Matsanan Cin Zafi Lokacin Jima’i Ga Amare Ba Yana Nufin Matsala Ba
Lokacin da AMARE wadanda basu dauki lokaci mai tsawo ba da aure sukan samu wani matsala ta jin zafi musamman ga amarya a karan farko to wannan ba wata matsala ko cuta bace kashi 95% na mata dole a samu wannan.
Lokacin da mace ta fara kusantar da namiji a rayuwa bazata iya samar da ni’imar da zata magance mata wannan matsalar ba ta jin zafi lokacin saduwa.
Tsarabar Amare Sirrin Ya Mace
Lokacin da ango ya kagara yakai ga amarya yana matsa lamba da haifar da kura kurai na juma’i a karan farko a rayuwar sa kamar rashin sanin ma ko fahimtar hanyar cervix din da sauran su duka wannan yana haifar da jin zafi ga amarya dama angon a farko farko rayuwar aure.
Idan ba ayi auren soyayya ba za a iya samun wannan gajeruwar matsalar ta jin wannan zafi wacce rashin so tsakanin ma’aurata kan haifar daya yaji baya sha’awar daya balle har jikin sa ya aminta da dayan ta hanyar tado da sha’awa.
Idan aka duba duka wadannan ba cutuka babe, ababe ne da zasu kau zuwa wani dan lokaci kadan idan tafiya tai tafiya.
Kadan daga cikin abunda ake anfani dashi ya saukaka wannan matsala shine wasu dangogin LUBRICATION DA AKE SAYAR WA
Persistent or recurrent genital pain that occurs just before, during or after intercourse.
Common causes of this symptom
Painful intercourse can have causes that aren’t due to underlying disease. Examples
1- Include inadequate lubrication
2- Rough sex, trauma or
3- Negative feelings about a partner.
_*DR DOMIN NEMAN LECTURE DAGA GAREMU XAMU IYAYI MAKI INSHA ALLAH INDAE KINA BUQATA*
[…] Matsanan Cin Zafi Lokacin Jima’i Ga Amare Ba Yana Nufin Matsala Ba […]