Littafan Hausa Novels

Wa Yafi Sona Hausa Novel Complete

Wa Yafi Sona Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

WA YAFI SONA

( Love story with different challenges

 

WARREN

BY

SAYYADA

 

SAFWAN yashigo gida around 9: 30 wanka yafarayi , ya duba baiga abincinsa ba yayi tunanin a dakinsa safna zata ajiye masa yace bari ya duba ko tayi bacci ne inyaso yaje kitchen ya dauka …..

Bashin Zina Hausa Novel Complete

Sayawa yayi cakkkk kamar wanda aka zare masa rai … Lumshe idanuwansa yayi yace Allah yasa ba gamo yayi da aljana ba , daga ganinta fitowarta kenan daga toilet tayi wanka , daure take da towel iya cinya , kirjinta zuwa cinyoyinta arufe sai salasalan cinyoyinta zuwa ƙafafuwan ta abode ta baza gashinta mai sawo da sheƙi tana mulka masa mai tana cumming nashi , ta daure da rebon ta feshe jikinta da turare mai kamshi ta dauko doguwar riga mara nawi ta kai kasan gwiwowinta sai.

 

ji tayi kamar alamun mutum a bakin kofa tayi tunanin ko su zainab ne ta tako ahankali ta iso kofan adai dai lokacin aka dauke wuta inuwan mutum ta gani cikin soro zata kurma ihu yayi sauri ya toshe mata baki yayi cikin daki da ita gabadaya yasa ke rudewa musamman dayaji laushin skin nata kuma ga kamshi turaren da ta fesa . Nuku_ nuku na fara dan kwatar kaina amman yamin rikon da bazan iya kwatar kaina ba.

 

luuba ce tace safna i hope all is well naji kamar hayaniya a dakinki , da zansamu dama da nayi ihu suzo su ceceni , sake sanyani yayi ajikinsa kwai aka kawo wuta , ya dago da fuska ta a hankali mukayi 4eyes zuciya tace ta harba batttttt atake jikina yasoma rawa cikin rawar murya nace Ya Safwan!!!!

 

Nasake jin luuba tace wai ke safna lfynki kuwa ina miki magana amman kinyi shuru ta murda kofan akulle tafara bugawa …..

 

A hankali yakawo bakinsa dai dai kunnena yace kice mata sallah kikeyi shiyasa baki amsa mata ba , ciki cooling voice yamin magana jikinane yasake mutuwa , nace luuba sorry ina sallah ne fah , tace ok to sai da safe .

 

Lulu eyes dina yakurawa ido yadawo yana kallon dan karamin lips dina zuwa doguwar wuyana a hankali yasauke idanuwansa akan kirjina ba ko bra!!! ya lumshe idanuwansa yayi wani irin ajiyar zuciya tirkashi”””””” abinda ya binne shekara da shekaru yau yake nemon tauno kansa tun lokacin sa bayyi ba .

 

Yanayin da yashigane ya soratani ! Gumi naga yakeyi alhalin ga A . C a kunne kuma zuciyarsa tana bugawa da karfi nunfashi nsa ya fara sama sama . Cikin soro da firgice na fara jijjigashi ina yayah lfy kuwa amman bai amsamin ba , duk abinda takeyi yanaji amman yakasa magana da ya lura gabadaya hankalin ta ya tashi kawai ya hade bakinsa da nata wani irin sauke ajiyar zuciya yakeyi kamar wanda yayi gudu sawon wuni guda .

 

Jinin jikinane ya saya , kwakulwata ta daina aiki gaba daya nakoma kamar shukekkiyar flawer . Ahankali yacire bakinsa daga nawa ya janyo ni jikinsa yana shakan kamshin jikina , sai da yadau wasu lokuta sannan ya kyaleni , ya dago da fuska ta muna facing juna, kirjinane ya bada rasss!! Daganin idanuwansa da nayi sun kada sunyi jaajir , baiyi min magana ba ya tashi jiki ba kwari yayi kofan fita yasa key ya bude , amman bai fita ba shurun da yayi ne yasa na dago da kaina mukasake haɗa ido , sai kuma ya fece yayi dakinsa ,

 

yana shiga kaisaye ya fada toilet ko kayan jikinsa bai cireba ya kunna shawer akansa gaba daya ya rude sai ajiyar zuciya yakeyi sai da yadau kusan 15 minutes a haka kafin ya cire jikakkun kayan jikin sa ya daura towel ya fito , jallabiya mai ruwan kasa yasa ka yaji ana Nocking door, ya bada izinin shigowa, RABI ya gani dauke da wani katon Tray anci kwalliya kamar za aje gasar kwalliya , tana wani karairaya abin ko burgewa babu , dan ma yana cikin wani yanayi ne da kuwa yayi dariya, amman ya haɗe rai ! Tace yaya sannu da zuwa cikin muryan jan hankali, shikuma yace it’s almost 10 : 00 me yahanaki bacci kunsaya kallo da shegen hirankun da baya karewa , kawai taji ta fara ƙulewa dan ita bata da juriyan rashin mutunci, tace nasaya shirya maka abinci ne fah , yakamata kaci kafin ka kwanta , uhmm yayi murmushi ok thank you, to kenan safna taki zuwa ne Rabi ta kawo masa , yace jeki sai da safe . Wani bakin ciki ne yakamata tace lallai wannan mutumin zanyi maganin ka kawai tafito rai a bace .

 

Tunda yabarni anan inda nake ko motsi na kasaya ji nakeyi ko dai mafarkine inata rewaing abinda yafaru yafi akirga labbana na taba nasake shinshina rigar jikina , nazama kamar Sabuwar zautacciya , ko saboda yaune hakan yataba faruwa danine yasa naji abin daman haka , ahankali natashi nayi kan gado na kwanta idona a rufe amman tamkar abude suke da kyar na iya bacci.

 

Shima haka yana bude abincin ya tabbatar ba safna ce ta girka ba dan kamshin girkinta da banne sai yaji bayama jin yunwan . Ahaka ya kwanta har bacci yayi awun gaba da shi .

 

TAMMAT DAGA TAKU HAR KULLUM

SAYYADA

Add Comment

Click here to post a comment