Yar aikina Hausa Novel Complete
YAR* *AIKINA
(my house maid…)
Story and written by Aisher moh’d
Maman teddy
*GODIYA*
Ina mika godiyata ga allah wanda yabani ikon fara littafinnan lfy allah yabani ikon gamawa lfy…
Gareku iyayena abun alfaharina ina godiya da tarbiyan da kuka bani tundaga tasowata haryanzu allah yaja kwana yakara budi amen…
*DEDICATION*
I dedicate this page for you Sweat lailah love you so much
Wannan labarin kirkirarene ba fasahan wani acikinta…
Yar Auta Hausa Novel Complete
Wannan labarin na kudine xaka turo #100 mawannan number airtel 08021737594.
______________________________
بسم الله الرحمان الرحيم
Free page
1️⃣➖2️⃣
Kaimashi horo sosain gaske,aina fadama baban shi inhar yakasa sai na ballashi, sannan xaidawo gida.dan haka ku karkaryamun shi saiku kaishi tukur-tukur Zaria.
“cewan captain Anwar abdulrahim”
Ok sir, “cewan sojojin daya basu command”
Nan yajuya hadi dashiga barrack din sojojin.
Yana shiga parking space yadosa hadi da bude motanshi yashi yabata Iska…
Kaitsaye gidan iyayensa ya nufa,bai isa ba sai wurin 12pm.koda yaisa part dinshi yanufa,yana shiga sojojin gidan suka biyoshi dakayansa duda bawasu kayabane.
Umarni yayi masu suka aje suka fita hadi da jawo mai kofa.
Directly bed room yanufa,yanashiga yacire kayanshi na sojoji sannan yayi privacy don ya watsa ruwa.
Bayan yagama alwala yadauro hadi da yin sallah,bayan Ya idarne yabi lfyan gado tare da tunani iri-iri,ahaka har bacci ya kwashe shi…
Dasafe daya yatashi,privecy yanufa hadi da dauro alwala,bayan yagama shiryawa direct part din mom Ya nufa.a hanya ma’aikatan gidan kowa saurin gaishe shi yakeyi tun kan ya karaso inda suke.xakaji ana gaisheshi,kowa na tsoran masifan shi,ahaka yaisa part din mom…
Yana Shiga mom na sakkowa nan tahau cewa sojana saukan yaushe,tana maganan hadi da nuna tsantsan farin cikin ganin dan nata tilo.
Saurin isa inda mom take yayi hadi da hugging dinta,”sai yace”da daddarene mom shiyasa banta shekiba…
Nan tacema house maid da su shiryama Anwar breakfast.nan suka shirye-2,kafin lokaci kadan sungama komai nan suka isar ma hajiya…
Nan”tace” son xomuje kayi break,mikewa yayi tare dabin mom xuwa dinning area..nan tahau serving din dannata ahaka yafara cin abyncin yana ci suna fira da mom,itako mom dadi yahanata cin abuncinnata.
Bayan ya kammalane suka koma dakin mom suka cigaba da fira…
“mom tace”son yaya mimi kaga kariketa tsakani da allah,kacigaba da hakuri da ita,koda mukace ka aureta bamuce ka wulakanta Taba,kodan kaga tana sonka kar yasa karinka wulakanta ta.
Ok mom”cewan Anwar”wanda lokaci daya idon shi yakada,tabbas baxan manta taba arayuwata.maganar mom yakatsemai tunaninshi.
Mom ne”tace”anwar jiya mukai magana da mimi takecemun rabonka da gida kusan wata uku.haba anwar ina ilimunka yake,baidace karinka yiwa mimi haka BA. tafada hadi da kallon anwar da kyau,nan taga kwallah yaciko mai ido,gashi idon shi yaxama kaman gauta saboda jah,tabbas ta tuno ma abunda yake tadamai da hankali arayuwa amma dole ne ingayamai Gary aure bawasa bane… Mom tafada axuciyarta.
Cewa tayi”Anwar kayahakuri wannan dolene in gayama inhar ina kaunarka.
“Anwar ne yace”ngd mom inallah ya yarda xanje kano awannan satin.mom taji dadin magnr anwar dan hakan “tace mai”nayima alkawarin duk inda kaga baby xan aurama koda kowa xai kita,nixan sota.
Anwar yaji dadin maganar mom dan haka yamike yanacewa mom nifah yanxu xankoma barrack.
“mom tace “tun yanxu son, na dauka sai gobe.
“Anwar yace”no mom yanxu nakeso,dama so nake inganki,tokuma naganki mom…
Nan mom tayi ta sama dannata albarka har yabar gidan sannan takoma ciki…
______________________________
*KANO*
Binta…..binta….
Hajiya mimi ne maimagana. Kafin tarufe baki saiga binta,tashigo jiki na bari dan tasan halin hajiyannata.
Gani hajiya “binta tace “hadi da xubewa gaban mimi.
Mimi waya tacigaba dayin charting abunta kaman baita takira binta BA. Sai da ta dau kusan 20minute sannan tadago hadi dacewa”binta yarinya nakeso mai karancin wayewa,kuma ‘yar gidan matsiyatan likis nakeso,wanda xata rinka kulamun da part dina.dakuma aiyukana… “Mimi tafadi” hadi da isa da gadara na masu kudi.
Bintane takuma kwantar da kai kaman xata mawa Mimi sijjada,”tace”hajiya ‘yar shekaranawa kuma wani irin aiki xatayi,don agayamasu…
Mimi tayi shiru kaman bataji mai binta taceba.
Kuluwa dake gyafe ne. aranta “tace “maganinta mujinta yakarinka yimata kaman sarki saboda isa itakuma tana lallabashi wai ita gamai ba so muhimmanci.mtssww.tsaki tayi aciki tana kallon Mimi da sai yanxu allah yayi mata dagowa.
“mimine tace”yarinya nakeso wanda baxata wuce 16yrs ba,kuma xata rika mun girki,gyaran dakina dana husbyna.i think that’s all. Mimi tafadi hadi dayamutsa fuska.nan binta jiki na rawa tace”to hajiya asatinnan inallah ya yarda xansamota.
Ok mimi tace”tare damasu ixinin tafiya.
Koda suka futa kawanta ne”tace”kai mimi kodai kinason yarinya karamane dai kawai.
“mimi tace haba allah Ya kyauta Laura, ‘yar aikina nefah.kuma talaka,kinsan yanda na tsani talaka.mexan da ita huuu,um.husby na yakusa dawowa ma dole in shiryu na kwanakinnan harya koma Tukunna.mimi takaruka maganar hadi da mikewa…
Dan, allah innah kiyahakuri wlh baxan sakeba.
Inna ko sairaran nana Aisha batayi kawai dukanta takeyi.hadi dacewa gobe innabaki talla baxaki kara dawomun dashi baikareba.sai da tagaji dan kanta sannan ta kyaleta.tayi kicin tabarta nan tana matsanancin Kuka..
Ahaka tallalaba tashige dakinta ta dauko wani allo tanaganin rubutun ciki nan ta hau dariya…Allah Sarki nana Aisha kenan dakayimata da yawuce.muyan Inna yakatsemata tunanin da takeyi.
Innane “tafara cewa”toh dan ubanki xama kikayi,baxakiyi wanke-waken ba ne insani.
Nana Aisha tayi saurin mikewa dacewa”innah dan alllah kiyahakuri.tsaki inna tayi hadi dabarin Dakin…
Nana Aisha ne tayi saurin fitowa daga dakin tanufo wajen wanke-wanken, tafara.
Sallaman binta yaka tsemata tunani,amsallaman tayi hadi da saurin bata tabarma.
Innane tafito hadi dacewa sannu da xuwa hajiya binta.
Binta ta amsa da yauwa lantie…
Nana aisha tamike ta basu wuri,takoma yacigaba da wanke -wankenta.
Bintane tace”lanti magana ne mahimmanci yakawoni wurinki.
Lantie tace”inajinki binta.
Binta tacigaba dacewa dama hajiyan danake aiki awurinta ne takeson ‘yar aiki,wanda taiya gyaran daki,girki,dasauran aikin gida,shine tace insamo mata yarinya 16-17.shine naga nana Aisha duk tadauki wannan halin.
Amma mekikace lanti…
Inna tanisa hadi dacewa aina gode binta,ai gomma taje tanimo mana kudun aurensu jidda.tunda ita batada mashin shini,ga kanninta nan saura kwana nawane bikinsu.amma ita kare baitaba xuwa dasusan sontaba.
Bintane ta kalli inda aishar take,nan tga kyau kamar balarabiya.
Aishar doguwace amma basosai ba,er dai -dai gajikin mata, shape hips,duk Sun bayyana,gata da circle fuska afuskanta Beuty point ne duk intayi mgn sai ya loba…kai-kakai kwatan tamaku irin kyaunta baxaiyuwuba sai inbata shafufuka Inayi…
Waigawatayi Inda lantie take axuciyar cewa take anya ba sharri latie keyima yarinyan nanba..
Manage with this banda chajine.
Maman teddy 🧸
More typing✍🏻
More comment…
Share and comment
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: 🌐🌐 *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION* 🌐🌐🌐
*home* *of* *peace* *joint* *and* *entertainment* *to* *educate* *and* *enlighten* *our* *readers*
💕’ *yar* *aikina* 💕
(my house maid)
*Story* *and* *written* ✍🏻
Maman teddy 🧸
________________________________
Free page
3️⃣➖4️⃣
Binta ko cigaba da kallon inna tayi,nan take tausayin Aisahar yakama ta.axuciyar tacewa take daya ke ba ‘yanki bane shiyasa…
“inna tace”bakomai binta ngd kuma Bari malam yashigo sai infada mai wannan abun arxukin.
Bintane dasan jin gulma “tace mawa inna “wai lanti waye iyayen yarinyan nan NE..
Innane tafara bata labari kaman haka…
Nana Aisha ‘yace awurin mijina,da babanta da malam uwansu daya ubansu daya…
Sun taso annan kauyen doguwa tare da iyayensu,mahaifin Aisha yana dason karatun boko tunyana saurayi don haka yake karatun shi cikin kwanciyan hankali.saboda iyayenshi sunyi na’am da karatun shi. Shikuma malam harkan noma yakeyi shi da mahaifinnasu.
Ahaka harsuka girma,mahaifin Aisha Mai suna muhammadu sunan yayi karatune ammah AIKI governati sam bayason shi.dan haka yafara kasuwancin shi.da ukon allah sana’an takarbeshi shine xuwa garuruwa,barin kaduna yana kasuwanci sosai anan kuma yafi ganema wa nan…
Bayansun mallaki hankalinsu ne,yace”sufito da mata yayi masu aure.
Hajiya A’i mahaifiyansu tayi na’am da maganar mahaifinnasu. Hakako malam yafito dani amataayin wanda xai aura.ammah muhammdu cewa yayi baida wanda yakeso,amma hajiya taxaban mai adangi.
HAJIYA taji dadin maganar muhammadu, kuma tayi mai alkawarin samomai mata tagari.
Bayan kwana buyu takecemai tayi mai mata da ‘yar kanwanta mesuna fatima.
Nan yayi na’am kuma yayi mawa hajiya gdy sannan yatashi yayafi.
Fatima iyayenta Sun rasu tun tana yarinya dan haka hajiyane takireta.ma,ana gida daya suka taso da su muhammadu.
Na, adau lokaci mai tsayiba akayi auren muduka.
Nan doguwa muka xauna kusa da iyayenmu.mah’d tafiya kasuwancin shi yake to, ahaka haryafara fita kasashe.shine har misra kasuwan Ci.. Ba ‘hada shekara ba fatima tasamu ciki tahaifo danta na miji.nan Muhammad yasamai Abdul Hafeez.saboda yayi alkawarin inhar yahai fi da xaisamai Hafeez don yanaso yayi hadda da kankanin Shekaru.
haka akayi yanada 5yrs yakai Hafeez misra karatu,awannan shekaran ne hajiya A’i tarasu,ba,ahada shekaraba mahaifinsu yabita.
Ahaka mah’d yasai gida a kaduna ya kwashemu duka mukabar doguwa daxama.har lokacin lanti bata taba ko batan wata BA. Dan haka kiyyaya yashiga tsakanin ta da Fatima.fatima tagane amma bata taba nunawa BA. Itama tundaga Hafeez bata sake haihuwa BA. Hartsawon shekara 12.alokacun allah yaba lantie ciki.murna wurin fatima BA, amagana anackin haka itama saiga ciki.ahaka suka Raina cikin har suka haife yaransu lantie tafara haihuwan. Da namiji akasamai suna Mahammed wato sunnan baban Aishar.haka akahaifi Aisha tsakaninasu wata buyu ne da lanti.
Ahaka suka raini’ya ‘yansu.harsuka kai shekara daya da Rabi. Awannan shekaran Hafeez yakammala haddan Alkur ‘ni danhaka akace xaidawo fatima baabunda takeyi banda murna.
Ahaka suka shirya tafy Abuja Don acan jirgin xai sauka.
Daxasu tafi NE, fatima taba lantie nana Aisha dacewa cikin dare xasu dawaoo.tundaga wannan lokaci bamukara jin labarin fatima ba da muh’d BA…
Nan lanti tayi shiru daga ba bunta lbr sakamakon shigowan malam.
Nan binta tayi mata sallama dacewa Gobe xata dawo daukan nana Aisha.
Bayan fitan Bintane lantie kegayamawa malam yanda sukayi..nan yahau Fada Hadi dacewa lantie kiji tsoron allahfa kurike marainiyyan allah.
Nan lanti tahau fada hadi dayin kamar xata rufe shi da duka..abunka Da anmalleke shi sauyayi shiru.takaruka dacewa gobe xata tafi ba fashi.
Malam kallon nana yayi yace”kiyahakuri uwata.
Murmushin dole tayi”dacewa”bakomai abbah.tsaki lantie Tayi, taigaba abunta.
Washegari nana aisha tashirya xata tafi gidan mimi,abba barin Gidan Yayidan baxai iya hada ido da nanaba.
Muhammad kuwa kuka yakeyi da xata tafi,duk gidan bawanda suka saba kaman Muhammad.nana ma kuka take.ahaka sukai sallama…
Kano suka nufa itada binta.haka suka isa layin zoo road, Nan adai-daita yasauke su.binta tabashi kudi hadi da nufan kofarwani gida.
Nana Aisha ta tsorata daganin girman gidan,haka taga sojoji na kewaye da gidan nan tafara tuno abubuwan dasuka wuce.har suka isa batasan Sun isaba.saida taji sanyin A.C nan tadawo dawo tinanin datakeyi.
Mimi tagani xaune ‘yan aiki namata hidima.tawani kishin gida anamata lalle hannun ko yayi kyau kamanna larabawa
Ganin yanda binta ta xube yasa nana aisha yin yanda tayi.
Binta ta gaishe da mimi hadi da nunamata nana aisha amatsayin wanda xata rinka mata aiki.
Mimi tadago ta kalli nana aisha,balaifi tayi amma ina fata kingayamata ayukanta.
Nan binta tace”ehh hajiya na fada Mata.ok mimi”tace”sannan tabi nana Aisha da kalllo. nan taga Wani tsumman bakar ladder da kayan ta Aciki.
Mimi tace”mawata daga masu mata aiki data karba laddern hannnun Aisha tayarda can waje…
Nan mai ikin takarba laddern nana.mimine”tace”ban ingani,mikamata tayi nan taduba ciki kawai sai mimi tawargar da ladder hadidacewa afutan mata dashi.
Wurgin datayi dashi nan wani allo hadi da takarda yafado nan nana Aisha tayi saurin nufan inda katakon yake, saurin dauka tayi hadi da takardan…
waigawa tayi inda mimi take “cewa tayi hajiya dan Allah kibarmun wanna. Mimi daga kaitayi alaman shikenan.
Nan tace”bintata nunamata dakinta..dasauri binta tayi waje ..nan nana Aisha tabi bayanta.
Part din masu AIKI suka wuce nan naga anwuce da ita wani daki. dakin na mutum daya ne, dakomai dakomai aciki,akwai toilet sai falo da katifa adakin. Nan bunta “tace “toh nana ga dakin Kinan. Gobe inallah yakaimu xaki fara aikinki abangaren hajiya. Ok abunda nana tace”kenan.
Nan binta taciro waya Tabata sannan tace”gawaya hajiya tace abaki saboda xaki dade bakije gida ba.da sim Aciki.kuma gakayanki nasawa tasemaki.
Godiya nana Aisha tayi ma binta sannan binta tatafi…
Bayan fitan binta nana tafara bin dakin da kalllo wanda ko amafarki bataitunanin shiganshi BA…
A satin Nana Aisha tafara aikinta kuma Mimi najin dadinta komai ta iya…
Nana Aisha nacikin taya su kuluwa wanke-wanke nan taji suna fira dacewa gobe alhaji xai dawo.nan taji gabanta yafadi haka Kawai. nansuka Cigaba dacewa”hmm kenema kika shiga uku nana Aisha, kinsan halinshi kuwa.kuluwane maimaganan”nana Aisha ta girgixa kai.
Nan tacigaba dacewa”ita kanta matannashi tsoransa takeyi.haka xatayi ta rawan jiki akansa yana wulakanta ta agaabanmu,har tabaka tausayi wlh.
Ummine”tace”wlh bata da matausaya.dubi yanda takemana kaman wata alahnmu.ai maganunta mijinta.
Itadai Aisha jinsu takeyi Kawaie tana tunanin yanda xata fuskanci aikinta. Gashi har bed room ita xata ringa gyara mai dana Mimi. Hmm cewatayi nashiga ukuna ni Nana Aisha. Ahaka harsuka gama kowa tayi dajkinta….
Dasafe dawiri tashiga part din mimi saboda tasan da aiki yau.
Nana Aisha tayi aiki sosai yau ga abunci da tayi kala-kala.itane harwurin 5pm sannan ta kammala.datagama abunci tadiba a wani Bowl sannan tayo hanyan waje…
A. Bakin kofahne taji tayi karo da mutum.dagowa tayi afirgice tare dacewa”dan Allah kayi hakur..maganan Tane yadauke sakamakon ganin fuskan dabaxa ta manta ba arayuwanta. Anwar ne cikin shiganshi na Shadda milk yasa hula meratsin milk Wow yayi kyau matuka.
Nan tayi shiru axuciyata cewa take Kodai gixon datasaba gani nashi ne… Maganarshi Ya katsemata tunanunta. “nan yace” Baby easher,fada yayi cike da rudu. Nan tadago da sauri kafuntaba shi amsa mimi tasakko daga bene.karakiwa inda anwar yake tayi hadi da rungumeshi dayimai kiss Akumatu.nan”Tace”oyoyo my husby.bata jira yabata amsaba ta waiga wurin da Aisha take,nan tace husby itace sabuwan ‘yar aikina danayi.baibata amsaba illah raba jikinshi dayayi Danata yawuceta, ranshi na mai wani irin xafi.itako Nana Aisha da sauri Taba r dakin tana goge kwallan idon ta.dagudu tashige dakinta tana wani irin matsanancin Kuka.
Mimi da bata lura da halin da Nana Aisha kecikiba,nan tabi bayan anwar dan atunaninta miskilancin shine ya iso mata dashi…
Toh wacece Mimi???
Kuma wani alakane ke tsakanin captain anwar da nana Aisha….
Dun kubiyo ni maman teddy dan inwar ware maku xare da abawa
Wannan lbrn na kudine inba biya xakayiba pls karki karanta dan baxaki samu cigaban labrn duka ba.to dan Allah karmu bata’ mawa juna lokaci…
Xaki turo airtel #100mawannan Number 08021737594
Kuyahakuri baxan cigaba da typing ba sai safiyan idi.commitment sunyi mun yawa ngd.
#share and
#comment
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: ©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
*Home* *of* *peace* *joint* *entertaiment* *to* *educate* *and* *enlighten* *our* *readers*.
💕 ‘YAR AIKINA💕
(my house maid)
Ina Maku barka da Sallah yanda mukai sallahnnan lfy allah yasa muga na badi lafiya amen.
Innalillahi wainna ilaihrraju’in,allah yayi mawa kaka na abdulkarim rasuwa,allah kaji kanshi da Rahma kasa aljanna ne makomarsa ameen
بسم الله الرحمان الرحيم
________________________________
Free page
7️⃣➖8️⃣
Anwar kwala kiranta yake,yana karawa,ammah shiru babu baby easher ba labarinta.
Waige-waige yakeyi koxai ganta amma baiganta ba. Can yaji motsi daga bayan shi,saurin waigawa yayi nan yaga ba still kowa.shiru yayi yasa kunnansa dakyau dan yaji daga ina yakejin motsin.
Sunan shiyaji takira” yayana Kataimake…. Nan yaji shiru da alama anrufa mata bakine.
Direct inda yaji sautin muryanta ya nufah,mamaki yakama shi ganin dakina 103,axuciyan shi cewa yayi Yanxu Daniel har kanan yara baxai kyale ba..saurin katse tunaninshi yayi ta hanyar banka kanshi Dakin…
Daniel yagani na kokarin cire mawa Nana Aisha skirt din jikinta,yarufa mata baki da tafun hannun shi…
Anwar ne yayi saurin kwala mawa daniel Kira…..
Daniel da yaji unexpected Voice yayi saurin waigowa, ammah inah,kafun yawaigo tuni anwar ya cafki wayan shi yana duka ta ko ina…..
Daniel dayaji axaba nan shima yahau maidamai dana shi Dukan.
Haka anwar yayi mawa Daniel habo jini banda futa ta hancin shi ba abunda yakeyi…
Duda haka baisa anwar ya hakuraba.cigaba da dukanshi yake…
Itako nana Aisha datagama tsorata taga fadan da tunda uwanta ta haifeta bata taba gani ba yasata saurin gyara skirt dinta.takama hanyan fita dakin tuno da ruwan inna yasata tsayawan dole.dan dawani fitinan gwara wani.
Tsayawa tayi tana kallon ruwanda su anwar ke tattakawa,duk Ya farfashe.badaman kwasa nan tahau tuna dukan da inna xatai mata…haba nan nana Aisha tahau kuka sosai…
Suko anwar bama Susan tanayi ba.kawai danben su sukeyi.
Daniel dayaji wuya yasa yafara kiran nevours dinshi…
Hayaniyan da sojojin compound din suka jine yasa su saurin shiga room 103.
Suna shiga sukaga anwar da daniel ana fada,damamaki sojojin suka hau rabon Fadan.wani da ake kira khamis ne yace”habawa anwar,daniel shamed for you wlh,kuna abokai amma yau kuna fada mai yahadakune?khamis yatambaya.
Anwar bai bitakansu ba,yakama hannun nana sannan yadau farantin yafita abunsa.
Koda suka fita baicemawa nana komai ba harsuka bar Barack din sojojin.
Itako nana Aisha Banda kuka ba abun datakeyi.kukanta yana damunshi,barinshi da baison Hayaniya,kuma shi baisan yadda xai lallasheta BA…
Dasuka fito wani titi ne yaga kukannata Bana kare bane.yasa shi dukawa daidai da tsawanta,yace”ya sunanki.
Cewa tayi”nana Aisha…
Anwar ne Ya lumshe sexzy eyes din shi nantake yaji kaunar nana Aisha hadi da tausayinta.gata da sunan mom din shi…
Cewa yayi”to daina kuka yishiru kinji,ina ne gidan Ku…
Nuna mai wani hanya tayi.nan suka kama hanya hargidan su..
A ofar gida suka hadu da Malam,nan suka gaisa da anwar.malam nana yakalla sannan yace”uwata mai yasameki.
Shiru tayi tana cigaba da Kuka.
Nan Malam yace”dan saurayi mai yafarune….
Anwar nan yafada mawa malam komai daya faru.
Kuma yakare dacewa”dan allah adaina dorawa wannan yarinyan talla.shekarunta bai kaiba.
Malam nan yaga Ya mawa anwar komai dangane da Aisha kuma yayi mai alkawarin andaina doramata tallah daga Ranan.
Haka sukai sallama yanamae anwar godiya Anwar yatafi da tunanin Aisha hadi da tausayinta…
Koda malam yashiga gida fada sosai yama lanti. kuma yace angama doramawa Aishat talla Agidan.lanti taji haushin fadan da malam yayi mata,amma tadao alkawarin baxata daina doramawa Aisha tallah ba.
Koda anwar Ya koma Barack yaji labari tuni Ya isa wurin major kuma wai yanason ganinsu…
Haka suka isa gun major m. Lawal,nan yahau fada yanacewa xaikoresu tunda sunki fadan gasky..ganin haka yasa anwar gayama major komaie.
Nan major yace”ama daniel horo mai tsanani sannan akawoshi wurinshi.
Sati daya kullum daniel nacikin horo har tausayin shi anwar keji.
A satin lanti tacigaba da dorawa nana tallahn ruwa.
Nana tadaina shiga barikin sai dai ta tsaya wajen Barack din.
Ana haka anwar wata Rana Sun dawo training Ya ganta.nan yaje yatanbayeta mai yasa tacigaba da saida RUWA…
Nan tagayamai abunda inna tace”harda dukan data Shaa,haka takemai xuba.ganin surutunto baxai kare ba.yasa shi cewa”muje insaida miki ruwan.
Dan allah da gaske yayana,tafada tana Dariya…
Daga mata kai yayi,sannan yakalla ruwan da befi na40ba.koshi parck din pure water yake siya kullum…
Haka anwar kullum nana xataXo saida ruwa yake siyewa.sannan ya xaunar da ita yakoyamata karatu.da sukai nisane yasamo mata wani katako yana mata Anan.
A haka nana takai primary5 a public school.kowa na mamakin kokarinta…dan taxama talent…
Shikanshi anwar na mamakin kokarinta.
Ana haka akafara shirye-shiryen passing out din anwar.wanda yakama saura 2day’s.
Tundaga lokacin da nana taji anwar xaitafi gida tafara mai rigima da kuka.kullum cikin lallashi take.
A haka ranan passing out yayi,mom din shi taxo anan taga nana Aisha dayake damunta da Magana,malam ma yaxo mawa anwar passing out.
Anan Mom taje har gidan su Nana Aisha.inna bataimata kallon arxikiba harsuka tafi..
Da anwar xasu tafi nana Aisha rungume shi tayi tana kuka, nan yahau lallashinta.shima Yana rungume da ita.
Dakyar yasamu tayi shiru anan yakecema ta xai dawo nan da 1mount kuma xai aureta inyadawo.
Saurin dagowa tayi tana dariya.tace”are you serous ya anwar?
Murmushi yayi sannan yace”u now i really luv you.yanagayan haka nana Aisha tayi saurin sakinshi tayi gida da gudu…
Dakinta ta ta wuce nan tadauki jakan da abada na Gift din anwar tana gani.anan taga anrubuta anwar abdulrahim…a axuciyanta tace dama airforce ne kenan shiyasa yafuta da sojoji guda 12Wanda xasu ringa mai hidima,mota2,damilliouns a account fun shi GA gida.hmm murmushi tayi takoma ta kwanta tacigaba da tunanin magn anwar….
Anyi haka da kwana2 inna tace mawa malam sukama kano..dafarko malam yaki amma daga baya Ya amince. Hakanan inji ingani na bar kaduna…..
Sai yau naga Ya anwar,kuma yayimun nisa.gani amatsayin ‘YAR AIKIN SHI.hawayen idonta ta share hadi da mikewa don ta dauro alwala….
Gabadaya anwar yafita hayyacin shi kullum so yakeyi baby ta amsa uxurinsa.amma ko sauraransa nana batayi…Don haka yayi fushi da Ita.kallonta ya daina yi,gashi intana wuri sai ya dinga wani jan mimi da soyyaya.itakuma tai ta wani manne mai…
Wata Rana nagama mopping din ko ina saura dakin Ya anwar.dan haka Nashiga dakin kaina taste. .
Saurin ja baya nayi sakamakon ganin mimi danayi daga ita sai pant da Bra.tana kan cinyan yaya anwar…
anwar dayaganta yayi saurin hade bakin shi dana Mimi. Saurin juyawa nayi.ganin haka yasaketa hadi dacemun”keeee…
Waigowa nayi. baybani amsa ba.sai kallon mimi yayi yace xata yi ainkinta.
Mimi ne tace”ke jekijiramu afalo,nan da awa2 xankira ki…
Fita nana Aisha tayi don taxuna a falon….
Add Comment