Littafan Hausa Novels

Gwauro Hausa Novel Complete

Gwauro Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Gwauro Hausa Novel Page 1 to 10

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Gwauro Hausa Novel Complete

*001*

 

 

 

 

Oum Aphnan ɗinku ce dai

 

Marubuciyar

 

1.RAMUWAR GAYYA

 

2.BAGIDAJIYA

 

3.INDO MAƘATA

 

4.AKAN DADIRONA

 

5.BARIKI GADONA

 

6.JARABABBEN NAMIJI

 

7.HARIJI

 

8.GIDAN DAƊI (DUNIYA)

 

9.LAYLERH

 

10.RAYUWAR AFREDARH

 

11.JININ SARAUTA

 

12.SAI NA RAMA

 

13.AUREN SHA’AWA

 

14.BABBAR YARINYA

 

15.QASAITATTUN MATA

 

16.ƳAN ASHAWO

 

17.NAMIJIN KISHI

 

AND NOW

 

18. *GWAURO*

 

 

 

 

 

 

 

*Littafin kuɗine Regular group ₦500 …. vip group ₦1000 …. special people ₦2000*

 

Ki tura kuɗinki ta wannan asusun

 

7782217014, Mohammad hassana, fcmb.

 

Ko katin MTN ta number nan 09065990265, ko VTU ta wannan Number da shaidar biya duk ta wannan number

 

09065990265

 

 

 

 

 

 

 

~~

 

 

 

 

GOMBE STATE ,NIGERIA.

 

Unguwan Alƙali

 

 

 

 

GIDAN SALAME BASAKKWATA

 

 

 

 

Wani gurgurarren gidane na ƙasa da rabin katangar gidan suka zube sakamakon damina da ake ciki gari ya narke ,muna cikin watan augosta tsamo tsamo.

 

Salame basakkwata baƙar fitinanniyar matace,ƴar ƙauyen Sokoto aure ya kawota Gombe mummuna ce gaya! Ga fitina, muninta kaɗai ka kalla zaisa kayi shayin tunkarar ta da fitina tunbama ta fara jarababa ,don in kayi sakaci ka bata bashi to saidai kayi mata Allah ya isa don sun ƙulla kyakyawar ƙawance da ofishin en sanda batajin komai don an kaita cell ,har iƙirari take “Sauro ne da kuɗin cixo suciji fatar talaka a gaji da ciyar dani a sallameni don ba me belina kuma bashi hanjine in na samu zan biya kaima ba’a son ranka bane ake kawo ka wajen nan rashine!…

Jinkirin Aure Hausa Novel Complete

In kuwa baki kaita ofishin ƴan sanda ba kika dinga biyo sawun bashinki to zasu iya taruwa da ƴaƴanta su miki dukan tsiya tun Bama in akayi katari kayanta yayi kwantai a ranar ba.

 

Yaranta da Baba Udi mai wankin hula biyune duk maza Isuhu (Yusuf) da Nuru (Nurain) Isuhu nada shekara ashirin da takwas ,Nuru talatin da biyu

 

Baba Udi ladanin masallacin unguwarne bawan Allah amma bai sa’ar mata ba da yara don haka ya tare a masallaci zai wuya ka ganshi a gidan da rana

 

 

 

 

sana’ar basakkwata shine siyar da alalan gwangwani da rana da dare kuma tuwo da miyar kuka da safe kunu da kosai ,don haka gidan ya zama center na jama’a kullum sawaye baya ɗaukewa.

 

Daga soro akwai ɗakunan samarin yaranta inda magidanta kan shimfida taburmi a kofar dakunan suci abincin da suka siya su tashi, kofar gidan kam ,yara en talle na cika sosai masu saida lemun ɓawo ne ,gyaɗa zuwa fura da nono,don suma suna ciniki Albarkacin ana saida abinci a gida

Wani farin matashin saurayi na gani zaune a dakalin ƙofar gidan salame basakkwata dagashi sai gajeran wando irin dai na samarin ghetto da wata farar singleti duk ta tsohe ya zura kyakyawar ƙafafuwarsa a cikin wata tsohuwar silifas mai ruwan bula.

 

Tallabe kansa yake daba hannuwarsa ya ɗage kan sama cikin Zazzafan tunani ,don haka idonsa ya kaɗa yayi jajazir sun kunkumbura hardly in ya bada farillan safe ma (sallar subahi)

 

kukan jar akuya da tazo giftawa ta gabansa ya sashi firgita ya wani firgigit ya tsurawa akuyar ido

 

Wannan ya bani damar ƙare masa kallo aikuwa ƙur nabisa da kallo matashine kyakyawar gaske kai kana kallonsa kasan wannan ba pure bahaushe bane dole ya zama american base nigerian gashin da yayi masa ƙawanya kuwa a fuskarsa sai ya baka tsoro kamar yaron sudais ba gyara ba trimming ,kana kallon ƙwarar idonsa akwai wani madarar karisma wani sexy dashi gashi a lullumshe yina Kallo dasu ƙasa ƙasa gazar gazar ɗin gashin idon sun masa rumfa dole ka sashi sahun natsatsun maxa marasa hayaniya Innocent a takaice.

 

 

 

 

Da sanɗa ya mike yabi bayan akuyar saɗaf² aikuwa caraf ya cafketa yayi lungu da gudu tana ihu tana komai

 

 

 

 

Yasama jikin katanga ya ɗaureta sai kuma yayi shiru ya soka lafiyayyar fatar fuskarsa a bangon ginin ƙasar yina tunanin ta inda zai fara jima’i da akuyar mutane

 

Ganin ba mafita kuma ga sha’awa na gallaxarsa aljuhu bako sisi ko karyawa baiyi ba yasa ya fafara akuyar nan tana ihu ya danna mata girmansa ya fara buga mata gwatso ,akuya kuwa sai tsallara ihu take .

 

 

 

 

Hadiza biyo hanya tayi ɗauke da ɗigirgire botikin ruwa da ta ɗebo ma kakarta (Hajiya tsohuwa) tana ƴan waƙe²n ta

 

Ihun akuya ne taji yaƙi ƙarewa ta kuwa danna kai lungun tana masifa “Ehoooo jama’a an kama ɓarayin akuyarku” cikinta ne ya ɗauki sautin ƙurrrrrr!!!!!

 

 

 

 

Ganin yanda Nuru ya taƙarƙare ya haɗe zufa yina soka ma jar akuya aiki,a take jikinta ya ɗauki rawa kar ! Kar ! Kar! Ƙif ruwan kanta ya sheƙe masa a jiki botikin yayi gefe itakuma ta saita ma kanta hanya da gudun 360 a ranta tana ayyana yanda yake fatattakar akuya tana ihu in ita kuma ya kama gawarta za a gani,ita kanta batasan tanada tsoroba sai yau .

 

 

 

 

Hajiya tana waje tana gyaran shinkafa saiga hadiza ƙafa duk ƙasa ta banko ƙyauren gidan ta shigo da gudu

 

“Ke ke ke lafiya ” ai ina!

 

yarɓar da hijabin ta da jike tayi a wayar shanya kana ta dauki buta sai bayan gida . ta kwashi minti biyu sannan ta fito tana haki

 

 

 

 

“Ke wai lafiyarki kuwa ina ruwan,badai yauma kin tono rigimar ba don wallahi yauma in fasa mun botiki akayi kiran kawunnan ki zanyi suxo su zane mun ke baki ƙarasa Ni da sauran kwanana kinji…”

 

 

 

 

Zubewa tayi a tsakar gida still ta kasa magana sai haki take don haka Hajiya taja tsaki ta miƙe ta rarumo muciya “wayyo Hajiya tsaya kiji ….” ta faɗa da sauri ganin Hajiya na aniyar muƙa mata muciya a husace

 

 

 

 

Cikin haki da numfarfashi ta labarta mata mai ke faruwa

 

 

 

 

Aikuwa tuni Hajiya ta tsure cikinta ya karta ta fara tafa hannu tana salati “Na shiga uku Ni ƴan biyu inbaka mutu ba akwai sauran kallo….wannan duniya ina zaki damu shiyasa kiga dabba an haife ta ido carcar ba kunya kamar na mutane ta miki ta’asa ki rasa yanda za kiyi da ita to akuya ta haife ɗan mutum…oh oh shidai nurun da na sani yina kallon ka kamar sahabi kamar inya buɗe baki zakaji huruffan bagadadi suna fita tsabagen larabci…ba kaje ka fada ma uwarsa ba tayi kamar ta dake ka saboda bala’i tace an ma ɗanta sharri ,ohi Ƴa su” Dariya Hadiza ta fashe dashi har tana kwanciya a ƙasa tana birgima a tsakar gidan ,tanayi tana nuna Hajiya da yatsa irin aga yanda Hajiya ta ruɗe ɗin nan

 

 

 

 

Tsaki Hajiya tayi ta wuce madafi ta sama kujeran tsuguno ta rafka tagumi can kuma taja haɓar zanin ta ta goge ƙwallan da ya cika mata ido tana jan hanci a dole ga mai imani tausayi ya ratsa ta.

 

Yanda Hadiza ta tayarwa Hajiya da hankali zaki rantse da Allah nuru er mutane yayiwa fyaɗe .

 

 

 

 

Hadiza saida ta gaji da dariyar don kanta ta zagaya baya ta ɗebe itacen girki ta zo ta tsube a madafin ,a hankali tace “Hajiya ?” Hajiya shiru ta rafka tagumi batama jita ba

 

 

 

 

Daddagewa tayi ta ƙwalla mata kira “Hajiyaaaa” a hankali tayi ajiyar xuciya,sai kuma ta zarce da zancen zuci “Kai nuru baka kyautawa ɗa’ar ka ba” aikuwa Hadiza ta daɗa fashewa da dariya

 

 

 

 

“Hajiya kenan yo don ma bake kika ganshi ba ,Ni ki daura mana girki na fara jin yunwa bari inje in gani in ya tafi in ɗauko maki botikinki”

 

 

 

 

“Karkije na yafe ”

 

“Aah Hajiya kindai ruɗe ,dole In dauko maki botikinki kar a kwana biyu ki isheni da gori ”

 

“Hadiza….Hadiza ….Hadiza ki dawo nace” ai ina tayi ficewarta nan tabar Hajiya da salallami………………..✍

 

[01/10, 2:34 pm] +234 803 800 7509: _*GWAURO…*_

 

 

 

 

*002*

 

Hadiza da izzarta ta nufi lungun da taga nuru da akuya gadan-gadan daidai wani ɗan ƙadangare yazo giftawa ta cikin kwatami ya taka wani leda gurrrr! Haba Hadiza ta kwasa da gudun gaske all her thought nurain ne yazo wucewa sai kuma da taga ƙadangare ne ta tsaya tana maida numfashi ,tana a wannan yanayin ta hango wani Almajiri “kai Almajiri zo nan” kallon banza ya mata don ɗaiɗaikun mazauna unguwarne basusan Hadizan Hajiya ba ,ganin zai wuceta kuma ita ba iya shiga lungun zatayi ba yasa ta marairaice fuska tana roƙonsa ya taimaka ya shiga ya dauko mata botiki tsoro take ji….

 

 

 

 

Tana leƙensa har ya dauko mata botikin yazo ya bata ,cikin murya ƙasa² tace “kaga wani da akuya” yamutsa fuska yayi cikin rashin fahimta “Ni banga kowa ba”

 

Gyaɗa masa kai tayi ya wuce ta wuce dab da zata isa gida ta hango ƙawarta Ramatu a ƙofar wani kanti tana siyan maggi “Au Ramatu Ba magana?”

 

“Wayyo ban gankiba ne ƙawata zo mana in siyayya mu jera hanya” hira ne kamar abun arziki ya sarƙe har akaxo hiran Nuru da mamansa salame basakkwata

 

 

 

 

“Ke ƙawata bakiji ba yaudai mutuminki ta ƙare masa ,kinsan dama ance da salame basakkwata da ɗan arzikin ta su nuru suka dunga mata sata suna zuwa suna aro iyayen karya in sunga budurwa tai masu sai akai kudin aure in ya lalata masu yarinya ya gudu ko?….”

 

“Eh haka kuwa naji labari amma ance sharri akai masu”

 

“Injiwa to gaskiya ne don Ni ganau ne ba jiyau ba. yau ba mace ba jar akuya ya matse a lungu sai ihu take ,na ɗebo ruwa na ganshi ”

 

Karanta Littafin Taimiyya Hausa Novel Complete

 

“Ke don Allah ”

 

“Wallahi kuwa kuma akuyar tasalla ne kuma na zuba ido indai ta haihu saina hana kowa ya siya akuyan nan don ɗan ɗan nuru ne ba akuya bane,kinga kuwa bashi yuwuwa mutum yaci ɗan uwansa mutum”

 

 

 

 

“Kinada gaskiyar ki ,kice kwanan nan zamuga akuya mai fuskar mutum”

 

“Wallahi ƙawata” suka haɗa hannu suka tafa ,suna dariyar shaƙiyanci . Duk mutanen da suka cika shagon tsuru tsuru sukayi da ido sunajin wagga almara

 

 

 

 

Aikuwa suna bada baya abokin nuru, Abdullahi da duk ya gama jinsu ya ciro waya ya shaidawa nuru labarin da yaji a bakin hadiza……….Tashin hankali wanda ba’a saka maki rana ,Nuru da dama yina kwancene akan er keson katifarsa ,cikinsa sai ƙugi yike yina burgima ƴan hanjayensa na disko saboda yunwa dake cin ƙaniyarsa ga zafi da ake zubawa ya dage singileti sai fifita yike da mahucin kaba………

 

 

 

 

Ai yinajin wannan labarin yayi zubur ya miƙe zaune ,ya saka jallabiya ya ciro bulalarsa dake rataye a ƙusa yayi hanyar gidan su Hadiza

 

 

 

 

Hadiza na tsugune gefen Hajiya da take rigar shinkafa sukaji ana kwarara sallama a zaure ,haba ai ko cikin dubu tasan Muryar Nuru ,tsam ta miƙe tayi bayan kofa da gudu

 

 

 

 

“Hajiya na watsa masa ruwa ya biyoni ya zane ni don Allah kar kice masa ina nan”

 

 

 

 

Jin ba’a da niyyar amsa masa sallamar yasashi ufowa cikin gidan

 

“Maraba marhabin nurun kaine a gidan” karkaɗa bulalar hannunsa yayi sannan yace “Ina Hadiza”

 

 

 

 

“Bata nan lafiya”

 

“Lafiya ba lau ba,amma Hajiya ki sani na rantse da Allah na zuba bulalai a kaf kwalbatin unguwar nan ,duk inda naga Hadiza sai dai in faɗa kwata mafi kusa in ciro bulalana wallahi sai na zubar mata da jini daga kaina zata daina munafurci…”

 

 

 

 

Yana dasa aya anan ,kawai ya juya ya hankaɗe botikin ruwan da Hadiza ta ɗebo ma Hajiya na ƙofar ɗaki yayi waje yina zage² “Shegiya Mummuna fuska kamar babbakakkiyar ƙuli zan gamu dake saina watsar maki da wa’innan haƙoran masu kama da kacaaa”

 

 

 

 

Hajiya buɗe murya tayi tana “Yaka nuru…nuru!” Ai ko sauraranta bai yi ba ,nan ta shiga tafa hannu tana salati “Wohoho Ni jikan mutum huɗu,kaga mun majanunin yaro ,anya kan yaron nan ɗaya ne kuwa?!” tana ɗage labule Hadiza ta fito daga bayan ƙyaure ta ɗaura hannu aka ta fashe da ihu

 

 

 

 

“Wayyo Allah Hajiya ki mun rai,daga nace yina kai mata ɗakin sa ai bance yina masu komai ba……(kawai saiga hawaye sharrr ya biyo kuncinta) tsaki Hajiya tayi ta wuce ɗaki ba tare da ta tamkata ba

 

 

 

 

Buɗe murya tayi “Ai Hajiya yama kasheni ba damuwarki bane ko ?,kina ganin shi kamar zuriyar samudawa! To wallahi in bakije kin bashi hakuri ba na daina fita maki saƙo”

 

 

 

 

*****

 

Bahrain

 

(Al_Undulus)

 

 

 

 

Tun daga bakin ƙofar Dam door ɗin kikejin wani irin kwantaccen kuka mai tada tsikar jiki,wanda komin ƙin Allahn ka sai ma’abocin wannan kukan ta baka tausayi ….Pure balarabiya ce kyau ko a cikin larabawan sai an tona zaune cikin ɗaya daga cikin lumtsuma²n fararen kujerun falon ,ta takure cikin baƙar jallabiya gashin kanta ya barbazu saboda tsabagen rashin gyara da kwanciyar hankali

 

 

 

 

Gidan tsit yake bakajin ƙarar komai sai TV da ta kamo tasoshin ƙasashen turawa sai kuma ƙarar Ac

 

 

 

 

Nasmah fitowa tayi cikin shirin tafiya party saye dawata yaloluwar ya riga da wando ta gyare gashin kanta ta ɗan yane da karamin veil

 

 

 

 

Gaban Nasreen da ke raira kuka taxo ta fara makama cinyarta duka kamar mara galibin l da za’a tasa daga barci “Hey ma’am ātini bi sa’atiy ya mu’allimah…oya oya bissur ‘a” (ke Madam ɗan bani agogona ko Malama….Oya Oya tashi ki bani da sauri)

 

 

 

 

Ta shiga mata magana cikin kyara da hantara

 

 

 

 

Nasreen zuru ta mata da ido kawai sai ta girgiza kai ta kuma kife kanta a hannun kujera

 

 

 

 

“Am I not talking to you? What kind of nonsense is this…you steal my wrist watch and I can’t pardon….mtew arrogant” (wai ba dake nake magana ba wannan wani irin rashin hankaline,kin sace mun agogona kuma ba iya yafewa zan ba) taja tsaki ta dogare a gabanta riƙe da ƙugu tana wani karkaɗa jiki irin na fitsararrun ƙanne masu yiwa yayunsu rashin kunya

 

 

 

 

Miƙewa Nasreen tayi zata wuce ba tareda ta tamka ta ba kuma daidai nan mamansu ta fito da kofin gahwa (tea) a hannu

 

 

 

 

Nasmah ganin zata wuce yasa ta finciko ta ta dawo da ita baya “Dallah Malama bamu agogonmu wannan ai baƙin cikine kinga kin zama divorcy (bazawara) kina bakin ciki kar in sama fine guy in aure in barki”

 

 

 

 

Wani abu mai ɗacine yazo ya tokare a maƙoshin Nasreen da sauri ta dafe ƙirjinta wani irin kakkauran hawaye ya gangaro mata a ido ,kallon direction ɗin da mamansu take tayi ,amma itama ko a jikinta sai ma sipping coffee (kurɓan coffee) ɗin ta da take

 

 

 

 

Cikin takaici ta ƙwalla ma maman kira ,irin kira na mamaki ɗin nan

 

 

 

 

“Ummyyy…..” ɗagowa tayi ta kallesu kawai ta kauda kai ,ta wuce gaban Tv ta kashe kayan kallon

 

 

 

 

Girgiza kai Nasreen tayi ta daɗa raɓawa zata wuce Nasma ba tareda tace komai ba ,still sake cukuikuyeta Nasma tayi sannan cikin fitsara tace “Momy kice mata ta bani agogona”

 

 

 

 

Cikin gajiyawa uwar tace “Bata agogonta” wani kuka mai dafa zuciya ne ya daɗa turnuƙe Nasreen kawai ta fixge kanta da sauri tayi hanyar stairs da gudun gaske tana kuka mai gunji kamar wanda ta rasa iyayenta

 

 

 

 

Binta Nasmah zatayi da sauri uwar ta dakatar da ita “La! Nasma ta’ali huna” (No! Nasma come here) Zo nan”

 

 

 

 

“Momy gold watch ɗin nan ne fa da na samu a birthday gift haba !”

 

 

 

 

“Meye to a ciki ki ƙyaleta taji da depression ɗin da take ciki ,kin tabbatar ita ta ɗauka ? Na sanki da tsinannan ƙwuiya bincikawa ne baza kiyi ba”

 

 

 

 

Magana tayi surprisingly “wow good! Momy kin tare mata kenan? Kin tarewa erki ta fari kin wulakanta autarki…yarinyar da ta jawo maki abun kunya cikin maƙoftanki ta aura bare gashi an saketa ,amma ita kike tare mawa?”

 

 

 

 

“No ban tare mata ba ,fada ne banaso kuna yi ,You know she age you , atleast she needs some certain respect from you ,beside why the quarrel? But you’re quarreling over a watch this is not fair my dear” (kinsan dai tagirme ki atleast tana bukatar girmamawa a wajenki ,to meye abun fada ? Kun zauna kuna fada akan abinda bai taka kara ya karya ba wannan abun kunya ne…..”

 

 

 

 

Tura baki tayi tana diddirke ƙafa “Ni dai uhmmmm shikenan na tafi lunch da ƙawayena ”

 

 

 

 

“Ok bye”

 

 

 

 

Zuwa tayi da sauri ta turo mata ƙirji ta rungumo uwar ta manna mata kiss a gefen kunci “Momy I love You”

 

 

 

 

Hannu tasa ta goge wajen da Nasman ta mata kiss gamida ɗanyin murmushi ganin birgi birgin er tata har takai ƙofa ,sai kuma ta juyo rike da ƙofar “Momy nace ina sonki” miƙewa tayi gamida kama hanyar ɗaki sannan ta ɗan ɗaga murya “You know your momy loves you more! So take care of your self please”

 

(Kinsan mamanki tana ringa sonki da yawa ,to ki kula da kanki don Allah)

 

 

 

 

“Awwwwn I will….. byeeeee” ta fice cikin tsantsan farinciki ba abu ɗaya da yike damunta a rayuwa

 

 

 

 

 

 

 

******

 

Nasreen tana shiga ɗaki sauya kayan jikinta tayi zuwa doguwar Abaya da yaki na farko yalwa ,mai masifar tsada daɓa² da kwalliyar stone ,ta cire ɗan kunnen gold ɗin da ke kunnenta ta ajiye akan Dressing mirror taje ta wanko fuskarta ta ɗauko haramain irin wanda maza suke rawani dashi ta ɗan yi rolling ta fesa turare ta saka plate cover shoe ,ta dauki car key ɗinta ƙirar KIA latest modern ta kullo ƙofarta ta nufi hanyar dakin mamansu

 

 

 

 

“Assalamu alaiki ya ummy ana zahibun ilal mustashfa”

 

 

 

 

“Assalamu alaikum mamana ,Inaso zanje asibiti”

 

 

 

 

Waigawa tayi ta kalleta a take taji tausayin yarinyar ya tsirga mata ina gayun Nasreen yake itace yau zata fita ba dan kunne kamar mai takaba!? Wani ƙwalla ne taji yina neman cika mata ido da sauri tai dodging tana nodding off

 

 

 

 

“Ma’assalama Ya habibty la taqnaɗiy lillah” (ok bye my love ,plz don’t give up) shikenan sai kin dawo masoyiyata karki karaya kinji”

 

 

 

 

Jinjina mata kai kawai tayi tana ƙoƙarin shanye kukan da yazo mata “Shikenan ya ummy” (Nagode mamata) ta juya ta fice da sauri, tana tunanin yanda tattaunawarsu zai kasance da likitar da aka bata labari mai bada shawara akan matsalar auratayya na matan aure da suke fama da matsala a gidajensu da wanda suka rasa mazajensu (zawrawa) da en mata da suka rasa samarinsu suna neman su dawo da soyayyar su………………..✍

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

*LITTAFIN KUƊINE , 500₦ REGULAR GROUP ,MASU SON VIP GROUP 1000₦ ,MASU SON SPECIAL 2000₦*

 

 

 

 

*ZAKI BIYA TA BANK ƊINA 7782217014 , MOHAMMED HASSANA,FCMB, SHAIDAR BIYA TA 09065990265*

 

 

 

 

KO KATIN MTN TA 09065990265

 

 

 

 

ƳAN NIGER KATIN ARTEL ,KUMA REGULAR 500F ,VIP 1000F ,SPECIAL 2000F

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

#Oum Aphnan

 

[01/10, 2:34 pm] +234 803 800 7509: _*GWAURO…*_

 

 

 

 

*003*

 

 

 

 

_Immaculate_

 

 

 

 

Cikin slow motion farar venzan ta shiga ma’adanan ajiyar motocin wajen, en matane en makaranta su biyu a cikin motar kyawawan gaske wanda kyau ya gauraya da Hutu da naira ya sasu zama classic babes.

 

 

 

 

Tunda sukayi parking Bee ke Kallon Hanna dake shafa iphone 13 ɗin ta tana ɗan murmushi basai an gaya maka chatting take mai dadi ba.

 

 

 

 

“Hanna shiga ki mana order kawai ina jiranki a nan”

 

Kyakkyawa Black beautyn da aka kira da Hanna ce ta ɗan kalli na gefen tata sannan ta ɗan cuno baki

 

 

 

 

“Haba ƙawata mu shiga tare mana ,Ni wallahi kunyar shiga Ni kaɗai nike”

 

 

 

 

Hassala tayi ta daki sitiyarin motar ta hayayyaƙo mata da fitina “To saboda mene ke sai kiyi tayin abu kamar wata er ƙauye ,a haka kuma wai kike karantan civil law wacce wataran zata fita gaban kotu ta wakilci client ɗin ta gaskiya ki koma Home management kawai….to waima dakata mai kika mai dani in driving ɗinki kina huce in kawoki eatry kuma inje in maki order naxama er aikinki kenan”

 

 

 

 

Ajiye wayar tayi akan laps ɗin ta sannan ta saki murmushi wanda yasa dimple dinta loɓawa a hankali

 

“Ƙawata Calm down ,me yayi zafi shi ba wuta ba…” Buɗe baki tayi zatayi magana kawai sai ta ɗauke wuta saboda hango Nurain saye da T_shirt ɗin ma’aikatan gurin an rubuta sunan gurin cin abincin da logo a daga gaba .

 

Dafe kai Bee tayi kamar xata fashe da kuka itakuma a ɗayan gefen fara’ar Hanna ƙaruwa yayi ,ta ɗan zungureta da wayar hannunta “Ƙawata kinga gayen da nike baki labari nan ,sam bai kama da en Nigeria ba”

 

Tsaki taja daidai sanda yazo gefen bee ya tsaya “Hey damsel ” wani ɗauke kai bee tayi tanajin idonta na kawo ruwa don takaici ta rasa me yasa wannan faƙirin talakan ke nace mata

 

“Queen bee ,yau kune a eatry ɗin mu…Ina tsakiya da tunanin inda zan sake arba da kyakyawar fuskarki ma’abociyar kyau da tsari kawai sai na hango plate number ɗinki an rubuta queen bee ,nace wow amazing sunan ya dace da mamallakiyar motar kwatsaham ashe kece a eatry ɗin namu….” Katsesa tayi da hargowa ” hey kaga dakata eatry ɗinku ? Are You not a common Waiter here?”

 

 

 

 

Lanƙwashe kai yayi kamar zai kuka sannan yayi magana relunctantly “Yes I am”

 

 

 

 

“Then kaga nayi kalar type ɗin ka da zaka ringa nace mun ? Gaskiya ka cuce Ni wallahi ban yafe ba” kawai sai ta fara alamar kuka

 

 

 

 

Gabaɗaya birkicewa yayi “plx ki saurareni Bee ba laifina bane sonki ne ” tsawa ta daka masa, ta fara aniyar Takeshi da motar da dama bata kashe ba, da sauri ya ja da baya ,itakuma ta ja muguwar tsaki “wowowowo ba laifina bane sonki ne(ta kwaikwayi maganarsa) mtsewww foolish banza mai kama da pig in ma don farar fatan shine ni sam bai burgeni ba ƙunatacce maye aita wulaƙantaka kana nace”

 

 

 

 

Hanna ji tayi kamar ta shaƙe queen bee SABODA wulakancin da tayiwa crush dinta da take mugun so ashe wai shi aminiyarta ma yike yayi

 

 

 

 

Abincin da basuci ba kenan suka wuce gida

 

 

 

 

Upk ne mai kyau baban Bee ya kama mata akwai komai a ciki na more rayuwa tamkar gidan wata matar auren ,tana kiran Hadiza tana mata gyaran gida duk bayan kwana biyu ,tana biyanta,amma fa ba tare da sanin Hajiya ba Hadiza take zuwa wannan aikin

 

 

 

 

Yauma haka ta kasance tana maƙale cikin uwarɗaki tana tunanin hanyar da zataje ta roƙi Nurain ya yafe mata sai taji wayarta rakani toilet na tsukku cikin silin saman ɗakin Hajiya .

 

 

 

 

Sosai vibration ɗin wayar ke daɗa tayar mata da hankali gashi an ƙi daina kira ,tana tsoron kar Hajiya ta farga tana da waya ,da sauri ta miƙe ta taka gadon Hajiya mai rumfa ta haye saman ,ta sa hannu ta ciro huji ɗaya na silin ɗin da dama ta ciroshi tanan take ɓoye wayar in ta saka ta rufe .

 

A hankali ta zaro ,wani siririn tsaki taja ganin Number Anty bee ne ,sakkowa tayi a hankali ta suri buta ta wuce toilet da gudu daidai nan ta sake kira

 

 

 

 

“Hello Anty bilki”

 

“Mtseww useless bee …. bee …stop calling me bilki ok?”

 

“To Anty bee”

 

Hadiza ta faɗa cikin ladabi kamar Mutuniyar ƙwarai

 

 

 

 

“Kinajina gidana yayi datti kuma munason sakon kasuwa kizo yanzu”

 

 

 

 

Rau rau rau idonta ya kawo ruwa gabanta ya fadi ,a ƙasa² tace “Na shiga uku ,Anty nayi ma wani laifi wallahi ana ƙumi na ,ina fita zane ni za’ayi”

 

Cikin hargowa tace “And so? bazaki zo bane in nema wata?” Bakinta na rawa tace “zanzo zanzo”

 

 

 

 

Tsaki ta kuma ja “na baki 30minutes” ta kashe wayar ,a hankali Hadiza tabi wayan da kallo gashidai tana neman kudi gashi kuma tayi tsokanar fada yaya kenan?

 

 

 

 

“Ke Hadiza zama bata ganki ba,tashi kije gurin salame basakkwata kice ta roki danta ya yi hakuri ya kyaleki ba’a sanyin jiki da neman kuɗi” tana kaiwa nan a tunaninta ta ,soka wayarta cikin zani ta fito tana wanke ƙafa

 

 

 

 

Wani yamutsatsen hijabinta ta zaro cikin akwatin ƙarfenta da ta dawo dashi daga boarding ,leƙawa shirayi tayi taga Hajiya na kwance shirim a katifa tana barci aikuwa sanɗa ta fara yi zata fice ,ba zato ta ce “ke! ke!! Kinci gidanku ina zaki”

 

 

 

 

Zuwa tayi ɗan nesa kaɗan daga ita ta lanƙwashe ƙafa “Hajiya bakida saƙo ne?” Salati Hajiya ta rafka yanda kasan anyi mutuwa ,sai kuma ta gimtse fuska ,tana wulla mata harara “to ban dashi”

 

 

 

 

“Taf aikuwa hajiya wallahi sai kin yi shi Ni na gaji da zama a gida sai kace ƙonanniya ,ai al’umma rahama ne…”

 

Banza ta mata ta juya ta gyara kwanciya

 

 

 

 

“Hajiya nifa in bakida saƙon nan zan fita ba nisa zanba iyakata gidan basakkwata gwara in je da kaina innemi yafiya kafin ya nakasa banza don na lura ke abun dadi ma ya Maki” shiru Hajiya tayi mata aikuwa ta mike ta kwashe takalminta a hannu ta danna da gudu ,karan gudun ya ankarar da Hajiya ,buɗe maƙoshi tayi tana kwarara mata kira Amma inaaa ta samfe.

 

 

 

 

……Daga zauren gidan taja ta tsaya ganin zulai mai shinkafa tana dukan ɗakin Nuru cikin rashin mutunci,sosai aljanun son jin gulmarta suka motso sam tama manta yina nemanta ruwa a jallo ,da sauri ta zo bayan zulai ta tsaya “Baba zulai mai kike nema akuyanki ne ta ɓata?” Banza tayi mata ta cigaba da dukan ƙofa “Nuru gwara ka buɗen ƙofa in tasa ƴata tun muna tantance juna kafin in Kira maka en sanda ”

 

 

 

 

Daga cikin ɗakin ya buɗe murya “ba kowa fa”

 

“To buɗe in gani wallahi abokanka sunce tsawon sati guda sun ganku tare kuma a ɗakinka take kwana na sani” tuni mutane sun fara taruwa ana dirga² saida yaji mutane na yawa ya ba aina’u bargo ta lulluɓa ya taso a hankali ya cire bidan ƙofar ,angaje shi tayi ta shige ɗakin

 

 

 

 

Kunyane ta lulluɓesa ganin taje ta jawo hannun erta aikuwa tana zuwa ta dage ta rangaɗa masa sandar hannunta “wannan uwar kace ko?”

 

 

 

 

Dafe wajen yayi cikin jin azaba “Lalala me na maki ?da zaki dakeni”

 

 

 

 

“Kaji tantiri na daka ko zaka rama ne?shegu masu ƙwaƙule yaran layi allah zai mana maganinku” Ɗaga hannu yayi kuwa ya tsinke uwar da mari ,nan mata suka harraƙo da hayagaga ,hakan ya taso salame daga wajen hadin alalan ta

 

 

 

 

“Kaikai meke faruwa?”

 

“Ɗanki aka kama ya kulle masu er mutane sati guda” riƙe ƙugu tayi ta kalli nuru

 

 

 

 

“Daka kulleta a ɗakin mai ka mata ?” Shiru yayi ya ɗan sunkuyar dakai

 

 

 

 

“Nuru sa idonka cikin idona!…daka kulle ta tsawon sati kana ciyar da ita ,Nuru ka cita?” Kowa kama baki yayi cikin mamaki ya diddilo ido waje

 

 

 

 

Jinjina mata kai yayi alaman eh ya ƙwaƙule masu er mutane

 

 

 

 

“To MashaAllah ,tunda kai ɗin lafiyayyene Allah mun gode maka ……Nuru ji Ni da kyau ,ko gobe duk yarinyar da tabiyoka ɗakinka kaci shegiya kaji nuru……….”

 

 

 

 

Ɓarkewa da salati akayi shikuma ya ɗan ringa murmusawa ,daga baya Hadiza ta zallaƙo kai “Mama salame to ai ya gaurawa mai shinkafa mari takan ta kwaɗa masa sanda da ta ciro aina’u a ɗakinsa”

 

 

 

 

Zabura tayi ta dafe ƙirji “ta kwaɗa maka sanda ?! ” Shaƙo wuyar nuru tayi “ka mare ta daidai dukanka?”

 

 

 

 

“Eh mama nafa rama ”

 

 

 

 

Cikashi tayi “To Allah yayi maka Albarka ,banni da ita” ta ƙare maganar tana shan ɗan mara da mayafinta..

Add Comment

Click here to post a comment