Littafan Hausa Novels

Dan Takara Hausa Novel Complete

Dan Takara Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Dan Takara

 

By maman noorul

Hudah

 

_in dedication to Alhaji Mohammed Abdulkadir_*(Dan Adalan Lapai)*founder of Ayi Bago a huta

 

*Special gift to governorship aspirant the APC flag bearer our next governor inshallah Honourable Mohammed bago* Niger sai bago,nigelight vote for him he has the interest of nigerlight and our hapiness will be his first priority

 

 

As usual kagagen labarin banyi shi dan cin zarafin kowa ba in yayi dai’dai da rayuwarka/ki toh akasi aka samu and ba Yana nufin labarin honarable bago bane it completely a fiction and campaign Nike Masa saboda Ina cikin campaign train nasa so Kar a d’auka ko labarinsa ne,it a novel

 

Ban yarda wani ko wata ya/ta juya min labari ta ko wata tsiga ba in hakan ta faru Zan dau mataki

 

Karki Bari a Baki labari domin Ina Jin wanan littafin a Raina

Guys let go there……

 

*Advertisement*

 

Deena’s catering…Ina kuke masoyan son daddadan girki toh fah feena’s gwanace a gun sarrafa gishiri watoh girki da Kuma flower,kwarariya ce wajen aikin catering tana ko wani irin cakes,queens cake,butter cake,doughnut,chin chin ga girki tana karb’a tana amsa order biki ko suna Kuma Yar Kano ce

Rai da Ruhi Hausa Novel Complete

Zaku iya samunta a wanan number 08135258509

 

 

 

 

Paid book

 

Page 1๏ธโƒฃ&2๏ธโƒฃ

 

Watoh a rayuwa akwai ya’yan da aka haifesu cikin gata da Jin dadi wanan ajin ake Kira da born with the silver spoon ,wasu iyayensu attajirrai ne Wanda har su koma ga Allah Basu san wahala da kunci rayuwa….wasu Kuma tunda suka Zo duniya suke fuskarta takaici da wahalallu rayuwa har ya Kai suna ganin kasawar iyayensu….wasu Kuma su ba gatan kudi ko Jin dadi rayuwa suke bukata ba….a ganinsu kasancewar da iyayensu Kuma kasan asalinka shine babban arziki a ce ka waye gari yau kasan mahaifinka ka Kuma San mahaifiyarka da danginka shine arziki Kai Koda a ce iyayen sun mutu ne ka taso ba tare da saninsu ba ka samu labari wata kwanciyar hankaline than a ce,tsintar ka akayi ko Kuma tashi kayi a gidan marayu ba tare da sanin kowa naka ba….da ciwo a ce ka taso baka San asalinka ba toh fah tamkar baka da rayuwa ne domin ba gari ba duniya gabad’aya zafi zatayi maka…..shin Mai karatu ka tab’a Zama kayi tunanin yaran da Suka tsinci kansu a wanan yanayi,akwai millions of Yara da Basu San asalinsu ba sun girman ne sun gan kansu gidan marayu shin me ki/ka Yi Dan ganin ka Basu farin ciki???shin kin/ka kasance uwar/uba mijin da Baki son matar d’anki da Allah ya jarrabta da rashin haihuwa ta d’auko maraya ta bashi gata da identity?watoh adoption shin ko ki/ka kasance cikin uwa/uba da kuka hana dan ku auro Mara asali?shin kina cikin Wanda ke kyamatar marasa asali ko Wanda suka taso gidan marayu????hmmm shin ki/ka ganin wayau da dabaran ka/ka ne yasa Allah Kare ka/ki samun kanki/ka a wanan yanayi…Suma fah ba laifinsu bane,wasu hassada kishiya kesa a sato su daga gidanjen iyayensu a kawo su wani gari a yashar,wasu Kuma Kuma cikin shege ne saboda rashin Imani a haifesu a yashar a titi….wasu Kuma kaddarar rayuwa Kamar inda akwai dalilai mabanbanta but koma dai menene su din ya’ya ne.ance abinda ya baka tsoro wataran zai baka dariya Allah yasa mu dace ya Kuma sa Mana tausayin marayu a zukantanmu …….. Wanan dalilin yasa zamu ke leka๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

 

*Hajara menorial orphanage*

 

Juye juye take a karamin gadonta wanda take step by step kamar na yan boading duk wani mai rai dake wanan building bacci yake banda Ashnoor da ta kasa bacci tana saka da warwarewa tunaninta ya za ayi tayi meeting demand din goverment in har ta bari watan nan ya kare toh fah hajara nemorial orphanage zata zama tarihi..

 

Sake juyawa tayi bata manta wasiyyar mummy kafin ta bar duniya ba, rintse ido tayi komai na dawo mata a Randa zata bar duniya ta dubeta ta Kama hanunta tace”Ashnoor na bar wanan gidan marayu a hanunki, nauyi da girma ta dawo kanki sweetheart mahaifiyata ta bude wanan gidan ne da dukkan soyyayarta ta bada gudumawa a rayuwar marayu da dama irinta wanda aka wofitar da rayuwarsu,wasu iyayensu mutuwa sukayi aka rasa marikinsu, wasu kuma kaddara ce ta sa suka tsinci kansu a wanan wurin kamar case dinki da tun randa aka haifeki aka ajiyeki a bola cikin kwali da badan mutane irinsu mummy ba da tuni an shafe tarihinki,

mummy watoh hajiya zainab da kira daya aka musu an tsinci jaririya suka je su ne gatan ta gashi yau ba mummy an bar Mata responsibility tasan zafin maraici ba zata so su wahala ba , anan ta tashi yanzu haka itace babba a gidan marayun kasancewar mummy rikon ya’ ta mata saboda bata da haihuwa sai ya zamo komai na gidan ita ke gudanar dashi kafin cancer yayi sanadin mummy

Ta samu tayi karatu mai zurfi domin tana da degree ne a political science, babban gidan marayu ne dake da girman gaske dan da farko ma akwai primary a ciki harda secondary suna da likitoci da suke kira in bukatan haka ta taso domin duba lafiyar yara, da mummy ke raye suna samun donation saboda tana da connection a gwamnatin tun bayan mutuwarta abubuwa suka tabarbare har ya kai ga basa iya biyan kudin malamai masu koyawa yara karatu, abinci ma gagaransu take babu donation ngo na niman mutuwa ga yara kusan goma kwance ba lafiya duk wani nauyi ya rataya a wuyanta kullum tana cikin tunani mussaman da aka kawo notice akan cewa In basuyi meeting demand din gwamnati ba za a rufe gidan ,Bata son a rufe gidan marayun nan tana son ta cigaba daga inda mummy ta tsaya but how?””

 

Ashnoor muma abinda muke so Jin kenan how…domin gwanatin tana son maidashi public orphanage ba private ba ganin yaran karkashinku wahala suke ba abincin kirki,bare sutura,ko Kuma karatu…in har kuka gagara cika wanan sharud’an Dole fah su kwace komai ya dawo hanunsu

 

 

Tashi tayi ta zauna tayi tagumi Bata rintsa ba har aka Kira sallah….ta tashe sauran Yan matan ta fita ta bi d’akuna tana tashinsu tana cewa su tashi suyi sallah,soyyaya ce me karfi tsakaninta da yaran dan duk Wanda ta tasa sai ya Mata kiss Yana good morning anty,Shafa kansu take tace”how was your night rungumeta duk kanana sukayi tace”oya kuje kuyi ablution kuyi sallah sanan ku fito mu gyara gida”tana fadin Haka ta juya tana sauri d’akin da aka kebe marasa lafiya taje ta tarar dasu zaune ta tab’a goshinsu da kissing dinsu…a lokaci daya Suka rungumeta kowa da complain dinsa idanunta akansu cikin kokarin danne hawayenta tace”kuyi hakuri zamu fita aiki dasu Rabi’a mu samo kudin magani,,,Wani karamin cikinsu me suna Farhan yace”anty da gaske za a rushe Mana gida Ina zamu koma”ya Kare da fashewa da kuka…ta duka ta Kama hanunshi tace”sweetheart nothing is gonna happen to our home I know God will send someone to help us,ko da a ce bamu samu Mai taimako ba bawai rusa gidan za ayi ba but za a maidaku orphanage na gwamnati ne and za a rabamu”kuka suka fashe dashi sosai ta rungumesu ganin zatayi missing asuba ta duka tace”karku damu I promise hakan bazai faru ba maza muslems suyi alwala suyi sallah Christian should have there morning devotion

 

tana fad’in hakan ta juya tana sauri tana zuwa ta gabatar da sallah asuba ita da sauran Yan matan da d’akinsu daya,bร yan ta idar duk sukayi azkhar suna gamawa ta mike tace”Rabi’a ya za ai ”

 

 

Rabi’a tace”toh ai fita zamuyi niman sa’a “ta jinjina Kai dukkaninsu wanka sukayi suka shirya cikin Riga da wando jeans suka rataya jaka su biyar ciffff

 

,tafiya me nisa ya kaisu sashin samarin maza cike da soyayyar juna suka gaisa cikin girmama juna harda dan hug…ta kalli dawood da a kalla zaiyi 20years tace”zaku iya fita yau kuwa?”Shafa Kai yayi yace”ba dole ba anty Yara ba lafiya”Shafa fuskarsu tayi tace”take care of yourself bro and becareful please”yace”sai kun dawo”peck tayi me ta juya suka fita kusan su biyar duk Yan Mata ne

 

Mu hade a next page

Advert

 

Promo!promo!!promo!!!

Buy 3 get 1bonamza

 

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi

Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba…macen da tasan kanta Bata boranci…toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci 100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da sheki zaku samu Kaya kamar haka๐Ÿ‘‡

 

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

 

2,original tsumi tab’ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d’aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

 

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

 

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

 

5 sweetner milk

 

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d’inki tayi kyau

 

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

 

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

 

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda kaushi Yana Hana kaushi

 

10 special yaji…Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus zero side effect

 

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda domin suyan naku

O90 32036606

*_Dan Takara_*

 

By maman nurool

Hudah

 

Don’t forget mutane ciki,wurare da kuma sunaye are all fiction

*Nigerlight vote for hon..Umar bago as governor of Niger state*

 

 

๐Ÿ…ฟ3๏ธโƒฃ&4๏ธโƒฃ

 

Saida sukayi tafiya me Dan nisa Suka Isa babban titi Rabia CE ta tare Keke napep Suka ce Dana pharmaceutical zaka kaimu”

 

Shiga sukayi Ashnur na Baki baki tana zuba surutu tace”Rabi’a yau mu dawo da wuri ba wacce zatayi night “adaidaita tsayawa tayi a roundabout saboda cinkosa daya rasa dalilinsa d’aya tarar sai yayi ta kalle kalle

 

Poster Dan takara da zee ta hango ne agefeb titi jikin wata polewire yasa ta dafe kirji tace”lahhh Rabia ga poster honourabla Aslim wanan gayen na narkar min da zuciya”

 

Rabi’a ta kalli poster tace”ba ke kadai ba ai honour abin so ne Kuma fa ance yafi kyau a zahiri fiye da poster din nan,Shahida ta zare Ido tace”Kuma??”

 

Hafsat tace”eh Mana ai akwai Randa na gansa ne wallahi’ skin dinsa sai shekin hutu yake ga daukan Ido ai nasan ma shi zaiyi wining kodan kyaunsa mutane zasu zabe sa”

 

Rabi’a tace”Ni ko in na gansa a tv Yana magana a house of reps ji Nike kamar in shige tv in Masa magana”

 

Ashnoor ko kallon poster batayi ba itafa da za a tsareta a tambayeta akan wa suke magana akai ba sani tayi ba irin abubuwan Nan be dame ta ba karshe ma haushinsu ta shiga ji ta daka musu tsawa tace”Dan Allah kuyiwa mutane shiru kun ishemu da surutu ku ko kunya Baku ji kuyi ta Koda Wanda besan da ku ba Allah dai ya saka hankali a kawunan ku Ni na rasa wanan jaraba na son maxa na kusan had’a ku da incharge wallahi”

 

Tsit sukayi Dan baza su so a had’a su da incharge ba,bazasu iya da jarabarsa ba yanzu karamin abin Nan sai ya daukakasa yace”Barbara suke ”

 

Ganin keken yaki tafiya yasa ta kallon me keken tace”Kai Kuma fahh malam

 

Yace”ke Baki ganin cunkoso ne na rigimar da akeyi a gaba wancan bakar motar ta buge me machine madadin ya basa hakuri sai ya kai Masa duka ba tare da yayi la’akari da matar da ya goyo ta ji ciwo ba

 

Kallon inda aka Tarun tayi ta gan motorci ne sunyi line up masu tsadar gaske da alamu convoy ne na wani babba in hankalinta ya Bata dai’dai toh wanan me wulakanta me babur din Nan security dinsa ne

 

Ganin Yana niman wulakanta macen yasa ta fita a keken tana zuwa ta cire takaliminta flat da ta Sha paci ta Fara kaiwa security suka dashi ta baya

 

A fusace ya juyo ya d’aga hanun zai Kai Mata Mari ta rike hanun Babu alamun tsoro

 

Cikin daga murya tace”ka manta macece ta Haifa ka ne da zaka wulakanta mace ko ko kudi haukane da zaisa ka kasa ganin darajar mace har ka nimi wulakanta wanan baiwar Allah”

 

Muryarta yasa honour janye wayar da yake a kunninshi sai yanzu ma ya Lura da motar Bata tafiya gashi an taru tsakiyar titi daya tabbatar masa fad’a akeyi

 

Da dai Kamar bazaiyi magana ba saboda miskilancinsa sai Kuma ya bude bakinsa kamar an Masa tilas yace”mudi meke faruwa ne??_

 

 

Musu driver yace”yallabai motar security ne ya buge wancan me babur din madadin ya Basu hakuri shine ya tsaya Yana niman wulakantansu sai ga wancan yariyar me matsifar tsiwa ta fito ta Fara kaiwa Abbas duka

 

Ranshi ya mugun b’aci da alamu dai a yau zai sallami abbas ya koma station dinsa domin bashi da halin kwarai abinda ya tsana kenan a take talaka

 

Be ce komai ba dukda da magana a bakinsa hakan yasa mudi fita a motar dan ya fahimci me ogan nasa ke nufin da Haka

 

Tunda mudi ya fita ya zubawa wurin Ido baya ganin fuskarta sai muryarta Dake tashi alamun b’acin Rai cike da matsifa da tsiwa

 

Cikin tsiwa data tace” Kai dai jaki ne shashasha wanan matar ai ta haifeka kake niman wulakanta ta

 

Abbas da zuciyarsa ta Kai wuya ya wani bangajeta da karfinsa daidai karasowar mudi ya tarota da sauri

 

Shi kansa Dake Mota saida ya zabura ganin zata fadi,

 

Fisge jikinta tayi daga rikor da mudi yayi Mata tayi wani irin juyowa tana fuskarta motar hakan ko ya bashi Daman ganin fuskarsa clearly gabanshi yayi wani irin duka da besan lokacin daya dafe kirji ba Hadi da lumshe ido,ya kura Mata Ido Yana kallonta sai matsifa take zazzagewa ta d’ago matar da Bata ma iya tsayuwa ba saboda azaba da zugu da kafarta keyi

 

Ta dubi abbas tace” wallahi sai Allah ya saka Mana mugu azzalumi kawai sai Kuma ta fashe da kuka

 

Wanan ne yasa dariya subuce masa ganin duk wanan tsiwar Kuma tana kuka ya kalli bakin tsiwar ya ganta cikuli,Haka kawai yaji tsigar jikinsa ya tashi ya kauda Kai Kamar me tunanin wani abu sai Kuma ya Kai hannu lips dinsa Yana shafawa ya lumshe Ido

 

Yana kallo ta ja matar gefe sanan ta dawo tsakiyar titi ta zauna a cewarta babu wanda zai wuce har sai Abbas ya bawa matar kudin magani,

 

Mudi ya karasa ya duka a gabanta yace”za ayi inda kike so Amma ki Matsa Wanda ke cikin mota babbane ..”

 

Mikewa tayi cike da matsifa tace”in babba ne sai a cutar da bayin Allah babba ai a zuciya yake bawai a Shiga mota ayi ta Shiga hakkin bayin Allah ba in har Yana son musan shi babbane ya fito ya nunawa security dinsa yayi ba dai’dai ba ”

 

Abbas yace”mudi barta ai taketa zamuyi ”

 

Mudi yayi me kallo me cike da gargadi tuni ya Kama kansa

 

Kasa kasa mudi yace”honourable Aslim ne *D’an Takarar* gwamna please ki bashi hanya zai makara Yana da meeting ne”

 

Ihu tayi ta mike tana cewa”Ina ruwana da Wani Aslim? ba abinda ya dameni dashi kawai a Bata kudi magani harni za a bawa kudin tunda ya tureni,

 

Honourable ya gyara Zama da yike yanzu be ganinta da kyau tunda gaban motar security take hakan yasa motar taresa Amma Yana juyo muryarta tana ihu a iya saninsa duk inda aka Kira sunansa mutane ihuuuu suke Amma jibi yariyar Nan tana kiransa cike da raini

 

Murmushi ya kumayi ya Kau da fuska ai beyi aune ba yaji ta

 

Salon na daban ne…..purely love story…….

 

Promo!promo!!promo!!!

Buy 3 get 1bonamza

 

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi

Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba…macen da tasan kanta Bata boranci…toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci 100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da sheki zaku samu Kaya kamar haka

 

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

 

2,original tsumi tab’ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d’aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

 

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

 

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

 

5 sweetner milk

 

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d’inki tayi kyau

 

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

 

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

 

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda kaushi Yana Hana kaushi

 

10 special yaji…Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus zero side effect

 

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda domin suyan naku

O90 32036606

*_Dan Takara_*

 

By maman nurool

Hudah

 

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567

Aisha Mohammed

Zeinth bnk

 

๐Ÿ…ฟ5๏ธโƒฃ-6๏ธโƒฃ

 

Bismillahir Rahmanir Rahim

 

Yaji an kwankwasa me glass da yike motar tintec ne shiyasa ita Bata ganinsa sai shi ke ganinta hakan ya bashi damar Kare Mata kallo zuciyarshi na tsananta bugu ya rintse Ido ya bude saidai be bude glass din ba Yana jinjina halin yariya da ke zuba matsifa harda rike kugu cikin matsifar tata kuninsa ya juyo masa “mu Ina ruwan mu da Aslim? Aslim din banza da hofi”

 

(Niko nace yafa haifeki Ashnur)

 

Yana kallo mudi ya shigo ya d’auki kudi a mota ya fita ya Mika Mata

 

Fisgewa tayi tace”ka ci sa’a wallahi harda murgud’a baki ta juya abin mamaki matar ta kaiwa duka kudin ba tare da ta cire ko sisi ba sosai hakan ya bashi mamaki ya sauke glass hakan ya bawa jama’a dama ganinsa aka saki ihuuu ana Niger sai Aslim

 

D’agawa mutane hanun yayi su Rabi’a Suka diro a napep aiko sun gan Wanda Suke mafalkin gani ba tare da ya sauko ba yayi ta raba kudi duk su Rabia sun samu

 

Yana badawa hankalinshi na kanta ganin ko juyowa batayi ba bare tayi wanan ribibin da ake wajen amsar kudi saima taimakawa Mai babur tayi ya hau ta taimakawa matarsa suna Yi Mata godiya Suka bar wajen

 

Komawa keken su tayi hatta me keken baya ciki ta ja dogon tsaki tana karkada kafa a Haka su Rabia suka dawo suka zauna Amma Bata kulasu ba

 

Shima me keken ya dawo aka Fara barin wurin

 

Wuce juna sukayi idanunshi na kanta har ya daina ganinsu ya saki Ajiyar zuciya Mai karfi Yana fisgo mumfashinsa tare da shafa kansa da babu Suma saboda ya kasance ne sanko ya shafo kansa zuwa kwantance sajensa ya saki murmushi dayasa mudi kallonsa ta madubi Amma ba bakin magana

 

Tafiya me nisa ya kaisa party office dinsu ya tarar shi ake jira wasu sun ga,a boye b’acin Ransu wasu ko a fuska Basu nuna me damuwa ba,wasu ko har cikin ransu birgesu yakeyi saidai Kuma anan din ba kowa ke sonsa ba makiyan sunfi masoyan yawa mussaman Wanda ya ture a primary election

 

Zama yayi yace”so sorry kuyi hakuri wata Yar matsala ce ta rikeni”

 

Party chairman ya dubeshi yace”a kiyaye Nan gaba ”

 

Yace”inshallah ”

 

D’akin shiru ya d’auka party chairman yace”

Honourable magana ne akan strategies da zakuyi amfani dashi na ganin munci zabe

 

Gyaran murya yayi yace”

 

Promo!promo!!promo!!!

Buy 3 get 1bonamza

 

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi

Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba…macen da tasan kanta Bata boranci…toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci 100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da sheki zaku samu Kaya kamar haka๐Ÿ‘‡

 

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

 

2,original tsumi tab’ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d’aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

 

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

 

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

 

5 sweetner milk

 

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d’inki tayi kyau

 

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

 

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

 

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda kaushi Yana Hana kaushi

 

10 special yaji…Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus zero side effect

 

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda domin suyan naku

O90 32036606

Add Comment

Click here to post a comment