Littafan Hausa Novels

Bura English Meaning

Bura English Meaning

 

 

 

 

 

 

 

The meaning of Bura in English is Penis

Bura shine Gabar saduwa na mazajen dabbobi, wadda suke amfani dashi wurin saduwa da abokan saduwar su (yawanci mata ne da hermaphrodites) lokacin Saduwa.

Dabbobi da dama na dashi, wadanda ya hada da Dabbobi masu kashin baya da Dabbobi marasa kashin baya, Amma a mazajen Dabbobi bako wanne bane keda burar, sai wadanda ke dashi, to burar ba iri daya bane ga duk dabban dake dashi.

Haduwar Facebook Hausa Novels Complete

Kalmar bura na nufin bangaren jiki dake fitar da ko sanya wani abu zuwa jiki, amma baga duka dabbobi bane ke da hakan.

A yawancin halittu na dabbobi Waɗanda keda gaɓar da za’a iya ayyanawa a matsayin bura, saidai bata da wani muhimmin aiki ko amfani illa kawai shigarwa ko sanya wani abu cikin jiki, ko kuma karanci sanya maniyyi a jikin mace, amma a placental mammals burar ita ce ke bangaren gaɓan karshe na urethra, wacce ke fitar da fitsari lokacin bawali da maniyyi lokacin saduwa.

Add Comment

Click here to post a comment