Littafan Hausa Novels

Boyayyar Alaka Hausa Novel Complete

Boyayyar Alaka Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

BOYAYYAR ALAƘA

(Secret Relationship)

 

FREE PAGE

 

Asmy b Aliyu

 

 

https://chat.whatsapp.com/FBafIRjWhOMFwv0lFdFgfQ

INA KUKE MATA….INA NUFIN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU NA MATA, MATA MASU AJI MASU GYARAN KANSU, KUZO DAKU NAKE MAGANA NASAN KUN YARDA DA KANKU KUMA ZAKU KASANCE ABOKANAN TAFIYA, *HUMKAN GIDAN GIDAN ƘAMSHI* TAZO MAKU DA KAYAYYAKIN DA ZASU SAKE KANKARO MAKU KIMA DA DARAJARKU TA CIKAKKIN MATA, KAYAN DA ZASU SAKA FARASHIN MUTUNTAKARKU ƊAUKAKA A IDANUWAN MAZAJENKU, HMMMM WATA MIYAR FA SAI A MAKWAFTA HAJJAJU DOMIN KUWA A GIDAN *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* KAƊAI ZAKI IYA SAMUN ABUBUWA KALA-KALA DA ZASU CANCAREKI A DUK INDA KIKA SHIGA KIRIƘA JIN KANKI DABAN SABODA YANDA KIKAYI ZARRA ACIKIN ƳAN UWANKI MATA, KAMA DAGA KAN *HAƊAƊIYAR ZUMARMU* DA MUKAYIWA LAƘANI DA *MAI CIZO* SABODA YANDA TAKE ƘWANTALO SOYAYYA GA ZUCIYAR MAIGIDA, GA KUMA *SPECIAL HAƊIN AMARE* DA MUKE FARA SHIRYASU ANA SAKA RANAR BIKI SABODA SAKA MALLAKAR ZUCIYAR ANGO DA KUMA SAKE ƊAUKAKA JIN ALFAHARINSA, BAYAN NAN MUN TANADI SINADARIN MU NA MUSAMMAN DOMIN JIN DAƊIN MA’AURATA DA MUKAYIWA LAƘANI DA *HARBI GADO*😍 CANCARAKWAI KENAN! ƳAR UWA KE DAGA JIN WANNAN HAƊIN KINSAN IDAN BA AGIDAN ƘAMSHIN HUMKAM BA BABU INDA ZAKI SAMU DON ITA ƊIN FA GWANACE, KAWAI KU SHIGA DAGA CIKI ZAKU TABBATAR DA HAKAN, BA’A NAN KAƊAI TA TSAYA BA HAJIYA SAI DA TAYI MAKU TANADIN *TURARUKKAN MANYAN MATA MA’AURATA* DON SAMA MAKU CIKAKKIYAR NATSUWA A GIDAJEN AURENKU DA IRIN SIHIRTACCEN ƘAMAHINSU DAKAN NARKAR DA ZUCIYAR MAIGIDA YA KASA FITA, GA KUMA *SHU’UMAR HUMRAH* TA MUSAMMAN DA TAYI MAKU TANADI MAI SUNA DAGA NI SAI KAI MIJINA DA ZATA RIƘA RIKIRKITA DUKA TUNANIN MAIGIDA IDAN YANA TARE DAKE, HAR YAU DAI *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* BASU BARKU A HAKA BA SAI DA SUKAYI LINƘAYA A DUNIYAR NAGARTA CIN MAGUNGUNAN DA ZASU SAMA MAKU WARAKA GA MAFIYA MATSALTSALUN DA SUKA ADDABI MA’AURATA HAR MA DA ƳAN MATA SUKA SAMO MAKU *ORIGINAL INFECTION KILLER* NASAN DAI KO BAN FAƊA BA KINSAN WANNAN MAGANI GANGARIYA NE DA ZAI YI YAƘI DA DUK WATA CUTA DATA SHAFI:

✓CIWON MARA

✓ƘAIƘAYI

✓FARIN RUWA

✓ƘURAJE

✓DRYNESS

✓LOW LIBIDO

✓IRRIGULAR PERIOD

✓ABNORMAL DISCHARGE

✓MILD INFERTILITY

✓VIGINAL ODOUR

✓OVERIAN CYSTS

✓FABROID E.T.C

Wannan maganin duka zai sama maku waraka daga wuɗannan cuwurwukan da yardar Allah, kuma zaku samu duka wuɗannan kayan a *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* bisa farashi mai sauƙi da kuma girmamawa domin ita ɗin mai ƙaramci ce ga abokannan kasuwanci da kuma mutuntawa, ga mai buƙatar kayanmu sai ya tuntuɓemu ta wannan lambar kai tsaye +2348132506044. HUMKAM GIDAN ƘAMSHI na maraba da masu sayen ɗaya ko sari.

 

 

 

 

 

1…

Mamma ta tsaresa da ido, banda faduwa babu abunda gabansa keyi yasan dai zance ɗaya ne na aurensa da Khairiyya taya zai yiwa Mammah bayanin baya yiwa Khairiyya soyayyar Aure? Da wane ido zai faɗawa Mammah ba sau ɗaya ba ba biyu ba,ba ukku ba suka kwana gado ɗaya da Khairiyya?

“Junaid ya kamata a fara maganar aurenka da Khairiyyah, ko a gidanka zata iya karasa karatunta a haka wannan zaman da kake haka yana damuna kasan lalurarka Junaid kara kayi aure ka tara zuri’a tsarkakku ba irin ya’yan bisa titi ba karka zubar da ya’yanka akan titi dan Allah Junaid.” Mammah ta faɗa da wani irin karaya a muryarta, karo na farko da ya kasa kallon mahaifiyarsa karo kuma na farko da yaji wata irin kunyar Mamma da tazo ta lullubesa bawai Mammah bata san zununbin da yake aikatawa ba ne, sabida tafi kowa sanin matsalarsa shiyasa bata taɓa damuwa da kalar kaddararsa ba, tasan mazan ma akwai masu jinsi kala-kala.

Junaid Dikko yana cikin mazan da basu iya riqe kansu koda na kwana ɗaya ba tare da macce ba wata irin halitta ce ajikinsu ta daban. Ya ɗago rinannun idonsa yana kallon Mamma, da wani yanayi a muryarsa yake fadin. “Mamma ki daina damun kanki dan Allah kin san lalurarki na hawan jini, ba daga bangare na bane daga ɓangaren Kairiyya ne tace sai ta gama karatunta sai ayi maganar aure, shekara ɗaya ya rage mata.” Dan Allah ki daina damar da kanki da lalurata Mamma, ki cigaba da yi min addu’a kinji Mamma.”

Idan na rasaki ban san aya Rayuwa zata zomin ba.idan batare dake ba,

Kaidin Mace Hausa Novel Complete

Ya kama hannunta ya subbaci hannun,ya sakar mata murmushinsa mai qara saka mata mugun son yaron nata da wata irin kaunarsa aranta ,ya miqe tsaye yana faɗin.”mamma a haɗamin abincin dare mai rai da lafiya yau gida zan kwana ,ban shirya karbar fadan Abba, ba tunda shi kullum yaro yake dauka ta.” Ya faɗa yana wani damuke fuska.

Murmushi kawai Mammah,tayi masa yasa kai ya fice daga parlorn na Mamman da wani irin takunsa mai jan hankali da wata irin izza a tattare dashi…Yana fita daga parlon kai tsaye ya nufi motarsa jaguar da aka fitar aka wanke kallon farko da zakayiwa motar kasan kuɗi sun zauna jikin motar sai ya’yan wane da wane kawai ke hawanta. Ya shiga motar ya tada da sauri maigadi ya buɗe masa get ya fice daga gidan, wayarsa ya ɗauko Iphone 14 pro max, still har lokacin maganganun Mamma, sunki fita daga kansa bai san sai yaushe zai iya buɗe baki ya faɗa mata bazai iya auren Khairiyya ba, auren su ma bazai yuyu ba, dan kuwa idonsa a buɗe nata a buɗe duk da a bangaren Khairiyya kuwa ita gani take kamar aurenta xaiyi kamar yadda Mamman keso, dialling wata lamba yayi mai ɗauke da sunan Sarah cikin kankanin lokaci aka ɗaga wayar.

“Mr. Dikko!” Ta faɗa da wata irin kasallaliyyar murya mai dauke da jan hankali,

“Ki sameni a guest house yanzu.”

“Me zai hana ka biyo school ka ɗauke ni ina hostel fa, kasan kuma da nisa.”

Da sauri ya katseta yana faɗin “Ki samu adaidaita.” Da haka ya sauƙe wayar baya son doguwar magana, har ya karasa gidansa na sirri tunanin Mamma na ransa, sanin halin Junaid din ta shiga shirya kanta da sauri, Ruky ce ta dubeta tana faɗin “Kedai Sarah akan gayen nan sam baki da aji dama ace soyayya kuke da sauqi amma iyakarsa yayi amfani dake shi kenan amfanin ki ya qare a wurinsa sai kuma wani lokacin shaye da toka.”

Sarah ke faɗin “Ina da sa’a ma a haka tunda Junaid Dikko ya haɗa gado dani.” A fusace tabar room din nasu Ruky ta kwaɓe baki ta bita da kallo cike da wani irin kishin kawarta ta, da gaske tana da sa’a kamar yadda ta faɗa din tunda har Junaid Dikko ya haɗa gado daita.

 

 

Add Comment

Click here to post a comment