Littafan Hausa Novels

Lalata Hausa Novel Complete

Lalata Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

Lalata Hausa Novel

Page 1

 

 

Written by

sadnaf

 

 

Tafe take tana waige waige tana xuwa gun wani kofa taja ta tsaya ta wayance kamar Abu take dubawa awaya TeX tayi typing kamar haka fito ka budemin ina waje tayi sending ta kara waigawa taga wani tsoho yataho dukawa tayi kamar abune yafadi tsohon yakalleta ya girgixa kai yace tasleem allah ya shiryeki ta dago afusace ta galla mai harara yayi gaba abnsa nan ta juya ta kalli kofar datake tsaye Ashe an dan bude inba kura ido akayi ba baxaka gane abude yake ba ta tura tashige Tara da rufo kofar haba izz tundaxu ka budemin gashi kajanyo tsohon nan mai sa idan bala’i ya kamani izz dayayi folding hands dinsa ya xuba mata ido yana wani lumshe ido tin yaushe na bude ai tin

lokacin da kika sanar dani kina hanya na bude kofa SBD me naki shiga wanka tundaxu tasleem tace toh naji kasan banason en unguwarku sugane…

 

 

 

 

 

 

ganin yanda nake xaryar xuwa hijabin jikinta ta cire farar top CE ajikinta mai dogon hannu da botira agaban Riga dai dai wajen boost dinta a bude ana hango pink vest din tasa daga ciki ga dukiyar Fulaninta ma nan ana hangowa sai doguwar skirt dinta har kasa tayi parking gashinta da pink ribbon sai barima datasa white ninke hijabn tayi ta kalleshi hope kaci abnci nop bnci ba get into the kitchen and get us something to eat I knw u have not taking anytn,bari nashiga wanka yajuya tare da nufar bathroom dake cikin dakin itama juyawa tayi naga ta nufi wani corridor daya sadata da kitchen din dan madaidaici dagani mamallakin gdan Nada tsafta cos komai a kintse yake gas naga ta kunna ta Dora ruwan xafi….

 

 

 

Abnda yake bn mamaki anan wai tasleem aure sukayi da izz ne ko kuwa zaman haramci suke

 

Ku biyo sadnaf

 

Hafsy kusha labari cos lavari ne based on true life story and wat some girls are going through…

 

*********

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Lalata Hausa Novel

Written by

πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

 

Page 2

Ruwan na tafasa ta juye a flask ta soya chips da plaintain ta jerasu afaranti ta ta fito ta rufe kitchen din ta ajiye farantin atsakiyar falon takoma kan doguwar kujera ta kwanta tare da janyo Jakarta ta bude ta fido da wayarta kirar iPhone 6+ wani number tayi dailing ta kara wayar akunenta, takoma ta kwanta hello kawata kijirani xanxo fa nadan fita ne katse kiran tayi dasauri jin izz na kwalla mata kira daga daki tashi tayi ta nufi hanyar dakin karo sukayi abakin kofa ya janyo ta tafada jikinsa ta dago idonta tana kallan kwayar idonshi inata kiranki kin shareni no bahaka bane nagama mana breakfast na dan kwanta I thought ma baka fito daga toilet ba, said who adai dai lokacin daya xagaye hanunsa acikinta yace lets go kasan carpet suka zauna ta zuba musu chips da plaintain din tahada musu tea hira suke kasa kasa suna cin abincin ajiye cup din hanunta tayi izz y are staring at me like dat, murmushi yayi dayake tona asirin kyaunsa yace u looking preety always wats d secret? murmushi tayi tace kardai ka kware kau da kansa yayi daga kallonta yace kin kulle kofar ma kuwa alokacin ya mike tare da nufar kofar kinganki ko u left the door open sai anshigo ba ayi knocking ba ki hau yimin surutu’ tunda ka kulle ai shikenan tsohon nan ne ma ya rikitani mikewa tayi,

Tayi hanyar kitchen ta wanke abubuwan data bata ta goge ko ina tadawo parlour taga izz baya nan hanyar dakinsa tayi tana budewa taga ya baje agado daga shi sai short nicker karasaw tayi kan gadon ta fada jikinsa tana samnshi ahankali ya bude idonsa dayake alumshe yace yau baxakiyi wankan bane?

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

…………………………..

Zanyi mana mai ka gani? tashi muje inyi miki naga yau kina wani Abu asanyaye tashi tayi ta cire kayan jikinta tace bari na watsa na fito izz yace olryt ya nufi wajen mudubi da kayan shafe shafe da turaruka suke kai drawern jikin mudubin yajanyo wata roba ya Ciro ya Dora akan mudubi ya Ciro wani Leda dagani na sweet ne bude ledar yayi ya ciro sweet straw berry vanilla ya jefa abakinsa ya ajiye ledar akan mudubi ya koma kan gado ya kwanta, tasleem CE ta fito daga bandaki da towel ajikinta tayi hanyar da mudubi yake ta janyo stool ta xauna saurin mikewa izz yayi ya nufi wajenta ya rike hanunta da take kokarin daukan mai ta shafa mikar da ita yayi yana girgiza kai I told u uncountable time nafisan inganki haka nafisan inji ki wet yafada tare da kashe mata ido daya to naji kadai bari ko turare NASA ko aa shima banaso yayi saurin katseta robar daya fito da ita dazu ya bude Zuma CE aciki debo zuman yayi ahanunsa yashafa mata awuya yaxame towel din yafadi kasa lumshe ido tayi tare da sakin ajiyar zuciya ya kuma debo zumar ya shafa mata a nonuwanta kasan cibiyarta da cinyoyinta,ya dagata cak ya kaita kan gado ya kwantar da ita tasleem da har yanxu idonta arufe yake wani irin mika taringayi ahankali yakai bakinsa wuyanta yaringa laso zuman nan daya shafa mata duk inda yashafa mata zumar sai daya lashe tas surutai tasleem ta ringayi daganin izz shima ba a hayyacinsa yake ba……

 

 

2hrs later

Tasleem CE ta fito daga wanka tana goge kanta da karamin towel ta bude wardrobe ta Ciro kayanta tasa ta Tatara gashinta tayi parking ta xira hijabinta ta nufi kan gado izz ka tashi mana baccin ya isa haka bude idonsa Yayi ahankali……

 

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Lalata Hausa Novel

Written by

πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

 

Page 3

Bude idonsa yayi ahankali yasaukesu akanta wai har kin yi me? Katashi kayi wanka is tym for prayer,ta juya ta nufi sallayar dake shimfide atsakar dakin ta tada sallah,mikewa yayi ya nufi hanyar bandaki yana zancen zuci jita kamar gaske wai ita nan ta allah sai tagama shan dadinta tazo tana corocodie tears mtsss yaja dogon tsaki,ni kiyi ki tafi nakira sweedy na bari na leka nasan tafara Sana’ar 😭lekawa yayi ta Ramin kofar bandakin yasa kunensa ajikin kofa dan yajiyo mai take cewa,tasleem CE ta daga hannuwanta sama ga hawaye na kwaranya afusakarta(ya allah kayafemin zunubin Dana aikata ka tsarkake zuciyata,ka kusanceni gareka ba asan raina nake aikata zina ba,nakasance baiwarka mai rauni da karfin sha awa nakasa danne zuciyata,nakasa jurewa ya rabbi kayafemin takara fashewa da matsanancin kuka ta koma tayi sujjada ya arhamun rahimin ka shiryeni ka ganar da iyayena gaskia sune silar jefani acikin wanan halin, ya allah ka nufeni da shiriya, allahuma innaka afuwun tuhibul afuwa fa afu Anna)) ta dago ta shafa zuciyarta wani irin zafi yake mata taji ta tsani kanta bata ma kaunar hada ido da izz,fita tayi daga bedroom din ta nufi parlour,Jakarta tadauka tayi hanyar waje,izz kuwa dayake labe tun lokacin data fara adduointa tabe baki yayi yace haka dai ki gama shan dadinki kizo kinawa mutane kuka sai kace ba ita takawo kanta ba mtsw yaja tsaki….

 

Tasleem na barin gidan adaidaita sahu ta tara tafada ciki,mallam janbulo xaka kaini second gate,kudinki Dari biyar inji mai adai daita sahun, ba matsala muje,sun iso janbulo ya sauketa akofar wani gida mai bakin gate tura, gate din gdan tayi tashige,wani kofa ta nufa ta bude Tare da sallama,wata mata CE ahakimce akan luntsuma luntsuman kujerun dake girke afalon taci wata atamfa super Holland ruwan ganye, tana tauna cingam amsa sallamar tayi tare da rage volume din katuwar TV dake makale abango ,tace tasleem daga ina kike?

Umma Daga gdansu Saima mana …….

 

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Lalata Hausa Novel

Written by

πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

Page 4

Umma daga gdansu Saima mana,tasleem u left this house 11 look at the time you are coming back tadaga hannu tana nuna agogon dake jikin bago,2:30 eh,am sorry Umma wallahi bansan time ya tafi haka ba,sorry for yourself cos I know u would never change,tundazu ke nake jira saboda ba kowa agida kinsan Fatima bata dawo daga school ba,inaso naje kasuwa turarukana sun kare to Umma tunda nadawo kiyi tafiyarki mai za a dafa daddare, uhumm umma tace tadaga kanta sama kamar mai tunani, innadawo xanyiwa abbanku girki dakaina kinsan yafi San yayi dinner da something light,inkuna jin yunwa keda Fatima xaki Iya girka muku wani abun,though ga launch dinku aflask nasan bai zama lallai kuci ba,no Umma yanzu ma ina jin yunwa zan ci inyaso anjima kya mana gabadaya,toh shikenan ta mike ta dauki mayafinta dake gefenta ta yafa tadauki Jakarta tayi hanyar waje,tasleem tace adawo lafiya,Allah yasa,hanyar dakinsu tayi tana zancen zuci kuyimin aure kunki amma ke kina tare da miji kullum ana Abu daya,ni nasan gadon jarraba nayi kanku kukasani,tayi siririn tsaki,hijab din jikinta ta cire cire ribbon din dake kanta ta kwanta, Jakarta ta bude ta dauko wayarta ta shiga message ta tura izz text kamar haka-izzadeen sorry na tafi batare Dana ma sallama ba I just want to be left alone, and mum najirana that’s y zan dan kwanta ina tashi I will call you, miss you….tayi sending ta ajiye wayar a side bed ta janyo pillo ta rungume……

 

 

 

 

 

 

 

 

*********

Bangaren izz kuwa yana fitowa daga wanka wayarsa yadauko ya danna lambobi yakara a kunensa _lumshe ido yayi tare da sakin wani murmushi ranki yadade ina nan shigowa anjima,shiru yayi yana sauraron zazzakar muryarta,toh bby mai zan taho miki dashi yanufi kan mudubi ya dauki comb da hannu daya yana taje Kansa,OK dear sai nazo love you,ya katse wayar jiyayi text ya shigo dubawa yayi yaga tasleem CE,bude text din yayi ya karanta tare da tabe baki mtss yaja tsaki,kanki akeji ya ajiye wayar akan mudubi,yanufi wardrobe ya dauko wani black top an rubuta BE A MAN DA JA yasa black jeans,yakoma gaban mudubi ya fesa turare wajen kala uku,yajanyo drawer ya dauko wani agogo mai red ya manna a hanunsa yafito daga dakin ya dauko mukulin motarsa ya fita waje tare da kullo kofar da mukulli,wani kango dake jikin gdansa ya nufa yayi amfani da bunch of keys dake hanunsa ya bude gate din yafito da motarsa da alama dai kangon parking din motoci ake aciki,ya figi mortar aguje ya dau hanyar nassarawa GRA …..

Lalata Hausa Novel

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

 

Written by

πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

 

Page 5

Tasleem kiran sallah ne ya tasheta daga bacci,tashi tayi tayi mika da salati,ta nufi hanyar bandaki ta dauro alwala ta fito,hijabi take kokarin dauka taji wayarta na ringing da hanzari ta dauka tadauka izz ne ganin mai kiran ne yasa tayi wuli da wayar akan gado,maye kawai tafada wlh na tsani mangal dinan taja dogon tsaki ta nufi wajen sallaya,Fatima CE tashigo da sallama sis keda waye naji kina surutu ke kadai?kindawo tasleem tace ee wlh dan ma munyi test da tuni na dawo,tada sallah tayi,Fatima ajiye jakar hanunta tayi ta cire doguwar rigar dake jikinta dogon wando ne ajikinta da vest fari ta fada kan gado, huuuh am dam tired and hungry,tasleem bayan ta idar da sallah ta linke sallaya tace,kishiga kitchen mana akwai abinci,mai kuka dafa ne? Nima bansani ba ki zubo mana nima banci ba,wai ina Umma ne Fatima ke tambayar tasleem,tabe baki tayi she went out couples of hours ago, wai perf dinta yakare,OK oo Fatima tace tayi hanyar fita daga dakin,tasleem wayarta ta dauko tayi dailing number izz yanata ringing bai dauka ba haaa’ what’s wrong with this guy,I text and called him no respond, kara kira tayi still bai daga ba hawaye ne yake Neman zubo mata taji ranta ya mugun baci batasan Fatima tasan halin datake ciki saurin goge idonta tayi,tahau zancen zuci oo ALLAH na,na wulakanta kaina Allah ka yafemin gashi ba aje ko ina ba izz yafara wulakantani wani zazzafan hawaye taji ya zubo mata,Fatima CE ta turo kofar Anty ga…. shiru tayi bata qarasaba sakamakon ganin tasleem datayi tana kuka, dire abincin tayi ta zauna agefen gadon Anty lfy kike kuka? Share hawayen daya kara zubo mata tayi nothing dear kaina ke dan min ciwo,no Anty yanxu nan nabar dakin nan kina walwala yanxu nadawo kice min ciwon kai kike,riko hannuwan tasleem tayi pls Anty kifadamin damuwarki, I have nobody expect you, y do you want to hide ur problem from mee? Murmushi tasleem tayi ta zame hanunta daga rikon da Fatima ta mata,ki yarda dani kaina ke ciwo nothing else,OK toh sauko muci abnci,aa Fatima am okey ba najin yunwa sosai toh shikenan sauka tayi tafara cin abncin,tasleem kuwa lumshe idonta tayi kamar mai jin bacci

 

 

 

 

 

 

 

***********************

Izz kua awani kataferan GDA ya tsaya yayi horn mai gadin ya leko ganin izz ne yayi saurin bude masa gate,danna hancin motarsa yayi aharabar Gdan inda aka tanada dan ajiyar motoci,dauko wayarsa yayi daga aljihunsa yayi dailing number mashida,bugu daya tadauka heey Bby nazo fa,OK ganin nan zua,fitowa yayi daga motar ya jingina da motar yana kada mukuli idansa nakan kofar dazata fito,hangota yayi ta taho,sanye take da wani material maroun,anyi mishi dinkin riga da skirt ya dameta dam,kirjin nan nata kamar yafasa Riga ya fito fuskan nan yasha make up, kasancewarta fara shigar datayi ya dace da skin din ta tindaga nesa,izz ke hadiyar yawu a zuciyarsa yace Allah yakai damo ga harawa,zan huta anan ya lashi labe uwa wani tsohon maye…

Lalata Hausa Novel

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Written by

πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

 

Page 6

 

Karasowa tayi inda yake,clapping hands tayi heee kallon ya isa haka, murmushi yayi hmm ai ke din ce nema kike ki zautani,murmushi tayi tace zaka fara ko,mu karasa daga ciki gaba tayi yana binta abaya ji yake kamar ya rungumota kai allah yayi hallita anan,yace kasa kasa,juyo wa tayi gulma na kake ko,dariya yayi yana rike baki ni asuwa,wani katon falo suka wuce ta kaisu wani karamin falo mai dauke da wasu ash din kujeru labule,da carpet duk ash colour ga wani kamshi dake tashi na room freshener,have a sit tace masa tana gyara gyallen data yafa karaf,ta kamashi ya kurawa na fulaninta ido baya ko kiftawa,heee tace da karfi wanan kallo haka wat can I offer you? tace masa murmushi yayi yace am OK tace no bazai yiwu ba wajen fridge din dake dakin tayi tadauko coke da faro masu sanyi, tadauki farantin dake saman fridge din ta Dora lemo da ruwan da tumbler cup akai ta janyo wani dan karamin centre table dake tsakiyar kujerun ta Dora farantin akai, ruwan ta fara zubawa a cup ta mika masa,sa hannu yayi ya karbi cup din yahada da hanunta ya rike yana jifanta da wani irin shu,umin kallo,ji tayi wani kasala ya rufeta,sakar mata hannu yayi yace tnx,u welcome tace tazauna a one sitter dake kallo kujerar dayake kai,ya zaki zauna acan mai yasa bazaki zauna,anan ba yace yana nuna mata gefen kujerar dayake zaune,no am comfortable here tace masa,aa banyarda ba yace dasauri mikewa yayi, ya nufi wajen datake azauna,ganin ya nufota yasa ta saurin sunkuyar dakai,tsugunawa yayi agabanta ya kamo hanayenta yana leka fuskarta,mashida yace mata dawani irin sexy voice ji tayi tsigar jikinta ya tashi ga kamshin turarensa yasa wani irin kasala ya rufeta Kara sunkuyar da fuskarta tayi saboda bazata Iya hada ido dashi ba,dago habarta yayi,sweedy look into my eyes pls,and tell mii wat u see,runtse idanta tayi dakarfi saboda bazata Iya jurewa ba ganin ta runtse idanta ne yabashi dama kara kallon kirjinta dayake acike dam lashe labe yayi,yakara cewa Bby bude idanki ki kalleni pls,ji tayi muryarsa har wani rawa take,bude idanta tayi ahankali cikin zafin nama yajonya ta yahada bakinsa da nata yana mata wani irin kiss,dakyar ta kwace kanta tayi hanyar dakin dake cikin Palo da gudu,mashida pls wait dan allah tsaya kiji,ganinta rufo kofar dakin yasa ya juya yanufi hanyar fita yana zancen zuci yarinya da sannu zaki zo hannu……….

 

 

 

 

 

 

 

 

************

Bangaren tasleem kua ganin har 5 izz bai kirata, ba taji zazzabi na Neman rufeta,Umma CE ta turo kofar dakin,kamar bakowa a gdanan tundazu nadawo ina kwala muku kira amma shiru nadauka bacci kuke Ashe idanku biyu,Fatima dake karanta wani novel the still born,tun lokacin data gama cin abinci ta taso tana ummana I miss you,miss you too when kika dawo,baki Dade da fita ba nadawo,I see yayarki bacci take ne?ta kallo tasleem dake kwance tayi rub da ciki,inaga bacci take inji Fatima,jeki tasheta ba kyau baccin yamma kuzo Ku sameni a kitchen muyi girki,time is going,aa Umma muje intayaki kibarta tayi baccinta,aa wuce kije ki tasheta kinsan bana San musu koh? Am sorry tace ta juya ta nufi wajen tasleem,tasleem da duk maganar dasuke tana jinsu kawai pretending tayi kamar bacci take, Anty wakeup Umma na Neman mu a kitchen,OK jeki ganinan zuwa,toh tace tayi waje tasleem mikewa tayi,ta nufi bandaki ta wanko fuskarta,ta fita taje tasamesu a kitchen,Umma sannu da aiki tace, yauwa tasleem bazaki daina baccin yamma ba ko? Wlh bansan lokacin da baccin yadaukeni ba toh kidaina kinji nafada miki,zan daina insha allah,Umma maye rage naga kamar kin kusa gamawa,ee cous cous nefa kinsan ba wuya sai miyan kifi,ki hada min zobo da ginger can,toh ina fatima?,nasa ta gyaran daki toh……..

Add Comment

Click here to post a comment