Matar Aure Hausa Novel Complete
️MATAR AURE ❤️
STORY
UMMY AYSHA
1️⃣&2️⃣
WRITER OF
ALMAJIRIN GIDANA
AURAN YARIN TA
WAYA CAN-CANTA
ZAMAN TASHA
AURAN USTAZ
TAYA ZAN GANE SHI
ƊAN DAKO
ƊIYAR SHEKH
SADAKIN AURE
BA MARAYA
AN NOW
MATAR AURE.
BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM.
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI.
https://chat.whatsapp.com/IjmsWNr38lt6SrpkIyGVn3
WANNAN LABARIN YANA KUNSHE DA AL’AJABI SOSAI,YANA DAUKE DA NISHADI ZALLAR SOYAYYA DA BABU ALGUS ACIKI CAKWAKIYA MAI WUYAR SHAANI,KUBIYONI KAWAI DANJIN YANDA ZATA KAYA.
*Fuska a yalwace da farin ciki suke sakkowa cikin natsuwa daga saman step din,ido kawai yake zubamata yana ganin yanda take cikin walwala da annashuwa da ya dade baiganta aciki ba, daga ya mata alkawarin komawa makaranta islamiya dake bayan layin su.
Akan makeken palon daya kawatu da kujeru na alfarma ya zauna ita kuma ta zame kasa ta zauna fuskar ta nata fitar da Annuri.
Lokaci daya na zubamata ido dan tantance wacece ita?
Masha Allah itace kalmar data fito daga bakina ganin ta so masha Allah, Fara, kyakyawar matashiyar macace da ashekaru batafi 20 ba,shikam saurayin shima hadaddan gay ne wanda daka gani kason naira ta zauna a jikinsa tayi luff,duba da yanayin shigar jikinsa kaɗai da kuma Murzaza fatar sa,shikan sa fari ne tass amma baikai taba.
Yah Sadam Wai yaushe zamu je gida ne ? ta tambaya tana zubamai mayun idonta da suka kasance masu kyau da sheki.”
Kema kinson Abinda hajja tace ai,karmu saki mu doshi gida sai in’ kin kusa haihuwa.
Da sauri ta dukar da kanta wanda hakan yasashi ɗago kanshi ya kalleta da sauri kuma ya dauke kai yana taɓe baki.
Cikin siririyar muryarta mai cike da daɗin amo tace “To Yanzu haka zantazama bazan sanya umma na a ido ba Ya Sadam,Danmi bazaka fadamasu abinda ke ranka ba.
Tsawa ya bugamata yana murtuke fuska kamar bashi ya gama murmushi ba,cikin fushi da zafin zuciya ya nunata da hannushi yace” ba’ayima Sadam haka wallahi,ba’ayi macen ba,wacce ta fikima bata isaba balle ke karama yarinya dake mai kwalwar kifi,Harni zaki zauna kina so ki titsaye? To bazakiba babu gidan ubanda zaki ,kuma wallahi kika sakemun magana zuwa gida makaranta bazaki ba,Daga yau ɗaya na sakar miki fuska shine har kin samu saken da zakimun raini, lallaima yarinya.
Rawa jikinta ya dauka sosai lokaci daya hawaye masu zafi suka biyo kuncinta gabaki daya ,Hannuwanta dake rawa ta hada waje ɗaya ta hau bashi hakuri amma ko kallon ta baiba saima tashi da yayi ya fita a fusace yana banko kofar.
Ga kujerar ta kife kanta tana sakin sabon kuka,murya na rawa tafara magana”miye laifina,yanda akama haka akaiman,miyasa ka kasa hakuri mu tallabi rayuwarmu da hannu biyu yanda tazomana,miyasa ni ina mace na hakura da Abinda iyayen mu sukaimana amma kai namiji ka kasa,miyasa kake kyamatata,minaima? mike garan takarasa cikin ihu tana gwara kanta ga hannu kujera.
A ɓangaran Sadam kau yana fita harabar gidan dakeda masifaffan faɗi ga security kota ina yashiga wata blakc Benz ya zauna yana buga tagumi,Allah ma shedane bai son Yarinya nan,kawai wani abun yanamatane saboda mahaifinta,tabbas ta cika mace tako inah ga kyau ga sura amma yahi duk baya gani ,bata taɓa burgeshiba,uwa uba yarintar ta yake gani sosai ,ina ta isa aure inba tsabar jaraba ba ta ubanta,da yason haka zai kasance da bayyi fatan sanin Dr lukman ba Har karshen Rayuwar sa.
Tsaki yaja tare da Ɗaukar wayarshi ya shiga phone ya gano wata number da akayi save da Sugar ya latsa kira.
Hellow love .
Naji ance daga dayan ɓangaran.
Kina ina yafaɗa yana tsuke fuska.
Gani a gidan mu kwance zuciyata da gangar jikina suna cike da kewarka.
“Hmm yayi ki sameni office yanzu,yana fadin haka ya kashe wayar.
Ihun dadi tayi ta kashe wayar cikin lokaci ta tashi ta dauki wasu magunguna ta bude dan fridge din dakin ta fiddo ruwa tashasu, Tare da tale kafafuwanta ta kwaso ruwan kwaro dake cikin flaks mai tsananin Kauri ta gwalama gabanta kana ta zira wasu kananun kaya daga brah sai pant masu kyau dasukabi bakar fatarta suka lafe ta zurma katon hijjob ta fito .
Yadda Zaki Gyara Budurcin Ki
Amira ina zaki naji muryar wata mace mai tsananin kama da ita ta fada .
Baki ta turo kana tace “Gidan su Rafi’a zan karɓi sako.
Ok to sai kindawo bari nima in dan fita gidan Maman muhammad inyi fira.
Ok sai kindawo tafada tanajin dadi rashin matsawar uwar Tata gareta, kana ta fita da sauri har tana tuntube.
Kai tsaye ta tsaida Napep tamai kwatancen inda zai kaita , Ba musu ya amince tashiga suka dauki hanya har office dinsu inda ya kasance manager ne na siyar da kayan plamber irinsu heater sit bathtub da sauran su, Ma’aikatan wajen duk sun son costumer shi ne shiyasa da tazo ba’a hanata shiga take silalewa ta shige.
A kwance ta sameshi akan kujerar yayi rigingine ya zubama sama ido ,taya zai iya cire wannan kaddararran Auran ba tare da Dr ya saniba,iska ya cika bakin shi dashi yana fesarwa.
Ta dade tana kallon shi baimason da shigar taba kamin tasa hannu ta cire hijjob dinta ta ajiye gefe, tare da karasawa wajenshi tana juya manyan cinyoyinta tayi tsaye gaban shi tana kwarkwasa tare da juyamai ido tace” Loveee”.
Da sauri ya juya ya zubamata ido yana bin bakar fatarta dake sheki da ido,Arayuwarshi yanason bakar mace sosai,harda abinda yasa ya tsani yarinya nan farin ta,Amma yana ganin da bakace da Zai iya daurewa Yayi maleji da ita.
Murmushi tayi tana shafa sajen shi tace” kamar baka cikin farin ciki ? ko kaida yar kwaila ka ne tafada fuskarta na bayyana kishi.
Kamar kinsani inason samun farin ciki daga gareki sugar yace da ita yana zubamata idon shi.
Murmushi tayi tace karka wani damu ina sonka babu abinda bazan ba a kanka,tana fadin haka ta mike ta shige toilet dinshi mai kyau tayi wanka kana ta cire kwaron daga jikinta tayi tsarki da ruwan ɗumi, tana saka hannunta taji gam ta saki murmushi tace naira hamsin ɗina ta biyamun bukata.
Shape-shape ta kammala komi kana ta fito ba komi jikinta.
Tinda ya ganta haka yafara juyi yana kama wandonsa gam ya rike cike da wutar jaraba dake cinshi.
Ahhh Baby karki karni ya faɗa yana jawota da hannushi , Tare da fara bata kiss a zafafe yana murza madaidaitan breas ɗinta dake cike gam.
Zansha, ina so ,abunane ko? yafada yana kafa bakinsa kamar tsohon maye , Yayin da ita kuma take ta bankaromai kirjinta tana murza sumar kanshi.
Sun,shafe awa 30 mnt suna aikata iskancin da suka kware akai kana suka kwanta ba tare da sun tsarkake jikinsu ba bacci yayi gaba dasu.
Sai bayan la’asar suka tashi su duka babu wanda ya gabatar da Sallah, kuma babu wanda ya damu a cikinsu saida taja ya kara kusantar ta kana ya tashi yayi wanka yayi sallah ya fiddo 10k ya bata a wulakance kana ya buga tagumi.
“Sadam” takira sunan shi bayan ta karɓi kuɗin da yabata.
Ina jinki yace yana ɓata fuska.
Miyasa kaki yarda muyi aure, bayan nason kana son kasancewa dani akoda yaushe?
Tsaki yaja kana yace” bazamu taɓa samun zaman lafiya da junan mu ba muddum mukayi kuskuran yin aure,zan zargeki kema haka zaki iya zargina, Kana Hajja bazata Amince da Hakan ba nasani saboda Wannan yarinya da aka likamin, Dan haka kima bar wannan magana kawai yafi kitashi kitafi sai na sake neman ki.
Cikin bacin rai ta mike batare da tayi wanka ba ta zira kayanta kana tafita tana bankomai kofar.
Banza kawai yar isa yace yana kiran Yaron shi akan ya kawomai abinci yanajin yunwa.
Bayan ankawomai abinci yaci ya koshi kana ya mike ya doshi hanyar gidan shi dan 5 suke tashi.
Koda yaje fess ya iske palon kamar koda yaushe.
Ahankali ta fara sakkowawa tana zubamai idonta masu matukar kyau, duk da sun kunbura sakamakom kukan da tasha,kasa ta zauna gefen shi tare da cewa sannu da zuwa Yah Sadam .
“Uhm” kawai yace yana fiddo wayarshi ya hau daddanawa yana chart da Amira.
Yah Sadam…
Meye ya katseta tin baiji ta bakinta ba.
Wallahi yah Sadam ina son mugina rayuwa mai dadi acikin gidan nan,dan Allah koda baka sona kayi hakuri muyi zaman amana,ka kula dani amatsayina na ya mace mai yawan rauni,kabani shawara amatsayinka na yayana kuma jigona,bani da kowa ayanzu sama dakai,kajani jikinka kabani farin ciki koda kwatankwacin cikon cokaline.
Wata irin dariya Yayi cike da iskanci yake karemata kallo sama da kasa.
Yace jinan Husnah,Na taba zuwa kofar gidan ku nace a kirawoman ke da sunan muyi taɗi ko soyayya?
Kai ta gilgiza Alamar A’a.
Yace’ To wajibi ne ki shirya ɗaukar duk abinda idonki zasu ganemiki.
Na farko dai wallahi billahi bana sonki bana kaunarki kyanki baidameniba ,,Hasalima kama kikeman da mayu,
Na biyu kuma banason farar mace dan ban shirya karar da azzikinaba akan laulayinta,na ukku bakincikin yanda kike cinyemun abinci bana karuwa dake nike wallahi.
Cikin rawar murya ta mai shirin kuka tace kayi hakuri Yah Sadam to karabu dani ,Tinda ina cutama daka kasance da abinda bakaso kwara rabuwar mu.
Tsawa ya dakamata sosai harta fadi tsabar tsoro kana ya nunata da yatsanshi bakinshi na ɓari yace “Ba rabuwa tsakanin mu har abada,saboda ubanki yamun abinda som bai cancanci haka daga gareniba,wanda wallahi da baya zata dawo gaba da zan kasance taƙadari agareshi ,ta yanda sai ya tsane ni yaji baya sha’awar haɗa zuria dani,amma inah nariga na makaro,yaga wallena Tinda har ya iya cusaman ke .
Ni wallahi kwarama in’saki makaranta inbar ganinki gabana ya fada yana mikewa ya fita.
Kuka tasa sosia tana dafe fuskar ta, Innalillahi wa inna ilaihi Raji’un,Abbah kaga abinda kajaman kau,kaga adalilin kamasa halacci ya butulcema ko, Abbah bayasona baya kaunar ganina Abbah, inama ace kaganema idonka yanda akema Yarka haka, ta karasa tana rushewa da kuka.
Yana fita kai tsaye makarantar dake bayan gidanshi ya taka ya shiga,lokacin duk an tado dalibbai.
Saida ya bari sungama tafiya kana suka gaisa da Headmaster makaranta yace Malam ina son inkawo iyalina makarantar nan ina fatan akwai ta MATA’n AURE?
Yace” kwaraiko akwaita asati suna iya yinta so biyu wasu kuma sunayinta so hudu, Alhamis, Juma’a, Asabar, Lahadi, yadai danganta ga irin hidimarka kason mai aure ta banbanta da budurwa.
Yace hakane amma naso ace duka ranakunne wallahi .
H/M Yace mai ai ba komi saika ɗaukar mata na kwana hudun.
Bashi da xaɓi sai haka anan ya tambayi time yace mai zata iya zuwa karfe 9 na safe zuwa karfe 1 wasu kuma sukanzo goma dan dama goma muke farawa.
Yace ba damuwa nagode anan ya fadamai kalar kayan da zaimata ya karbi form ya cikemata kana ya juya ya tafi yanajin takaici tare da fadin dama ta yan’matan na saki shegiya, da har tahfiz sai kindinga zuwa da kiyi zaune ki cinyeman abinci bana karuwa dake..
Saida yaje wani shagon Abokinsa mai sayar da kayan Hijjob dake kusa da wurin ya yankarmata aka Ɗinkamai kana ya dawo gida, tana zaune kan abin sallah tayi shiru.
Da karfi ya tillamata kayan suka daki fuskar ta.
Azabure ta mike tanamai sannu da zuwa.
Yace gasunan na maki komi jibi Alhamis ki shirya kitafi,kuma takwas nikeso kibar gidan nan ko bakwai kije ki share masu azuzuwa.
Gabaki daya damuwarta ta nema ta rasa tsabar farin ciki, shekarata daya agidan bata taɓa fita ko kofar gida ba, bata da hurumin fita ko harabar gidan saboda ya hana, Amma gashi yanzu cikin ikon Allah zata fara fita itama taji iskan Duniya.
Zubewa tayi kasa tahau yimai godiya da sanya albarka baice komiba ya haye sama.
Anan ta shiga duba kayan taga daidai jikintane ihun murna tayi tasanya Hijjob din ta ganta har kasa, farin cikinta kawai zatana fita ta hadu da mutane amma kullum cikin gida ita daya kamar mayya, ko waya bata da ita saboda yana takaicin ya saimata ta samu abokan fira ko Takai korafin sa wajen dangin ta Abinda baya fata har Abada.
Kagare take ranar da zata fara zuwa tayi ta shirya tabi santa.
Shikam bayan yashiga dakinshi yayi alwallah yayi sallah shi daki yana idawa ya ɗauki wayar shi tare da kiran Amira, Bayan ta ɗauka yace” meerah yaufa ina son ganin kin kwana a gefena dan yau kinyi dadi na musamman miye sirrin?.
Tace” Hmm Sadam kenan, ina ita matar taka da kake fadin haka?sanan bakasona da aure amma kana sona da iskanci,kana babu inda zanje takashe wayar.
Ranshi ya ɓaci harshi zata kashema waya Sai kace kyauta yake cinta, hakan yasa ya mike afusace ya fita ya ɗauki Titi har Hamada hotel inda yan iska maza da mata ke taruwa yayi parking motar shi, yana zubamasu ido,matane gasunan da maza cikin shigar banza,in namiji kakeso in mace kakeso duka dai gasunan kowa juyi yake yana rausayawa.
Jin an’kwankwasa glass din kofar sane yasa ya zuge glass din tare da kalan wata yar gajera mace Black beauty tasha gashin doki har wajen kugunta, tana sanye da bakar riga body hug da dan mini sket daya fiddo tafka tafkan cinyoyin ta.
Cikin fari da ido da karairaya tafara magana”Sunana Zuma abar lasawa ga kowa Ɗan saurayi,dan haka in ba damuwa muje Alasama kamar Akasaba lasama maza masu aji irin ka.
Kai ya ɗagamata kamar tsohon maye yana buɗe mata gaba tashigo tana yauki tare dayin ƙass ƙass da chingum ɗinta, taɗan karkace tana bude cinyarta wanda sauran kaɗan ya saki stearing motar ya daki motar gabansu ya taka burki da karfi yana sauke ajiyar zuciya.
Hmm kabi sannu zaka lashi Zuma kaji ko, inma kwana zanyi dakai bani da matsala saidai ni mai tsadace duk kwana daya 50k ne kacal ,inka Amince, saboda kudin da nike kashema wajen kenan duk sati na duniya kaga kau dole yayi tsada.
Ba malatsa yace yana kara gudun motar.
Yah haka Malam, nasa hotel zamu tafaɗa tana kallon shi.
Aa gidana zamu yace mata kai tsaye,kagare yake su isa yaci banza dan daga ganinta zatai zaki.
Ido taɗan fiddo tace baka da matane?.
Atakaice yace” ina da ita amma ba matar so bace, bani ita akai dan haka ina da right din yin yanda nikeso agidana tinda ba na ubanta bane .
Murmushi tayi dan hakanan gayen ya burgeta daga ganin sa tsaye yake da kafar sa kuma wanine Acikin manyan masu hannu da shuni.
Suna isa mai gadi ya buɗemai gida yayi parking suka fito.
Palon ya buɗe suka shiga daidai lokacin da Husnah ta fito hannuta rike da kular da tayi taliya da manja dan baya mata cefane Yanzu Sunkai wata Ukku kullum sune cimar ta, Garin kwaki, Taliya, manja, shinkafa .
Ganinshi da wata mai shigar banza ya daga hankalinta, hakan yasa har turgudewa tayi garin kallon shi.
Itakau zuma murmushin kissa ta saki tana sake bankadomai breas dinta da sukakai kan jariri girma.
Lafiya kika zubaman ido kina kallona? yace a fusace.
Yah wace wanna? ta tambaya bakinta na rawa.
Karuwatace ya bata amsa batare da yaji ko ɗar ba.
Wani duhu ya mamaye idonta wanda yasa lokaci daya ta tafi tafadi tim kasa.
Shikam tsaki yayi yace allah yasa ki mutu Yal’bura uba in huta,inba iskanci ba kiyi kishi da wanda bai damu dake ba,har abada ahaka zaki dawwama Bazaki son daɗin Kowane namiji ba jarababba kawai. .
Zuma kau tace” Baby wannan Yar Teddy bear ɗin taka akwai kishi, toko Tinda ta wuce kamin ta dawo hayyacinta muyi abunmu anan palo? Takarasa tana Ɗagamai gira ɗaya damai juyi da idanuwan ta.
Ba musu ya dagamata kai yana cire rigar shi.
Wannan littafin 300 ne gamai buƙata Yaman magana ta wannan layin 07038423451
❤️ MATAR AURE ❤️
NA
❤️UMMY AYSHA ❤️
3️⃣&4️⃣
“”Tik sukai a palon ba tare da tsoro ba ko farga ba, kana ya fara wasanni da ita inda taga baison komiba akai ta tunkuɗashi kasa ta haye kanshi tafara gigitashi da siddabarun su na Yan duniya.”wani irin ihu yake yana rike kanshi jin duniyar na juyawa dashi tana shawagi dashi tsabar masifar daɗi dake ratsashi kota ina.
Ko alama ya manta inda suke dagewa yayi yadinga kwarara ihun da mai gadinshi kanshi saida yaji ,Sadda ya doso palon ne yaji yana faɗin “kinfi amira daɗi, lallai kincika zuma wayyo yau nasha zuma ganima a cikinta, cigaba zuma, kiyi yanda kikeso dani zumatahh Yakarasa yana jah da karfi alamar yana cikin shaukin abun.
Kai kawai mai gadin ya gilgiza yana fadin “Allah ya shirya kana ya koma bakin get ya cigaba da sama redio sa batter.
Tinka akai ko ina yafara wani irin dripping tsabar balai,jin jijiyar shi zata tsinke yasa ya hankadata zai haye kanta ta watsar dashi ta hau kanshi tana kama jijiyar sa tafara sukuwa akai.
Ya salam .
Wani furgitaccen ihu yafara wanda yasanya Husnah falkawa a zabure tana kallon Inda take a zube ƙasa kusa da Dinning , Ga abincin data ajemai duk ya zube akai.
Azabure ta juya jin wani sabon kuka da sukeyi na daɗi su duka.
Da sauri ta dauke kanta jikinta na daukar rawa dan tinda take a rayuwarta wannan ne karonta na farko dataga mace tsirara da namiji..
Da sauri ta mike har tana faduwa tayi kiching,tana shiga ta zube kasa ta fasa kuka tana dafe kanta dake barazana fashewe,”Yau ni Asma’u miye zangani haka,wanda ke matsayin mijina yake zina da wata agidana adakina akan tsarkakan kujeruna,Hazbunallahu wani imal wakeel,Abin naka yah sadam har yakai haka? Tinda Nike dakai bantaba ganin kayi waya da wata mace ba amma yau gaka dakina kwance kana saduwa da wata ni gani agidan ka amatsayin MATA AURAN ka ta sunnah,wani irin zafi da turirin bakin ciki ke fizgarta,Layin da wukakenta ke kai ta zubama ido,inda takeji aranta inama tana da karfin zuciyar da zata iya tashi ta ɗauki wukar nan Ta Dinfare su,da saitaimasu lahani su duka, Tinda take da Sadam bata taba jin tsanar shi aranta ba kamar yanda takeji a yanzu ,ita dai tason cewa baya sonta bata sonshi an’dai masu aure ne kawai amma bata taba tinanin cewa abin nashi zai iya kawoshi haka ba,ita ko rashin kulata da bayayi uzurin da tamai na tason yana matsayin Yayan tane bazai iya cewa zai kusanceta ba, Amma abin takaici gashi kwance da wata karuwa agabanta baya kojin kunyar Allah Balle ita banza Wofi.
Saida tasha kukanta ta koshi, Takai karfe goma na dare kana ta bar jin ihun su,anan ta lallaɓa ta fito daga kichin ɗin indama suke bata kallah ba tasamu a Daddafe ta haye sama ta shiga katafaran dakinta mai dauke da tangamemen gado tasamai key ko kaya bata cireba ta fada akan gado tanajin yanda zuciyar ta ke bugawa da sauri da sauri.
Lumshe ido tayi saida takai wajen awa biyu Kwance kana ta mike ta shiga toilet tayi wanka ta dauro Alwallah ta fito.
Rigar ta kawai tasa ta fesa Turare ta ɗauki hijjob ta hau kan Dadduma ta fara sallah tana neman sassauci awajen Allah game da irin abinda takeji a cikin zuciyar ta.
Sai ƙarfe ukku saura na dare ta sauka daga kan Abin sallah nan,kamar an tsikareta ta tashi ta isa ga tafkeken mirron dake Ɗakin Tayi tsaye.
Rigarta ta cire ta yar tare dayin tsaye gaban mirron tana kare ma kanta kallo Tin’daga saman fuskar ta Har ƙasa, Dan tanaso tagano naƙasun dake Tattare da ita, wanda som baya burge Sadam Har yafara kula karuwai yana kawo su Gidan Ta..
Farar fuskarta mai ɗauke da Siririn hanci har baka ta zubama ido,ga bakinta ɗan karami mai shafe din kwai, lips dinta pink yarr masu haske sosai kamar ta shafamasu janbaki,girarta cikakka kamar yanda fuskarta take acike, dan ita dai ba ramamiyar bace acike take damdam masha Allah, kuma Ƙibar ta bamai yawaba dai-dai misali dai babu inda ba tsoka a jikinta.
Breas dinta dake cike dam masu gindin tasa ta zubama ido,A tsaye suke dam gasu da fadi sunyi curr a kirjinta, Farare tass dasu matsu tsananin taushi ,Tafkeken Hips dinta dake bude ta kallah tasake dubawa Dan faffaɗane so masha Allah,fatar ta kadai abar sone ga namiji mai hankali dan a murje take tass sai sheki take .
“Miye na rasa tafada tana sakin kuka tare da sanya hannu ta tattaro dogon gashinta madaidaici dayake har saman kafadarta ta tufke.
Yah Allah kafini sanin abinda ke gaba a wannan zaman AURAN namu, Allah ina rokonka ka bani mafita cikin sauki, Allah ina rokon ka kabani Dan gana daga sabon halin da Sadam ya ɓullomun, Allah ka bani ikon yima mahaifina biyayya dan zatinka Allah,Allah ka haneni saɓonka kakuma tsarkake gaɓɓai na daga saɓama,Allah ubangiji kafini sanin Yanda nike kyamatar Zina a rayuwata ,ALLAH kayi naka ikon Akaina karka bama Sadam Damar sha’awata ko watan Wata rana.
Rigarta ta mayar tana lafewa bisa gado,Ta daɗe ido biyu kana Tayi Addu’a ta kwanta, Asubar fari ta tashi tayi Sallah tayi azkhar kana ta sakko kiching dan jin yanda yunwa ke ɗibar ta dan tin jiya bataci komi ba.
Gasarar koko na kanti dake cikin wata leda ta ɗakko ta dama ɗaya kana ta zuba sugar ta haura sama har lokacin idonta bai sauka ga inda suke ba.
“Ke” Sadam ya kirata a tsawace.
Ko ba’afaɗamataba tason da ita yake.
Ubanmi kikema Ɓuruntu tinda safe mayya Abinci, tashin farko ki ɗauki abinci ki dannama cikin ki Aciciyar banza, kin’wani zo kin tadamu muna bacci ya fada a fusace.
Kasa ta zame ta zauna batare data kalleshi ba tace” ina kwana.
Ke ɗago kanki ki kalleni ko kifasa zuwa makaranta nan gobe wallahi ,uban’miye kike wani Sissina da kai kamar munafuka, ko dan kinga naci wata shine kike kishi ? Ashe ke dabbace da zakiyi kishin wanda bai damu dake ba, To miye ribar boyemiki,wakkahi kwara inji kunyar yarana na office da inji kunyarki,da in’dinga Taushe yaran mutane office dina kwara in’kawosu gidana inyi abinda nikeso, ke kinson bana tsoronki bana shakkar ki ko? infact ma banajin kunyar ki, Kedai din ce bana sha’awa zan iya holewa da kowa agabanki,kema in kina da bukata kiyi magana akawomaki wanda zai ciki banza kawai mai suffar munafukai.
Tinda ya fara magana bata dago kai ta kalleshiba sai a kalmarshi ta karshe.*kema inkina da bukatar wanda zai ciki kiyi magana asamo miki* “Innalillahi wa inna ilaihi Raji’un Yah sadam ni kake fadama haka tace jikinta na rawa.
“Na fada karya nayi ,ba Baƙin ciki kikeba ina ciyar da ita daɗi amma ke banbaki Ba? To nafi karfinki, nafi karfin wannan banzan ƙugun naki.
Dariya zuma ta saki tana sake shigewa jikinshi tasa hannu ta warware ɗan towel din daya ɗaura tare da tusa hannuta cikin jikin shi .
Atare suka lumshe ido yana karkata kanshi ta hannu damar ta ya kamo Na shanunta guda ya wullah a baki yana sakin nishin daɗi.
Da sauri ta mike ta haye sama zuciyarta na kara tsanar Sadam sosai, Tsanar da bata taɓa tinanin akwai wanda takemashiba duk duniya..
Afalo kau ɗan wanka dayayi da niyyar yayi sallah saida ya lalace dan saida suka sake aikata masha’arsu kamin su zube ƙasan carpet suna sauke numfashi.
A’hankali ya juyo ya zubamata Jajayen idanuwanshi dake cike da fitina.
Gira daya ta dagamai tare da fadin” Yadai Sweet?
“Zaki iya zama dani a cikin gidan nan ? Dan bana bukatar kowa ya sake wata mu’amullah dake saini kaɗai, zan baki ko nawane ,zan miki duk abinda kike so in’kin amince,nasha mu’amullah da mata kala kala amma bantaba samun wacce nike gamsuwa da itaba sama dake…
Murmushi tayi tana kallon sajen shi dake burgeta takai hannu ta shafa wajen ta ce “Na amince indai zaka cika alkawarin da kamin na ɗauke bukatuna Banda matsala da hakan.
Kai ya jinjina yana jawota jikinshi ahaka sukai bacci ba tare da damuwar da ko sallah Asuba da basuyi ba.
Dakyal Husna tasha Kokon ta tana gamawa ta kwanta take baccin da bataiba ya ɗauketa,koda ta tashi zuciyarta duk ba dadi wanka tayi kawai ta gyara dakin da baya da datti ta zauna ta ɗauki Alkur’ani tayi karatu sosai kana ta ajiye Ta shiga Addu’a neman kariyar Allah daga irin zalincin da Sadam ke mata.
Karfe 2:30 suna kwance makale da juna wayar shi dake gefe ta shiga ring.
Cikin bacci ya jawota ya Ƙanga a kunne batare daya kula Da mai kiran ba ya ɗauka “Hellow”Yace yanayin shuru.
“Hallo Sadam, kaga shegen mai gadin nan naka da kanshi kamar Allon Ƙirya ya taremu bakin get nida uban matar ka wai bari afaramana iso kamin mushiga, Sadam nida gidan jikana ? Nice fa Hajjan ka sai kuma Dr Lukman Uban matar ka, shida gidan yarshi sai ace sai an nema mai iso,Bafa daga nan kusa mukeba fa…
Ai tinda ta faramagana ya zabura ya mike yana Ɗaɗama Zuma duka. azabure itama ta mike.
Hallow bakajina wai shege inata zuba kamar Futsarin Arne kayi shuru sai nishi kakeman kamar kwarto?.
Cikin rawar baki yace Hajjo kun shigo garin ne inzo in Ɗaukeku ya fada a rikice.
Garin ubanka ina fadama gani harabar gidan ka amma wayan’nan bakaken yan iskan daka ajiye sun hanamu shigowa musamman wannan mai gadin naka dake da karamin kai.
Innalillahi wa inna ilaihi Raji’un ya ce a rikice tare da mikewa ya kashe wayar ya ɗauki kayan shi daya cire jiya ya mayar afusace yace da zuma “maza kwashe kayanki ga dakina cen dakin hau Upstair hannuki na haggu kishiga in kin shiga ki kulle kuma ki shige cikin wadrop ga Kaka ta nan.
Fuska ta yatsine zatamai magana ya dakamata tsawa tare da faɗin” kiyi abinda nace Kaka tace da mahaifin yarin yarcen ko so kike asirina ya tonu?
Batare data damu data sanya ko towel ba ta mike tana tafiya tana juyamai mazaunai tayi hanyar step din, Nan taga dakin shi ta shige abinta ta rufe tare da kwanciyarta kan makaken bed ɗinshi ta fara baccin ta cikin natsuwa.
Shikam duk jikinshi rawa yake dakyal ya bude kofar ya fita.
Anan yaga Hajjo nata nuna Baba mai gadi da hannu tana fadin saita tsinkamai mari kuma ya gama aiki A gidan jikan ta Bari dai ya fito.
Mai gadi hakuri kawai yake Bata a rikice danshi yason ba Alkhairi zata iskeba in tashiga kuma shima Sadam ɗin zai iya korar sa inya gansu kwatsam.
Murmushin yake ya kakaro yamata yana haɗe hannuwansa duka biyun yace “Affuwan Hajiyarta sannuku da zuwa ina Abban yake ?
Harara ta watsamai kana tayi tsaki tayi cikin gidan tana kiran “Asama’u,Mau, Husnene .
Shikam kai ya sosa ya isa wajen Abbah dake zaune cikin Katuwar jeeb dinshi cikin kamala fuskar nan tashi daka ganta kaga Husnah, kyakyawan Dattijon bafulatani mai cikar haiba da kwarjini gami da kamala,kana ganinshi kaga kwanciyar hankali da natsuwa a tattare dashi.
“Abbah sannu da zuwa Sadam ya fada kanshi a kasa yana budema Abbah mota.
Ahankali ya zuro ƙafarshi ya fito cikin wayewa da kuma farin ciki ya bashi Site hug irin na cikakkun yan boko nan, Tare da kama hannushi daya yace” Sadam kuna lafiya ko,Kaga mun dako muku sakko ko,kason Hajja akwai matsawa wai jiya tashiga da daddare take ceman tayi mafalki Husnah na kuka tana kiranta wai tana cikin mawuyacin hali inyi shiri muzo.
Nace mata Aa sharrin mafalkine kawai aini nason inda na bayar da yata dan haka ko bayan raina Banda matsala.
To shinefa ta matsa akan mudaizo to anan na gane kawai so take ta ganta..
Murnushin yake yayi jikin shi na rawa wanda saika kula zaka gane kana yace” Abbah tana nan lafiya ka shigo.
Atare suka shiga palon Ɗaya daga cikin security ya karɓi key Abbah ya shigo mai da motar sa har compound ɗin gidan.
Abbah ya zauna akan one sitter dake wajen yana dan kishingiɗawa tare da burin ganin yar tashi da yayi tsawon shekara daya baisata ido ba.
Hajjo kau bayan ta gama kwalamata kira taji shuru ta nufi sama.
Husnah dake kwance taji ana kiranta kuma kamar murya data sani hakan yasa ta fito da sauri.
Suna hada ido da Hajja ta daka tsalle ta rungumeta tare da fashewa da kuka da bazata iya cewa kona miye ba.
Arikice ta fara faɗin” miye,, ni dama raina yabani kina cikin matsala wallahii minene na kuka keda zakiyi murna yar nan.
Hawaye ta share tana kama hannuta suka shiga ɗakin ta dan bata fatan sakkowa palo taga Sadam.
Hannun Hajja ta murza kana ta sanya hannu ɗaya ta share hawayen ta tace “Hajja nah ina kwana, ina kukane na farin cikin ganin ki,kullum kewar ku nike ina kewar gida ina kewar Umma nah, Ina kewar Abbah nah, Ina kewar Aunty meenah da Aunty Aysha da Dan Autan mu Saleem.
Hajja ma kuka ta fashe dashi tana kama gefen mayafinta ta sharce hawaye tace” nice nan najamaki Husnah danace sai kinzo da goyo ,ki yafeni kinji gashi nagama har yanzu cikin naki kamar Bayan Randa ashafe yake ko alamar ɗagawa baiba balle musanya rai, anya lafiya kuwa? Kodai bashi da lafiya Sadam ɗin, ko kuma tsanki gareki?.
Kasa tayi da kanta tana murmushi tare da kawar da zancen tace “Ya Abbah nah yana lafiya Hajja?..
Ido ta gwalo tana kama hannuta tace “muje kasa yana cen nama manta dashi ne fa mukazo.
Ai’jin mahaifinta yazo gidan yasa aguje ta mike tama riga Hajja sauka tana sauka suka hada ido, Wani irin rauni da bege gami da kewa ta dirama ta lokaci ɗaya, hakann’ yasa cikin wani Azababban gudu tayi kanshi bata tsaya komi ba ta faɗa jikinshi ta fara rera kuka sosai kamar an aikota,duk wani kunci gami da damuwar da take cikin gidan nan suka fara dawomata, kuka take sosai Abbah na shafa bayanta yana kuma jin kukan nata har cikin jikin shi.
Am sorry! am sorry Husnaty Abbah kinji,kiyi hakuri kinji daina kuka ke yanzu kin girma,daina kar saleem yasanu labari ya miki dariya kinji yar albarka, Yi shuru in’kuma so kike intafi shikenan bari in’tafi.
Nadaina Abbah ta fada tana ɗagogo fuskar ta dake cike da hawaye, karaf idonta ya sauka a cikin na Sadam daketa mazurai hankalinshi tashe, gani yake shikenan Asirin shi ya tonu,kai inama amfani duk basu tashi zuwaba sai jiya dataga abinda yake aikatawa kiri kiri, Allah kasa ta rufamai Asiri kar ta tonashi ya shiga Ukku ya lalace a wajen Abbah da wane ido zai kalleshi? .( Sadam Allah yakamata kaji tsoro ba mutum abokin halittaba Allah ya shirya).
Abbah kau ganin kallon da takema Sadam kamar na tsanane yasa yace Husnaty lafiya?..
Da sauri tayi ƙasa da kanta tana zamewa ta zauna tace” Abbah nah ina kwana.
Amsawa yayi yana tambayar ta ya gida.
Tace lafiya kalau.
Wata ajiyar zuciya Sadam ya sauke, wanda Hajja mah dake zaune saida ta kalleshi tace “kai lafiya.
Lafiya kalau yace yana zazzare ido…
Anan suka shiga gaishe gaishe da tambayar bayan saduwa.
Mikewa Husnah tayi tace. “bari akawo maku ruwa .
Hajja tace” ke Husnah babu ruwan da zaki bani maza shiga kiching kwasoman ko abinda kuka ragene in’sama bakin salatina,tsabar jaraba da kuma son ganin ki yasa bansama cikina komi ba tin safiyar yau haka muka kamo hanya daga Jigawa har KATSINA ..
Kallon sadam tayi wanda shima bakinshi rawa yake ga kuma irin kallon dayaga tana aikomai na yabasu amsa yasashi gyaran murya tare da cewa.
“Hajja bari in fita in samo miki,Dan yanzu gidan namu ba kamar da bane,Tinda Allah yasa ta samu ƙaruwar juna biyu wata biyar daya wuce ta daina cin komi sai kayan kwalama su taliya koko ko tea batasha,to kuma cikin na wata hudu Ta damo kokonta datakesha ba dare ba rana taga kyankyaso ta zame ta fadi mafari ya fita kenan saidama akamata wankin ciki ,Dan saidama na biya wata Sister makwabciyar mu da batajima da tashi ba tazo gida tana kulaman da ita, Dan batamafi sati ɗaya da komowa Normal ba, to har yanzu dai ban fara ajiye kayan ba Dan naga bata sha’awa.
Ai nace ba damuwa yanzu za’a iya kawomiki ko Husnah? yace yana kallon ta..
Tinda ya fara danno karyar shi take kallon shi cikin tsananin mamaki yanda yake fesa ma iyayenta karya a gabanta *Ciki fa*
Kai lallai duk inda take tinanin Sadam ya wuce nan.
Guɗar da Hajja ta sakine yasata dawo hayyacinta ta kalleta anan taga Tsohuwar ta dage tayi sujjada godiya ga Allah.
300 gamai buƙata yamun magana ta Whatsapp number nah 07038423451
[…] Matar Aure Hausa Novel Complete […]