Littafan Hausa Novels

Tsarabar Amare Sirrin Ya Mace

Tsarabar Amare Sirrin Ya Mace

 

 

 

 

 

 

 

*SIRRIN ZAMAN AURE*

 

TSARABAR AMARE

 

zamu fara ne dayanda amarya zata gyara jikinta har zuwa ranar aurenta Wanda wannan ranace da akeso ta fito tsaf gwanin sha awa Wanda na fitar da wannan topic din ne saboda duba da yanda kowacce idan ta tashi nata gyaran jikin se ta bari se anzo daf da bikin wata sauran ma sati 2 Wanda awannan lokacin lokaci ya kure bazaki taba samun accurate result ba ,domin agaskiya asalin gyaran da akeson kiyi anason kifara ne daga sauran wata uku wasu ma sauran 6 month suke farawa amma de ke duk tsanani kar ya wuce sauran wata uku biki zaki fara naki gyaran saboda awannan lokacin kina da chance sosai koda ace kin Shafa wani abun ya bata miki skin dinki zaki iya replacing da wani daban hakanan koda wani hadin dakikayi be karfe ki ba nanma zaki samu kisake chanja wa kuma daman kyaunta duk wani chanji da kk son gani alokacin yakai wata uku ananne zaki fi samun kyakkyawan sakamakon gyaran da kikayi.

Sirrin Zamantakewar Aure

Gyaran amare suna nan dayawa Wanda zan lissafo miki su dukka in fadi miki yanda zakiyi Wanda inason kifara su daga yau da kanki har lokacin da za ashiga asalin satin bikin wannan ma idan kinga zaki iya sekiyi idan kinaso se kije gurin gyaran jiki su miki na sati guda.

 

Kedae ki tabbatar dazarar kin fara gyaran nan acikin wata guda kifara ganin changes idan har babu chanji gaskiya kimin magana insan INDA matsalar k.

 

1. SHAN RUWA🥝

 

A duk lokacin da za ayi magana akan gyaran jiki dazae Sa laushin jiki da kyaun fata to dole ne afara da maganar kara level din shan ruwa dakike yi akullum koda ace kinasha to yakamata awannan karon ya karu kamar da cup 4 kowacce rana kyaunta ace kina iya shan 8 to 10 cups na ruwa kowacce rana bawae dole se kinci abinci ba a a koda babu abinda kikaci ma zaki iya kiyi tasha Wanda kuma shi ruwan nan anason idan kina da hali kisamu asalin bottle water tsaftace kidinga shansa se ki ajiyeshi carton kina sha sosai saboda shi besa yawan fitsari hakanan besa ka cuttutuka kinga ga tsafta ga rashin fitsari zakiyi ta shansa sosai kowacce rsannidan kinga shan ruwa sosai ze dinga baki wahala se kidinga blending fruits zallansu da ruwa kar kisa sugar aciki se yazamto miki kamar ruwa shima kidinga shansa kamar cup 6 arana shima gaskiya ze gyara miki fata sosai idan har kika dimanci shansa dayawa kullum kullum amma kar kice wae zaki dinga shan juice na kwali ko kwalba domin shi gaskiya idan kika cika yawan shansa ze saka miki katon tumbi ko kuma basir ko angurya se kiga anzo gurin sex kina bada matsala saboda haka ki kiyaye duk wani watery Abu dazaki kai cikinki banda wadanda aka kara musu sinadarai akai yazamto kawae natural abubuwa zaki dinga sha sannan kiguji sugar gaskiya domin ze dinga cinki ta kasa yana kulle miki Mara lokacin sex saboda ke sabon shiga CE shiyasa zakiga amare dayawa suna complaints akan sex zaki ne yake musu yawa se ya kwanta amarar su se lokacin sex kiga tanajin gurin kamar ze balle don zafi kuma irin wannan yana hana maza suji asalin kololuwa na sex saboda zaki kulle ta karshe duk dama zanyi Karin bayani akan hakan atopic dinmu na tsuma jiki koda zumace zaki siya ki tabbatar bata da sugar aciki asalin original ce

 

 

 

2. ABINCI🥝

 

Dole ne sekin fara gyara daga cikin sannan kidawo waje saboda haka abinci kowacce yadanganta da abinda kike ci ne amma de lalle ne kidinga cin isasshen abinci kar yanayi na makaranta ko zuwa aiki ko wani guri yasa kidinga fashin cin abinci domin shi abinci dole se dashi ne duk wani sinadarai dazaki sha zasuyi miki aiki saboda haka kikiyaye sosai kuma kidinga cin lafiyayyun abinci dazasu kara fidda miki shape yazamto kowacce rana kina hada salad meyawa kicinyeshi ,kar kicika cin abinda ze birkita miki ciki don kuwa shifa ze dinga rage miki ruwan jikinki ne ,kidage da cin kayan dadi sosai awannan watannin.

 

 

 

3. SINADARAN GYARAN JIKI🥝

 

to anan fa matsalar take don gaskiya awannan yanayin idan har kinason kiga best result dole se kinsha supplement na gyaran jiki masu ciko da mace saboda anfison aga amarya acike bazaki gane dagaske nake ba se kin zauna nan awaje namiji yagama tsaraki yana CE miki kin hadu kina jin kanki kawae se ranar first night zaki fara ganin chanji afuskarsa dazarar yasaka hannunsa akan breast dinki yaji ko hannunsa basu iya cikawa to nan kam fa se ahankali don a irin mazan yanzun nan wani alokacin ma zefara miki complaints din yanason nono ,saboda haka shawarata agareki karkiyi wasa da nono yar uwa domin kukam ma yan mata shine babban jarinku saboda akwanakin farko wlh maza basu jin dadin sex kasancewar ke sabon shiga CE kuma akulle gurin yake zakiga sex din bae wani armashi sosai idan saurayi kika aura kamma lokacin dukkanku kwamacala zakuyi tayi sedaga baya zaku fara gane asalin dadin shiyasa akeson ace kina da breast sosai dazae dinga Jan hankalin shi sosai tunda sex din alokacin bawani armashi har se ansaba to kinga atleast zae samu wani abun dazae dinga janye mishi hankalin shi don gaskiya maza suna matukar jarabar taba breast kuma duk azatonsu yanda suke ganin girman shi arigarki haka yake azahiri shiyasa nake baki shawara don Allah tunda akwae hanyoyi dayawa na Karin nono karkije mishi dasu fici fic. Yanzu nidae shawarar dazan baki tafarko akan gyaran nono shine kisamu centrum ki gwada shan na wata uku dinnan Ahankali zasu cicciko koda kina dasu daman can zakiga jikinki yadan ciccika gwanin sha awa saboda akwae

 

Saboda haka koda bayanshi ma akwae wasu supplement dazasu kara miki kyau lokacin aurenki yakamata kinemo asalin original kisha domin yawancin mata dakike ganin jikinsu sumul sumul kamar su sukayi Kansu kigansu kamar alashe yanzu duk su suke sha shikuma gaskiya beda side effects dayawa domin suna kokari gurin inganta shi sosai

 

 

 

4. SHAFE SHAFE🥝

 

Sai kuma ananne matsalar take don kowacce damuwarta ta mulka abun dazata ga immediate result ne Wanda nikuma INA sake jaddada miki kiyi kokari kiyi maintaining din asalin skin colour dinki kar kice wae zakiyi dabarun dazaki kara haske kije ki ranar biki aga fuska fara jiki yayi baki ko ko INA yayi different colour se kace wata Aljana

 

*SIRRIN ZAMAN AURE*

Add Comment

Click here to post a comment