Gyaran Jiki da HQ
GYARAN JIKI DA HQ
GYARAN PATA
🍒man zaitun
🍒lalle
🍒kurkur
🍒madarar ruwa peak
Zaku hade wannan kayan waje guda sai ki Shapa a jikinki da puskarki ,zakuyi wannan had in kapin Ku shiga wanka idan ya bushe a jikinku sai ki murje ki shiga wanka,
Wannan hadin yana sa jiki kyau da sheki.
Matsanan Cin Zafi Lokacin Jima’i Ga Amare Ba Yana Nufin Matsala Ba
_*DR DOMIN NEMAN LECTURE DAGA GAREMU XAMU IYAYI MAKI INSHA ALLAH INDAE KINA BUQATA*
GYARAN JIKI DA HQ
Warin parji
🍒 bagaruwa
🍒kanunpari
🍒hulba
Zaki hadesu guri daya ki tapasa ki riqa xama a ciki wannan had in bayan maganin warin parji yana matse mace.
_*DR DOMIN NEMAN LECTURE DAGA GAREMU XAMU IYAYI MAKI INSHA ALLAH INDAE KINA BUQATA*
GYARA JIKI DA HQ
Gyaran puska
Yanda xakuyi GYARAN nan da parko xaki samu toka Ku tankade sai Ku kwabashi da ruwa ruwa saiku Shapa a puskanku bayan kun gama karku wuce minti 1 ko biu2 sai a wanke,wasuma lokacinda suka Shapa sukanji xapi to da xarar kunji hakan ma kuna gama gogawa sai a je a wanke,Dan toka tanada karpi baa barinsa ya dauki lokaci wasu na complain akan yana kona masu puska ,shi na puska xaayi shine na tsawon kwana 3 musamman ma masu pimples domin yana kashe ko wane quraje na puska
Karpa Ku manta bai dadewa a puska kada oga yayi tunanin gobara puskarki tayi😂. Kice Ummu Julaybib tajawo maki.
_*DR DOMIN NEMAN LECTURE DAGA GAREMU XAMU IYAYI MAKI INSHA ALLAH INDAE KINA BUQATA*
GYARAN JIKI DA HQ
Gyara qapa🦶🏻
Yadda ake wannan gyaran qapa shine xaku kwaba toka kj shapama kapankh saiku samu Leda ku rupe sai a kawo safa a saka har na tsawon 30minutes bayan wannan min tuna sai a wanke qapa da dutsen goge kapa duk wanj kaushi ko paso xakuga yana kankarewa yana pita in an gama sai a Shapa mai vesiline kapan kenan.anaso a naso ayi wannan wankin kapar na toka na tsawon 1week,kullum a rana sau daya Inshaallah xaku ga result, bayan anyi adan yawa ita sama kapa versiline
Dan Allah Ku gwada wannan hadin yanda sanyin nan ya shogo mace sai da gyara.
_*DR DOMIN NEMAN LECTURE DAGA GAREMU XAMU IYAYI MAKI INSHA ALLAH INDAE KINA BUQATA*
[…] Gyaran Jiki da HQ […]