Bbc Hausa Sakamakon Zaben Shugaban Kasa
/ Najeriya
Kai-tsaye: Sakamakon zaben Najeriya na 2023 daga INEC
Wallafawa ranar: 27/02/2023 – 13:43
Chanzawa ranar: 27/02/2023 – 13:46
Zauren tattara sakamakon zaben Najeriya
Zauren tattara sakamakon zaben Najeriya © Voice of Nigeria
Zubin rubutu:
Abdurrahman Gambo Ahmad
Minti 2
Yanzu haka Hukumar Zaben Najeriya, INEC na zaman tattara sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar Asabar, kuma tuni sakamakon jihohi suka fara isa ga INEC. Za mu rika kawo muku sakamakon cikin alkaluma a wannan shafin.
TALLA
Hankula sun fi karkata kan manyan jam’iyyun siyasa hudu da suka hada jam’iyya mai mulki ta APC da jam’iyyar PDP da jam’iyyar Labour da kuma jam’iyyar NNPP.
Za mu mayar da hankali kan wadannan jam’iyyu guda hudu duk da cewa jumullar jam’iyyu 18 ne suka fafata a zaben shugaban kasar na 2023.
ANAMBRA
APC-5,111
PDP-9,036
LP-584,621
NNPP-1,967
EBONYI
APC-42,402
PDP-13,503
LP-259,738
NNPP-1,661
DELTA
APC-90,183
PDP-161,600
LP-341,866
NNPP-3,122
CROSS RIVER
APC-130,520
PDP-95,425
LP-179,917
NNPP-1,644
SOKOTO
APC-285,444
PDP-288,679
LP-6,568
NNPP-1,300
ZAMFARA
APC -298,396
PDP -193,978
LP-1,660
NNPP-4,044
KANO
APC-517,341
PDP-131,716
LP-28,513
NNPP-997,279
KEBBI
APC-248,088
PDP -285,175
LP-10,682
NNPP-5,038
KADUNA
APC -399,293
PDP -554,360
LP-294,494
NNPP-92,969
PLATEAU
APC-307,195
PDP-243,808
LP-466,272
NNPP-8,869
BAUCHI
APC-316,694
PDP-426,607
LP-27,373
NNPP-72,103
KOGI
APC-240,751
PDP-145,104
LP-56,217
NNPP-4,238
ABIA
APC-8,914
PDP-22,676
LP-327,095
NNPP-1,239
EDO
APC-144,471
PDP-89,585
LP-331,163
NNPP-2,743
AKWA IBOM
APC-160,620
PDP-214,012
LP-132,683
NNPP-7,796
ABUJA
APC-90,902
PDP-74,194
LP-281,717
NNPP-4,517
BENUE
APC-310,468
PDP-130,081
LP-308,372
NNPP-4,740
NIGER
APC-375,183
PDP-284,898
LP-80,452
NNPP-21,836
NASARAWA
APC-172,922
PDP-147,093
LP-191,361
NNPP-12,715
KATSINA
APC-482,283
PDP-489,045
LP-6,376
NNPP-69,386
ADAMAWA
APC-182,881
PDP-417,611
LP-105,648
NNPP-8,006
JIGAWA
APC-421,390
PDP-386,587
LP-1,889
NNPP-98,234
GOMBE
APC-146,977
PDP-319,123
LP-26,160
NNPP-10,520
LAGOS
APC-572,606
PDP-75,750
LP-582,454
NNPP-8,442
ENUGU
APC-4,722
PDP-15,749
LP-428,640
NNPP-1,080
YOBE
APC-151,459
PDP-198,567
LP-2,406
NNPP-18,270
OYO
APC-449,884
PDP-182,977
LP-85,829
NNPP-2,200
OGUN
APC-341,554
PDP-123,831
LP-85,829
NNPP- 2,200
EKITI
APC-201,494
PDP- 89,554
LP-11,397
NNPP- 0
KWARA
APC-262,519
PDP-136,909
LP-31,166
NNPP-3,141
OSUN
APC-343,945
PDP-354,366
LP-23,283
NNPP-713
ONDO
APC-369,924
PDP-115,463
LP-44,405
NNPP-930
Jam’iyyar PDP na kan gaba jihar Adamawa
INEC
Ana ci gaba da tattara sakamakon zaɓe a Yola, babban birnin jihar Adamawa inda hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC take bayyana sakamakon ɗaya bayan ɗaya.
Jihar Adamawa dai na da ƙananan hukumomi 21 kuma ita ce mahaifar ɗan takarar Shugaban ƙasa a inuwar Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar.
Ga sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na wasu kananan hukumomin jihar Adamawa
Karamar hukumar Lamurde
APC – 3645
PDP – 9912
LP – 9744
PRP – 18
SDP – 46
Ƙaramar hukumar Girei
APC – 8531
PDP – 17557
LP – 3749
NNPP – 254
Ƙaramar hukumar Numan
APC – 5115
LP – 10229
NNPP – 168
PDP – 8984
Ƙaramar hukumar Demsa
APC – 5746
LP – 7962
NNPP – 199
PDP – 17166
Ƙaramar hukumar Song
APC – 10993
LP – 8506
NNPP – 1223
PDP – 20406
INEC
Ƙaramar hukumar Shelleng
APC 6213
LP 1028
NNPP 69
PDP 14765
Ƙaramar hukumar Toungo
APC 4163
LP 651
NNPP 59
PDP 7401
Ƙaramar hukumar Ganye
APC 10112
PDP 21672
LP 1069
NNPP 191
Ƙaramar hukumar Guyuk
APC 5904
LP 8165
NNPP 91
PDP 13942
Ƙaramar hukumar Mayo Belwa
APC 13271
LP 1392
NNPP 280
PDP 23479
Ƙaramar hukumar Fufore
APC – 12633
LP – 897
NNPP – 508
PDP – 26059
Atiku ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na jihar Osun
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Osun.
An bayyana sakamakon ne dakin tattara sakamakon zabe da ke Abuja.
Yawan waɗanda aka tantance don kaɗa kuri’a: 759, 362
OSUN:
APC 343, 945
LP – 23, 283
NNPP – 713
PDP – 354, 366
YOBE:
Fafesa Umaru Pate shi ne baturen zaben jihar, wanda ya gabatar da bayanai a zauren tattara sakamakon shugaban ƙasa dake Abuja.
Source Bbchausa
Abin da jam’iyyu suka samu
APC 151,459
LP 2,406
NNPP 18,270
PDP 198,567
An soke zabe a wata rumfar zaɓe a Fika mai yawan jama’a da suka kai 781 saboda na’urar tantance masu kaɗa ta kasa tanatance su. Haka kuma an soke wata rumfa a Jakusko mai masu zaɓe 1,073 saboda an lalata kayan zabe.
GOMBE:
APC 146,977
LP 26,160
NNPP 10,520
PDP 319,123
ADAMAWA
APC 182,881
PDP 417,611
LP 105,648
NNPP 8,006
KATSINA:
APC 482,283
LP 6,376
NNPP 69,386
PDP 489,045
[…] Bbc Hausa Sakamakon Zaben Shugaban Kasa […]