Littafan Hausa Novels

YNYN Hausa Novel Complete

YNYN Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

YNYN

 

 

 

 

88

 

 

 

 

 

Not edited

 

 

 

 

___________yanajin takun tafiyanta ya dauk’e numfashinsa na wasu yan’second kafin ya sauke ajiyan zuciya”bai juyu ba sai ma k’okarin cire rigarsa yake dan wanka zai shiga tana nan tsaye ya kammala shirin shiga toilet tas ya wuce toilet abunshi ya barta nan tsaye..”

 

Kyawuna Hausa Novels Complete

Idanunta da suka riga suka jik’e da hawaye takai kan bed dinsa akwantisa ne akan bed din wanan na nufin dai da gaske tafiya zaiye tasan sabida itane..”

 

Ajiyan zuciya yai irin mai karfinan da ya hangota tsaye charr da ita ba komai a jikinta sai wanan sarkan kafan da ya sanya mata..”

 

 

Gaba daya yar’natsuwan da ta rage mai ta iddasa fecewa”

Wani huce ya sake irin na katan nan..”huuuumm”slowly take nufu inda yake danta dau aniyar hanasa wanan tafiyan..”

 

Tana isa ta rungume sa ta baya”wani sassanyan ajiyan heart” yai yana sake rik’e jikin bangon da kyau..”

 

Tudun kirjinta da yakeji a tsakiyan bayansa shi yake dad’a rikitasa gashi taki tsayawa waje daya duk yanda yaso kauda kansa ya kasa dan samama kansa mafita ya sanya hannunsa na dama ya janyuta gaba dayanta ruwan da ya sakar ma kansa itama ta gama samun nata rabon da kallo ya dunga bin kowacce gaba ta jikinta har ya sauk’e idanunsa a kanta..”

 

 

Nata idanun a rufe suk’e ruff dan haka ya janyu towel ya fita yabar mata toilet din..”tanajin fitansa ta fashewa da wani kuka mai ban tausayi a hankali ta sulale ta zauna a toilet din ruwan na jik’ata…”

 

Yana fita ya cellarda towel din ya fara rawan wakan da aduniya yake mugun sonsa..”na ruger girlfriend”sanan ya sanya kayansa yana yin wasu baitikan na wakan..”

 

 

Tun yana saran fitowanta yaji shiru minti biyar bata fito ba goma tana kaiwa shabiyar ya tura kofan toilet din..”a zaune ya hangota ga ruwa na jik’ata wuyanta ya dan lankwashe ya ta jingina da bangon toilet din..”

 

 

Da hanzari ya iddasa shiga ciki yana jin faduwar gaba”ki fito zan fita, ya daure yace yana daure face jin ko motsi batai ba yasashi isa inda take a firgice ya dagota gaba daya yana yin kan gado da ita..”

 

Bargo ya rufa mata..”Antynah pls ki bude idanunki..”cikin sauri yakai kansa kirjinta..”da hanzari ta dauk’e numfashinta tana dan’kyalla idanunta hankalinsa a tashe ya tashi yana niman phone dinsa ba baban wayan ya barmata…”ohhhhh tashi yai da sauri ya fita..”wani murmushi ta sake mai sauti..”

 

Direct dakin adda ya wuce bincik’e komai ya baiga wayan ba dan haka ya zanyu mata hijab da kuma riga..”haka yasaks ficewa ba tare da ya lura dasu abbah habeeb a falan ba..”

 

Numfashi tai saurin ja jin turu kofan nasa duk ya rikece ganin yanda ya rud’e yasata saurin sakin wani ajiyan zuciya tana jan numfashi kaman wacce ki k’okarin shid’ewa kaman wasa sai kuma miyau ya sark’eta ta fara na gaske da hanzari ya haye gadan yana dagota sannu meke damunki..”

 

Yaya kokarin sauka ya dauko mata ruwa ta rik’o wuyansa kam”

Sabida baiye tsammani ba ya fad’o mata kirjinsa ya buge nata..”auchhh tace “..sorry yace yana k’okarin sake tashi ta dan mik’a wuyanta ta hade bakinsu waje daya wani kiss take mai dayasa shi manta yanayin da suk’e ciki da itama yanayinta yafara bata nashi gudun muwan ita da kanta ke jan ragaman komai duk yanda yaso hana kanshi ihu ya kasa dan tuni aka manta da wani dinki suka dirje juna san rai..” Dukda ita anty namu daureya kawai take amman dukda hakan saida ta tabbatar ya manta da komai da kowa a duniyan nan..”

 

Bayan ya sami natsuwa ne ya rik’ota da kyau zuwa jikinshi..”kiss yai mata a lips ya sake bata wani sanan ya dagoda fuskanta yana zuba mata ido..”

 

Fuskanta dake dauk’e da hawaye ya kalla da mamaki yace yana miki ciwo ne..?

Kai ta girgiza tana sake kara karfin kukan tashi zaune yai yana k’okarin nima haske barin duba ko dink’e ya warware ne..”

 

Hannunsa ta kamu ta riq’e kamkam a kirjinta plss ka yafe min..”wlh sharin zuciya ne..”shiiiiii ya isa na yafe mik’e tun dazun irin wanan gara dana kwasa yai magana yana dage mata gira daya..”dariya tayi tana rungumeshi..”

 

Shima murmshin yai yana maida kanshi ya kwanta tare da ita..”amman ai zaka fasa tafiyan ko..”

Kasa yai da kansa yana yana daura bakinsa kan kirjinta ya wani ciza kad’an kansa ta kaima bugun wasa tana yar dariya kafin tace..”Ai ka fasa zuwa ko..”

 

Dago da kansa yai yace ah”a,in kinason in fasa to inada sharad’e daya…?

 

Tana shafa gashin girarsa tace uhmm inajin ko wanne shad’ene zanye amman banda batu akan husna..”

Ohh really”

Kawan taki aminiyarki kice fa..?

 

Bakinta ta dan turu tana fadin niba aminiyata bane”

Yar dariya yai yace owk”

To naji..”

Yaya zaki iya zama da karamin yaro…”

 

Idanunta ta juya”tana dan dage kanta sama tace duk amsan da yake yes”kiss ne..”

Owk no fah..?

Hmmmm shima kuma cizo ne..”face dinsa ya 6ata chan kuma yace nasan ma ba no insha Allah..”

 

Barin sake maimaitawa”

Zaki iya zama da yaro..”

Bakinta ta bude kaman zatai cizo ya zaroo idanun sanan tai murmushi tai mai kiss a goshi murmushi yai yace owk..”

Last One”

The u love me..?

 

Idanunta ta zuba mai..”da yasa yaji fad’uwan gaba kafin yaga ta dauk’esu tana maidasu kan pop dakin…”

 

Nasan no shine amsan..”

idanunta ta tsayar cikin nasa tana zurfafa kallonta akanshi kafin ta had’a fuskansu waje daya hancinta na gogan nashi sanan tace i love u my J ina sonka kanina kuma mijina..”da wani murmushi mai kyau ya had’e bakunan su..”

Sundade kafin ya dauketa zuwa toilet”tare sukai wanka suka fito”

 

Abince sai dai adda taba jummai ta kawo musu saida sukai kat sanan suka kuma gado tana zuba mai shagwa6a san ranta shi kuma yana rikice mata..”

 

 

 

 

 

HUSNA

tunda jabeer ya yanke kiran da yaima Antyn tasa ya gyara zamansa yana binta da wanin kazamin kallo,

 

Yace naji na kawar naki ni kuma in gaya miki naki ne ko zaki gayamin dalilin dayasa kika zabi turumin hotunan wadanan kananun nonowan naki…?

 

Kaman wacce aka watsa ma ruwan zafi haka take binsa da kallo wani uban tsawa ya buga mata ..”data rud’e tana rik’e jakanta da kyau”

 

“Answer me..”

Ya kuma buga mata wani ..”

Cikin inda inda tace ni kuma wallahi bane bace jabe..”dauke fuskanta yai da mari yace zaki gayamin ko saina sauya miki halilta a motan nan”

 

Cikin kuka tace..”

Nice sabida ina sonka ne..”

Really..”

kina sona shine zaki ci amanan wanda ta yarda dake..?

Cikin hawaye da kuma zafin marin da bai saketa ba “tace dan Allah kayi hakuri wallahi sonka ne ya jamin..”

In bake daina cewa kina sona ba wallahi saina sauya miki wanan mummunan fuskan take..”hannu tasa tana rufe fuskan yace ki yanzun baki je kunya ba..”

Na sami labarin shi dayan yai hankali ai amman ke kina kan bakanki wallahi daga yau ko a layin gidana na ganki saina bita kanki da mota fita kafin in chanza ra’ayina in shak’eki anan..”a gaju ta fita dan ya juye kaman wani dan wiwi…”

 

Yana barin waje car wash ya nufa yace a wanke motan da kyau sanan ya wuce wajan fahad..”

 

 

Da kyar husna takai kanta gida duk inda ta wuce kallanta ake”tana shiga gida ta rufe kanta a daki..”tana sakin wani kuka mai ban tausayi bai sonta daman karya yake dayace zai saki Aisha mai yasa tuntuni bata hakura da jabeer ba sai yanzun da komai ya kare..”

 

Tasan tabbas zai gayama Aisha dan haka gwara tabar garin..”dan haka a daran ta gama kitsa kayanta tace zata naija dangin babanta..”

Da safe da tasa me

Dadyn nasu da maganan sai cewa yai ba inda zata batare da aure ba..”

 

Dan haka ta koma”

Dan akwai wani abokina da yai mai maganki”tun farko amman jin zanchan barrister yasani ce mai tanada maniminta”amman yanzun jiya yazo ya sami ni yace ya janye wai bai shirya aure yanzun ba..”

Dan haka nace ma alhaji auwal ya turu nanda sati daya..”hannu ta daura akai dan alhaji auwal abokin dady ne dan yama fi dadyn tsufa ga uban ya’ya”tana fashewa da kuma..”

 

Sai da safe wajan sha daya”ya shigo part din mama yaga uban kayan a falo yace ah”a mama angowa zaki..?

Hararansa tayi tana fadin maza ka dau muku break fast dinku..”kuzo kubar min gidana yanzunan..”dariya yai yana amsan kayan abincin da jumai ke mik’omai..”

 

 

 

 

 

Diyar alkalice👨🏽‍⚖️

Add Comment

Click here to post a comment