Nadama Bayan Rabuwa Hausa Novels Complete
NADAMA BAYAN RABUWA
_KAINE FARKO_
*NA*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*
*Page 1_2*
,,,,,,,”Shukura yanada kyau ki gane wani abu , koda ke budurwa ce ki kara da gyara karki manta fa ku biyu mijinku zai aura bayan haka dole ne ki gyara kanki saboda martabarki,ke koda naji ke budurwa ce ai gyara akace ayi miki ba fa wani abu ba,ya kamata ki rinka shan abinda ake kawo miki a to.”
Ni Matar Sa Ce Hausa Novel Complete
Wannan lokacin mutan da ne ake kai mata hakanan ba gyara,kuma sunada gaskiya saboda zamanin da babu wannan rayuwar,aure kansa yafi karko,kuma mutan da suna taka tsantsan da budurcin su. Yanzu zamani ya canza namiji idan bai same ki da danɗano akan iya samun matsala,bayan haka yanzu wani zamani ne da ya lalace matar aure budurwa duk sanyi ya sanyo mu gaba,a da babu wannan yawaituwar sanyin saide ma namiji mai yawan biye biye ya ɗauko ya haɗa ki dashi,anma a yanzu mu matan mu ke ɗaukowa,saboda yawan cushen mu,rashin kula da kanmu a lokacin al’ada shiga banɗaki barkatai,nidai abinda zan ce miki an huce wannan zamanin na budurwa tace bazata sha komai ba dan tana tamaƙar ita budurwa ce, wlhy ya huce,bakiga yanzu wasu yan matan ma su ne ke gyara kansu,dan akoi ma wasu uwayen da har yanzu suna al’adar da sam basu yarda da su gyara yaran su ba wanda hakan kuma kuskure ne,ba’a haka a yan matan yanzu,ki gode Allah ya baki iyaye da suke kokarin kimtsa ki tun yanzu.
Wata kawarta kuma yar uwarta ke wannan maganar, wace zata kai sa’ar ta zaunen mai kimanin shekaru 24,
Shukura ce ta juyo saida nace masha Allah dan yarinyar badai kyau ba.
“Nabila ina son ki gane ni fa bazan tab’a shan tarkacen nan ba wai da sunan gyara a barni naje gidan mijina a Natural dina ,kuma ni budurwa ce bansa me yasa ake takuramin da wani shaye shayen magani ba,da budurci na fa banje na ba wani ba,so dan haka a barni naje nakai kayana salin-Alin,ki ma daina bata ma kanki lokaci kin tsaya kina wani zuba jawabi kamar tsohuwar mace, Nabila ba fa zan sha ba,kuma ni ina ruwana da wani mu biyu zai aura abinda na sani kawai na kare kaina budurci na shine abun tunkaho na.”
Sauke ajiyar Zuciya Nabila tayi tace”Shukura kenan tunda bazaki sha ba ni zan sha mijina zaiji dadin su
Domin ni nasan mahinmancin su anma inaso ko na infection dinnan ne kisha.”
“Ke raba ni ni lafiyata lau ba wani magani da zan sha.”
“Kai shukura kinada wuyar sha’ani wallahi bakisan ta kan duniya ba ,anma kije zaki zo har gida nake ki fadamin.”
Taɓe baki Shukura tayi ta ɗ’auki wayarta tana chatting da abun kaunar nata wato Sha’aban.
Kalamai yake turo mata masu dadi da kashe Zuciya.
Nabila ganin Shukura ta ba banza ajiyarta yasa ta sauke numfashi ta d’auki had’in maganin da yafi awa da kawowa ta shanye kayanta,tunda taga kawar tata bata san gata ake mata ba.
*Wacece Shukura*
Diya ce ga Alhaji Salisu da Hajiya Salma,dukansu fulani ne,yaran su uku Fadil dan shekara 16,sai Nuratu yar shekara 26 tayi aure shekara biyu kenan sai kuma Shukura yar shekara 23, Alhaji Salisu yanada kudi dai-dai misali,yana harkar kasuwanci kasashen waje,dan haka ba mazauni bane, Hajiya itama tana kasuwancinta kasashe daban² ake kawo mata kaya tana saidawa.
Shukura yar gata ce domin iyayen su na matuk’ar nuna musu so babu takura a lamarin su,hakan yasa suke rayuwar su cik’in yanci, Shukura doguwa ce mai kugu da nonuwa saide batada jiki,tanada tsawo dai dai misali,tanada kyakyawar face mai matukar sirrin kyau,ga manyan idanu da wadatacen gashin gira da ya kwanta yasha gyara,shocolat ce! skin dinta mai kyau da d’aukan ido,siririya ce saide nonuwan ta da kugunta zakace ba a jikin ta suke ba,wato kirar kalangu ne da ita.
Kamar kullum Shukura ta fito domin gudun motsa jiki a school din tasu da take baba ta yaran masu kudi ,hakan yasa komai akoi,akoi wajen gymnastique,wajen basket ball,wajen ƙwalo,da wajen gudu, kasancewar ta yarinya mai son irin wa’innan abubuwan hakan yasa duk wani wasa tana ciki,idan tana wani abun tamkar namiji,tana ta gudun ta na motsa jiki tana zufa ,ya shigo da katuwar motar sa baka,tun a glass din motar ya hango ta tuni yarinyar ta tafi da hankalinsa a take yaji yana buƙatar kilace ta wato ta zamo mata a garesa kasancewar ta hada duk wani abu da yake buƙata a jikin mace,anma saide ya zaiyi da auren zabin kannin mahaifin sa da ake shirin sa rana,sai ka hada biyu ai dama an baka zabi ka auri zabin ka. Zuciyar sa ta basa wannan zabin hakan yasa ya sauke ajiyar Zuciya tare da sakin ransa.
Fito da doguwar kyakyawar k’afar sa yayi daga motar sannan ya fito gaba-daya dogo ne mai kirar k’arfafa da budad’en gaba fari ne kansa yasha gyara tamkar na larabawa,ga sajen sa da ya kwanta a kyakyawar fuskar sa tamkar wani balarabe,yanada kyakyawan baki maron,da shanyanyun idanu,gasu farare,kai a takaice dai Guy din yayi bala’in haduwa burin kowace mace.
Tunda take gudu yake kallon ta yana jin gabansa na faduwa yanda yaga yarinyar komai yaji,tuni ta tada masa hankali,baiyi wata-wata ba yakai kansa ga Shukura a takaice dai yasha fama da Shukura kafin ta amince masa,ta yarda da soyayar sa, duk da itama ranar farko ya tafi da imanin ta ,taji tana bala’in son sa,kawai jan ajinta ne tayi irin na kowace mace mai mutunci,to dai Shukura da Sha’aban wata irin soyaya ce suke ta ban mamaki da burgewa,Haidar ya tsani mace marar kamun kai hakan yake shaida ma Shukara kullum cewar lalai ya tsani mace marar kamun kai ,anan zata ce masa daga gareta bazai samu matsala ba insha Allah,ita budurwa ce da budurcin ta hakan yana kara sa shi farin ciki,kuma yana kara masa sonta,
NADAMA BAYAN RABUWA
_KAINE FARKO_
*NA*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE*
*PAGE 3-4*
shukura dai taki shan duk abinda aka kawo mata a matsayin gyaran kanta,cewar ta gwara miji ya jita a Natural dinta, kawarta Nabila kuma yar uwarta wace suka tashi a gida daya dan yar kanwar mahaifiyar Shukura ce, tun tana karama rikonta ya dawo hannun Maman Shukura daga yaye a lokacin mahaifiyar ta zata yaye ta sai ta ba ba yayar ta yayen Nabila to daga nan ne rikon ya dawo hannun ta ta rike ta tamkar yar cikinta ita ta aurar da ita ga wani matashi Yazed mai kudi ne shima shekara daya kenan da auren.
Shukura nada taurin kai tunda aka sa auren ake kawo mata kayan gyaran jiki da wayo sai tayi kamar zata sha sai ta shige ɓand’aki ta zubar,duk basu sani ba sai a yan kwanan nan Nabila ta sani.itama da tayi nata taki ji ta hakura in taga zata zubar sai ta amshe ta shanye a cewar ta mijinta yaji dadi domin kayan masu matukar kyau ne ake bata..
A yau ne dubun jama’a suka shaida aure biyu wato na Laila da Shukura.
Ba’a tsaya wata dinner ba aka kai amare kowace ta gaji da kyau sannan aka kai kowace d’akinta bayan an hada su an masu Nasiha inda saida aka fara kai Shukara gidan su Sha’aban Mom dinsa da Uncle suka hada su suka musu Nasiha sannan aka wuce da ita d’akin ta…
Shigowa sukayi dashi da abokan sa biyu faruq da ƙassum cik’in galeliyar shada sa yayi kyau har ya gaji har wani sheki yake.
Zuwa yayi ya kira matan nasa biyu duka sai kallon su yake ba kamar Shukara Laila ma yaga ta masa kyau yau,bayan zama da Nasiha da abokan sukayi musu akayi addou’a aka shafa.
Abokan sukayi Salama suka tafi ya raka su tare da rufe k’ofa,ta cik’in mayafi Laila ke hararar Shukura tana jin kamar ta tashi ta shake ta,bayan ya dawo ya zauna ya kalli kowace tare da gyaran murya,yace “Alhamdulillah yau ranar farin ciki ce a garemu inaso ku hada kanku bana son tsahin hankali ko fadace fadace,kowace ta rike matsayin ta,sannan a yanzu zan fara sati a d’akin Shukura sannan na fito nayi sati a d’akin Laila ana gamawa kowace zata d’auki kwana biyu biyu ina fatan hakan yayi muku ko”?
“Haba yaya da ni fa aka fara d’aurawa sai kuma kace wai d’akinta zaka fara yin sati” cewar Laila da ta cika har tana batsewa,wani mugun kallo ya watso mata wanda hakan yasa tasha jinin jikinta.
Tashi yayi ya aje mata ledar ta tare da d’aukan daya ta Shukura ya rik’e hannun ta suka haye sama,wani kululun bakin ciki ne ya tokare Laila na ganinsu a haka,suna shiga ya saki hannunta tare da murmusawa yace”Amarya muje muyi sallah ko ”
Murmushi tayi sukayi alwallah tare da sallah da neman albarkar zaman lafiya,ledar daya ya bud’e mai manyan gasasun kaji,ya jawota jikin sa yana diba yana bata tana ci cik’in kumya shima yana ci,bayan sunci sun koshi sunsha madara suka kurkure bakin su Shukara tayi wanka tare da shafe jikinta da turare masu kamshin dadi tasa rigar barci,ta kwanta,shima ganinta a haka sha’awarsa ta motsa yayi mika tare da shiga bayi yayi wanka ya fito da karamin tawul a kugu,ta wutsiyar ido take kallon sa ganin kirar sa saida gaban ta ya fadi tare da jin tsik’ar jikinta tayi wani irin tashi,kawar da kai tayi tare da runtse ido gabanta sai lugude yake.
Jinsa tayi a bisa gado ya jawota jikin sa tare da rungumeta a tare suka saki ajiyar zuciya,wasu irin wasa ya dinga yi mata da jiki yana rikita mata jiki,tuni ya rikice jin taushin fatar ta da dadad’en kamshin da take a hankali ya zare rigar barcinta yayi tozali da nonuwanta dake tsaitsaye kyam,wani ajiyar zuciya ya saki saboda ruduwa nonuwan sunyi matukar burgesa matsawa yayi cik’in fitar hayaci ya saki wani nishi mai zafi,itama ta lumshe ido a hankali yakai bakinsa akan nonon ya fara tsotsa,dadi ke kai masa har tsakiyar kai,itama tana b’anƙaro masa su,bayan dogan wasa na fitar hayaci jijiyarsa tayi wani irin tashi ta murde a hankali ya bud’e k’afafunta ya saita jijiyarsa a Gabanta ya goga jikinta sai rawa yake saboda rashin sabo ,addou’a saduwa ya karanta ya fara kokarin shigarta a hankali kasancewar yasan budurwa ce so bazai garaje ba kamar yanda yake ji,ya tura jijiyarsa tasa taki shiga yayi biyu bata shiga ba sai a na uku ta shige,abunda yayi bala’in d’aure masa kai bai huce yanda yaji hanyar ba babu wani tsayawa ko tantani,shidai ya huce,wani irin kunci ya ziyarce sa lokaci guda,haka ya dinga hak’arta yana cinta,sosai yakai awa kanta can ya samu ya kawo ,duk da shifa ransa gaba-daya ya baci ga abun nata sam ba wani armashi.”
Shukura ta wahala kasancewar rashin sabo anma ba irin yanda taji ana fadi ba,itafa bataji wani ciwo ba sai dan kad’an sai k’afafunta da suke rawa ,gani tayi angon nata duk ya bata rai ,a yanda ta gani ma kamar haushinta yake ji,sannan tana hango tsanar ta a idanunsa.tashi yayi ya shiga b’anɗaki ya sakar ma kansa ruwa tsaye yake ruwan na dukansa yayyin da yakejin wani hayaki na tashi a kansa,buga hannun yayi da bango har saida ya jima kansa ciwo,”me yasa zatayi min haka,ashe tasan maza shine ta masa karya, ya taba ratsa mace budurwa tun suna k’asar waje so daya ai ita ba haka take ba ita wacen har jini saida ya fita kuma bayan haka har kuka ta dingayi da yagunsa,sannan saida ya cire wata yar jijiya a cikin ta hakan ya nuna masa budurwa ce,anma gashi Shukura ta masa karya ashe tuni ta raba a titi. Da kyar yana kuka yayi wankan sannan ya fito d’aure da tawul idanu jawur ya nufo gadon yana huci,ya kwanta tare da juya mata baya matsawa tayi ta rungume sa wata irin zabura yayi ya turata gefe tare da watso mata idanun sa da suka kaɗ’a sukayi jawur,jikinta ya fara rawa tana kallonsa cik’in tashin hankali bakinta har rawa yake tace”love me na maka”?
Kamar jira yake ya tashi ya zuba mata idanunsa yana mata wani mugun kallo na tsana,yace”ashe haka kike Shukura ni zaki yaudara ba yau nace miki ba na tsani mace mai biye biye kikayi min k’aryar ke budurwa ce ashe abun ba haka bane kin jima da raba ma gayu,na tsane ki na tsane ki wallahi a yau badan darajar mahaifin ki ba da sai kin barmin gida a wannan Daren makaryaciya kawai, tunda ya fara magana take zare idanu tana kallonsa cik’e da tsoro da mamakin abinda yake fada,tare dajin mugun dacin maganganun da yake jefa mata.”
Sha’aban ni ce nake bin maza ni ce na rabama gayu jikina abinda na tsana a rayuwata yau shine kake jifa na da wa’innan kalaman?”
“Ke!
Karki kara yimin karya idan ba haka ba wallahi zan kakarya ki ,ni zakima k’arya,idan ke budurwa ce ya akayi na shige ki ba tare da nasha wuya ba,sannan ni banji tantanin budurci ko daya ba,wallahi Shukura na tsane ki .
Ki tashi ki bace min da gani idan ba haka ba zan kakarya ki,kasa tashi tayi saboda tsananin tashin hankali da mamakin abinda ya fada mata.
Ganin taki tashi kuma shi tsab ya zauna zai iya balla ta yasa shi ya tashi ya bar mata ɗ’akin,kansa duk yayi zafi,d’akin Laila ya nufa ,tana kwance har ta fara barci,taji ana lalubarta,saurin tashi tayi a tsorace ta gansa, cik’in rawar baki yace”plz ki taimaka min ke zan fara yima sati.”
Murmushi tayi sannan ta jawo sa, cik’in zafi zafi ya fara aika mata da sako can bayan ya d’auki caji yana kuka can ya saita ya shigeta da k’arfi dan yayi tunanin itama zai sameta ne kamar Shukara anma ga mamakinsa sai yaji wata irin kara tare da fara tura sa tare da yakushe sa,da kyar ya shige ta dan saida ya barke tantanin budurcin nata sannan ya shiga yana kuka yana sa mata albarka tare da surutai,haka ya dingayi da k’arfi har ya sumar da ita saida ya samu ya biya bukatar sa sannan ya sauka yana maida numfashi tare da wani farin ciki na kawo masa budurcinta hakan yasa ta samu wani b’angare na zuciyar sa ta zauna daram.
Can ya juyo da niyar rungumeta yaji kamar bata numfashi a tsorace ya tashi ya kunna wuta yaga aika-aika da yayi harda jini kadan hakan yasa ya kara jinta a ransa,ruwa ya yayafa mata ta farfado tana kuka da kansa ya d’auke ta ya gasa ta,domin sai yanzu yake jin tausayinta ya huce haushin sa a kanta ita da bata ji bata gani ba.
Ya gasata da kyau tana ihu da komai ya lalaba ta ya gasa sannan yazo ya cire zanin gado ya sake wani.
Tun fitowar sa itama ta fito binsa ganin ya nufi d’akin kishiyar ta yasa ta dakata ta jira sa tana hawaye,jin ihun Laila a tsorace har zata shiga sai kuma taji sambatu Sha’aban hakan ya tabatar mata da yana saman matar sa ne,wannan abun ya kona mata rai,bayan maganganun da ya fada mata kuma yaje cik’in satin ta ya kwanta da kishiyar ta,anma ya akayi ita batayi wannan kukan ba bata ji zafi ba,kuka ne ya kufce mata wai budurcin da ta jima tana tatali yau shine akayi mata rashin mutunci tare da sharri,da gudu ta haye sama ta shiga b’anɗaki wanka tayi na tsarki tana kuka ,can ta fito d’aure da tawul ta rakub’e abun tausayi tana kuka me yasa meyasa,a haka ta raba dare tana kuka har barawon barci ya d’auke ta,cik’in barci taji ana zuba mata wani abu mai sanyi firgigit ta tashi.
Daga barcin wahalar da ta sha,”ke banza kina tunanin yaudarar da kika yimin zata zama a banza tashi maza ,tashi tayi hawaye na bin kumcinta tamkar ba Sha’aban masoyinta ba,zama yayi kan gado da plate a hannun sa da wata kaza,wace tamkar an wanke ta yagowa yayi ya bata yace”amshi ki ci.”
Girgiza kai tayi tana hawaye,domin sam kazar bata burge ta ba,tsawa ya daka mata mai rikitarwa yace maza karb’i kici!”
Da sauri ta k’arba ta tura baki jikinta na rawa yanda taji kazar a bakinta yasa ta furzar bata shirya ba,tana yamutse fuska,wata ya kuma debowa wace komai yaji ,ga magi ga yaji,ya gutsiri kadan ya bata ya kuma tura mata a baki ,ci tayi dan dole anma taji wannan da dadi.
Murmushi yayi ganin ta cinye ta had’e ,tashi yayi tare da aje plate din ƙ’asa,wani kallon raini yake bin ta dashi ,fuska a d’aure cik’in hargagi yace”me kikaji a wannan kajin biyu.”
Jiki na rawa ta d’aga baki da k’yar da tsoronsa yanzu take ji tace”daya da dadi ,daya kuma ba dadi.”
Wani murmushi yayi na gefen baki,tare dakai hannun sa akan sajen sa mai kyau yana shafawa yace” wannan kajin da kikaci haka na same ku tsakanin keda kishiyarki,wannan marar dadin da kika fara ci itace taki wato kece ba dadi,bayan haka kin riga da kin bada kanki a waje,yayyin da wannan mai dadin itace ta kishiyarki,tanada dadi sannan ta kawo mutuncin ta,dan haka karkisa rai a yanzu kinada sauran mutunci ko kima a idanu na.”
Idanunta sun kad’a sunyi jawur jikinta har rawa yake,ranta in yayi dubu ya ɓaci. ta tashi da k’yar ta zuba masa manyan idanunta,tace”Sha’aban ban taba sanin cewar bani kake so ba jikina kake so,a k’addara cewar nasan wani a waje kafin kai cewa nake son dake tsakanin mu kai mai iya boyewa ne ka rufamin asiri,anma sai ya zamana cewar bani kake so ba budurcina kake so,ka sani wannan shairin da kayimin sai Allah ya saka min dan tunda nake ban taba kusantar wani ɗa’a namiji ba,anma yau kaine kake jifana da wannan mugayen maganganun, Sha’aban ka sakeni wallahi na hakura da zama da kai bazan iya ba ace dare na mafi daraja ka jefeni da mugayen kalamai bayan haka bai isheka ba sai ka zo yanzu ka tozarta ni,dama dan ku wulak’anta ni kaida yar uwarka kuma matarka yasa ka nace ma aurena.”
Tunda ta fara magana ranshi ya kara mugu mugun baci,wani irin wawan mari ya zuba mata har biyu,wanda har saida yasa ta kif’e ta bugu da gadon ɗ’akin,ya nuna ta da yatsar sa tare da cewar”ni kaina da nasan yanda kike mai zaisa na aure ki,ke har kinada bakin bud’ewa kiyi Allah ya isa ai ni ya kamata nayi Allah ya isa ba ke ba,to ki sani sakin da kike nema zan baki shi anma fa ba yanzu ba dan sai na gana miki azabar da har ki mutu bazaki manta cin amanar da kikayi min ba.”
Yana gama fadar haka ya fice a d’akin ransa na tafarfasa,kukanta tasha ta gode Allah waya ta d’auka ta kira Yar uwarta Nabila,tana d’auka ta fashe mata da kuka tare da fadin”sister plz kizo kiyi maza kizo zuciyana zai fashe.”kashe wayar tayi
A rikice Nabila ta tashi daga kwanciyar da tayi bisa ƙ’afafun mijinta,tace”dear inaga ba lafiya fa, sister bata cik’in kwanciyar hankali,ni zan tafi gidan.”
“Haba baby gidan Amare zaki haka kema kinsan ai kukan meye.”
“No dear wannan kukan na sister ba na wannan bane kuka ne nake ji mai cik’e da kunci da bakin ciki.”
“Ok muje na kaiki.”
“a’a Dear ka kwanta ka huta kaga tun jiya kake faman aiki ka kwanta ka huta .”
Ta kashe masa ido daya,kamota yayi ya rungume tare da kashe mata ido daya yace”ai a wannan harkar baby ba gajiya na lada ne nayi fa,kuma ke din ce kullum dadi kike karawa.”
Murmushi tayi tare da girgiza kai ,kayanta tasa dama tayi wanka ta ɗ’auki hijabi tasa tare da d’aukan wayoyinta da jakarta da mukulin mota tayi masa kiss ta tafi shi kuma yana mata fatan zuwa lfy.”
Mota ta shiga ta tada tabar gidan tana zuwa ƙ’arfe goma a lokacin Sha’aban ya fita ya tafi gidan su dan gaida iyayensa.bud’e mata gate din akayi ta shiga ta,ta fito da sauri da Salama ta shiga falon ba kowa,direct sama ta nufa da salama ta shiga d’akin kif’e ta ganta saman salaya tanata kuka .”
Da sauri ta rugo ta rungumeta tace”ya Salam Sukura meye haka lfy”?
Kuka Shukura ta sanya tace” Nabila
[…] Nadama Bayan Rabuwa Hausa Novels Complete […]