Littafan Hausa Novels

Yan Biyu Macizai Hausa Novel Complete

Yan Biyu Maciza Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

YANBIYUN MACIZAI

 

The twins snake

BY

MIHZ. BAREEMAH

Daga alkalamin mihz bareemah

 

 

 

Dedicated to essential group members thank you for the support you people give to me 👏

Free page1️⃣

 

*PERFECT ESSENTIAL WRITER’S ASSOCIATION

 

Home of Perfect Writer’s together we stand

 

ESSENTIAL WRITER’S

Pen is mightier than the sword

 

BISMILAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me

via: 09167472935

GARGADI

KAR A KUSKURA A CANZAMUN WANI ABU NA LITAFFIN NAN, TA KOWACE SIGA BAN AMINCE AYI AMFANI DASHIBA, KUHUTA LAFIYA

 

DA SUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI.

 

GEMBU MAMBILA TARABA STATE

Wani irin hadarine mai masifar karfi, dakuma duhune yamamaye illahirin yankin gembu membila, yayi masa kewanya tako wani sashi gabas da yama kudu da kuma arewa gangami yaketayi, a yayinda ya hade da duhun dare mai gauraye da duhun damina hakan yasa babu abunda yake tashi a wanan yankin sai wasu irin tsawa dakuma rugugin da aketayi babu gaggautawa, wata iriyar iska mai dan Karen karfine dayake tatareda sanyine keci gabada kadawa da karfin tsiya a dai dai irin wanan lkc ne kuma gaba dayan bani adama mazauna cikin gidaje, sunyi nisa a bacci kasancewar karfe biyun darene,

A cikin babbar masarautar membila katuwar masarautace da bazan iya misaltashi ba wanda inka shiga cikinta garine guda danko tako ina kaikawo aketayi dukda kasancewarsa darene shiyasa ama kasancewansa gidan sarautane shiyasa haryanzu aketa kaikawo, kama daga bayi dakuyangu kuwa da posion din aikinsa….

masarautace babba wanda kedauke da bamngarori daban daban hakama kuma ta kunshi kofofi kala kala, masarautace maikyau dan tundaga wajenta zaka gane an zuba kudi gurin tsarashi…..

A Jini Take Hausa Novel Complete

Gudu takeyi da iya karfinta a yayinda gashin kanta yake abaje tamkar mahaukaciya ga kuma turtsetsen cikin dake gabanta…. Gudun takeyi sosai tanayi tana waiwayan bayanta, kara karfin kudun tayi ganin alaman sunkusa cinmata, daidai tayanko wata kofar dazata sadaka da kofar karshe wanda daga shi kabar masarautan kenan, tana fita cak ta tsaya, ganin hanyar takasu kashi biyu…… juyawa tayi takali hagu da damanta ko ina shuru babu alaman motsi dasauri tadoshi hanyar dajin mambila…………… daidai wata baiwa datafito danyi fitsari, yunkurawa tayi tareda daga rigarta sama……….

 

fara fitsarita keda wuya, kamar walkiya taga giftawar abu dasauri tamike tareda jan rigarta kasa……….. juyawa tayi danbin bayan abun, taku daya ana biyu taji ance ke da mugun tsoro tajuyo, wani irin mumuna faduwan gabane ya ziyarceta, ganin wasu garda gardan mazane guda biyar a tsaye a gabanta ai batasan lokacin da tasake fisarinba…… da wani irin murya mai amo taji daya daga cikinsu yace kifito da ita yanzun nan kokuma na lahira yafiki jindadi.. cikin tashin hankali baki na rawa tace wac wa wace a tsawace yace tana ina nace cikin rawar baki tace wlh wlh bangantaba ama dai nag ke yasake fada a tsawace bazaki fito da itaba kenan saina sa miki wuka, alama yayi wa daya daga cikinsu dasauri wanda akayima alama yazaga tabayanta tareda saka mata wuka a wuya… yace yi Magana kona datse miki numfashi, jiki narawa tace danallah karka kasheni wlh niban san komaiba……..

 

Banma san wakuke Magana akaiba…… a tsawace yace to meyakawo ki nan gurin a daren nan, dasauri tace fitsari nazoyi ama kuyi hkr bazan karaf bata kaiga kara sa mgn dake bakintaba…….. daidai tsakiyan bayanta yacaka mata wukan tareda yin cilli da ita juyawa sukayi tareda bin bayanta

 

 

DAJIN MAMBILA

Sosai take gudun danko kallon gabantama bata iyayi ga maranta dayake kokarin kulewa, numfashinma dakyar take saukewa…….tana kaiwa daidai wani katoton dutse wani irin jirine ya…………….

Add Comment

Click here to post a comment