Littafan Hausa Novels

Sakamakon Zaben Jahar Zamfara 2023

Sakamakon Zaben Jahar Zamfara 2023

 

 

 

 

 

 

 

Sakamakon Zaben Jahar Zamfara 2023

Dauda Lawal of PDP has been declared winner of Zamfara State Governorship Election

PDP 377,726

APC 311,976

And she saw him yana tsaye ya dauki turare yana kallo yasa black suit ne ajikinsa with black glasses a face dinsa hannunsa yana sanye da Rolex kafansa yana sanye da cover shoe kana ganinsa kaga young rich handsome guy kallonsa takeyi dan tun ranan data fara kallonsa tunaninsa ya adda beta sometimes har mafarkinshi tanayi a hankali tace his so handsome kallonsa tasaya yi kawai kamar wadda aka dasata awajan,

Ayman ya fito taga dakinshi abbah da ammi yagani a zaune a parlour ya gaishesu ammi tace “ina zuwa da yammannan kodai hira zaka” tayi maganan as form of jokes duk sukayi dariya yace “No ammi shopping mall zani turare nane suka kusan karewa kuma kinga bazanyi tafiya ba turare ba” abbah yace “yauwa nima inason royal amma please kalula oud dinsa na London nakeso” yace “okay abbah na” yajuyo yana kallon ammi yace “kefa?” Tace “nikam dai ba yanzu ba” yace “okay bari nayi natafi kar magrib yasa meni” ammi tace “okay adawo lafiya” abbah yace “inka dawo koda baka sameni ba just give to your ammi ta adanamin inna zo zan karba” yace “done Abba” sannan ya mike ya fita,

Sakamakon Zaben Jahar Zamfara 2023

Haka kurum yasamu Kansa acikin cold mood yarasa dalili sai wani farin ciki yakeji yana tuki yana bin wakan da yakeji a motan na love nwantinti saiga kiran Ahmad yadauka yace “hello dude” Ahmad yace “I guess its high time da kowa zai kama gabansa” dariya sosai Ayman yayi yace “me kuma nasakeyi?” Ahmad yace “yanzu kaji nace kayi wani abunne?” Ayman yace “toh what are you just saying?” Yace “you have prove your self bakada mutunci inba mukiraka ba you will not call us ko nemana bakayi and kana cikin abuja currently” Ayman yayi dariya yace “kaina bisa gwiwana ina bada hakuri, just tonight zaka ganni before natafi kaduna kar kacigaba da rikeni arai” Ahmad yace “No bana bukatar zuwanka” ahaka suketa hira har Ayman ya iso mall din yace “sorry dude mall zanshiga I will call back” sannan yashiga,

Sakamakon Zaben Jahar Zamfara 2023

Tunda yayi stepping kafarsa acikin mall din yaji mood dinsa yafara chanzawa his heart was beating fast and fast daurewa yayi yashiga ya gama da nasa turaren yana kan duba na Abbah jikinsa ya bashi ana kallonsa ya dago kai karab suka hada ido da ita a hankali yace itace yadda take kallonsa haka yake kallonta turaren hannunsa yafara shaking da sauri ya maida shi ya aje, Aryan da duk sungaji da jiran Dua yasa yace “ke jeki ce mata inbazata fito ba ta samemu agida” Ayrah ta sauko tashiga ciki tana kalle kalle wajen chocolate tayi turus tasaya kallon Dua taje ta daka mata Mari tajata sukayi hanyar cashier, Dua tanajin an mareta tajuyo da sauri ganin Ayrah yasa tafara pretending tanajin Ayrah tajata amma takasa yin wani abun kirki suka biya takarba Atm din Aryan sannan suka fita,

Sakamakon Zaben Jahar Borno 2023

Yana cikin kallon ta idonta kamar magnet haka yakeji yaga an mareta anjata sukayi hanyar cashier suka fita kamar wadda aka tsirashi yabi bayansu da dan gudun shi bai gansu gun cashier ba hakan yasa yafita waje mota biyu yaga suna fita agun and both are tainted kafin yayi gun motan sa sunriga da sunyi nisa ya dake motan sa da hannunsa yace fuck it sannan yajuya yashiga,
Dua tagagarayin komai tanajin Ayrah ta fito da ita sukayi hanyar waje bude gaban motan tayi sannan tace “Enter” haka suka shiga amma takasayin komai tanajin Aryan da Ayrah suna ta hira amma ita takasa tantance me take ciki ahaka har suka isa gida tace “Ya Aryan thank you so much may Almighty reward you” sannan ta juya da gudu tayi cikin gidan dakinsu direct tawuce,

Sakamakon Zaben Jahar Zamfara 2023

Ayrah dakyar take iya tafiya da kayan a hannunta a parlour taga fatima tace “please can you help me” fatima tayi murmushi tace “Why not” tana kan karban kayan Anty hibbah tafito Ayrah tace “ammi kinga kayan da ya Aryan ya siyo mana” tace “masha Allah amma kun yashe yayanku, jeki ajiye anjima zan shigo nagani” already fatima har tafara hawan sama Ayrah tabi bayanta har suka shiga dakin Dua ta juyo suka gaisa sannan tafita Ayrah ta tashi taje ta kulle kofan tace “now let’s talk” Dua ta harareta tace “sallahn fa?” Sannan ta tashi tashiga toilet tayi performing ablution tafito prayer mat tashin fida ta’idar da sallahn ta tana idarwa tawuce gadonta ta zauna Ayrah itama tafito a toilet tayi sallahn yana idarwa ko lazimi batayi ba saboda gulma na cinta tayi kan gadon Dua,

Tace “Yes am all ear fadamin shine Ya irfan dinki?” Yace “No nifa bansan me kike fadaba” yakarasa maganan tana hada rai Ayrah tayi dariya tace “wollah ba hada rai kike ba what so ever I don’t care just answer me” Dua tayi murmushi tace “Bashi bane” tace “Toh Waye wollah zakuyi making perfect march couple beauty on beauty” tace “I don’t know him too” wani kallon da Ayrah tama saida yabata dariya Ayrah tace “bayan naga sonshi a idonki kema naga sonki a idonsa zakiyi pretending inkin manta na tuna miki ina karantan mind din mutane am physiologist uwata” Dua tace “that’s the fact Ayrah” sannan tabata labarin farkon haduwan su da kuma yadda tunaninsa yake yawan fado mata and sometimes takanyi mafarkinshi koda da ranane Ayrah dariya sosai tayi sannan tace “Dua to wallah wannan sign of kinfara sonshine fact din kenan may be kallon da kike mai yasa ya tsaya kallon ikon Allah ko kuma shima same position kuke” ta Kara fadada ma Dua wasu tips din sannan tace “Yadda kike dakyau may be he has fall yanzu sau biyu kuka hadu may be something beautiful is coming” Dua tayi shiru inhar da hakane tana tausayin kanta,

Tayi shiru tana ta tunanin tunani lokacin Ayrah tafita wayanta yafara ringing tajuya taga unknown caller har ta duba batada niyyan dauka saikuma tayi tunanin toh idan shine fa kawai tasa hannu da sauri ta dauki wayan tayi receiving sannan takai kunnanta a hankali tana hoping taji shine taji anyi sallama muryan Ahmad ne ya doki kunnanta ta masa sallaman yace “sorry for calling you without your consent” tace “Bakomai ya Ahmad” yace “How was your body?” tace “nifa na warke da sauki” yayi dariya kawai yana Mamakin yadda ita kullum in zatayi magana sai ta hada da shagwaba yace “nakarba numbern ki agun Ayesha ne inason inkin samu nusuwa zamuyi magana” tace “toh shikenan” sukayi sallama ta ajiye wayan agefanta,

Tana zaune akan gadon ta Ayrah tashigo tace “uwar soyayya kifito muyi dinner” Dua ta balla mata harara sannan ta tashi itama tafita tayi dinning kowa nagun bakajin komai sai karan spoons dinsu Daddy yayi gyaran murya sannan yace “hibbah!” Yadda yakira Sunan ta saida ta tsorata tadago kanta tana kallonsa batare data amsa ba yakuma maimaitawa “Hibbah!” Tace “naam yaya” yace “yaushe ne tafiyan naku?” Tace “gobe” yace “tafiya da Dua nayi canceling” ba Dua ba kusan kowa agun saida ya daga kai ya kalli Daddy Anty hibbah tace “kace kayi canceling bayan har shiri mun gamayi” yace “next week zasu koma school ko baki Sani bane” tace “school? School fa kace wani school ne a kaf fadin Nigeria da zaifi na London? Ko cewa nayi bazamu sata a school ba acan din?” Yace “are you hashing on me hibbah?” Tace “akan me zaka chanza magana da already mun gama” duk yaran ganin iyayen ran kowa ya baci yasa suka tashi zasu tafi daddy yace kowa yadawo ya zauna haka suka dawo,

Yace “nariga nafada ba inda zaki da Dua” ya daka mata tsawa yace “ke!!!” Toshe bakinta tayi gudun karta fashe da kukan dayake cinta daddy yace “who’s your father?” In crying tone tace “You” yace “toh ki kuskura kibita kigani nariga nayi magana ba wanda zai chanza min” anty hibbah tace “Are you that serious Dua is you daughter?” Sai tayi dariya tace “shine kaida matarka kuka maida ita abun kyama and you’re not even shying of saying she’s your daughter God forbid” ya daka mata tsawa “hibbah!!!” tana kokarin maida hawayen da suke son taruwa a idonta tace “Is just because of this your wicked wife kake mistreating dinmu” mommy tace “Look! don’t you dare mention my name again if not” sai tayi shiru, hibbah tace “just say, say whatever you want to say kinason yarinyar ne” kaikuma yaya instead of kaja yarinyar ajiki kanuna mata soyayya kodan batada uwa kake nuna wariya sakanin su God forbid ace yar cikinka zata zaba zaman orphanage than your own home without any second thought ya wanka ma hibbah mari .

_Assalamu Alaikum anyi zabe lafiya? toh Allah ya zaba mana shugaba nagari. Amin.._

“`as I said this before“`>>> _any kind of suggestion highlights of mistakes from my readers are most welcomed_<<< so Alhamdulillah inajin dadin yadda nake samun more highlights from you kuma duk yadda kukace indai bazai bata tsarinba zakuga ina amfani dashi *so I just wannan say thank you so much and I love you all*❤️

Add Comment

Click here to post a comment