, ba bata lokaci aka kawo musu list, nuni yayi alamar beda buk’ata ,nan matar ta juya taba BINAFA, d’an duddubawa tayi ,tayi ticking Abu biyu ta maida mata da takardan ,ba b’ata lokaci aka kawo tuwan semo da miyan ediki yonkon, se pape meat ,taci sosai ,sannan ta kalli honourable tace

 

“Kaifa?” Yace

“Aini ganin ki kad’ai ya k’osar dani”. Bata damu na danta San abunda zece kenan, ta maida hankalin ta ga abincinta ,seda taji tayi dam ,sannan tasha drink ,ta kalle shi tace

” Alhamdulillah ala kulli halin ,na gama “. Kud’i ya zaro ya aje a wajen, sannan ya d’aukar mata Jaka tare da cewa

 

” muje ko?” Kai ta d’aga masa alamar “eh”

Nan suka nufa mota ,ya tada ,basu nufa ko inaba se babban guess house dinshi dake haruno street. Parking yayi suka fito a tare ,suna tafiya ,main parlour ta tsaya Wanda yaji kawa da jeren zamani na yayi ,kan kujera ta fad’a ta kwanta ,shi kuma ya haura sama zuwa bedroom, yana shiga ya cire kaya ya daure towel ya fad’a bayi ,wanka yayi sannan ya fito ,daidai lokacin Binafa ta shigo ta aje jakanta akan bed side drawer, tare da warware rolling din kanta ,kallon mamaki ta bishi dashi me dauke da tambaya

 

“Wanka nayi” ya amsata

 

“Wat? Wanka fa ?”

 

Yace

“Eh ko…” Be k’arasa ba tayi taku har bakin toilet d’in, had’e bakin su tayi waje d’aya ta fara kissing kamar ta samu alewa ,haba abun nema ya samu gun honourable nan take ya cafke ya fara maida mata martani ,a haka ta tura shi bayi ,seda suka gama wasanni ,sannan ta zare kayanta ,nan suka sake wani wankan ,sannan suka fito ,Turare kawai ta iya fesawa ,ta baje gashinta ,cikin salo da karairaya ta fara taku ,tana zuwa bakin gado daidai inda honourable yake ,ta saki towel din jikinta ya fad’i k’asa, shima jefarda na jikin shi tayi ,ta tura shi kan gado. Nan wasan ya canza.

 

 

 

Up

Up

Up

 

Comment

&

Share

 

 

One luv💋

 

Taku har kullum

*SIDIYA*

 

Assadiya Hausa Novel

*BAN YI NADAMA BA*

 

 

 

 

*STORY & WRITTEN BY : SADIYA SIDI SAID (SIDIYA)✍*

 

 

*INTELLIGENT WRITER’S ASSOCIATION®* 📚

(On ward 2gether)

 

 

 

*PAGE3⃣to4⃣*

 

 

Bayan komai ya lafa, honorable mak’alk’ale Binafa yayi kamar wani ze k’wace mishi ita. A haka har ya samu nutsuwa. A tare suka shigo sukayi wanka, tare da d’auro alwallah kasancewar ankira sallan la’asar. Masallaci ya tafi ,nan yabar ta tana shiryawa ,seda ta kammala shirin ta sannan ta tada sallah ,bayan ta gama nan tayita jero addu’o’i tana zubarda hawaye Wanda bansan dalilin shiba. Tafi minti talatin kafin ta shafa addu’an ta mik’e daidai lokacin da honourable ke dawowa daga masallaci. Murmushi suka sakarwa juna ,ta d’an langwab’ar dakai ,yace

 

“Yaya dai baby”? Cikin sanyin murya tace

 

” gida nake so”. K’arasowa yayi inda take ya rumgume ta ta baya ,tare da fad’in

 

“Haba baby harkin gaji dani kenan?” Juyowa tayi suna kallon juna ta sak’ala hannuwanta biyu a wuyan shi tace

 

“Aah chocolaty, kaima kasan bana gajiya dakai ,kawai inajin bacci ne ,duk naji bana jin karfin jikina”. Ba haka honorable yaso ba ,amma ba yadda ya iya haka ya hak’ura ya kyaleta, nan yace

 

” to muje tunda haka kike so”. Peck takai masa a goshi sannan ya rik’o hannunta suka fito. Hotel dinda ya d’auko ta nan ya maida ta ,a bakin hotel d’in yayi parking, kallonta yayi yace

 

“Baby ki duba Acc dinki na miki sending 200k ,Dan nasan ba kud’i a hannun ki ko kati kisa ,kafin gobe d’in insha Allah, tunda naji kince gobe zaki wuce abuja”.

 

Ambaton 200k dinda honourable yayi ba k’aramin girgiza ni yayi ba ,amma a mamaki na Binafa ko gezau,

 

” Thanks “. Shine kad’ai abunda ta iya cewa ,ta bud’e motan zata fita ,ya rik’e hannunta ,kai ta daga mishi alamar ” menene”? Dan marairaicewa yayi tare da cewa

 

“Yanzu baby tafiya zakiyi kibar ni ,Dan Allah ki fasa tafiyan nan mana. ”

 

Kamar bazatayi magana ba se kuma ta kalle shi cikin kula ,hannunta ta Dora saman nashi ,tace

 

“Nima ba’ason raina bane zanyi tafiyar chocolaty, sanin kanka ne bana ko iya minti biyu me kyau ba tareda kai ba ,dole ce kawai zata sa hakan ,rashin lafiyan ummana kad’ai ze kaini ,kuma data ji sauki zan dawo”. Shiru yayi yana sauraren ta harta Kai aya ,sannan ya sauke ajiyan zuciya tare da cewa

 

” hakane, Allah ya bata lafiya ,nima insha Allah idan kika isa ,bayan kwana2 zanzo in duba ta”. Kai kawai ta gyad’a masa ba tareda ta cemai komai ba ,ya d’ora da cewa

 

“To goben insha Allah zanzo ki shirya zuwa 10am ki zama ready ,se inkaiki airport, Dan ticket dinki ma na hannu.”

 

“Okay Allah ya kaimu goben”

 

“Ameen ” ya amsa mata, sannan ta fice daga motan

 

 

Tana shiga ta taradda har masu gyaran hotel din sun shigo sun gyara ,Jakarta kawai ta ajiye ta fad’a saman gadon tare da sauke wani nannauyan ajiyan zuciya, kanta na kallon ceiling, nan ta fad’a kogin tunani ,daga haka har wani wahalallen bacci yayi awon gaba da ita. Ba ita ta farka ba seda aka fara kiraye2n sallan magrib.

 

 

Toilet ta fad’a tayi wanka tareda dauro alwallah ,tana fitowa ta bud’e akwatin ta ta d’auko wata doguwar Riga Mara nauyi tasa ,ta tada sallah, tayi nafila ,addu’o’i ta zauna tanayi ,kusan minti 30 sannan ta shafa ,wayanta ta jawo ta bude Qur’an app ,nan ta fara rera karatun alqur’ani cikin muryarta me dad’i, har akayi isha, daidai lokacin masu kawo abinci suka shigo ,gaishe ta saurayin yayi sannan ya ajiye mata abincin ya fice ,seda tayi sallan isha sannan tadan ci abincin ba sosai ba ,tayi addu’a ta kwanta.

 

 

Ba ita ta farka ba se gabda asuba ,tashi tayi tayi alwallah ta gabatar sa raka’atanul fijr ,sannan tadan taba karatun Qur’ani ,daga nan bacci ya kwashe ta ,ba ita ta farka ba seda taji antada sallah ta mike dakyar taje tayi alwallah tayi sallan asuba. Sannan ta koma bacci.

 

 

Around 9am ringing din wayarta ne ya tashe ta ,cikin yanayin bacci ta janyo wayan tareda sata a kunne, muryan honourable taji yana cewa

 

“Baby badai bacci kike ba har yanzu ,kuma kinsan to 10 flight dinki ze tashi.” Se a lokacin ta bud’e idon ta ,Dan ita sam tama manta da zancen zatayi tafiya yau.

 

“Thanks 4 reminding me dear” tana kai nan bata jira meze ce ba ta yanke kiran. Tashi tayi ta fad’a toilet ,wanka tayi ,ba bata lokaci ta shirya cikin wata hadaddiyar gown ,Dan light make up tayi ,amma tayi kyau sosai ,ta feshe jikinta da turaruka masu dad’i, ta yafa dankwalin rigar ,daidai lokacin taji ana knocking, zuwa tayi ta bud’e. Wata matashiyar budurwa tagani rik’e da tray n abinci ,gaisheta tayi ,ta amsa cikin sakewar fuska ,sannan ta bata hanya alamar ta wuce ciki ,nan matsashiyar ta wuce a aje mata abincin ,tare da cewa

 

“Yau kam madam kinsha bacci ,tun dazu nake zuwa amma baki bud’e dakin ba”

 

Dan murmushi Binafa tayi sannan tace

“Kedai bari kawai ni kaina bansan yadda akayi nayi wannan baccin ba, ga tafiya a gabana”

 

“Wai to Allah ya tsare ” cewar matashiyar

 

Zama tayi tadan had’a tea ,ba wani sha tayi sosai ba ,nan wayan ta ya fara ringing ,tasan ko waye ,bata wani damu ba har kiran ya tsinke ,seda aka sake kira sannan ta dauka tare da kara wayan a kunnenta

 

 

“Ina zuwa” shine abunda ta iya cewa tareda yanke wayan.

 

Harhada abubuwanta ta shiga yi ,ta shirya tsaf ,hand bag dinda ta rataya taja akwatinta ,Dan sune kad’ai kayanta ta fice daga hotel din ,yana ganinta da sauri ya karaso ya karbi akwatin hannunta ya bud’e boot ya saka mata ,sannan ya bud’e mata gidan gaba ta shiga ,shima ya zagaya ya shiga ,tare da tada motar suka bar wajen.

 

Se a hanya suka samu gaisawa ,suna Dan taba hira ,dukda Binafa ba wani tankashi take ba ,shi kad’ai keta surutun shi ,se can baka rasa ba take amsa shi. A haka har suka isa airpot. Check ya mika mata na kimanin naira dubu Dari biyar #500.000.0000. Karba tayi tareda mishi godia ,honourable kamar zeyi kuka haka suka rabu. Tana tsaye har seda ya wuce ,wani dogon tsaki taja

 

“Mtssss ,banza Mara Aikin yi kawai”. Haka aka kira su screening, aka bata number

 

 

Tana shiga jirgi ,naga tana typing message kamar haka

 

“Hello durling ,on my way to Abuja ,nanda minti 30 kazo ka dauke ni a airport.” Tana tura message din ta kashe wayan ,jirgin su ya tashi se Abuja birnin tarayya.

 

 

 

Tana fitowa daga jirgi daga nisa ,ta hango shi ,wani babban mutum ne daka ganshi kasan kud’i sun zauna mishi, hannu ya daga mata ,nan ta karaso inda yake ,hugging din welcome back ya mata ,sannan suka je suka dau kayan ta ,yasa a mota ,suka dau hanyan area 1.

 

Babban guess house dinshi ne ,Wanda ba kowa yake kaiwa nan ba ,se Wanda keda matsayi a wajen sa. Nan yayi parking ,yasa aka shigar mata da kayan ta ciki ,sannan ya bud’e mata motan ta fito ,yana makale da ita a haka suka k’arasa ciki.

 

 

 

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment