Littafan Hausa Novels

Ummuh Amanih Book 2 Hausa Novel

Ummuh Amanih Book 2 Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

UMMUH AMANIH

 

 

 

Book 2

 

 

 

 

 

By

 

 

HAFSAT umar dangoro.

 

 

 

Paid book ne, idan baka biyani ba kakaranta min book kaida Allah ,tunda muma wahala mukesha wajan rubutu da tsarawa,muhana idonmu bacci,mu hana kammu ayyyuka, mutakure kanmu wajan ganin mun faran tamuku,to wallahi duk wadda ta karantamin book Akwai Allah .

 

 

 

 

*Bismillahirrahamanirrahim*

 

 

Dasunan Allah me rahama me jin kai tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban halitta Annabi muhammad S.A.W ,da sahabbansa ,da iyalan gidansa baki daya.

 

 

 

 

 

SADAUKARWA.

 

 

 

 

Littafin UMMUH AMANIH book 2 sadaukarwa ne ga, masoyiyata,kuma yar uwa abokiyar ayki wato HAFSAT muhammad boss Bature,ina mika sakon godiya da ban girma a gareta ,bazan taba mantawa da alkairin da taminba ,saboda duk dan halak baya manta alkairi, masoyiya Allah ya bar zumunci.

 

 

GODIYA

 

Sakon godiya ta ga Dr HAFSAT bazan manta da alkairin da taiminba ina matukar godiya a gareki ,sannan ina matukar kaunarki my confidence mom Allah ya bar zumunci.

 

 

 

D.r yasmin Ahmad (Auta)ina mika sakon godiya agareki.

 

 

Bazan taba mantawa da gworzo kuma jagaba ,dan baiwa kuma haziki,maison cigaban “yan uwansa musulmai ,mai maida da muwar wani / wata tasa ,Allah kayimasa jagora a rayuwarsa ,Allah ka taimakeshi ,Allah ka jikan mahaifinsa,Allah ka azurtashi da mata tagari yara nagari ,da kuma dukiya mai amfani ,Allah ka rabashi da mahaifiyarsa lafiya,ina matukar kaunar ka kamar yadda kake kaunata, uncle ,Allah ya biyaka da gidan aljanna.thelowaly (uncle usa,ama).

 

 

Godiya me tarin yawa ga musa baffa tarauni, Allah ya baka Abinda kakeso duniya da lahira.

 

 

Ina godiya mutanen arzuki kuma masu son farincikina.Allah ya bar kauna da zumunci har abada. Iya wuya ana tare .

 

 

Ayshat nana (bugun heart ❤️)

Jamila.

Asmahani.

Anty safiya.

Anty khaltum.

Yaya fatee.

Fatima kurda.

Fatin kulee anku.

Ummi my Amee.

Khadija gudidi.

Ameeran su nuhu.

Ameera quety.

Anty Aisha mama.

Maryam.

Anty nabila.

Mama rahama.

Mama fiddausi.

Anty Habiba.

Anty Mami.

E.t.c ina godiya da duk wadanda ban samu na fadi sunansuba.

 

 

Sai me gayya me aiki ,mahaifiyata,masoyiya abar kauna Allah ya kara miki lafiya da nisan kwana my soulmate.

 

 

GODIYA ta zuwa ga FANS .

 

Allah ya bar zumunci,ina kaunarku sosai,musamman ma wadanda suka bamu mahimmanci har suke cirar kudi susayi book din mu ,Allah ya kara arziki ina godiya ,harma da masuyimin comment ngd.

 

 

 

 

Peges 1

Book 2………

 

 

 

𝐀na shafa fatiha aljani yasaka kuka,haka shima sarkin aljanu yafashe da kukan farin cikin aurn ummuh,a tare suka shiga furta burinmu ya cika UMMUH AYMANA ,munga aurenki,to masu karatu ummuh AYMANA shine sunan ummuh na gaskiya,abinda yasa kuka ji ana cewa ummuh AMANi sunan kanwarta ne amani kuma ita taradawa kanwartata amani,

 

Nurhaan Hausa Novel Complete

 

To yaudai ummuh anzama amarya, sar kakiyar shine menene hadin ummuh da aljanun, sannan meneyasa aljanun suka zabi yarn ukun momy ,a matsayin mijinta,馃

 

 

 

________________bayan sungama shagalin bikin ummuh da AJILAN aljanin a futo da ko fofin gidaje kora biyu,Wato da kofar gidansu JALAL data su ummuh,su AJILAN ya fara bawa umarnin su shiga ,ai kafin kice tait aguje suka antaya ciki,saigasu a cikin falon su,a zazzaune,ko wanne ido hawaye hanci kuma kuka,tirkashi,JALAL ne yace baby na EJILAN tashi muje muwanke kazantar nan,a fusace EJILAN yace JALAL bazaniba,zaro ido JALAL yayi yace, EJILAN yau ni kakecewa JALAL gatsar babu yayan, EJILAN murmushn takaici ya saka yace,kamanta me kace agaban aljanin ,wallahi kabani mamaki yanzu kadai akan aljanin saika manta da mu jininkane,haka fa kace a kan ka auri sarauniyar su gora akashemu,nasan yanzu da badan yaya AJILAN ya aureta ba tuni an yi fatefaten miya da tsire damu ankaiwa aljanu , shikenanan bamu babu karaganun momy da dady,ya karashe maganar yana fashe wa da wani sabon kukan,

 

Suna tsaka da wannan maganar sai ga kiran momy ya shigo wayar AJILAN,da kamar bazai dagaba amma sai yadaga , AJILAN kuna inane haryanzu baku kamo yarinyar bane tundazu ina ta jirankuu shiru ,yanzu maza kuyi sauri kuzo ku daukeni,ai gaba kidayaka hada baki suka bare da kuka suka ce, wallahi momy kihawo abin hawa ki taho,motarma ki barta anan mun barmusu ,to momy ta zaro ido 馃槼 meyafaru da kune haka,mun shiga uku momy wannan yarinyar ba mutum bace sarauniyar aljanuce munje mun saka kanmu a masifa,cikin sauri momy ta katse wayar ,tana tunanin maganar yan ukunta ,anya ko yarinyar mutum ce , gaskiya ita bata yardaba ma itace tadakarmata hajiya fatima da yarta,tirkashi bata da zabi dayahuce taje ta hau nafef na tafi gida,aiko tana futa tasamu adaidaita ta shiga dan ko salllama batayiwa doctor ba sabida hankalinta ya tashi,tana isa gida ta samesu duk a kasan kafet sai faman warin kashi da futsari suke ga hancinsu duk majina, AJILAN ta gani shikuma ya ja gefe ya zabga tagumi,yana tunani,yan ukuna,naam momy sai sabon kuka,momy wanan yarinyar ta auri yaya AJILAN,daidai lokacin dady ya fito daga daki yaji wanan batu mara dadin ji annan dai EJILAN ya kwashe komai ya sanar musu,wani gurin suyi dariya wani gurin suji babu dadi,gaskiya hankalin su ya yi masifar tashi musamman yadda suka ji andaura auren AJILAN da aljana,

 

 

 

Zaune itama take tana kuka tana fadawa indo duk abin da yafaru,indo babu laifi taci dariya,sai daga Baya ta rarrashi ummuh tace ke banzama ai taimakonki akai tunda gashi kinsamu miji a bulus kuma kekkewa dan gidan masu kudi, ubangiji yakamata kiyiwa godiya,indo kenan baza ki ganeba,niyanzu an daura aurena da wanda ban saniba kuma bansan aina yakeba, ban san ina zansameshi ba, shikkenan sainai tazama da aurenshi akaina babufa wanda zai aureni,nashiga uku indo wanan aljanin ya cuceni

 

 

INAFATAN DAI KUN GANE A INDA MUKA TSAYA A BOOK 1.

 

 

Cigaba book 2 pege na farko………

 

 

 

* 🅳arene ya tsala sosai ko da kukan kara bakaji a lokacin,sabida dare ya tsala,kwance take kai kace bacci takeyi amma ina ,idanunta ne kawaii a lumshe amma bacci kuwa ya kasa zuwa,sai zuye zuye take tana wani murkususu kamar wadda wani abu ya cijeta,sai tunanin inda jataga AJILAN take domin ya saketa ta huta.

 

 

Can gefanta kuma indo ce da amani sai faman sharar bacci sukeyi hankalinsu kwance babu Abinda ke da munsu .

 

Ummuh gani tayi bazata iya runtsawa a wannan daren ba hakan yasa ta tashi tafuto tsakar gida ko tsoro bataji ,ta nufi inda buta take ta dauka,ta zuba ruwa,ta dauro alwala,juyowar da zatai wazata gani,aljani AJILAN ne dauke da wannan murmushin nasa na kasaita ,yana rike da wasu kaya na alfarma ya mikowa ummuh ,amma taki karba,sai ma tambayar sa da tashiga yi tana cewa,dan Allah bawan Allah.kataimaka ka sanarmin meye dalilin da yasa kake ta bibiyar rayuwata,uhm barkanki da wannan lokacin uwar gijiyata,inason ki sani bazan fadamiki ko meyasa nake bibiyarki ba sai lokaci ya cika,yanzuma babban dalilin da ya kawoni gurinki ,shine ina cen kwance na hangoki kinkasa bacci ,shiyasa nazo nasaka ki kiyi baccin ,nasan duk Abinda yasa kika kasa bacci bewuce akan aurenki da AJILAN ba ko,to ki kwantar da han kalinki tabbas zaki kasance tare da shi amatsayin matarsa ,ki daina da muwa, ki jirani ina juwa,zan nuna miki wani abu.

 

 

Aljani AJILAN yana fadar haka ya BACE bat,ko kadan ta daina ganinshi,tsayuwa tai a gurin ya shiga tunani kala kala ,ita tun tana jin tsoran wannan aljanin har tadaina. Tana tsaka da wannan tunanin sai ga aljani AJILAN a tsaye a gabanta dauke da AJILAN a hannunsa, dure shi yayi a gabansa yana cewa,kinganshi ko ,shima ya kasa bacci sabida tunaninki,gakan yana nufin shima yana sonki kenan,. A,a wallahi ni bana sonta, na tsaneta ,dan Allah kayimin rai ka rabani da gimbiyar ku,kufita daga Rayuwar mu,. Dakamasa tsawa yayi rai a BACE yace, bakasanta ko shikkenan,kazaba ko ka mutu ko ka zauna da gimbiya UMMUH AYMANA ,kirjin ummuh ne ya buga jikake durum ,mamaki takeyi taya akai aljanin ya san sunanta na gaskiya,to waishi wannan aljanin menene hadina dashi ta fada a cikin zuciyarta, cikin sauri aljanin yace ni yayankine kuma uba a gareki ,kuma mijinki ummuh AYMANA ta ,haba wa zama tai a gurin ta fashe dakuka tana cewa nashiga uku na hadu da gamona,shin kai wanene? Taya akai nayi magana a zuciyarta kuma kasan Abinda na fada,wallahi kai ba aljani bane wata halittace da ban, shiko AJILAN dake tsaye gaba ki daya yayi mutuwar tsaye har da yin futsari a wando sabi da tsabar kaduwa da jin kalaman wannan aljani,tunda AJILAN ya sume be sake sanin inda kansa yakeba.

 

 

 

To abangaren EJILAN da JALAL han kalifa ya tashi, domin sun nemi AJILAN sama ko kasa sun rasa shi,gaba ki daya su futa sukai a guge suna kwan kwasa kofofin mom da dady, kamar zasu karya kofar suna cewa,daday dan Allah kufito,bamuga AJILAN ba wallahi tazo,tazo ku bu’de mana zata kashemu muma,ta dauke AJILAN daman sai danace kada ya aureta gashi an ai,wayyo momy ku taimaka, EJILAN ne ya juya bayansa sai ya hango wata fulawar a duhu,nanfa ya kara kurma ihu yana rokon momy ta zo ta bu’de,a tsorace suka fito daga dady har momy suka bu’de kofa, cikin furgici EJILAN ya fada dakin momy da gudu ya shige kar kashin gado,shima JALAL din shiga yayi, ya tafi bayan labule ya buya,ay momy da dady suna ganin haka suma suka shige bathroom ruka buya,harda kullewa da mukulli.

 

 

 

Can kuma bangaren ummuh da AJILAN da kuma aljanu AJILAN,suna tsaye carko carko ,aljani AJILAN ne yace ummuh ta debo masa ruwa,cikin sauri ta tafi gurin randa ta debo ruwa a kofi ,ta kawowa aljanin ya karba,ya diba a hannunsa ya yayyafawa AJILAN a fuskar sa ,a gigice AJILAN ya bude ido yana kurma ihu yana kiran sunan momy sa,can kuma sai yayi shuru ,sako makon ganinsa da yayi a hannun aljani AJILAN,nan fa ya fashe da kuka yana rokonshi akan ya barshi ya ya maidashi gida,wallahi bazai sakeba,cikin tsawa aljanin ya ce,kayadda ka amince zaka zauna da ummuh amatsayin matarka har abada kuma babu kishiya,cikin sauri yace ehy na yarda wallahi daga ita babu kari dan Allah ka barni ,tom shikkenan na yarda zan maidakai gida amma da sharadi guda biyu,na daya muddum ka saki ummuh AYMANA saina kasheka kayarda,ehy wallahi na yarda. Na biyu kada kabari a zaman da za kuyi da ita ta zubar da hawaye,Idan kasake hawayenta ya zuba sai nasaka kayi kukan jini ka amince,ehy wallahi na amince,da duk sharadinka, tom shikkenan rufe idonka, AJILAN ne ya rufe idonsa ,sannan aljanin ya sake cewa ya bude yana budewa sai gashi a cikin falon gidansu,a kwance.

 

 

Cikin sauri ya tashi ya nufi kofar dakin momyn su ya na kuka,ya na tafiya jiki babu kwari, ya shiga cewa momy ,momy yaya jalal ,ejilan dady ,kufito zan mutu kuzo kutaimaka min,momy da dady da ke makale a cikin bandaki sun wani makale juna ne ,suka ji yo muryar AJILAN yana kiran sunansu, hakama ejilan da ke kwance a karkashin gado,shigo jalal da yaji muryar AJILAN sai ya kara makalewa jikin labulen yana karanto duk wata addu,a da ta zo bakinsa.

 

 

AJILAN ne ya dafa jikin bango ya shashshafa ya tabo makunnar futula,ya kunna,sai ga haske ya bayyana a dakin ya haske ko ina,ai ejilan yana ganin wannan hasken ya kara shigewa cikin karkashin gadon jikinsa sai faman kerma yakeyi,ashe abinda be saniba kafafuwansa basu gama shigewa cikiba, AJILAN ne ya hango kafafuwan ejilan dake karkashin gado ,jiki a sanyaye ya karasa gaban gadon ya saka ragowar karfinsa da ya ragemasa ya janyo kafar ejilan ,ay ejilan yana jiyo an rikemasa kafa ya kurma uban kara ya shiga furta addu,oi ciki hadda addu,ar shiga ban daki da adduar futa daga gida,nan take ya sume a gurin, AJILAN ne yaji kanshi yana juyawa gashi duk yangudan nasu tsoransa sukeji,ayanzu yana yin da yakeji jiyake kamar zai fadi,ayko sai gashi ya tafi luuuuu jikike temmm a kasa ya dmfadi,ya bugu da kasan gurin,har kansa ya fashe take ya kwalla kara ya sume a gurin.

 

 

 

Momy da dady da ke makure a cikin bathroom,tsabar gigita da karar da sukajiyo yasa garin neman mafaka suka gorakai tsaka ninsu jikake kumm ,duk da wannan gwara kan da sukayi babu wanda ya ji zafi sabida tashin hankalin da suke ciki,cigaba sukai da guje guje a ban daki,suna tsaka da haka dady ya tabo sabulu da ke makale saman kantar bathroom din ya fado momy ta taka,jikike timmm ta fadi a kasa kanta ya bugu da masan zama dake ban dakin jikike timmm baywar Allah ta fadi sumammiya,nan fa hankalin dady ya kara tashi ya rasa yadda zaiyi ga aljanu a gidan balle ya futa ya kaita asbiti.

 

 

Shiko jalal da ke makale a jikin labule ya ga fuk a binda ya faru tsakanin AJILAN da EJILAN ,hakan ya tabbatar masa AJILAN dinsune ba aljaninba,cikin sauri ya futo ya shiga jijjiga su yana kuka akan sutashi gada sumutu, ganiyayi hakan bazai kara masa komaiba ,hakan yasa ya mike ya nufi bathroom Inda yaga dady da momy sun shiga ,ya shiga kwankwasawa da karfi yana kuka yana kiran subude yana cewa,mamy dad dan Allah ku bude EJILAN da AJILAN zasu mutu ku fito mu kaisu asbiti ,cikin sauri dady yakai hannu gurin mukullin hannunsa harrawa yake ya sa hannu ya bude ya fito ,ya nufi Inda suke akwance ko numfashi basayi, Innalillahi wainna ilaihirraji un,jalal garin ya akai haka tafaru maza jeka matso da mota jikin kofar baya sai mufita tanan,ga momiy ku canma jini ya zuba da yawa kanta ya fashe.

 

Futa yayi da gudu ya nufi parking space ya dakko mota ya zagayo da ita ta baya,sannan ya zo ya yiwa dady magana,suka debi su EJILAN da AJILAN da kuma momy suka nufi asbiti.

 

 

 

 

Indai kinsan kina karanta book dinnan kinkaranta book 1 to kimin magana ta pc ga number nanan 09166764540

Add Comment

Click here to post a comment