Littafan Hausa Novels

Wutarbuntu Hausa Novel Complete

Wutarbuntu Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

WUTARBUNTU.

Baraya kwami.

Novel.

 

 

GODIYA

Tatabbata Ga Allah (S W T) mai kowa mai komai tsira da Amincin Allah su dawwama Ga annabin rahama Muhammad ibn Abdallah (s a w).

 

 

Typing.

 

Page 1to2.

 

 

 

 

 

Cikin masarautar gombe damisalin karfe goma saura nasafiyar ranar talata kwance akatafaren gadonta mekamada aljannar dunayi baccinta take cikin kwanciyar hankali awannan lokacin kallo daya zakayimata katabbatar dacewan nayimata dadi ahankali cikin sanda wata matashiyar budurwa takunno kai cikin bedroom din direct saitin kunneta nufa gamida kwada kara Wanda yayisanadin farkawarta a matikan furgice tana medirowa bisa kansa don taname raba dara daran idanunta danganin me yimata wannan ae ka ae kan aekuwa tuni tayi arbada ita tafice 360 daga dakin aefa batare da bata lokaciba tamara mata baya.

Yaron Gidan Hausa Novel Complete

Nanfa sukafara zakage afalon cikin takaixin tashinta abacci takefadin wlh ramlat yaume rabani dake sae Allah tafadi tana mejifanta mugun kallo.

 

Cikin dariyar tsokana ramlat kefadin am so sorry my beautiful sis naga time natafiya gashi baki tashi awannan bacci mutuwan xuciyannaki long time yabijikin ki so please badan halinaba kije shirya muwuce school the time is over ramlat tafadi taname duban agogon da ke daure a tsintsiyar hannunta.

 

Turo baci tayi halamun haryanxun batahuce baneba take fadin honestly kingama dani sister wlh mafarkifa nake wai ana dinner party dinmu nidaya musaddiq kinga yadda ake show kuwa tafadi tana meyatsina fuska tana meshige wanta bedroom.

 

 

Ramlat tawani bita takallo tana mefadin Allah yashiryaki zhara.

 

 

Direct bathroom tafada gamida amesulla wankata agurguje tafito because kasancewanta ba ma abociyar kwalliyaba so simple make tayi sannan tafito cikin gown dinta nadan ubansun lace dinta yayinda mayafin ta hannu tanufi falon tana me baza kanshin dadadin perform dinta.

 

Anan dining ta iske ummi gafenta wani first class handsome gay saede kallo guda zakayi masa kafahinci kasur gumin mishikiline gaske.

Kaitsaye zhara tayi hugging ummu gamita cikin sangarta irinnata take fadin morning my everything. Ummu tana mesakin murmushi takefadin morning 2 my student of year .

 

Murmushin jindadi tasaki kana batare da takalli sashinda yakeba take fadin morning ya yareema batare da yadako ba ya amsa akan labba.

 

Itama batadamu amsa wannashiba tamike bisa jikin ummu tana mefadin ummu nayi late so bye tafadi taname yafito ramlat da hannu danhaka suka fice agurguje.

 

 

Ummu tadafe kai tanamefadin oh see my daughter I think yauma ko breakfast din batayiba tafadi taname dawo kallon ta gareshi cikin hade fuska takefadin sauran kaima kace only coffee ya isheka nidakaine anan.

 

Dan yatsina fuska yani yana mefadin am sorry honestly am okay.

 

Ummu mike wata tana mefadin I don’t care ae kai bayaro bane nikaga tafiyata issue my daughter maya isheni tafadi tana mehaurawa sama abunta.

 

Yayinda tabarshi cike datakaici shikenan everything ummu inde issue bana zahra bane to bayadame tabane wannan dalilin yasa yarinyar takeda danbanxan raini ahankali yalumshe ido kana yamike yanufi nashi part.

 

 

Department of medicine at gombe state university zahra ce zaune wacce tayinisa adanne danne a handset dinta kirar iPhone 13 pro max wani hadadde saurayine Wanda kallo daya zakayi mishi kashaida naira tazauna yadosota yana mefadin fine baby show nayi searching ko Ina but bangankiba Ashe kinanan so ykk.

 

Zahra tadan sauke ajiyan zuciya tana mefadin safwan my friend alhadulillah but hakanan naji ina bukatan privacy that’s why kaganni anan what’s going on.

 

 

Safwan ya danmuskuta yana mefadin last time munfara magana dake about issue of friend dina dan dangidan deputy governor dinnan but sainaga baki bani attention dinkiba but now mezaihana muyi discussing issue din safwan yafadi yana metsareta da itadu.

 

 

Zahra tanunfasa ahankali cikin ranta tana mejuya al ‘amarin kana tadora da fadin no bayaunaki accepting friend dinka ba as my boyfriend it because banshiryaba kuma banida lokaci sannankuma inason kafada mishi cewan ita soyayya at this stage andena mata ae ki wannan shine the abunda yataba mishi career awajenba but banason kace nayi disappointed naka so that yanxun xanbashi last chance ammfa yasani inada Wanda nakeso kuma nakeson aura takarashe zance dafadin that’s why gaka banjazance since dakazo minda batun.

 

Safwan yajinjina kai because of shishaidane akan zahra saboda some times all cikin institution dinnan batada boyfriend hakanan bata kawance da mace abokanta kaf mazane only ramlat wacce ita kuma family dintane amma kuma mana matikan sonta abokinshi ma’arouf because yasan irin tsantsar soyayyar da yake mata tunganinta dayayi pics a status a lokacinda yayimata birthday wishes.

 

Safwan yakuma sauke numfashi akaro nabiyu yana sakin murmushi takefadin that’s good my friend but now ma’arouf na Spain am sure nasan yaji wannan dama dakika bashi zaudawo one time.

 

 

Cikin masarautar

 

Fuska amurtuke Hajiya buyu takebinya da mugun kallo kana tadora dafadin wallahi wallahi nayi rantsuwa ubangijin dake busu numfashi sae yareema Ibrahim yahauwannan karagar mulkin kenifa koda uwada dancikinta zasu mutune bayada damenibaneba danhaka kije kikuma budemana sabon dalili kikuma duqufa bincike manyan arnan kandutse harmusamu namu cikar burin domin kuwa nima saina mulki wannan masarautar daduk wani abunda kecikinta tafadi cikin masifa fuskanta harwani gaytsene yake.

 

Yakadiya takumu rusunawa taname fadin kikwantar da hankalinki uwar gijiyata wannan masarautar takuce keda yareema khaleel ninamiki wannan alkawarin saukin mallaki duk wani abunda ke karkashin wannan masarautar koda zanyi yawo tsirarane sainane momiki duk wani makami dasaukawar mike daduk wani makiyayinki wannan masarautar jakadiya tafadi cikin bada tabbaci dayaqini.

 

 

Hajiya buyu takuma duban jakadiya tana mecigaba dafadin inason kikara zage dantse domin kuwa yanxunne wasan yasoma yaxune rashe zaijuye damujiya yanxune mama fulani yatasan cewan taraini yarkunama yanxune yatagane duk wani mugun halinta nashanyeshi tas harna dora hadda tabbs yanxune lokacinda da yakamata nafara jafamata nawa dafin tunda munada duk wani nata lakon Hajiya buyu tafadi tana mesakin wani shu’umin murmushi Wanda itakadai tasan ma anarshi kana ta cillawa jakadiya wata yar madede ciyar jaka tana mefadin kawannan kije afara aeki duk abunda ake ciki kiyi gaggawan sanar min tafadi cikin izza irinta manyan matan sarakai.

 

 

Yareema salman yadubi mahaifiyarshi cikin alamun tsananin da muwa yakefadin please mommy yakamata kiyiwani abun wallahi inajikina muddin memartaba yakwance dama nine zanhauwannan karagar mulki wallahi idanba hakaba kuma saede ayiragas kowa yarasa domin sazan zuba ido tsakanin khaleel ko Aliyu_haydar waninsu yamulki wannan masarautar ba wallahi danhaka nakeson yadda kowacce ke alfaharin tahaifa mumamusan mafita.

 

Hajiya kilishi tamuskuta gamida sauke gauronnufashi kana cikin irinnata izza takefadin my son duk wannan daga hankalin namenene? Nida kaganni babban abunda yake dagamin hankali shine yadda memartaba afili yake nunacewan yafi kaunar yayan amina awannan masarautar shin Aliyu_haydar kan da zahra wasukafine? Ta saki murmushin takaici taname cigaba dafadin to inason kabude kunnanka dakyau niba hawanka wannan karaga nakeba domin kuwa tafikar finnima uwar da nahaifeka baraikai domin kuwa cike take dawayanda suka fika cika dagashin fiffike abuguda nakeso dakai shine idan harnice uwar da nahaife ka to kacire wannan karaga aranka domin kuwa bakasan komaiba illa karagar .

 

Abuguda dazakayi shine kunemi soyayya memartaba kuyiwaje da su Aliyu_haydar shine kawai nasarar nazaku iya cimmawa amma banda wannan karagar mulkin.

 

 

 

Baraya kwami

More comment

More typing

 

WUTARBUNTU.

WUTAR BUNTU

Baraya kwami

 

 

 

Pls share

 

More comment

More typing

 

Page 3to4

 

 

 

 

Yareema salman yadago yaname duban mahaifiyarshi wato gimbiya kilishi kana ya muskuta yaname cikaba dafadin mommy harkullun inason kifahinci yadda wannan masarautar dama karagar mulkinnan yadda take raina akullun jinanake matsayin sarki ba yareemaba yafadi cikin magiya.

 

 

 

Gimbiya kilishi tawani saki gajeren murmushi gamida fage kafadunshi kana tadora dafadin tabbas tayaro kyautake ammafa bata karko ko kasani maganata ta karshi agareka shine kayihanxarin yadda zaka gina kanka awannan masarautar domin kuwa dakwai manyan zakuna agabanka wayanda suka rika suka fika dagashin fiffike abinnufi ananshine haryanxun menene wannan masarautar ba kaide mulkin zallanshi kake muradi to kasani babu yawuna muffin baso kake tarihi yamemeta kanshi akankaba wanda dagani harkai mazaimana dadiba.

 

Koda gimbiya kilishi tazonan ajawabinta sae tamurtuke fuska cikin mada umarni takefadin so that from now munrufe wannan chapter danhaka kana iyabanwaje tafadi taname cigaba da hidiman gabanta.

 

Cikin matikan sanyi jiki yareema salman yanufi part dinshi dake cikin masarautar yaname kisma abububuwa dadama aranshi tayadda zaikuma shawo kan mahaifiyarshitashi.

 

 

Wannan kenan.

 

 

Kashe kari dasafe kuwa kamar kullun abangare ummu muddin ranan girkintane tofa ita dadiyar wato zahra suke shiyarwa memartaba abinshishi hakanan breakfast da dinner tofa zakariskesu itada iyalanta anan shashin memartaba din cikin matikan shakuwa da kaunar juna zakariskesu.

 

Tohakance yautakasance mayan sun kammala hada breakfast dinne kana sukayiwa part memartaba tsinke.

 

Zaune suka abisa katafaren dining table din na alfarma medauke da delicious food sauwanda kazaba zamansukenan yashigo fuskannan atakure kamar kullun yarusuna yana mefadin good morning abbuna memartaba kenan sarki abdulfatah yasafi kanshi cikin tsananin soda kauna yakefadin alhadulillah haydar.

Kana yakuma duban ummu yakwashi gaisuwa cikin tsantsar biyayya irintashi before yasamu wajenzama yayinda zahra cikin shagwabarta gamida sangarta irinnata take fadin morning taname cakalan cheeps digabata ciki ciki kamar koyaushe ya amsa yaname cigaba da hidiman gabanshi.

 

Memartaba ne yadubi ummu yanamefadin yamedamun umayma wato zahra?.

 

Umma takaiduban ta sashin zahra cikin matikan kulawa takefadimin umayma what’s wrong with you my baby .

 

Nanfa zahra tashagwabe fuska taname fadin nothing ummu.

 

Ummu tadan bita da kallo taname fadin are you sure, abbune yakatsesu dafadin come on umayma nayi feeding naki ko mamana ae kuwa take tamatsa gareshi atsanake yake yake feeding yayinda Ali _haydar ae kamata sakon harara aranshi yakefadin duk sune suka bataki ae kikaraina mutane nonsense kamar kuma antsikare shiyamike yaname fadin ummu abbuna am okay bye yafice daga turakar bakidaya.

 

Da kallo sukarakashi kana memartaba yakuma duban ummu yana mefadin from now kizama cikin shiri issue nafitamu UK jibi insha Allah.

Ummu cikin murmushi take fadin wow Allah ubangiji yakaimu yayin zahra takasae zancen dafadin abbu am okay so nabari naje nayi shirin school okay my umayma Allah yabadasa’a amen y hayyu y qayyum tafadi gamida ficewa.

 

 

Kaitsaye bedroom dinta tayiwa tsinke dayake kana tafara shirinta Dubai abaya dinta pinch color wanda akakawatashi stones basu matikan daukan hankali kana tayi rolling mafinta tadora perfume dinta kirar Elizabeth ahankali kakai dubanta bisa makeken mirror wanda kemanne bisa bangon daki tawani kashe ido taname sakin wani shu ‘umin murmushi domin kuwa awannan baka isakayi mata kallo gudaba sae kara kasantuwarta natural beauty without makeup ahankali takai tubanta bisa handbag dinta bayantasanya yan ubansun plat shoe dinta kana tafice.

 

 

Anan motor parts ta iske driver already najiranta kana tafice taname dialing number ramlat.

 

Cikin sweet voice dinta takefadin hi baby wato dayake kinada test shine bakima nemanba good zakigamu dani ae.

 

 

Acan bagaren kome ramlat tafadi naga takuma sakin murmushi taname fadin okay bari idan munfito a lecture zamusi discussing issue din kana takashe wanda dede da driver yayi parking anan bakin faculty of pharmaceutical science kana tanufi cikin LT din cikin takunta merangaji kyace baunace metafiyan kasaita Nanfa lecturer yawani bita mayen kallo yaname hadiye miyau before yacigaba basu lectures.

 

 

Wannan kenan

 

 

Rumaisa takuma duban mahaifita wato Hajiya buyu taname fadin nikuwa sae nake ganin kada kiyi sake reshe kikama ganye Hajiya mezaihana awannan karon ma kusake hadin gwiwa da ita hajja kulu wato uwargidan gala dima abinnufina shine nafiyarda da aekin wajenta akan najakadiya komekikace? Rumaisa tafadi taname bin Hajiya buyu da kallo.

 

Hajiya buyu tasauke gajeren murmushi tadora dafadin exactly my daughter kinyi gaskiya ammafa karkimanta shigudu da waiwaye shikesa barawo kokonto so that kikwantar da hankalinki because of shi makahon kare hanyoyin kisanshi yawane dasu Kede mujirayi xuwan ita jakadiya din tafadi taname sakin murmushi mugunta.

 

 

Sarki abdulfatah abdulmumin ne zaune da mahaifiyarshi wato mama fulani mace matikan izza da gadara kallo guda zakayi mata kafahinci tajiqa cikin mulki da takama.

 

Fuska amurtuke takefadimin naji amma kasani rawaninka bazaihana ni fadin abunda nakeson fadiba kaje duk kasar dakakeso kaida rabin rannaka ammafa kasani sae kasa hannu akan sauke wayanda basoyiminba akan mukamansu mama fulani tafadi cikin izza kyace itace sarkin.

 

Memartaba yamuskuta tsananin biyayya Ga mahaifiyarshi yakefadi Allah yahuci xuciyannaki amma sae nake ganin shin wanne irin kallo al’ummat zasuyimun ace kullun Ina tankade da reraya marar anfani kukuwa Ina ammafa da karfin mulkina inayin yaddanaso amatsayina nasarkin wannan jiha Allah yahuci xuciyannaki aduba wannan lamarin.

 

Atsanake cikin hade fuska mama fulani tadaga mishi hannu taname fadin San babu wannan a tdarina abuguda nakeso shine abi duk wani salo datsarinda nazo dashi danhaka nagama magana tafadi cike da izza.

 

Memartaba abdulfatah abdulmumin yasauke gauronnu fashi yaname jimamin al ‘amarin aranshi shin yaushene mahaifiyarshi zatabashi daman yayi mulki yadda ya dace awannan masarautar shin dawani ido zaidubi al’umarshi alokacin da suka farga cewan bashike gudanar wannan mulkin ba mahaifiyarshi ce tabbas yana gujewa raida hakki.

 

Ahankali yakuma sauke ajiyan xuciya yana medaukan files dinda kegabanshi before yafara sa hannu daya bayandaya sanna yamika mata.

 

Ae kuwa batare da bata lokaciba mama fulani tasa kai tafice aturakar tana me baza alkabba cikin izza da takama tafice.

 

 

 

Zahra bayan sunfito a lectures zaune take adaya daga cikin kujerunda aka tanada domin shan iska dake dalibai handset connectivity Bluetooth ne sakale akunnanta cikin yauki gamida kashe murya take fadin honestly am really miss you ya musaddiq please when you come back tafadi taname lumshe ido.

 

Acan daya bangare kuwa musaddiq ne cikin gatafaren gidanshi dake birnin Cairo kwance yake akatafaren gidonshi yawani rungume follow cikin tsantsar kewanta dama zazzfar soyayyarta dake da kullun take sake ninkuwa aranshi yakefadin am so sorry qalbi very soon insha Allah so me kika tanadami as a gift before nadawo.

 

Zhara tadanyi farrr da ido alamun nazari kana tafurta everything yayana.

Musaddiq yasaki Murmushin farinciki cikin happy it’s okay kixauna cikin shiri always zaki iyaganina kinji babyna yafadi cikin mayen sonta dayagame bin duk wani sassana jikinshi nanfa sukaci gaba hirarsu so gamida kaunar juna kana daga bisani sukasallame .

 

Ahankali tadago kanta mejiran isowan ramlat wacce tafito daga faculty of law.

 

Cikin yanayin gajiya ramlat kefadin wallahi nagaji wannan school why nima tunfarko nabiye miki mukayi karatuu Nigeria gazafin schl gazafin kakaratu tabafa taname turo baki.

 

 

Zahra tasaki murmushi taname fadin some times wani abun jinshi muke but bawai munganshiba inason ganin different life akan wanda natashi dashi that’s why nazaba mananan I know kinfahinci dalilina yanxun.

 

Ramlat tagyada kai tadora dafadin exactly sister ayaudin bayan mugama lectures something happen inajin wayansu course mate dina nakukan halinda suke ciki only handout fa sister I was so surprise at this time because bandauka abun it’s real ba so that’s why nabada 20k ma kowaccen su but honestly I was shock natabbar dan nashan azama takowanni fanni.

 

 

Zahra ta gyada kai taname gansuwa 100% dabayanan ramlat ahankali tamike taname fadin Allah yasamudace so we can go tafadi kana sukanufi motor dinsu yayinda driver yacilla hancin motor bisa titi sukadau hanya.

 

 

Wannan kenan.

 

 

Damisalin karfe tara saura nadare zahra ce ketaya ummu hada yan abubuwan dazata bukata natafiyansu UK sallaman shine yaratsa dodon kunnansu kana yashiko wanda zahra kallo guda yakuma hade fuska sakamakon ganinta dayayi sanyeda wandonta iyagwiwa kana tadora vest gakai kwali tayi parking tulin suman kannata wanda yakasance baqi sidik gayawa gatsaho shagalin tatake batare da tadu beshiba tanayi tana yan wake wakenta ahankali yajatsuka ciki dajin takaicin yadda take gudanar da al’amuranta yakuma watsa mata harara.

 

Ummu ce takatse shi dafadin kaifa lafiya Aliyu _haydar zamayayi bisa bakin gado yaname cigaba da latsa handset dinshi gamida shafe suman kanshi kana yafurta nothing ummu na.

 

Ummu tata be baki taname fadin kajidashi kana takalli zahra taname fadin umayma yimaza kikarisamin my daughter.

 

Zahra taturo baki cikin tabara irinnata takefadimin ummu na please karfa kimanta design din chocolates dinnawa please ae fahada ido tayi Aliyu_haydar wanda jifanta da muguwar harara yayinda cike da tsiwa tamurguda baki Irin I don’t know dinnan cikin cikin gunguni takefadimin kujimin malamfa sae uban sa ido dan’iya kawai.

 

Ae kuwa jiyayi kamar zaginshi take danhaka yayi wuf yayi kanta dazumar bata najaki ae kuwa take ta aritakare tafece.

 

Ummu tahade fuska taname fadin wallahi haydar kafita idona inrufe akan umayma.

Kwabe fuska yayi tadora dafadin why ummu yaushe zatafara jin magana dubinfa irin dressed din jikinta take yawo haka totally is not good yafadi yaname komawa yazauna.

 

Ummu takuma sunanshi taname fadin okay shiyasa kakora min itakenan to waima gidanka taje kome ba agidan ubanta itama kasametaba kafacika rigima kakiyaye hummm tafadi tana cigaba da ae kin gabanta.

Add Comment

Click here to post a comment