Littafan Hausa Novels

Ramadan 2023 Dates, Images, Pictures and Quotes

Ramadan 2023 Dates, Images, Pictures and Quotes

Ramadan 2023 Dates, Images, Pictures and Quotes

“Manzon Allah S.A.W yace kaji tsoron Allah duk inda kake, kuma ka biyar da kyakkyawan aiki a kan mummuna, domin ya shafe shi, kuma kayi hulda da mutane, da hulda kyakkyawa”.

“Manzon Allah S.A.W yace Wanda duk ya kasance yayi Imani da Allah, da ranar Lahira, to ya fadi alhairi, ko kuma yayi shiru.”

Ramadan Day 1 to 30 Images, Pictures and Quotes

“Manzon Allah S.A.W yace Wanda duk ya kasance yayi Imani da Allah, da ranar Lahira, to ya fadi alhairi, ko kuma yayi shiru.”

“an gina addinin musulunci akan abubuwa guda biyar; ka shaida babu wani abinda ya cancanta a bautawa in banda Allah, kuma Annabi Muhammad manzon Allah ne, ka tsaida sallah, kuma ka bayar da zakka, kuma ka ziyarci dakin Alllah, kuma ka azumci watan ramadana”.

Addinin musulnci shine; ka shaida cewa babu wani abin da ya cancanta a bautawa in banda Allah, kuma ka shaida cewa Muhammad manzon Allah ne, ka tsaida Sallah, ka bada zakka, ka azumci watan ramadana, ka ziyarci dakin Allah, idan hanya ta sauwaka gareka”

Add Comment

Click here to post a comment