Littafan Hausa Novels

Mr Hero Hausa Novel Complete

Mr Hero Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

Assalamu alaikum Eid Mubarak …!

 

 

Mamanteddy na ma kowa fatan Alheri tare da Fatan zamuyi Sallah cikin koshin lafiya . Mashaallh Alhamdulillah .

Saseen Hausa Novel Complete

Yau mun wayi gari cikin Sallah in da mutane da dama suke zuwa akan maganan littafai na wanda a yanzu haka suke complete . Wasu na zuwa akan siya da kuɗin su , wasu kuma na zuwa akan suna tunanin free ne ,wato Littafin ƙyauta .! Wannan yasa nayi wannan write-up ɗin domin masoya na masu sha’awar karanta littafan maman teddy su san cewa duka littattafai na na kuɗi ne ( Paid books ) .

 

Sannan kuma under  kar su karanta mun littafi don Allah , wannan Roƙo nake yi…Don haka ga masu buƙata ga standard price na ko wanne nan na rubuta a daga ƙasa . Idan ɗaya kake so aƙwai na ₦300 aƙwai ₦500 aƙwai na kuma ₦600 , sannan idan duka kike buƙata zana iya miki sauƙi inshallah . Na gode taku dai Ayshatou Mohammed ( Mamanteddy) sai kuma kun jini kun biyo NI a sabon littafi na da zai fita maku nan ba da jimawa ba ,wato Mr HERO…! Shahararre ko daga jin sunan ki kun san tafiyar ta musamman ne , sannan a kullum ina faɗa littafi na don Allah under 🔞 kar su karanta , Saboda ba mutunci bane ace yara ƙanana na karanta littafi ko na soyayya ne kaɗai bare kuma ace abu ga rayuwar Aure don haka yau ina faɗa yara kar su karanta mun littafi don Allah, littafai na bana Tatsuniya bane ko salon magana Jari please .

1)Walijaam ₦500

2)Yar Aiki ₦300

3)Siyasata ₦300

4)Se*y Boss ₦500

5)My lady Boss ₦500

6)Yar Waye ₦300

7)Bafullatanan Ruga ₦300

8)Gidan Ƙwarata ₦300

9)Dijama Yar fulani ₦300

10)Taɓarah ₦500

11)Ƙwarton manya ₦500

12)Se**ies House ₦600

13)Ƙwaryar Sama ₦300

14)Kawaliya ₦500

15)Bintoto

16)Gidan Zaurawa ₦400

17)Yar maula ₦300

18)Zuma da maɗaci ₦300

19)Habibi da’iman

20) The virgin maid ₦500

 

To maman teddy mun ji jawaban ki ta inaaaaaa zamu sanya kudin mu ,don mu ƙwasa wannan ganima haka

 

Kai Tsaye zaku tura kudin ku ta Wannan account number 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank sai kiyi magana dani MMNTEDDY ta Wannan number 08081202932 .

 

To Ni kuma mamanteddy bana using da bank account? .

 

Wannan duka ba damuwa bane ba ,zaki iya turo da katin MTN ta Wannan number nawa 08081202932 ko kiyi VTU transfer Kai tsaye ta Wannan number 09061466409

 

Ga masu viaring suna amfani da sunana Mamanteddy suna karɓar kuɗin jama’a duka kuyi ba zan hana ku ba ,amma don Allah ku tuna da ALLAH tare da goben mu  .

 

 

*Mmnteddy

Add Comment

Click here to post a comment