Littafan Hausa Novels

Arnan Daji Book 2 Complete Hausa Novel

Written by Hausa_Novels

Arnan Daji Book 2 Complete Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

ARNAN DAJI

 

 

*NA*

 

 

*FAREEDA ABDULLAHI*

 

 

KAINUWA WRITERS ASSOCIATION

“`{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}“`

 

 

 

 

 

 

 

 

*BISSMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHAMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH (SWT) DAYA BANI IKON CIGABA DA ARNAN DAJI BOOK 2 YADDA NAGAMA 1 LAFIYA ALLAH YASA SHIMA NAKARE SHI LAFIYA NAGODE FANS*

 

 

 

 

 

*ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH INAJIN DADIN YADDA KUKE NUNA KAUNARKU GA NOVEL DINA FANS ALLAH YASAKA MUKU DA ALHERI INAJIN DADIN ADDU OIN KU GARENI ALLAH YABAR KAUNA YA BARMU TARE*

 

 

 

 

 

*WANNAN LITTAFIN SADAUKARWANE GA MAHAIFIYATA ALLAH YA KARA MATA LAFIYA DA NISAN KWANA YA RAYA ZURI ARTA*

 

 

 

*ARNAN DAJI BOOK 2*

 

 

 

1-5

 

 

A guje lamunde ta debo ruwa ta zuba musu suka mike sunata kuka ba kuka zakuyi ba saurarata zakuyi suhail ne yace tayaya zan saurari wannan tatsuniyar taki ni musulmine cikakke kuko daga gani arnan daji ne Wanda gwamanati ta manta daku ana tunanin babu ku a duniya kuma akwai sauran irinku dayawa

 

 

 

Meye sunanka dannan suna na suhail Dana suhel kai Dana nane tabbas saboda dan garin nan ne kawai me wannan zanen ko wane gida da irin nasu rama juya bayanki ya gani ba iri daya bane dana tenkwai Dan dai sunyi kama ne a zanen shiyasa zakaga haka amma ba iri daya bane tana juyawa radau irin nasa ba wani bambanci ga kamarsu nan tsantsa ganewa ne ba aiba Ashe

 

 

 

Hakkokin Aure Da Ya Kamata Ku Sani

Cike da kuka tenkwai tace ni su waye iyayena kenan lamunde dama bake kika haifeniba kinsan rama yar kice kika barta a hannun wani daban duk shirin mune tenkwai yanzu zakuji komai naji nayarda cewar suhail zan dai Ji labarinki amma ni bakece mahaigiyata ba tayaya ina birni kina daji ko sittira bakwa sawa bama kusanta ba sannan kice wai kece uwata Kuban ruwa zanyi sallah

 

 

 

Suka fito yaga aduke a bakin daki HQ hangame kudaje sai bi suke ga kudansu narka narka ga tsutsotsi na fitowa kadan kadan subhahanallah ya salam Allah meye wannan mutum CE wannan kome kuna kallo zata rube kun barta haka

 

 

 

Munrasa yazami da ita fyade akai mata ta samu wannan lalaurar fyade ya furta Allah ya sawake idan na koma gida zan aiko a dauketa a tafi da ita ai mata magani nayi alkawarin kawo cigaba a wannan garin da kudina da jikina duk da ban fita wajeba da kyar ya iya watsa ruwa yai wankan tsarki Dan be yarda da kansaba

 

 

 

Ba soso ba sabulu kasa yadinga sawa yana rage daudar jikinsa gaba daya kyankyamin Kansa yake ya gama ya maida kayansa yanzu haka ze dinga fama da kaya daya saboda raunin Kansa amma dole ze bar garinnan yau ko gobe hankalinsa a tashe yai alwala yai sallah kawai kallonsa suke meye wannan dungure dunguren dayake oho masa ya Dade yana sallah yana addu oi sannan ya gama mekake haka cewar rama Ku bari ba lokacin tambaya bane yanzu Idan nagama Baku Baku labarin keda shi da tenkwai sai ya bamu nashi

 

 

 

Kuna saurarata eh sukace gaba dayansu harda aduke a dakin tafara bada labarin kakanku me suna rana shine ya haifi mahaifinku me suna tabo nice babarku lamunde rama da kai suhel kakanku ya kasance adalin sarki a wanchan lokacin yayin da da kakan jae shine waziri bashi da imani ko kadan tun zamanin iyaye da kakakanni ake bautar gunki badu ake cin naman mutane

 

 

 

A yadda aka bamu labari da badu baya magana kuma duk sanda kaso zakaje kaganshi da bukatarka ze biyama akwai masu kula dashi kimanin mutum talatin maza da mata suna masa wanka da kwalliya rana daya aka wayi gari badu ya kashe su dukansu bebar ko gudaba ana zuwa aka tarar da gawarwakinsu

 

 

 

Daga nan yasa dokar hana zuwa sai karshen shekara ko kuma sarki idan anshiga wani hali zeje yayi bauta sannan Suyi magana yasa dokar yanka maza biyar duk shekara hakan shiya hana kowa ratsowa ta dajin dajin ya zamana se mukadai yan garine muke rayuwa a cikinsa saboda mutannen da ake kamawa aka bawa gunki jininsu kwanci tashi aka rasa na kamawa sai aka koma kan mazan dasuke zaune a gari ana kamasu ana bawa gunki badu jininsu hakan yasa muka kara Shiga matsi

 

 

 

Haka akaita tafiya har akazo zamanin kakanku yanemi badu ya janye wannan batu na yanka mutane maza biyar maza sun fara karanci a garin sai mata kuma lallai sai Wanda ya haura shekara ashirin badu keshan jini sunyi muhawara inda badu yace yaje yagani tunda yaja dashi zega meze faru shiko ya tsaya kaida fata sarki rana a wannan lokacin ganin yadagene aka wayi gari duk wani ahalin sarki ankashesu saura shi lokacin be auri kakarkuba yanada tarin mata a lokacin

 

 

 

Haka yaita kuka yaje wajen badu yanemi gafarar sa akan ya janye Dan badu yace Somin tabine sai yaga bayan duka yan garin haka gari kowa hankalinsa ya tashi ganin wannan mutuwar ko da daya ba abar masaba kuma yace bashi ba kara haihuwa haka aka cigaba da wannan dabi ar dama akwai dabi ar cin jarirai agarin indai ka haifi da haihuwar fari za a cinyeshi tas ai romonsa Sam kakanku sai ya denacin naman jariran saboda bakin ciki ga ba damar daukar fansa haka suka hadu da kakarku ya aureta a lokacin

 

 

 

 

Jeddah bakin ciki yai mata yawa Allah cikin ikonsa saiga afra nan suka Shiga daki itada afra ta fashe mata da kuka ta debo mata result din tana kuka mtsww meye abun damuwa ina Ahmad na layinku kije kidinga nemansa ki saki ranki kibi hakan kya samu kema ya yarda dake iyayensa kuma ki kamasu a hannu nasanki da San abun duniya kwanciyar mage zaki me daukar rai shima koyazo kice yayi hakuri sai nan da wata ukun kawai kije kibawa hanan hakuri ki Shiga jikinta yadda zataje gidan tai ta zuzuta kirkinki kinga kece da riba

 

 

 

 

Shi kuma Ahmad karki yadda Ku hadu a nan gidan danke ba hankaline dakeba kudinga zuwa hotel wanda yake da tsaro zamu shirya muje gun bokan Dana gaya miki ni yanzu zan koma dama wayarki na kawo miki nagode afra tabbas nasan kina kaunata yanzu gobe da wuri zanyi dabara naje mu hadu da Ahmad ya deben wannan muguwar sha awar suka fito ta rakata ta tafi gida ita kuma ta dawo hanan tagani a parlour tanata kada kafa tana jiran ta tanka mata

 

 

 

Cike da murmushi ta karasa kusa da ita kiyi hakuri kanwarmu da abunda ya faru jiya tai mata banza nayi kuskure ki yafemun kinsan ciwon ya mace na ya macene inasan suhail sosai kiyi hakuri nasan kuna fushi banje nagaida mom ba amma yanzu ki tamabayar mana suhail sai mije ki kaimu mudawo cike da murna ta kalleta haba anty jeddah har naji dadi kinga zami rayuwa me dadi dake kafin na koma da nayi niyyar komawa sashen anty sadiga amma nafasa yanzu bara naje taje ta sameshi yanata lele da uwargida rangida tagaya masa yabasu izini yaji dadi har ransa

 

 

 

 

Suka fito hanan tajasu sai da sukaje supermarket me kyau tayi siyayya kamar hauka suka je gidan baki duk sun ragu saura na nesa suka gaisa hanan tanuna musu ita a matsayin amaryar suhail hajiya taji dadi kowa yanata yaba mata da sa mata albarka sai sunkuyar dakai take irin na masu kunya aranta ko kira take zakuci ubanku dukanku dani kuke zancen saina raba tsakanin uwa da danta

 

 

 

 

 

 

*Anan zan dakata sai naji comments dinku fans nagode da yadda kuke kaunar arnan daji haka*

 

 

 

 

 

 

*Feedyn bash*

Ummu Subai’a

ARNAN DAJI

 

 

*NA*

 

 

*FAREEDA ABDULLAHI*

 

 

 

 

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻

“`{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}“`

 

 

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

 

 

 

 

 

*Assalamu alaikum inawa kowa da kowa fatan alkhairi Allah yasakawa kowa da alkahairi ya biya bukatunku na alkhairi gaskiya bansan haka kuke sona ba haka nake aranku ba sai jiya nayi murna da farin ciki da addu oin gareni da comments dinku Allah ya bar kauna*

 

 

 

 

 

 

*Bissmillahir rahmanir rahim da sunan Allah me rahama me jin kai godiya ta tabbata ga Allah ubangijin hallittu tabbata ga annabi Muhammad (saw)Allah yasa mu amfana da darasin fake cikin wannan book din akuma dinga tunawa maguzawan daji ana kai musu tallafi Dan har yanzu akwaisu duk dajin dazaka wuce akwai halittu masu rayuwa a cikin sa*

 

 

 

 

*Arnan daji book sadaukarwane ga mahaifiyata Allah yakara lafiya da Nisan kwana ya raya zuri a*

 

 

 

 

 

5-10

 

 

 

Haka aka dinga nan nan da jeddah zuciyar hajiya tadanyi sanyi sai yamma suka koma suhail yazo wajenta yana bata hakuri ta wani kwantar dakai ta rungumeshi ka kwantar da hankalinka ba damuwa duk daya Mike nida ita nan yaso tabashi hadin kai amma ta kiya hanan na labe naji sai hnkln ta ya kwanta ashe yadda ake zato ba haka takeba sharrin shedanne jiki ba kwari suhail ya fito

 

 

 

Jeddah faduwa tai tasa kuka ga bikin zuwa ba zanin daurawa tuni jataba ta ciyota tai masa text ummanta ba lafiya suna asibiti bata jira reply dinsa ba ta fice ta kira Ahmad tagaya masa inda zasu hadu ta kashe wayar gaba daya danma karya kirata tana ganin text taki budewa kafin ta karasa ya karasa samir guess palace sukai wa tsinke nan sukaci karensu ba babbaka suka kwana suka hantse Ahmad dai shine ango Dan shi akaiwa gyara

 

 

 

Ya gigice ya fita hayyacinsa Dan ta kashe kudi wajen dibgar magani da kyar ya kyaleta dama itama jarababbiya Ahmad dine dai dai ita dan yana masifar gamsar da ita duk da bashi da kudi ita take bashi amma fa akwai kayan aiki haka suka kwana sai da safe taiwa gidansu tsinke gabanta na gaduwa cikin ikon Allah sai kaninta kawai ta samu a gidan Wanda rabon data ganshi har ta manta

 

 

 

Shame shame ta same shi ansassara shi an kawoshi anyasar a gidan yafi shekara baya gidan wai yana Lagos daga baya ya dawo abuja a yadda suke samun labari amma yanaiwa uwarsa aike idan yasamu dama yazama tantirin Dan iska haka ta dauke shi ta kira makocinsu ya temaka mata ta kaishi asibiti ita ko ummansu iwar gantali ko ina tayi Allah masani dakayar suka karbeshi duk da private ne ya jigata ya zubar da jini ko magana baya iya yi

 

 

 

Haka ta kunna wayarta sai ga text din mijinta yafi guda goma hankalinsa a tashe yanata kiranta baya samun ta yai mata text ba amsa yaje gidansu a rufe ba kowa kamar jira yake saiga kiransa ina kika shiga meya samu umman taki amma baki kyauta ba kin yafi ba Neman izinina kefa amaryace me kwana daya a gidan ta amma ki fice ta fashe da kuka ba umma bace ba lafiya kaninane gamu a asibiti tagaya masa hatsari yai ni kuma na dauka umma akace

 

 

 

Cike da tausayawa yace gashi nan zuwa yanzu da sauri tadinga Neman layin umman cikin sa a ta shiga ta zayyane mata komai minti goma sha biyar sai gata a fujajan kamar dama tana kusa ko wadda tazo a iska kafin suhail ya iso tazo tana shigowa yazo ta fashe da kuka cike da kulawa yadinga bata hakuri yace za a sanja masa asibiti take ya karbi transfer aka sanja masa asibiti me zaman Kansa providia kafin kace meye wannan kudine ke aiki har angama komai

 

 

 

Haka suka koma gida suka bar umma na jinyarsa duk da haka ransa ya baci fitar datai amma be nuna ba ganin Mara lafiya kwanci tashi ya warke sarai nan yake basu labari ai abokan adawarsune suka far masa sukai masa kacha kacha shine aka dawo dashi amma sun kafa kungiya yanzu dama yasan dole kungiyarsu zata daukar musu fans a saboda kowace unguwa akwai gang dinta daban amma shi ya dawo kano gaba daya ya hakura dazaman chan

 

 

 

 

Haka lokaci yai ta tafiya hanan ta koma garinsu adnan ya tafi Istanbul a lokacin watansu biyu da aure lokacin haleema ta gyagije tayi kyau abunta lokacin ne jeddah ta fito da ainihin wacece ita lokacin ne komai ya kwabewa suhail lokacin ne aka fara kuka a wnn gidan saboda masifa da bala I irin na jeddah

 

 

 

 

Sun Dade har sun fara manyanta a lokacin sai ciki ya bullo jikin kakarku sarki rana yayi farin ciki amma sai aka boye wannan ciki ba Wanda yasan dashi haka sukai ta boyeshi har ta sauka lafiya ta haifi danta namiji akwai wata baiwa me suna timi ita ta karbi jaririn ta gudu da shi ta hada danata dan zuwa chan garin dake makwaftaka danasu wato beguwa takasance tamkar bokanya tanada danta shine mahaifin tenkwai baban rama kenan guga tabo da guga sun taso cikin kulawa a hannun timi kwanci tashi suka fara girma a lokacin waziri yana da dansa ya fara zama saurayi shima kusan sa an su tabo ne ana kiransa kaho

 

 

 

Rana tsaka badu ya umarci waziri dasu je shida mukarrabansa marasa imani su kashe sarki da matarsa Dan ya duba akwai dansa da ya Haifa Wanda ba Wanda ya sani sai shi yanzu daya gani yana tare da wannan baiwa data bace bat wato timi kuma zasu dawo saboda ya gaji sarautar garin Dan haka su kashe shi waziri ya maye gurbin sarautar Dan kaho yazama sarki tunda beda imani ko tausayi ya gado halin mahaifinsa waziri

 

 

 

Waziri jin wannan batu na badu yayi alkawarin cigaba da bawa badu jinin mazaje biyar koda mazajen kuguru zasu kare baze fasa ba jin haka badu ransa yai kal ya basu sa a da kwarin gwiywa cikin rashin sa a timi tazo kamar yadda ta saba zuwa da daddare idan tanasan kawo musu dansu dansu saba tana boyewa saboda tanada lakani har su shiga su fita bame ganinsu sun gama ganawa da dansu kamar bazasu rabu ba sunzo fita sukaji waziri da mukarrabansa na tattauna yadda za a kashe sarki rana da matarsa saboda sunzo fita sukaji tafiya suka makale a wani daki suka wuce ciki sukuma suna labe sunajin abunda suke kullawa dakin sarki suka tarar dasu cike da farin ciki sun gama ganawa da dansu kamar bazasu rabu ba

 

 

 

Jin haka waziri yasa kai shida mukarrabansa yace suna ina ina danka da kake boyewa besanar masa ba yai tsit yana mamaki shi waziri zewa titsiye suko timi suna shigewa taja hannun tabo da guga suka fara gudu suna boyewa cikin surkullenta bame ganinsu har suka shiga garin beguwa bame ganinsu kuka kawai timi take yaranma sunata kuka Dan sunji komai

 

 

 

Banda wani da waziri bayan duk sun mutu wace maganace haka mema ya kawoka turakata a wannan Daren komeye ka bari sai zuwa gobe kuma wayabaka izinin shigowa turakata ya kyalkyale da dariya nikake wannan tambayar badu yaban dama ya umarceni Dana dau ranku ya dakawa yaransa tsawa wasu subimun bayan wayanchan munafikan Ku kuma Ku kwantar mun dasu nayankasu haka sunaji suna gani aka kwantar dasu bazan yanka kuba ma saina fara yanka danku da kuka fiso agabanku karka taba mana yaro meyai muku

 

 

 

Natabbata wannan badu din bashine ubangijin gaskiyaba akwai wani a boye Wanda bamusan dashiba na tabbatar shize tsaremun bayana kuma jinina ne ze cigaba da mulki a garin kuguru har abada yasa Abu ya doke masa baki ya fashe yanata zubar da jini banda kuka ba abunda suke wayanda ya aika ne suka dawo sunje ko ina basuga kowa ba cike da bakin ciki waziri ya kalli sarki

 

 

 

Tabbas a yau nasan nazama sarki koda danka ya dawo ba Wanda yasan shi Dan haka agaban Dana zan yankaku saboda shine sarkin gobe bayan ni yasa aka dakko kaho agabansa ya yanka kakanninku ransa kal yana ta murna kuka suka jiyo a waje kuma na namijine lamunde ta dafe kirjinta mun shiga Tara yau shikenan muma kashemu za ai waye ya labe mana dukansu waje sukai wazasu gani kowa sai da gabansa ya fadi

 

 

 

 

 

*Anan zan dakata fans nagode da addu oin Ku gareni sosai wasu sundena comment kome yasa nice taku akoda yaushe*

 

 

 

 

 

*Feedyn bash*

Ummu Subai’a

ARNAN DAJI

 

 

*NA*

 

 

*FAREEDA ABDULLAHI*

 

 

 

 

KAINUWA WRITERS ASSOCIATION

{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}

 

 

 

 

 

 

 

 

*TALLA TALLA TALLA*

 

*AKWAI SABON BOOK DINMU WANDA ZAMU FARA MUKU POSTING ME SUNA (ANNOBAR SHEKARA) LITTAFIN YA HADU YA NISHADANTAR LITTAFINE ME CIKE DA SOYAYYA DA TSANTSAR ZALINCIN KAFIRAI AKAN MUSULMAI DA YADDA KAFIRAI SUKA DAU TSAFI SUKE CUTAR DA MUSLMAI DASHI AMMA MUSULUNCI YAFI KOMAI SHIKE BAMU KARIYA KARKU BARI ABAKU LABARI*

 

 

 

 

*RUBUTUN MUTUM BIYUNE YANA NAN ZUWA BADA DADEWABA*

 

 

*FEEDYN BASH& HAFCSY SMART*

 

 

 

*BISSMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

 

*DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJI DAYA BANI IKON YIMUKU TYPING DIN ARNAN DAJI BOOK 2 YADDA NAGAMA 1 LAFIYA ALLAH YASA NAGAMA 2 LAFIYA*

 

 

 

10-15

 

 

 

Ja’e ne yake kuka tamkar karamin yaro yataso ya rungume lamunde iya kici gaba da bamu labarin nan namiki alkawari saina kwatar muku hakkinku agun mahaifina da hannuna zan kashe shi jikina yana bani tenkwai wani haske ce a rayuwata kutemaka kumayar mun da matata ka kwantar da hankalinka cewar suhail niso nake naji karshen labarin Dan haka muje ciki kaima indai ni yayansune nizan maidama da tenkwai da hannuna Ba wanda yai magana a cikinsu suka shiga dakin tacigaba da magana

 

 

 

 

Haka suka fice suka barsu kwance cikin jini male male Ba rai a jikinsu sai da gari yafara haske anji shiru Ba’aga fitowar suba jakadiya tasa Kai cikin turakar Dan ganin ko lafiya ihu ta kwalla ta fadi a sume abun yafi karfin tunaninta nan bayi biyu suka Leka nan suma suka kwalla Kara nan da nan sai ga mutanen gidan sun bazamo kowa kuka nan da nan aka garzaya aka Kira waziri ya taho hankali tashe yana zuwa ya fashe da kuka ya dinga ihu yana burgima Ana rike shi dakyar ya dawo hankalinsa manyan fada duk sun hallara sukace be kamata a yasar da sarki dabbobi su cinyeshiba a haka rami Asa shi

 

 

 

 

Nan waziri ya buga tsalle yace besan zanceba iyaye da kakanni ma da duk sauran sarakunan dasuka rasa rayukansu bayan gari ake kaisu a yasar nan kowa ya amince a haka rami me zurfi asasu a rufe sai a dinga zuwa Ana ziyarar su tunda kashe su akai kuma zasu bi diddigin wanda ya kashe sarki da matarsa haka akayi biki na sati biyu tunda sarkine me tarin dukiya Dan haka akayita shagali ansha giya anyi tatul mutanen da aka Kama su aka fito dasu aka yanka aka dinga ci

 

 

 

 

Bayan angama Ba a tsaya wani shawara Ba tunda bashi da da aka nada waziri murna a wajen waziri bata faduwa ya dare mulkinsa ya nada dansa kaho waziri Ba wanda yai masa magana Dan kowa shayinsa yake Gunki badu ko yasha jini saboda murnar sarautar daya samu tunda yahau mulki yake azab tar da mutanen garin indai kana noma saidai ka kasa uku kadau daya kabawa sarki biyu haka Dan kankanin lefi zakai a kasheka ya auri mata Dari da ashirin yayi mulki bakin mulki mulkin da ko a tarihi bantaba jin bakin mulki irinsa Ba

 

 

 

 

Ya wahalar da mutane shida wazirin babanka Ja’e sanda aka bashi sarautar waziri shekarunsa 17 mahaifinku suhel sunada shekara 15 a lokacin haka sarki yadinga koyawa kaho salan mugunta da zalunci iri iri wanda yake doraka akai suci naman mutum kullum sai an yanka musu mutum sunci ko mace ko namiji kaga shanu ko akuya basa ci (yaza ai ga mutum suci dabba duk da basu da maraba suma da dabbobin dan Ba abinda yafi naman mutum zaki)

 

 

 

 

Timi tunda suka koma garin suke kuka ita da yaranta nan ta baje kayan bokancinta ta kalli yadda sukai musu kisan gilla da wulakanci ga yadda fadawa suka bazama nemansu haka suka cigaba da zama cikin bakin ciki Duk sanda sukaso zasu je suga wannan ramin da aka binne su sarki siyita kuka sukoma beguwa ahaka rayuwa tai ta tafiya timi na koyawa guga da tabo yadda ake bada magani haka suka yita rayuwarsu harsuka zama samari alokacinne sun isa aure amma sunkiyi sunaso suga bayan mutanen dasuka kashe sarki a binkicen da timi tayi tagono cewa guga da tabo bazasu iya kwatar garin Ba sai dai yayansu zasu koma garin zasu hayya fa harsu samu sarautar garin a gaba jinin sarki rana shize mulki garin

 

 

 

 

Lokacin dataga yadda haleema take kyau a gidan tacika tai dam tana zuwa school da kaita ake daga baya kuma ya siya musu mota kowacce dakanta take tuki yanzu a lokacin jeddah suka shirya sukaje zariya wajen bokan da afra ta kawo musu suka je sukai sallama sukaji andaka musu wata razananniyar tsawa Ba ai mana sallama anan ku danna ashar ko ku koma ai sai suka hau zindima ashar gunduma Gunduma ya sheke da mahaukaciyar dariya ya bayyana agansu

 

 

 

 

Jeddah ta bude baki zatai magana yace yasan meke tafe dasu kinaso araba tsakanin uwa da danta da ubansa amma bukata bazata biyaba saboda Ba wani shedani daze kusan cesu sai ya kone basa zama alwala basa wasa da azkar ga nafifili ga sallar dare ga walha Dan haka asiri baze tasiri akansu Ba sun riki li ilafi bawani tsafi daze tasiri akansu hhhhhhh ya sheke da dariya

 

 

 

 

Amma akwai mafita dan zamu mallake Dan yana wasa da Addu a amma iyayensa nai masa zamu Baki magani kidinga samasa a abinci bakyaso aiwa kishiyarki komai banaso boka zan iya da ita yarinyace karama bazata gagareniba to shikenan zaki samu jinin hailarki ki cire kunzugun ki wanke jinin ki hada masa sobo kingama dashi har abada wannan kuma kisa masa a kasan filonsa kwana uku kin mallake shi har abada nagama daku

 

 

 

 

Nan jiki na rawa suka zube masa rafar kudi ke baki da bukata banda bukata ni sai dai akaramin farin jini gun maza ni karatu nake yanzu sai nagama zan aure hhhhhh shegiya me wayo bata yadda tabi bata tashi kuje kiyi abunda nasaki gafalalliya yar gidan jahila mutuwarku da kallo kamar yadda tawa zata kasance da kallo ke kuma kinsamu maza kin gama hhhhhh ya bace bat kufita da rarrafe aka daka musu wata muguwar tsawa

 

 

 

 

Haka suka dawo a wahale jikin afra yai sanyi bazata taba aikata wannan rashin imanin Ba ta ciyar da mijinta najasa kodako bata sansa bare ita datake ikirarin tana masa so na mutuwa kowa da abunda yake sakawa haka suka dawo gida ta sauke afra a gida ta wuce nata gidan aranar tai amfani da magungunan ta da malamanta suka bata irinsu bamagujiyar mallaka dan kadafi manta uwa duk tai amfani dasu tasha rubutu masu zafi akayi matsi andai matse Ba lefi a ranar suhail a dakinta yake

 

 

 

 

Dama bata iya girkiba ankawo mata me aiki maryama tasa ta hada masa haddaden abinci masu rai da motsi haka ya dawo daga aiki tanata nan nan dashi tariga tasa kwallin jaraba tagama da suhail a ranar kamar ya cinyeta a tsaye yakeji yafita daga hayyacinsa yama manta dawata haleema allah yasa ya shiga yaganta sanda ya shigo yai mata alkawarin komawa suyi sallama Ashe wannan shine kebewarsu ta karshe bata saniba

 

 

 

Abinci yasha magani tagama barbade shi yaci yai kat matsalar bata dade da gama al adaba amma ko wannan tasan ya isar mata sai da ya koshi tajashi daki dakyar tabarshi yai sallah nan tajashi daki ta zaunar dashi akan gado ta ce tana zuwa ta koma tasa Zuma a gabanta ta dawo dakin tai zindir tana bankaro masa kirji tasa hannunta kan HQ dinta tana wani mutstsikashi

 

 

 

 

Shidewa yayi a haukace yayo kanta ta balle masa Riga ta zare masa wando tai masa zigidir nan tafara sarrafashi ta fara shan nipple dinga ta gangaro yaya babba tadinga wani irin sha tanai masa wasa irin na gogaggun yan duniya kuka yasa mata Ya rasama yazeyi dakyar ta kyaleshi danse da tasa ya kawo saboda ta murzashi san ranta tasha banana tasha nono haka tadinga zira harshenta a kunnensa tamkar zata cinye kunnan kuka wiwi yai mata

 

 

 

 

Saida ya huta Sannan ya dawo hankalinsa yadinga mamaki budurwa da iya wannan salon bayan wannan ne darenta na farko be kawo komai Ba yafara murzarta Dama gata bata gajiya Allah Allah take ya shigeta dataji ze fara Addu a nan da nan ta kamo bakinsa tasa anata dan karya karya mata asiri dakyar yafara shiga amma yana dannawa yaji zuruf tawuce amma baze iya tashiba duk da kuncin dayake ji akasan ransa angama dashi ta mallake shi a dai dai wannan lokacin sai da suka gamsu duka amma Ba wannan dankon irin na haleema sai dai dadin amma haleema daban take

 

 

 

 

 

*Anan zan dakata fans gaskiya comment yai sanyi bansan thanks da wata sticker comment nakeso idan bahaka Ba gaskiya zan ajiye alkalamina hannuna Dama bashi da lafiya saboda farin cikinku nake typing gaskiya idan banga more comment ba zan kwana biyu banyi typing ba gaskiya nice taku akoda taushe*

 

 

 

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment