Sakamakon Zaben Kaduna 2023
Sakamakon zaben Nigerian na 2023 ya nuna cewa dan takarar jam’iyar APC wato Asiwaju Bola Ahmed Tinubu shine ya lashe zaben yayin da mai bi masa wato Atiku Abubakar yazo na biyu se Peter Obi wanda ya zo na uku sai Madugu wato Kwankwaso wanda yazo na hudu
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu 1st
Alhaji Atiku Abukar 2nd
Mr. Peter Obi 3rd
Dr. Rabiu Musa Kwankwaso 4th
Sakamakon zaben Najeriya na 2023 daga INEC
Wallafawa ranar: 27/02/2023 – 13:43
Chanzawa ranar: 27/02/2023 – 13:46
Zauren tattara sakamakon zaben Najeriya
Zauren tattara sakamakon zaben Najeriya © Voice of Nigeria
Zubin rubutu:
Abdurrahman Gambo Ahmad
Minti 2
Yanzu haka Hukumar Zaben Najeriya, INEC na zaman tattara sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar Asabar, kuma tuni sakamakon jihohi suka fara isa ga INEC. Za mu rika kawo muku sakamakon cikin alkaluma a wannan shafin.
Hankula sun fi karkata kan manyan jam’iyyun siyasa hudu da suka hada jam’iyya mai mulki ta APC da jam’iyyar PDP da jam’iyyar Labour da kuma jam’iyyar NNPP.
Za mu mayar da hankali kan wadannan jam’iyyu guda hudu duk da cewa jumullar jam’iyyu 18 ne suka fafata a zaben shugaban kasar na 2023.
ANAMBRA
APC-5,111
PDP-9,036
LP-584,621
NNPP-1,967
EBONYI
APC-42,402
PDP-13,503
LP-259,738
NNPP-1,661
DELTA
APC-90,183
PDP-161,600
LP-341,866
NNPP-3,122
CROSS RIVER
APC-130,520
PDP-95,425
LP-179,917
NNPP-1,644
SOKOTO
APC-285,444
PDP-288,679
LP-6,568
NNPP-1,300
ZAMFARA
APC -298,396
PDP -193,978
LP-1,660
NNPP-4,044
KANO
APC-517,341
PDP-131,716
LP-28,513
NNPP-997,279
KEBBI
APC-248,088
PDP -285,175
LP-10,682
NNPP-5,038
KADUNA
APC -399,293
PDP -554,360
LP-294,494
NNPP-92,969
PLATEAU
APC-307,195
PDP-243,808
LP-466,272
NNPP-8,869
BAUCHI
APC-316,694
PDP-426,607
LP-27,373
NNPP-72,103
KOGI
APC-240,751
PDP-145,104
LP-56,217
NNPP-4,238
ABIA
APC-8,914
PDP-22,676
LP-327,095
NNPP-1,239
EDO
APC-144,471
PDP-89,585
LP-331,163
NNPP-2,743
AKWA IBOM
APC-160,620
PDP-214,012
LP-132,683
NNPP-7,796
ABUJA
APC-90,902
PDP-74,194
LP-281,717
NNPP-4,517
BENUE
APC-310,468
PDP-130,081
LP-308,372
NNPP-4,740
NIGER
APC-375,183
PDP-284,898
LP-80,452
NNPP-21,836
NASARAWA
APC-172,922
PDP-147,093
LP-191,361
NNPP-12,715
KATSINA
APC-482,283
PDP-489,045
LP-6,376
NNPP-69,386
ADAMAWA
APC-182,881
PDP-417,611
LP-105,648
NNPP-8,006
JIGAWA
APC-421,390
PDP-386,587
LP-1,889
NNPP-98,234
GOMBE
APC-146,977
PDP-319,123
LP-26,160
NNPP-10,520
LAGOS
APC-572,606
PDP-75,750
LP-582,454
NNPP-8,442
ENUGU
APC-4,722
PDP-15,749
LP-428,640
NNPP-1,080
YOBE
APC-151,459
PDP-198,567
LP-2,406
NNPP-18,270
OYO
APC-449,884
PDP-182,977
LP-85,829
NNPP-2,200
OGUN
APC-341,554
PDP-123,831
LP-85,829
NNPP- 2,200
EKITI
APC-201,494
PDP- 89,554
LP-11,397
NNPP- 0
KWARA
APC-262,519
PDP-136,909
LP-31,166
NNPP-3,141
OSUN
APC-343,945
PDP-354,366
LP-23,283
NNPP-713
ONDO
APC-369,924
PDP-115,463
LP-44,405
NNPP-930
Hukumar zabe ta INEC a Najeriya ta ci gaba da tattara sakamakon zaben shugaban kasa bayan dakatar da aikin karbar sakamakon daga jihohi a jiya litinin.
FINAL KADUNA RESULT
APC = 399,293
PDP = 554,360
NNPP= 92,962
LP= 294,494
Kudan LGA
APC: 11,630
PDP: 19,340
LP: 923
NNPP: 6,747
Birnin-Gwari LGA
APC: 17,080
LP: 235
NNPP: 1,143
PDP: 8,774
Kaduna North
APC: 39,693
PDP: 40,670
LP: 10,330
NNPP: 12,613
Najeriya
INEC ta ci gaba da tattara sakamakon zaben shugaban kasa
Wallafawa ranar: 28/02/2023 – 11:53
Bbc Hausa Sakamakon Zaben Shugaban Kasa
Zauren tattara sakamakon zaben Najeriya
Zauren tattara sakamakon zaben Najeriya © Voice of Nigeria
Zubin rubutu:
Azima Bashir Aminu
Minti 1
Hukumar zabe ta INEC a Najeriya ta ci gaba da tattara sakamakon zaben shugaban kasa bayan dakatar da aikin karbar sakamakon daga jihohi a jiya lahadi.
Hukumar zabe ta INEC a Najeriya ta ci gaba da tattara sakamakon zaben shugaban kasa bayan dakatar da aikin karbar sakamakon daga jihohi a jiya lahadi.
Tun da misalin karfe 11 na safiyar yau ne hukumar ta INEC ta fara karbar sakamakon zaben don kammala fitar da hakikanin wanda ya lashe zaben shugaban kasar na ranar 25 ga watan da muke ciki na Fabarairu.
Sai a yau ne dai INEC za ta fara karbar sakamakon zaben na jihohi bayan da ofisoshinta daga sassan kasar suka kammala tattara sakamakon zaben duk da cewa har yanzu akwai sauran jihohin da basu kammala hada sakamakon zabensu a cikin gida ba.
Al’ummar Najeriya dai na ci gaba da zuba ido don ganin wanda zai maye gurbin shugaba Muhammadu Buhari dai dai lokacin da sakamakon zaben a wasu yankunan kasa ke ci gaba da bayar da mamaki.
[…] Sakamakon Zaben Kaduna 2023 […]