Hausa English Translation
*****VOCABULARY*****
+
fassarar wasu kalmomin turanci ixuwa hausa domin amfaninmu na yau da gobe/kullum:-
Sneeze= Atishawa
Breath= Numfashi
Cough= Tari
Sigh= Shidewa
Hiccup= Shaqquwa
Snore= Gurnani
Yawn= Hamma
Beltch= Gyatsa
Smile= Murmushi
Whistle= Fito (na baki)
Swallow= Hadiya
Suck= tsotsa
Chew= Tauna
Lick= Lasa/lashewa
Bite= Cizo
Sip= Zuqa
Pregnant= Mace mai ciki
Graze= Kurjewa
Scratch= Karcewa
Itch= Qaiqayi
Pass out/Faint= Suma (ta mutuwa)
Frown= Harara
Slumber= Gyangyadi
Nausea= Tashin zuciya
Vomit= Amai
Condolence= Ta’aziyya
Forehead= Goshi
Tiger nut= Aya
Garden egg= Yalo
Black plum= Dinya
Leamping= Dingishi
Fracture= Karaya
Dislocation= Targade
Imitate/imitation/copy= Kwaikwayo
Idiot= Wawa
Muje dawadannan kapin wani lkc fatan wani zai amfaneshi
IMPROVE YOUR HAUSA/ENGLISH VOCABULARY.
Kalmomin Turanci da fassarar su
Yafiya = Forgiveness
Tausayi = Pity
Tausayawa =Sympathy
Tausasawa = Compassion
Sassauci =Leniency
Rangwame = Clemency
Rahama =Mercy
Kau da kai = Overlooking
Juyayi =Empathy
Jajantawa = Condolence
Haƙuri =Patience
Alhini = Mourning
Alfarma =Favor
Afuwa =Pardon
Acceptance = Karɓuwa
Zaman lafiya = Peace
Yarjejeniya = Treaty
Sasantawa = Conciliation
Manta baya = Magnanimity
Lumana = Peacefulness
Kalmomin turanci da fassarar su
Lafawa = Pacification
Kwanciyar hankali = Tranquility
Juriya = Forbearance
Ijma’i = Consensus
Haƙuri da juna = Tolerance
Fahimtar juna = Understanding
Alƙawari = Pact
Ta’addanci = Terrorism
Samame = Incursion
Rashin-tausayi = Brutality
Rashin imani = Ruthlessness
Mamaya = Invasion
Hari = Raid
Harbi = Firing
Gaba = Hostility
Fir’aunanci = Savagery
Fatattaka = Chase
Farmaki = Attack/Assault
Dirar-mikiya = Blitz
Bara = Charge
Azabtarwa = Cruelty
Fassarar Wasu Kalmomin Wanzanci
Fansar Fatalwa Hausa Novels Complete
1. Circumcision = Kaciya / Shayi
2. Female Genital Mutilation = Kaciya / Shayin Mata
3. Traditional Uvulectomy = Cire ‘yar-wuya
4. Tonsillectomy = Cire Angalawai
5.. Wet Cupping Therapy = Ƙaho
6. Ear Piercing = Hujin kunne
7. Tribal Mark = Bille / Tsagu
Translation of new words related to COVID19 into Hausa.
Fassarar Sababbin kalmomin da ke da alaqa da Kwabid19 zuwa Hausa.
New words = Sababbin Kalmomi
Cobid19 = Kwabid19
Isolation = Killacewa
Quarantine = Keɓancewa
Ventilator = Manumfasa
Face mask = Takunkumi
Coronavirus = Koronabairas
Hand Sanitizer = Sinadarin tsaftace hannu
NCDC = Hukumar Kula da Cututtuka ta Кasa
Self-isolation = Killace kai
You can add some related, for us to discuss.
Za ka iya ƙaro wasu don mu tattauna a kansu.
Add Comment