Dole Ki So Ni Hausa Novel Complete
DOLE KISONI 1 to 55
Posted on October 23, 2015
[09/09 11:21 AM] Aishat muh’d:1DOLE KISONI
Students nagani dayawa kowa sauri yake yaje lecture theater saboda DOCTOR INDIA yace yanada wani muhimmin announcement yau….
Hall din cike yake makil da dalibai an cika an batse kasancewar ansan doc india baida wasa kuma yace karfe 9:00 ne saisa kowa yazo on time sai hayaniya dalibai suke ko ina a cike wasu a tsaye wasu a zaune ………..
Raliya Kazama Hausa Novel Complete
Chan sai ga wani kakkyawan matashi fari dogo yanada dan kiba dan daidai dan ba siriri bane cikakken namiji ne ga saje hancinshi dogo siriri gashinshi sai kyalli yake bakinshi dan karami yanada cikan kirji kai namijin yahadu kana ganinshi kaga cikakken dan India yanzu shekaranshi 30 yana sanye cikin bakin suit da takalmi cover baki sai farin glass dinshi oboy yeee dis guy na fire ooo dan ko besty humairat sake baki tayi tana kallonshi miyau har yana diga
Yana shigowa jikake tsit ajin kaman ba mutane kowa yay shiru dan Allah yazubama dalibai tsoronshi yanada kwarjini ga farin jini wurin mata ga haiba d guy na Prince charming oo
Maman shakur
[10/09 7:33 AM] Aishat muh’d:2DOLE KISONI
Yanata murmushi students sunyi mamaki dan sunsan baya murmushi ko kadan yadau microphone yafara magana Attention everybody kowa yay shiru …yafara magana da harshen turenci yace yau na tsaya a gaban kune dan nafada muku wacce nakeso nakeson aura nake sonta fiye da kowa da komi a duniyan nan i stand before u all to declare my luv 4 her i luv u Aiman you are my happiness my life my joy my heart desire…..yakara cewa students i now present u my wife to be in sha Allah Aiman imran kowa yafara tafi chan sai ga wata kakkyawan yarinya yar shekara 19 ta shigo tana sanye cikin pink doguwan riga mai stones da dan karamin hijabinta iya wuya shima pink takalmi pink komi pink taci make up tana wani irin murmushi da ban gane nufinshi ba…tana karasowa gaban doctor india jikake tass tass tass ta wankama doc india mari har uku…….
Maman shakur
[10/09 8:29 AM] Aishat muh’d:3DOLE KISONI
Jikake tass tass tass ta wankama doc india mari har uku …..doc india ya rike kuncinshi Aiman ta kalleshi tai tsaki mtswwwwww tace Allah ya tsareni na auri bunsuru mayen mata irinka wawa banzaa kawai… duk soyayyan dakaga nayi dakai saboda kasoni ne nima na wulakantaka kaman yanda kaima besty na Amina a public…but i never luv u and i will never will duk maganan nan da turenci takeyi saboda doc india bayajin hausa tace u are nothing but a piece of trash… tai tsaki taja hanun kawarta Amina suka fito har sunkai bakin hall din doc india yace Aiman da karfi.. ta tsaya chak ya tako har inda suke ya kalleta da jajayen idonshi fuskan nan tashi tai ja saboda mari bata taba ganinshi hakaba……yace mata u will pay 4 dis…..Aiman u will pay 4 dis humiliation….u will pay 4 making me fall in luv with u deeply…..is a promise …Aiman ta kalleshi shekeke ta tofa mishi miyau a fuska tace do u worse taja hanun kawarta sukabar hall din…..
Maman shakur
[10/09 8:40 AM] Aishat muh’d:4DOLE KISONI
Doc india shima azuciye yabar hall din yawuce inda yay parking car dinshi ya shiga ya jata a zuciya idonshi tsabagen baccin rai har sunfara baki baki……students ko sai ihu ake wasu suna cewa Allah kara haka yake wulakanta mata dan yaga yanada kyau ga kudi wasu kuma suce Aiman bata kyautaba koma menene ai yana bala’in sonta kaman ranshi ,mesa zata yaudareshi ta gwada mishi son karya gaskiya bata kyautaba wasu dadi sukeji yanzu yabata da Aiman maybe su samu shiga hakadai suka gama gulmace gulmacen su suka bar hall din….
Bangaren Aiman kuwa suna mota Amina ke mata fada haba Aiman wanan zagin dakika mishi is too much niyayma laifi bakeba nariga nace miki nayafe kibar abunan amma bakiji gashi yace u will pay ….Aiman ta kalleta shekeke tai murmushi tace wlh bazai iyamin komi ba saboda yana bala’in sona wawan …tace besty bazaki gane bane na tsaneshi wlh abunda yamiki ya batamin rai ba kadan ba Amina tace muje gida saina fadan ma dad abunda kikayi…ta daure fuska tace wlh in kika fada mun bata dake har abada taja motan azuciye sukai gaba…..
Kubiyoni danjin Asalin labaarin.
Maman shakur
[10/09 8:18 PM] Aishat muh’d: [10/09 3:15 PM] aishat muh’d:5DOLE KISONI
Asalin sunanshi Amir khan amma students suka samishi doc india……Babanshi haifaffen dan India ne sai mamarshi yar Nigeria….Lokacin da mamarshi Asiya taje karatu India shine suka hadu da baban Amir khan mai suna khan mirwan sunyi soyayya sosai daga baya aka barsu sukai aure sun haifi Amir khan yanzu yanada 30 daganan sun dade basu haihuwa kwatsam akaga ciki aka haifi yar kanwanshi mai suna simra yanzu shekaranta 5…..baban shi yanxu shine sarkin india ya gaji sarauta…
Amir yarone wanda iyayenshi suka sangarta sun batashi kome yakeso shi yakeyi bazasu taba cemishi karkayi kaza ba…saisa yake neman mata son ranshi babu abunda yadameshi….zuwanshi yanzu ma Nigeria hutun shi naduk shekara ne yafara shine yana zuwa ya sauka a kaduna yanemi lecturing a ABU bangaren medicine saboda dama shi likitane
Wanan kenan…
Maman shakur
[10/09 3:26 PM] aishat muh’d:6DOLE KISONI
Aiman imran yarinyar daya tilo ga iyayenta Alh imran maitama da kuma maman ta hj Aishat sani…babanta yanada kudi sosai dan shahararren dan kasuwane….maman ta cikakkiyar yar fulani ce tanada wani al’ada acewarta inkanada ya mace tun tana karama kake gyarata dan bakasan ya auranta zai kasance ba tunda ta haifi Aiman kullum da jike jiken gyaran jikin da take bata barinma yanzu datai girma na yau daban na gobe dabaan…Aiman yarinyace tanada kamun kai batason raini kuma batason wulakanci…tanada zafi barinma inka tabota..
Akwai wata rana ta shigo ABU da motan ta kawai tsautsayi yasa ta bugi motar doc india tafito dasuri dan tabashi hakuri shikuma yafito da zafinshi amma yana daura idonshi akan Aiman yaji Allah ya jarabceshi da sonta kawai ya tsaya yana kallonta tace plz kayakuri mistake ne yajuya kawai yace bakomi…ita alokacin bama tasan shine doc india dinba……
Maman shakur
[10/09 3:35 PM] aishat muh’d:7DOLE KISONI
Tun daga ranan doc india da tunanin Aiman yake kwana ya tashi gashi bai kara ganintaba….
Wata ranan monday tashigo school taga mutane antaru ta kutsa kai cikin taron dan taga mai ake kallo tana kutsa kai dai dai Lokacin doc india ya shararama Amina besty dinta mari har guda biyu sanan yace mata ana so dole ne nace miki bana sonki leave me alone yay tsaki yakara gaba..yabar Amina sai kuka take azuciye Aiman takarasa ciki takamo Amina ta share mata hawaye tajata suka fita suka shiga mita Aiman tace besty maiya faru??? Amina tace naganshi zai wuce shine nai mishi magana yaki amsamin saina kamo hanunshi nace i really luv u sir shine ya mareni wai karna kara tabashi takara fashewa da kuka Aiman zuciyarta tafasa kawai take tace dena kuka besty wlh zaisan ba’a tabaki azauna lpy ya tsokaloma kanshi tsuliyar dodo zai gane ruwa ba tsaran kwando bane zai gane yatabamin besty…:evil::evil::evil::evil:
Maman shakur
[10/09 3:45 PM] aishat muh’d:8DOLE KISONI
Tace i will humiliate him d same way he did to u in public i will disgrace him in such a way that he will not even dream of coming back to dis school again….Amina ta share hawayenta tace besty nasan halinki niyamawa bakeba kuma nayafe dan nasan laifi nane dan haka abar maganan nan Aiman tai dariya tace wlh bazan bar maganan ba kema kin sanni da naci….Amina ta kalleta tace to meza kimishi???tace karki damu i have a perfect plan…..Amina tace kinsan dai baida mutunshi ko kadan plz kiyi da kowa amma banda mutumin nan…Aiman tace kinga mubar maganan nidai nafada miki saina rama miki das all taja motan sai gida…..
Da daddare takasa barci tunani kawai take taya zata wulakanta shi agaban jama’a itama ta mareshi kaman yanda yay ma kawarta…zuciyarta tace by making him fall 4 u tai wani murmushi tace yessss……sai kuma tace hw can i make him fall 4 me????tai shiru tana tunani chan tace yanzu dai i have to know his every move saboda nagane abunda yafiso sai na fito mishi tahaka wata kilaa yasoni din tai murmushi daganan barci yay gaba da ita…
Maman shakur
[10/09 3:57 PM] aishat muh’d:9DOLE KISONI
Washe gari da sassafe ta shirya tashiga school duk dan dai doc india dukda department din su badaya ba ita home economics takeyi shiko bama tasan maiya ke koyarwaba amma tadaisan doctor ne so tasan yana department dat are related to medical stuff…aikowa tana zaune gaban laboratory taga yazo zai wuce ga wasu dalibai a bayanshi da sauri tasa glass dan batason yaganeta yanzu haka tazauna a wurin misalin 1 taga yafito yay salla ranan dai bata shiga class ba kawai gadin doc india take nafarkon abunda ta lura dashi shine baya wasa da salla komin lecture din dayake dashi ko kuma yana class dazaran tym din salat yayi zaifito yatafi masallaci….bayan antashi tadinga binshi saitaga ya tsaya a area E yadau wata mace a mota suna tafiya tana binsu taga suntafi shagalinku hotel yasauka yarike mata hannu yarinyar harda mai kiss Aiman tai tsaki tace ashema dan iskane…..
Aiman kwata kwata tama dena attending class kawai all her eyes are on doc india Amina tai fadan harta gaji….
Maman shakur
[11/09 10:43 AM] Aishat muh’d: [11/09 9:51 AM] aishat muh’d:10DOLE KISONI
Washe gari karfe 10 tabar gida taci gayu sosai riga dasket tasa na perper less red and black sumata kyau saita dauko flat shoe dinta shima black and red sanan tasa hijab dinta iya cinya black saboda dad yahanata sa gyalle cos yarinyar akwai hip sosai ga boobs sosai shima kaman na namesake zagi
tahau motanta sai school
Tana zuwa office din Amir doc india tawuce tana zuwa tai knocking saida tai kusan sau goma sanan yace tashigo ahankali ta shiga shi yana danne danne laptop saida tai kusa mint goma atsaye sanan ya dago sai da kirjinshine ta buga yarinyar da tun ranan databuge motarshi yake nemanta yadade yana ciwon sonta yau gata a office dinshi amma saiya fuske abunku da dan sarauta girman kai yace yes can i help uuu???
Maman shakur
[11/09 10:02 AM] aishat muh’d:11DOLE KISONI
Yanda taga yawani kara kyau yay mata kwarjini yasa taji kirjinta ya buga dummm tadanso ta daburce amma saita tattaro natsuwanta tace sorry sir ina neman doc Muhammad ne nazaci nan ne office dinshi batajira maizai ce ba tajuya dagudu tana kaiwa daidai saitin kofa kawai tasaki purse dinta da gangan tabude kofa da sauri tafita…..shikuma yataso yana tsabagen tsoro ta yarda purse bata saniba yadau purse din ya leka waje amma yaga harta bata yakoma office ya zauna….yana zama yaji yanason bude purse din yabude yaga card dinta mai dauke da address dinta da phone number dinta sai byro dakuma wasu pics dinta datayi ba hijabi…wani ma daga ita sai towel tayi pic din….dakuma ID card dinta na school……
Aiman tana fita ta dinga dariya tace nasan mayen matane dazaran yaga pics nasan dole saiya ji wani irin …tai kwafa tace zan nunama ba’a taba nawa akwana lpy. ..
Maman shakur
[…] Dole Ki So Ni Hausa Novel Complete […]