Littafan Hausa Novels

Mahaifina ne Hausa Novel Complete

Mahaifina ne Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

“`MAHAIFINA NE“`

 

“`SHORT STORY“`

 

 

*Wallafar maryam Ahmad [ matar ɗan aljannah]*

 

 

*MANAZARTA WRITER’S ASSO…..*

 

*Alhamdulilahi godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin taliƙai, yadda nafara a sa’a Allah kasa nagama Lafiya Allah kabani ikon rubuta dai-dai Amin*

 

 

Arewabook@maryamahmad

 

 

𝐵𝑎𝑧𝑎𝑛 𝑚𝑎𝑛𝑡𝑎 𝑑𝑎 𝑘𝑒 𝑏𝑎 𝑎𝑛𝑡𝑦 𝑛𝑎 𝑓𝑖𝑑𝑑𝑎𝑢𝑠𝑖 𝑠𝑜 𝑑𝑎𝑛𝑔𝑖, 𝑎𝑙ℎ𝑒𝑟𝑖𝑛 𝑎𝑙𝑙𝑎ℎ 𝑦𝑎 𝑘𝑎𝑖 𝑚𝑎𝑘𝑖

 

 

Gaisuwa a gare ku

Mrs Umar

Suraiya d

Nimcyluve

Oum nass

Amrah’s Kitchen

Sajida

Fulanin royal

Yar malam

Hassana ɗan larabawa

Hadiza d Auta

Shamsiya manga

 

 

 

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN ƘAI

 

 

PAGE 1_2

 

“Abba don Allah ka yi hakuri wannan abin da kake ƙoƙarin yi haramcin ne a gare mu baki ɗaya…”

“Don ubanki ni za ki yi wa tonon asiri”

Kuka tafasa mai da shi,, sauri ya yi ya toshe mata baki, ya ce kirufemin baki ko na yanka ki!

 

 

Ba don ta so ba haka ta yi shiru ya gama lalubar ta, ya fita…

Governor Of Sokoto Hausa Novel 

‘Innalillahi wa’inna ilahirin raji’un anya wannan ubana ne? Ta yaya uban da ya haifeni zai dinga nemana da fasiƙanci…’

 

“Alhaji tun ɗazu na farka naga ban ganka ba na ce ƙila bayi ka shiga nan ma na ji shiru?”

“Wallahi motsi na ji a waje shi ne na fita naduba ba kowa ma”.

 

ᵂᴬˢᴴᴱ ᴳᴬᴿᴵ

 

ᵀun asuba na tashi nagama mana komi, da yake ina da school ranar” ƙanne na na shirya, sallama muka ma ummi Mai gadi na jiran mu’ makarantar mu aka fara sauke ni su kuma su ka wuce taso”.

 

 

“Uncle bashir ne, a cikin ajin mu yana kiran rijista, gaida sa nayi na zauna a kujere ta dake gaba”,

 

haka malaman su kai ta shigo wa suna fita har lokacin tashin mu yayi, motar” motar daddy ce tazo ɗauka na mamaki ne ya ishe ni to ina Bello driver’ yace ki shigo mana”….

 

 

Shiga nai nace”daddy har ka taso aikin ne”?

 

“Daddy yace no my dota, nazo ne naganki ne naka sa sukuni”…

 

Haba dan Allah nifa ƴar ka ce miyasa zaka rinƙa kalar Wannan kalaman a gareni?

 

 

“Ehh nasan ke ƴata ce, amma ina jin sanki kamar ki zama mata ta”!

 

Da sauri ta ɗaga kai tai Mai kallan tsaft ji take ta tsane sa, da duk wani mai san shi” tunda ya faɗa mata wannan maganar kuka take har suka iso gida, hon yayi mai gadi ya buɗe masu bai gama parking ba tafito tana kuka”…

 

“Ammi tace lafiyar ki A’ishah, zaki shigo kina kuka”?

 

“Daddy ne yace wai kanta ke ciwo ne, shine fa dan kuma nace muje ai mata allura take yin kuka”!

 

Tsaki “ammi taja tace ƙanne ki masu abinda ki keyi”…..

 

 

Lekowa tai ta window tace”ammi wallahi ba kai na ke ciwo ba, bari kiji……”.

 

𝐷𝑜𝑛 𝑗𝑖𝑛 𝑚𝑎𝑖 𝑧𝑎𝑡𝑎 𝑐𝑒 𝑘𝑢 𝑘𝑎𝑠𝑎𝑛 𝑐𝑒 𝑡𝑎𝑟𝑒 𝑑𝑎𝑛𝑖

. 𝑢𝑚𝑚𝑢 𝑠𝑢𝑙𝑡𝑎𝑛 𝑐𝑒

Add Comment

Click here to post a comment