Littafan Hausa Novels

Angon Mata Biyu Hausa Novel Complete

Angon Mata Biyu Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

Angon mata biyu (Two wives)

 

 

 

Page 1

 

 

Don da Wizzy suna shugowa Cikin Club din aka shiga tafawa ana musu kirarin manyan yara sun karaso, Don wurin zamansa ya nufa ya zauna, babu mai zama a wurin sai shi, duk yen matan club din dawowa wurinshi suka yi, duk shafashi sukeyi wani sauti me sanyi na tashi, wasu mata kuma suka zo ta gabanshi suna sexy rawa, daga su sai pant da breziya, ciro daloli ya yi yana watsa musu yana dukan bum bum dinsu, haka suka cigaba da shanawarsu har wurin karfe hudu na dare sannan Don da Wizzy suka fara shirin barin Club din, kamar kullum yen mata layi suke yi ya zaba wachca zai tafi da ita, nan ya fara kallan kowachcen su, ya zabi mata hudu, Wizzy kuwa mace daya ya dauka don ba zai iya da macen da tafi daya ba, nan dai suka bar Club din, gida suka tafi direct.

Big Ladys Hausa Novel Complete

 

Suna isowa gida, Wizzy yaja tashi ya tafi bangaransa, Don shima bangaransa ya wuce, katafaran dakinsa ya shugo mai dauke da kayan alatu, matan daya taho dasu sai shafashi suke tayi tuni idanunsa ya kada ja, Don ya kasance harijin namiji da baya gajiya da mace, yana da tsananin sha’awa, shima shafa su ya shiga yi, ya shafa wannan ya shafa wannan, cire masa kaya suka yi

 

“Muje muyi wanka” ya fada da kyar

 

Bayi suka tafi, akwai ruwa cike da kwaryar wanka (Bath tube) Don ya shiga, suma shiga suka yi suka fara masa wanka suna romance dinshi, sai nishi yake yi da kyar, bayan sun gama masa wanka suka dawo Bedroom duk suka fada kan gado, anan wani sabon salo ya tashi, Don yana bala’in son sucking, kuma yana son idan ana sucking ya dinga murza breast, haka suka cigaba da romance dinshi daya na murza masa kan nono, daya na sucking dinsa, daya na kissing dinsa, daya na shashshafa masa jiki, hankalin Don ya tashi sosai yanzu babu abinda yake bukata sai sex, jan daya yayi ya hau ruwan cikinta sauran matan kuma suka fara romance din junansu, zuwa anjima ya jawo wata yayi rumfa da ita, haka dai yayi ta yi, hankalinsu ne ya koma kan buga kofar dakin da ake yi sosai sosai, mai buga kofar yaki fasawa, Cikin fushi da jan tsaki ya mike, tawul ya dakko ya daura a kugunsa sannan yaje ya bude kofar yana fadin “waye ne”? gabansa ne ya fadi ya tsaya yana kallan Abba, Abba hango yen matan dake kan gado yayi, ransa idan yayi dubu ya baci, idanunsa sunyi ja tsananin bacin rai, bakin Don na rawa ya ce “Abba”. Koda masa mari Abba yayi, Don zai kara magana Abba ya kara koda masa mari

 

“Ashe kai mara mutunci ne, ashe abinda mutane suke fada a kanka gaskiya ne” Abba ya fada Cikin bacin rai, Don bai iya cewa komai ba shuru yayi ya dukar da kanshi kasa

 

Abba ya shugo Cikin dakin ya kalli yen matan duk sun lullube da bargo nunasu yayi da yatsa

 

“Kafin naje na dawo, kada na ga wata yer iska a dakin nan” Abba ya fita da sauri matan suka tashi, kowachce ta mayar da kayanta suka zo suka tsaya gaban Don aka ya sallame su

 

Tsawa ya daka musu ” just leave, I don’t want to see your face”

 

Basu iya masa magana ba duk suka fita, Cikin bacin rai yaje ya bude durowan dakinsa ya dakko tabar wiwi da yen daloli, falonsa ya wuce ya shiga nadde wiwi da dala yana sha yana samun sauki daga radadin da zuciyarsa keyi masa, Wizzy ne ya shugo ya samesa a yanayin da yake

 

“Yau da wuri haka ka sallami kayan marmari” Wizzy ya fada

 

Don ya dago ya kalleshi “yau kuwa kasan meya faru?”

 

“A’a saika fada”

 

“akwai wanda ya kaiwa Abbana maganata, yazo har gidan nan ya kamani red hand

 

Wizzy ya zaro ido “what! Miye mafita yanzu?”

 

“I don’t know the solution, and bansan wani hukunci Dad zai dauka a kai ba”

 

“Yanzu dai kaje ka bashi hakuri”

 

ka mantani kenan, I can’t, ni bana bayar da hakuri”

 

Haka suka cigaba da tattauna yadda zasu shawo kan matsalar

 

 

 

Ammi na kitchen tana hadawa Abba breakfast, bata yarda yen aiki su saka mata a girkin mijinta, ji tayi Abba na kwala mata kira, hakan yasa Tasan akwai damuwa, ta shugo falo ta sameshi hankalonshi tashe

 

“Meke faruwa? ”

 

“Takadarin Yaron nan zai kashe ni”

 

“Waye kenan? ”

 

“Waye kuwa idan ba danki ba”

 

“Umar, me kuma ya yi? ”

 

Nan take Abba ya zayyano mata

 

“Na shiga uku na lalace, me yaron nan yake so ya zama ne”

 

“Na ga alamun kamar yana son aure ne, kuma a ganina mace daya ba za ta ishe shi ba, zanje na nema masa auren mata biyu, zuwa jibi sai a daura auren”

 

“Kuma hakama shawara ce mai kyau, hakan zai kareshi daga aikata fasikanci, to yanzu dai kwantar da hankalinka, zauna bari naje na kawo maka breakfast”

 

“I am sorry madam, a yanzu ba zan iya cin komai ba, ki aje min zuwa anjima idan na dawo, yanzu zanje nemawa yaron nan aure ne”

 

Ta bata rai “gaskiya nidai ka tsaya kayi breakfast” ganin ranta ya baci babu yadda zai yi ya tsaya yayi breakfast sannan yabar gidan.

 

Gidan Amininshi ya fara zuwa Alhaji Aminu minister of finance, duka yayenshi maza ne macenshi daya, Sunanta Haseena, zat kai shekara ashirin da biyar, kwanan nan ta dawo daga Dubai, ta gama makaranta, Alhaji Aminu yayi farin ciki da maganar da Abba ya kawo mishi, don hada zuri’a da Abba abu ne da kowa yake buri, Tuni ya amince ya kuma yadda auren akan jibi za’a daura, daga nan Abba ya wuce gidan kaninshi Prof. Attahir

 

Aisha shekararta goma sha bakwai, tana level one a Jami’a, Aisha mace ce mai hankali da sanin ya kamata, tunda take zuwa Jami’a babu wanda ya taba ganin fuskarta, kullum Cikin dogon hijabi da nikab take, ko saurayine ya tare ta, ce masa take ita matar aure ce, tunda take bata taba tadi ba

 

Abba da Attahir zaune a falo, Abba yazo wa Prof Attahir da maganar Aisha, Prof Attahir ya ce ai Aisha diyarka ce duk hukuncin da ka yanke dai dai ne

 

Haka dai suka aje magana akan jibi daurin aure, da labarin auren ya samu Aisha daki ta shiga ta kulle kanta ta fara yin kuka kamar ranta zai fita, abinda yafi damunta tasan Don ba mutumin kirki bane, sam sam tsarin rayuwarsa bai mata ba, sannan bata san taya zata fara zaman aure ba, tambayar kanta take yi ya ake zaman aure, meke faruwa a zaman aure, haka dai ta cigaba da kuka tana sake sake a zuciyarta, daga karshe ta bawa kanta hakuri

 

 

Haseena kuwa labari na isanta farin ciki ya lullube ta, ranar ko bachci bata iyayi dai dai ba, tana imagine wai ita ce zata auri Umar inkiya Don, mahaifin Don shine mutum na uku a masu kudin duniya, sannan Don shine dansa daya Tilo da yake mutuwar so

 

Ammi da Abba zaune a falo suna tsara yadda bikin zai kasance Abba ya dauki waya ya kira Don akan yana son ganinshi, bada dadewa ba sai gashi yazo free kamar ba shine yayi laifi ba, samun wuri yayi ya zauna ya daura kafarsa daya kan daya sannan ya gaida su, duk basu amsa gaisuwarsa ba, Abba ya fara masa fada daga karshe ya shaida masa gobe zai zama angon mata biyu, da sauri Don ya mike gami da zaro ido, ya maimaita kalmar

 

“Angon mata biyu? Me haka yake nufi?

 

“Gobe zan daura maka aure da mata biyu”

 

Don ya rikice gabadaya, “Abba karka min haka mana, ni ban shirya aure ba, I am not ready for Baby”

 

Abba watsa masa wani harara yayi “nina gama magana ta, saika fara shirye shiryen karbar mata biyu”

 

Abba ya fice yabar falon Ammi tabi bayanshi, tuni Don yaji zufa ya fara keto masa, barin gidan yayi gabadaya, gidansa ya wuce anan ya samu Wizzy nata faman shan Wiwi, Wizzy ya dago ya kalleshi

 

“Don yadai, naga jikinka duk a mace?”

 

Don bai ce komai ba ya zauna ya amshi tabar wiwin ya shiga zuga yana busar da hayaki, damuwa na raguwa a zuciyarsa, ya juyo ya kalli Wizzy

 

“Gobe Abba zai aura min mata biyu”

 

A razane Wizzy ya kalleshi “what! Mata biyu, kuma a gobe, haba Don yawa ne”

 

“Ni ban shirya aure ba, don har yanzu ban gama cin duniyata ba, sannan abin daya fi damuna ma shine ban san su waye matan ba, kuma kasan dai ina da high test, ina son mace yer gayu kuma yer kwalisa, wachca ta iya soyayya, wacha zata dinga nishadantar dani kuma wachca ta iya Romance da salo na Sex”

 

“Yanzu wani hanya zamu bi mu dakatar da wannan auran?”

 

“Ka bani shawara, wallahi bana son auren ko kadan”

 

“Karka damu zanyi tunani zuwa anjima, mu ga miye abin yi”

 

“Ok” suka cigaba shan tabar wiwinsu

 

 

Maganar auren Don ya zagaye ko’ina, ko’ina maganar kawai ake yi, Haseena ta gayyato kawayenta gabadaya kuma sunzo a kan lokaci, sun mata murnar samun daya tamkar dubu, tuni tayo hayar mai gyaran jiki, taxo tayi mata gyaran jiki, tayi kyau sosai, a wurin M JARUMA tayi odan kayan mata masu kyau ta fara amfani dasu

 

Ta bangaran Aisha kuwa tana cikin tsananin damuwa, haka dai ta boye damuwarta, kiran me lalle aka yi da mai kitso suka zo suka mata, can kuma da daddare Aunty Rashida ta jawo ta daki ta shiga bata magungunar mata, Aisha bata san menene ba, kawai sha take yi tunda tasan yayarta ba za ta bata mugun abu ba

 

 

Ta bangaran Don kuwa damuwarsa kara hauhawa yake yi, don har yanzu basu samu mafita ba, sun rasa hanyar da zasu bi a fasa auran

 

Bedroom dinsa ya shiga ya tsaya yana safa da marwa, ji yayi an kamoshi ta baya, jin kamshin turaran yasa shi sanin wacece

 

“What is wrong with you Baby?” Yin tambayar tayi tana shafa jikinshi, tuni tsigar jikinshi ya tashi, ya juyo da sauri yayi hugging dinta ya shiga yi mata wani hot kiss, itama kuma tana ta faman inda tafi so a taba a jikinsa, sai wani nishi yake yi, sun dade suna abu daya kafin ya wurgata gado, zai hau samanta ta dakatar dashi

 

“Ni ce a sama yau” ta fada tana lumshe ido kuma cikin shagwaba, sai ya ji wani yarrrrr

 

Kwanciya yayi ta hau kanshi, tofa anan labari ya fara, jin Don muka yi yana sunbatu “Wayyo Feedo, zaki kashe ni, Wayyo dadi” hakadai wannan daren ya kasance Feedo ta mantar da Don damuwar da yake ciki

 

Washegari, gida ya cika da yen uwa da abokan arziki, harda maroka da mabarata, shuru Abba bai ga zuwan Don ba, yanzu karfe goma sha biyu kuma karfe daya za’a daura aure, hakan yasa ya dinga danna masa kira amma ba’a daukawa

 

Ta bangaran Don yana tare da Feedo a kan gado suna ta bachci, can ya farka ya dauki wayarsa ya shiga ganin missed calls na Abba, tashi yayi da sauri ya shiga bayi ya yi wanka sannan ya fito ya saka kananun kaya ya saka sunyi masa kyau sosai, ya feshe jikinsa da turaruka dai dai lokacin Feedo ta tashi, kallanta yayi rai a bace, Bude durowansa yayi ya kwaso Dollars din ciki gaba daya ya watsa mata a kan gado

 

“Ni zan fita, kiyi ki fita don akwai bakin da zasu zo gidan nan yau”

 

Bata ce masa komai ba, ya kwashi wayoyinsa da kin motansa ya fita, ta bishi da kallo

 

Abba hankalinnshi ya tashi sosai, gashi babu damar ya fita yabar abokansa, suna shirin tafiya daurin aure sai ga Don ya shugo, Abba kunyar abokansa yaji yadda Don ya shugo cikin kananun kaya kamar bashi bane Ango

 

Maroka suka nufi wurin Don suna masa kirari “ANGON MATA BIYU” Dollars ya watsa musu ya taho wurin Abba

 

“Abba ina kwana”

 

Galla masa harara Abba yayi sannan ya ja sa suka tafi bangaransa, har Bedroom din Abba

 

“Kai wani irin shashasha ne, baka san kai ango bane, zaka wani saka kananun kaya”

 

“To Abba ai kasan dai banda manyan Kaya”

 

Abba bude durowansa yayi ya ciro manyan kaya hadda babbar riga ya mikawa Don

 

“Saka”

 

Don ya zaro ido

 

“Inaaa, Dad ba zan iya ba”

 

“Me ka ce, ka ce ba za ka iya ba, to yau zan ga dani da kai waya haifi wani”

 

“Haba Abba meyasa kake min irin haka ne, I am your only child, ta kamata ka dinga tarairayata, auran nan ma fa ba so nake yi ba”

 

“Saboda kai kadai ne dana saina dora maka soyayyar da bai da amfani, Umar yakamata kasan ka girma, karka bari duniya ta ganar da kai, ni zan fita, ka saka kayan nan ina jiranka a waje mu wuce wurin daurin aure”

 

Abba ya fita, Don ya yatsine fuska bashi da yadda zaiyi, haka ya saka kayan ya fito, Abba na ganinshi yayi murmushi sannan suka tattara suka tafi wajen daurin aure

 

 

A wurin daurin aure ne Don ya gane matan da aka aura masa sanadiyar jin sunayensu, da kuma ganin iyayensu, ranshi ya baci sosai ganin har da Aisha yer kanin Abba, fadi yake a zuciyarsa, me zanyi da Aisha, amfanin me zata min, har gwara Haseena zata fi yi min amfani, haka dai ya cigaba da maganganu a zuciyarsa, yen uwa da abokan arziki sai fatan alkairi suke masa, daga wurin daurin aure gida suka dawo

 

Guda kake ji na tashi, kakannin Don mata suka zagaye shi suna masa tsiya

 

“Angon mata biyu kenan, Allah ya tayaka riko”

 

Murmushi ya yi ya san dubaran da ya yi ya zame daga gidan, Hotel ya je ya kama ya daki, ya kira Wizzy yazo ya same shi

 

“Don yanzu ya kenan?”

 

“Dole zan siya wani gidan da zamu rika zama saboda hutawa”

 

“Kai amma gaskiya Abba ya kwafsa mana”

 

“Fada ka kara, ni wallahi ma abin daya dameni wata kwailar Yarinya fa ya aura min, kama santa”

 

“Wace ce kenan?”

 

“Yer kaninsa Aisha”

 

“Kamar na wayeta”

 

“Ba kama bane, ka wayeta ma”

 

“Idan na ganta zan gane ta, amma dayar fa?”

 

“Gwara ita, Haseena yer gidan minister of finance”

 

“Itama ban waye ta ba, amma fa my Guy kana ruwa”

 

“Kusa da kada kuwa”

 

Haka suka cigaba da tattaunawa

 

 

 

 

Haseena ita ce aka fara kawowa gidan Don, kawayenta yen iyayi da kaudi, sun kosa a kawo Aisha su ga ya take

 

Ta bangaran Aisha lokacin da za’a kawota kaita gidanta, ta dauki abin wasa sai ta ga fa da gaske ne, kuka ta fara yi tana birgima a kasa

 

“Ni ba zan je ba, ku kyale ni nafasa zuwa, Daddy ka taimake ni, wallahi bana son zuwa” kuka take tsakaninta da Allah, hawaye da majina sun dabaibaye fuskarta”

 

Aunty Rasheeda ce ta zo ta ja hannu ta ta kaita wajen Prof Attahir dake zaune a falonsa yana hada shayi a kofi

 

Aunty Rasheeda ta zaunar da ita a kujera sannan ta fita tabarsu, mikewa yayi da kofin shayi a hannunsa ya je ya zauna gefenta ya kira sunanta, ta dago ta kalleshi da jajayen idanunsa

 

“An ce min yau baki ci abinci ba gabadaya, amsa kisha” ya kafa mata kofin shayin a bakita ta shanye dukka

 

“Meyasa kike kuka” ta dago ta kalleshi

 

Ta fara magana cikin muryar kuka

 

“Daddy bana son na barku, ina sonku sosai, ya zanyi rayuwa batare daku ba, Daddy na fasa auran, ba zan je ba”

 

Tausayinta ya kamashi sosai, ya dan kawar da kansa ya goge hawayen daya cikan masa a idanu

 

“Kin tuna min da ranar dana auri Mumminku, tana ta kuka ba za ta zo ba, sai Dadinta ya rarrashe ta ya kawota, haka muka yi rayuwa har muka saba, a zamanmu da ita muka haifeku, muna farin ciki da junanmu, har gashi yau kin yi aure bakya son tafiya ki barmu, kenan zaman aure rayuwa ce ta farin ciki da zaka yada zuri’a su ji son junansu har basa son rabuwa, Mamana hakuri zakiyi kamar yadda Mumminku tayi hakuri ta zauna dani, kije ki yada zuri’arki kamar yadda Mumminku ta yada nata, Yata ina rokwanki daki saka mijinki farin ciki, ki gina muku rayuwa mai inganci wanda yayenku zasu tashi suyi alfahari daku, ina rokwanki da ki zama uwa ta gari”

 

Aisha ta share hawayen ta ta dago ta kalleshi, “Daddy naji nasiharka, insha Allahu ba zan baka kunya ba”

 

Murmushi yayi “I am proud of you mamana, tashi muje, ni da kaina zan kaiki”

 

Ta tashi ya rike hannunta suka fita ta kofar baya, babu wanda yasan da fitarsu, ya dauki wata motarsa mai bakin gilashi a ciki suka tafi

 

Haseena da kawayenta sunyi mamaki da ganin Mahaifin Aisha shine ya kawota da kanshi, ya kaita har dakinta ya zaunar da ita bakin gadon ta ya kara mata nasiha, daya gama har zai tafi ya juyo ya kalleta, kiran sunanta yayi ta amsa, ya nuna mata gadon da take zaune da yatsa

 

“Ki gyara gadonki, ki gyara shimfidar mijinki, yafi komai muhimmanci a zamantakewar aure”

 

Yana gama fada ya tafi amma ya barta a cikin duhu don bata san me yake nufi ba, kuka ta shiga yi babu mai rarrashin ta.

 

Taku Maryam M. Hasheem

(M. Jaruma)

09049493054

Add Comment

Click here to post a comment