Kunshin Mata Sabbin Hotunan Lalle da Salatif
Kunshin Mata Sabbin Hotunan Lalle da Salatif Lalle ko Lalli wanda aka fi sani a kasarmu ta Hausa da wata bishiya wadda mata suka fi yawan amfani da ganyenta musamman don yin kwalliya a lokutan bukukuwan aure, sallah, suna, ko kuma haka nan.
A nan ba muna nufin lallen da ake yin zanen jiki na siffa ba ko dayin (dye), ina nufin lallen da muka sani na gargajiya da aka daina yin sa musamman a wannan lokacin ba.
Ita dai bishiyar lalle tana da ganye launin kore da fure da kuma sayu, wadanda dukkanin su ana amfani da su a sarrafa a yi magani da su. Ana yin shi lokacin sha’ani kamar biki, ko suna, musamman a kasar Hausa.
Add Comment