Littafan Hausa Novels

Malama Juwairiyya Maganin Sanyi

Malama Juwairiyya Maganin Sanyi

 

 

 

 

 

 

 

MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA WANDA MAZA SUKE DAUKA WAJEN SADUWA DA IYALAN SU,

 

ALAMOMIN MACE MEDAUKE DA SANYI

Malama juwairiyya

1. Jin Zafi Lokacin Jima i

 

2. Kaikayin Gaba

 

3. Fitar farin ruwa agaba

 

4. Gushewar Shaawa

 

5. Warin Gaba

 

ALAMOMIN SANYI NA MAZA

 

1. Kankancewar Gaba

 

2. Saurin Inzali

 

3. Kaikayin Matse matsi

 

4. Kaikayin Gaba

 

5. Gushewar Shaawa

 

6. Da Sauransu.

 

WATO ( INFECTIOS )

 

1- A samu namijin goro guda 5,

 

2- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5

 

3- a samu tafarnuwa guda 3 a ko 4 ajajjaga su,

 

4- lemon tsami guda 5,

 

Yadda Za a Hada

 

Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su,

Shikuma lemon tsamin ayanka shi amatsa ruwan acikin tukuya, Kuma ajefa bawon aciki atafasa su dukka.

 

Atace kafin asha, idan kuma babu dadin sha to azuba zuma idan za’asha dan yayi dandano,

 

Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2,

 

Insha Allah za’a samu nasara.

 

Kuma hadin yana maganin gonoria

 

Dan girman Allah kuyi sharing Dan al’umma su anfana,

 

Allah Ya sa mudace baki daya Ameen.

 

Ga me Bukatar Hadadde kuma a Kira 08135404044 ,08020738307 za a iya Mana Magana Whatsapp ta kowanne layin.

 

1. Na Mata N5500 ( Duk Kwana 10 )

 

2. Na Maza N6500 ( Duk kwana 10 )

 

Zamu aiko da maganin har jihar da ake bukata, za a aikoma kudin ta Bankin mu na Eco.

 

SHARADI

 

1. Matukar Kana Aikata Dabi ar nan ta Masturbation, ( Zinar Hannu ) bazeyi maka aikiba , se an dena kuma an nemi maganin Istimnai ( Masturbation din ).

 

2. Me Aure wajibine su sha da iyalansa

AMFANIN ZOGALE SHA TAKWAS AJIKIN DAN ADAM

1-A dafa ganyen zogale da zuma asha kamar shayi yana maganin olsa(ulcer)

2- mai fama da kuraje ajika ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa.

3-wanda ya yanke koya sare ko wani karfe yaji masa ciwo ya Shafa danyan ganyen zogale insha Allah jinin zaibtsaya.

4-Ana sanya garin zogale akan ciwo ko gyambo Dan saurin warkewa.

5-Ana shafa ganyen zogale agoshi yana maganin ciwon kai.

6-Sanya garin zogale acikin abinci yana maganin hawan jini.

7-Ana dafa ganyen zogale tare da kanwa yar kadan domin maganin shawara.

8-Gamai fama da ciwon ido zai diga ruwan zogale haka mai fama da ciwe kunne.

9-Macen dake shayarwa ta dafa furen zogale da zuma don Karin ruwan nono.

10-Wanda ke fama da yawan fitsari wato cutar DIABETES ya dinga shan furen zogale da citta kamar shayi.

11-Idan aka tafasa furen zogale da albasa kamar shayi ko a dafa zogale da tafarnuwa da citta da kanumfari da tsamiya anasha shafe fa maraice yana maganin sanyi.

12-Cin danyan zogale yana maganin tsutsar ciki.

13-Ana daka ganysn zogale da Yayan baure asha da nono ko kunu yana maganin ciwon hanta.

14-Mai fama da sanyin kashi ko wani kumburi zai soya Yayan xogale adakasu sannan a hada da man kwakwa(man ja) sai ashafa.

15-Adaka zangarniyar zogale da Yayan dake ciki da kanumfari da citta da masoro da kimba domin Karin karfin da namiji.16-Adaka saiwar zogale da Yayan kankana asha da nono yana maganin tsakuwar ciki.

17-mai fama da typhoid da malaria da basir ko shawara sai ha yawaita shan ruwan dafaffen zogale.

18-Mai fama da ciwon Aids zogale na rage radadinsa ta hanyar shan ruwan dafaffen zogale.

*TAYAYA MACE TAKE SAMUN PID*

 

1- Anasamun PID ta hanyar jima’i.

Yin jima’i da namiji mai Cutan gonorrhea ko clymadia

2- Ana samun PID lokocin haihuwa .

Ba mamaki kwayoyin cuta su shiga gaban mace lokocin haihuwa wannan ma yakan haddasa wannan cutar

3- sakawa farji hannu.

Akwai matan da suke saka hannu su wanke sparm a farjinsu musamman idan basa só suyi cika shima yana kawo PID

4- amfani da wadon (fant) mai wannan cutar ba tareda an wanke da antiseptic ba.

5- Rashin amfani da condom lokocin jima’i

6. Masturbation wato wasa da gaba har mani ya fito kafin aure.

Add Comment

Click here to post a comment