Inda Rai Hausa Novel Complete
IN DA RAI
BY FADEELAH KHAN
BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM
________”Madalla da mata tagari ,ina matukar alfahari da samun mata kamar ki jewel”
Naiha kuwa jinta tayi wasai, tasan ko ba komai idan yaci karo da sakonta zai huce.
Asya ce ta shigo cikin d’akin tace “kawata mai ya farune naga sai faman murmushi kike kodai angon namune?”.
Gurbin Ido Hausa Novel Complete
” uhmm kibari kawai bani labarin bayan tafiyata mai ya faru?” uhm kedai bari abubuwa daya wa sunfaru”
” ko sosai kinsan Wannan saurayin nawa musa” eh mana yaushe zanmanta da musa kawa “yauwa kinsan da shizan Aura daga baya nagano ashe ba mutumin kirki bane, nikuwa nace nafasa, da Baba bai yardaba dakansa kuma yayi bincike ya gano komai shine da yaji labari akwai wata makaranta da aka bud’e nan gaban garinmu kad’an cikin garin d’an musa, to shine ya sakani acan, kinji yanda ake tayi dani wai nagirma anki amin aure “.
dariya sukayi gabaki d’ayansu” nikuwa ko ajikina yanzu haka na dad’e dayin candy Babana ya ce yanzun kam sai infito da miji yamin aure “.
Hanan tace $wow gaskiya babanki ya birgeni sis”
hakadai sukaci gaba da shirarsu.
Satinsu guda suka fara haramar dawowa gida,
driver Mamy ta tura domin yad’akko su ,wanda acikin tafiyar harda Asya tace sai bayan aure xata dawo insha Allah ,ba k’aramin dad’i Naiha ta jiba, karfe biyar dai dai suka iso cikin Abuja, Naiha ta taho cike da kewar mahaifinta.
horn sukayi a tangameman gate d’in gidan, mai gadine ya leko ta karamar kofa koda yaga waye dandanan ya bud’e masu gate d’in suka shiga.
Suna fitowa sukaga Munaya da ya Ahmad da Mamy sunfi to tarbansu, da sauri suka karasa suka rungume Mamy dukansu banda Asya wacca take kallonsu cike da sha’awa,
Mamy ce tace” zonan kema yata “aikuwa itama ta taho ta had’a su ta Rungume.
ya Ahmad ne yace” wato iya Mamy kuka gani ko?”
” a’a fa bro am sorry “tom ya hanya Alhamdulillah”
” aunty Munaya munsameku Lafiya”
” alhamdulillah Naiha Asya Barka da zuwa yauwa aunty barka dai ”
d’unguma sukayi suka wuce falo mamy tace kuje kuyi wanka sai kuzo kuci abincin ok mamy bayan sunyi wanka sunshirya suka fito dan baiwa cikinsu hakkinsa, suna fitowa taji zuciyar ta ta buga lumshe idanunta tayi tana maijin tsananin farinciki babu shakka tayi missing din Hammanta ba ka d’anba.
A hankali ta tako kafarta ta shigo cikin falon Asya na bayanta, suna zaune shida Saif yawani lumshe idanunsa ba abunda yake bukata kamar kallon kyakkyawar fuskarta, Saif kuwa Asya ya zubawa ido yana ganin zallar kyau.
k’arasowa sukayi,” barka da dare ya Haidar” yauwa barka dai Auta kundawo lafiya” Alhamdulillah”
Asya ma gaishe shi tayi amsawa yayi cike da kulawa yace “barka dazuwa kawar arziki”
” yauwa barka dai angonmu fatan mun sameku lafiya”
” a Alhamdulillah yasu Baba fatan kunbarosu lafiya Alhamdulillah Asya tace
kana tajuya gurin Saif taga gabaki d’aya hankalinsa yana kanta ina wuni tace ,
ajiyar zuciya ya sauke yace lafiya kalau kyakkyawa Haidar ne yakallesa yace “tofa wata gulmarce kuma wanna “oho maka dan sa ido kawai ”
ita dai Naiha banda wasa da hanunta babu abunda takeyi “zahrana babu gaisuwane ?”
“Ko muna fad’ane ?”
saurin girgiza masa kanta tayi tace” ina wuni Hamma”
uhmm kawai yace” sai da na nema “am sorry tace A hankali yace
“apologize accept” thanks ta fada tana murmushi, Saif ne ya ce “Naiha nifa Wallahi ina son kawar nan taki “zaro ido Asya tayi kana kuma takulle idanunta alamar kunya “karka damu ya Saif in sha Allah kasamu ” wow dakuwa nayi maki babbar kyauta “.
“Kai dai kamar tsohon maye daga ganin sarki fawa sai miya tayi zaki” eh d’in baruwanka ehe .
Haka dai kwanaki sunata ja inda aure yarage sati yan uwa har sunfara zuwa mai gyaran jiki Mamy ta d’akko ,tunda ga mai duguri take gyara Naiha ciki dabai ,ba k’aramin gyara Naiha take shaba duk inda tazauna kota wuce babu abunda ke tashi sai kamshi ba abunda yake tashi ajikin ta, ko Haidar an hanasa ganinta ,gaba d’aya ya shiga damuwa, sai dai kawai ya kirata awaya.
tayi kyau naban mamaki gidan da Haidar ya gina sai ka rantse ba a Nigeria bane , Dady yaxuba mata kaya na kece raini, Mamy kuma tayi mata kayan kitchen, Dada ma ba’abarta a baya ba.
masha Allah ranar da Naiha taga kayan sai da tayi kuka tsabar farinciki .
Yau juma’at yau ta kama ranar d’aurin auren, bayan an sakko daga masallaci mutane suka shaida daurin auren FATIMA ABUBAKAR DA ALIYU USMAN MAI DALA .
Sai dai muce ubangiji ya basu zaman lafiya,
Bawata bidia da za’ayi sai walima inda aka gayyato malama zuwairiyya ta fad’a kar akan muhimmancin aure da kuma hakkokin dasuka rataya akan kowannensu banda kuka ba abunda Naiha take da haka dai aka rufe taro da addu’a.
b’angaren Haidar kuwa jinsa yake tamkar wani sabon sarki ,yanajinsa cike da xallar farin ciki wai yau Zahra ce a matsayin matarsa kuma uwar yayansa insha Allah.
awajen aikinsu aka shiryamasa kwarya kwaryar liyafa wanda daga can za a wuce da amarya gidan mijinta.
to Alhamdulillah anyi taro lafiya an tshi Lafiya dakyar aka ban bare naiha ajikin Mamy tana cewa ita Wallahi ta fasa auran banda dariya babu abunda Asya take mata ,wacca itama yanxun sun dai daita kansu da Saif” sirikar kice fa kike mata hakan”
Mamy ce tace “kull Asya niba sirikarta bace yata ce”
a haka dai aka tattarata aka kaita kaya taccan gidan ta na alfarma.
masha Allah bayan yan kai amarya sun watse ya rage daga Naiha sai Asya da Hanan suma wayo suke so suyi mata, dan tund’azun Saif yake kiransu awaya dan yace gogan yace bame gane mar mata
Hanan ce ta shammaci Naiha tace “la Asya na manta ya Saif yace kije ki amso sako” to ta ce tana mai d’aukar mayafinta, ta tafi ,tsai tsai itama Hanan tace” bari in dubo naga har yanzun bata dawo ba”
da haka suka yimata wayo suka tafi sukabarta cike dakewar juna .
da sallama d’auke abakinsa ya shigo cikin falon ,jin shirun dayayine yasan ba kowa agidan haurawa sama yayi yana murda handle din kofar, hangota yayi ta kudundune kanta sai faman kuka take, da sauri yakarasa kan gadon ya d’agota yana mai mannata akirjinsa ,a tare suka sauke ajiyar zuciya Ahankali ya yaye mayafinnata yazubawa kyakkyawar fuskarta ido,
“Zahrana” A hankali yakira sunanta, kin amsawa tayi akaro nabiyu yasake cewa “Hubb” A hankali ta d’ago da kanta tace na’am Hamma ta fad’a cikin muryar kuka, am sorry shima ya fad’a hawayan farincikin samun zahra arayuwarsa ne yagan garo akan kamilalliyar fuskarsa,
jin d’umin abu akan tata fuskarne yasa taji tausayinsa da Soyayyarsa na kara shigarta, cire kunya tayi tai saurin sa bakinta ta shiga kwashemar hawayan .
cikin d’an sheshshekar kuka yace “tun ranar dana fara ganinki naji ajikina wata rana hannunki zasu zamo masharin hawayena, kuma zasu kasance rike dani har tsawon rayuwa, zuciyar ki zata zamo makwancina na har abada Nagode da irin kulawar da kikemin akullum, ina sonki sosai Hubb” rungume juna sukayi a tare cikin muryar kuka Naiha tace” thanks God thank you for giving a good man I can’t life with out you with out what my worth life if I get separate from you then I’ll get separate from self (my world)because you’re the one I most love madly your the only one my eyes want you to see my ears want hear his voice i love you more most my Aliyu Haidar my zauj I luv you to the rest of my Life” sake rungumeta yayi sosai yana cewa I luv you too hubb daga nan kuma ya d’aga ta cak yashigar da ita bathroom yace “oya yi alwala”
Shagwab’e fuska tayi tace “nayi fa sallah ta nikam” eh na san kinyi but ki sake nace” to tace nan yabarta yanufi wani dakin wanda nake tunanin nasane, wanka yayi gami da d’auro alwala ya zira wata ash d’in jallabiya yafeshe jikinsa daturaruka masu kamshi.
itama alwalar ta d’auro tana fitowa yana shigowa sunkuyar dakanta tayi A hankali yad’akko sallaya kana yajasu sallah raka biyu ,bayan sunyi Sallama yakama kanta yashiga karanto addua r da manzon Allah (s.a.w)yakoyar damu kana ya mike ya dakko kazar daya shigo da ita ,kitchen ya shiga ya d’akko plate da cup ya dawo harta fara barci, ta shinta yayi yace Hubb A hankali ta bud’e idonta tana shirin sakar masa kuka, sorry yace nine ko um tace, to tashi kici abinci, ni na koshi kinsan Allah ranki zai b’aci, bashiri ta tashi ganin bawasa a face nashi, bata yake abaki Ahankali take karba har ta koshi kana ya fita da plate din da cup din data sha hollandia, kafin ya dawo harta haye gado saboda wani shegen barci da takeji, yana shigowa yaga harta kwanta murmushi yayi kana shima ya haye gadon yana me jawota jikinsa ,bashiri natattare alkalamina nayi waje saboda my maryam ta hanani d’akko rahoton manya lol mukwana lafiya Naiha dan Allah Hamma Haidar alallabata …………..
FADEELAH KHAN CE
Add Comment