Littafan Hausa Novels

Amfanin Rigar Nono Ga Budurwa

Maganin Cikowar Gaban Mace
Written by Hausa_Novels

Amfanin Rigar Nono Ga Budurwa

 

 

 

 

 

 

Amfanin Rigar Nono Ga Budurwa

ABUBUWANDA KE LALATA NONON MACE

matukar bakya kula da breast dinki to kuwa kullum kina cikin damuwar zubewarsu duk gyarandazakiyi bazakiga canji ba matukar kina aikata daya daga abubuwa kamarhaka:

Kwanciya rubda ciki.

tatse ruwan nono bayan haihuwa ko yaye.

yawan amfanida chocoalate,coffee.

yawan gajiyarda kwakwalwa ko yawan damuwa.

zamada daurin kirji ba rigar nono.

fidda nono takasan riga.

Rashin saka rigar nono dazata dago da breast.

Saka damammun kaya batare da rigar nono ba.

Amfanin Rigar Nono Ga Budurwa

*akwai abubuwa dadama amma zamu isu daway’annan zuwa gaba, muna sanarwa y’an uwa cewa duk masu famada matsalar cikowar breast da dagowarsa to sunemi maganinmu maisu tausi’ussadar maganine gangaria da baida illa ga lafiya yasaurin gyara nono akwana goma kacal

Amfanin Kanunfari Ga Mata da Maza

GYARAN NONO GA BUDURWA
wannan wani hadi ne da akeyi don gyaran nono musamman ga budurwa, shi wannan hadi kuma kowace macema intana bukata zata iya amfani dashi saboda tasirinshi, yanda akeyi shine za a samu.
– garin waken soya
– garin alkama
– garin zogale
– garin bawon lemun zaki
-kunfan maliya
– da zuma
sai kica kudasu guri daya sai ki rinka shafawa a nonon bayan 30mtn ko sama da haka sai ki wanke,sannan kuma ki rinka shan kunun alkama zaki sha mamaki

DON DAWO DA MARTABAR NONO DA GIRMANSA
ga matar da take son ta dawo da martabar nononta ko girmansa yanda zatayi shine zata samu
– ganyen sabara mai kyau
– da ‘ya’yan alkama suma masu kyau
sai ki rinka nunu dasu, ko kunun gyada, ko kunun alkama, ko kunun shinkafa, ko kunun gero, ko ko ko duk dai wanda yasamu sai ki dafashi da wannan hadin mai albarka.

DON MAGANCE MATSALOLIN MA’AURATA
AMARYA KO UWAR GIDA GA TSARABA
shi wannan hadin yana da banmamaki musamman wajen karin soyayya tsakaninki da mai gida, da martaba da farin cikin mai gida da nishadin amarya kuma yanasa maigida yaji dadin da bai misaltuwa zaki zama gagara gasar masu gasa,
saboda shi wannan hadin manya mata ne
– ya’yan kankana
– danyar gyada mai kyau
– dabino
– alkama
– garin kumasoriyya
– ya’yan zogale
sai ki dakesu suyi laushi sai ki rinka shan karamin cokali da madara ta ruwa safe da yamma kuma shima mijin zai iya sha.

About the author

Hausa_Novels

Leave a Comment