Littafan Hausa Novels

Sahra Hot Love Story Hausa Novel

Sahra Hot Love Story Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Sahra Hot Love Story Hausa Novel

This buk is all dedicated to u my Sadnaf, may Allah guard nd protect be with u..πŸ‘πŸ»

Bismillahirrahmanirrahim.

1….

Bubbuga kofar takeyi i’yaka karfinta tana jijjigawa , normal wear ne jikinta wato daguwar riga na robber wanda ya kwanta a jikinta yafitar daduk wani sharp dinta. Dogon gashin kanta dayake har gadon baya a matukar hargitse yake saboda tsabar gigicewa datayi sai ihu take fasawa tana zaga ko i’na na falon tana bugawa “help,help pls.. Is there anybody here ?,somebody pls?..no body..” Kuka take sosea kamar ranta zai fita tagagara zama guri daya sai zagaya babban falon take tana kurma ihu tana naiman taimako. A hankali ta sulale kasa nan kan rug dake malale kasa tarushe dawani sabon kukan. Turo wani kofa dake cikin falon akayi dasauri ta dago kanta tundaga kafa tafara binsa da kallon har fuskarsa . yana sanye da 3quater da amless hanunsa rike da taba yana smoking.farine mai tsayi da fafffadan kirji yanada manyan ido wanda suke saxy masu natukar tada hankalin mai kallo. A hankali cikin takunsa na kasaita yatako inda take ya tsuguna gabanta tareda dago habarta yana kallon cikin eyeball dinsa da saxeyes dinsa. Dayan hanun sa yasa yakawar da gashin daya rufe mata fuska bayan ya i’jiye taban dake hanun kan centre table yana sakin wani shuumin murmushi na gefe. “My Sahraah!..” Yafada so cool and gentle. Fuskansa ya matsar dab da nata yana kokarin rungumeta tai saurin turasa daduk karfinta tatashi tana maija da baya ganin irin kallon dayake binta dashi.Girgiza kai tafara tana kara ja baya bakinta na rawa tace ” plss safwan don’t transgressed me…don Allah kamarni intafi gida, stay away from my life.. don hurting plss..” Takowa yayi ya matseta jikin wall yafara shinshinan wuyanta cikin kasalallen murya yace “my sweet sahraah.. I never stay away from u nd stopping kidnapping u until u condone to marry me..I love u saahrah..” Yakarashe maganar yana wiping dukkan ilahirin jikinta. Runtse idonta tayi da karfi hawaye na sauka mata tana duk addan dayazo bakinta ..ya Allah help nd quay me from dat bastart men..” Dago jajayen idonsa yayi yana mata wani irin kallo can kuma ya fashe da dariya yana kara matseta “u called me a bastart ko?…good bari kiga.” Fixgota yayi ya turata cikin wani daki ya wullarta kan gado yafara kokarin hayewa kanta, ihu tafasa tana tashi yafixgo tareda hayewa kanta kokarin daga rigan jikinta. “Karufamin asiri safwar don Allah karabu dani ..I want to go home..” Saurin rufe mata baki yayi da nasa yafara socking kamar zai cinye bakin, bugu sosea take kai mishi tana yaguninsa amma ko kizau baiyiba . hanunta tafara lalumawa gefe ko Allah zaisa tasamu abu dazata mishi rauni locky kuwa tajiyo lamp tadauko a hankali tabuga mishi a keya. Wani kara yasaki yay baya da sauri yana rike gurin data buga masa, Jinine yafara zuba yay saurin silalewa don irin jirin daya fara dibansa, Da gudu tasauko kasa tafice daga bedroom din tafara naiman hanyar barin falon ..rarrafawa safwan yayi ya danna wani bell dake gefen gado lokaci daya kaji anfara sakin harbi a gidan. Bakaramin gigicewa tayi ba tafara fasa ihu don matukar tsorone harbine da i’ta . securities dasukafi guda hamsin cikin gidan da gudu suka fara yowa nan sama inda dakin Safwan yake nan suka banko kofar falon suka shigo sukayi arresting sahra dake tsakiyar falon tagama diriricewa.”Keee! What make u stay here …where is Sir safwan ?” “Kobakiji bane, owhere is sir..” Wani yadaka mata tsawa yana yowa kanta zai kwala mata kasan bindiga . fasa ihu tayi ta durkushe gurin tana musu pointing dakin da hanunta. Dagudu biyu suka shiga suka hangeshe kwance kasa yarike kansa jini na zuba, a gigice daya yafito yay noticing saura suka shiga banda daya daya rike sahra tana tittirjewa . mota suka sashi sukayi wata private hospital dashi mai uban tsada.

Idan ba ke ba Hausa Novel Complete

More comments

Beenaf/beeluv.πŸ’–

[24/08, 14:19] Habiba Novel Yobe: *πŸ’–SAHRAπŸ’–*

*Hot LoveπŸ’‹*

 

 

 

2…..

 

 

Kwanan safwan daya a asibiti aka dawo dashi ga bandage dake daure a kansa. Yana zaune falo yayi crossing taba hanunshi ga exotic da cup dake gabanshi akan centre table . wani guard dake can gefe tsaye kamar an dasashi ya mai alama dayazo, zuwa yayi yadan rankwafo yanda zaiji maganar safwan. “Where is that gal?.” Safwan yace “sir tana wancan dakin..” Guard din yafada yana nuna mishi dakin da sahra ke ciki. “Come nd excude me..” Yafada yana tashi. Bude dakin guard din yayi safwan yashi ga yana jiran yanda zai hangota, hangota yayi zaune kan wani woodchair an daure mata hanu da kafa ga bakinta da suka rufe sai faman mutsu mutsu take kanta yagama hargitsewa tadawo kamar mahaukaciya. Wani mahaukacin mari safwan yasakarma guard din yay ball dashi yana huci. U re very stupid, kasha giyane dazaka daureta haka..who f**k gave u permission to bundle her dan boruobanka..?” Ball yakarayi dashi harsaida yafice sannan yayo gurin sahra da gudu yasinceta . rushewa tayi da kuka sosea kwanin tausayi bayan ya bude mata baki “why u do dis things to me safwan why?….meye nai maka kashiga rayuwa na..dan Allah stay away from m…” Kukane yaci karfinta gurin shiru sai sautin kukanta dake tashi. Tallabo fuskanta yayi yaana kallon cikin kwayar idonta dake tsiyayar hawaye yace “sahra u are very rebel sahra… Kinada taurin kai sosea .. Just condone me nd free u . meye laifi na dabazaki aureni ba?, am asking u kin zubamin idonki irinna mage..” Yadaka mata tsawa ganin irin kallon sokoncin datake masa, razana tayi tafashe dawani sabon kukan tana shashshek’a. “Wllh bazan taba aurenka ba safwan bana sonka I hate u I hate bastart u…” Gigitaccen mari yasakar mata yatashi yana janta yashiga ainahin bedroom dinsa da i’ta, wullarta yayi kasa yadauko wani kujera yazauna gabanta tareda damko gashin kanta yadago fuskanta. Wayanshi dake kangado ne yashiga Ring yamika hanunshi ya dauka kasan cewar baida nisa da inda take. Murmushin mugunta yasaki ganin momyn sahra ne ke kira yakashe call din nata yafara making video call. Juyar da wayar yayi fuskan sahra data gama galabaita tafice hayyacinta. “Safwan!!.” Momy tafada da karfi lokacin dataga sahra “please let us not do that.. Aiba haka mukayi dakaiba, yazakarinka wahalarmin da yarinya bayan munyi ne kawai kashawo kanta tayarda da aurenka shine zaka rinka azaftarmin da i’ta don’t overtake your maximal.” “Easy ma’am , i’ta tajama kanta datake bude baki take cewa ” u hate me” wadz y I punished her..” “To gaskiya am not happy with your action safwan, I am surprise at it…hakane kake i’kirarin kana sonta?,,, wato kokunyi auren ma inta maka laifi irin punishment dazakai mata kenan..?”No ma’am ..am sorry for wat happened. Za’a kiyaye ..amma kiyi mata magana kawai ta aminci aiba haka I will gave her a bastart chil kinga saitaji dadin kirana da sunan, kuma dole ta aureni.” Koda momy tanama sahra magana kin sauraranta tayi zai kukan datakeyi zuciyarta namata zafi .”wannan wani irin rayuwane..?” Katse kiran safwan yayi yasauka daga kan kujeran ya janyo ta jikinshi yana shafata. “Sorry love for wat happened rae nane yabaci…am so sorry yafada cikin whisper daidai kunanta yana sinsinan wuyanta. Tureshi tafarayi shikuma yana kara matseta jikinshi ” free me safwan… don Allah ka kyaleni …banaso..” Kuka tafashe dashi tana mintsilin bayanshi. “sahra , no body can stop me from wat I do…just kifara shirin daukar bastart chil..” Daga haka ya barke rigan jikinta da karfinshi yana mannata da gadon .Sosea take zuba uban ihu tana dukanshi tako i’na “stop what u doing safwan don’t stain my life..dan girman Allah kabarni …kakyaleni..banso..” Kokadan bai saurara mataba sai enjoying yanayin dayake ciki da yafara . kokarin rabata da pant dinta yake tai saurin rike hanunshi cikin matsanancin kuka tace “kayi hakuri kada karabani da pride dina..shknn am agreed to marry u!.” Sak yatsaya da abinda yake mata yadagota yana kallon cikin eyeball dinta saboda yayi confirming abinda take cewa “really!?.” “Yeah! am sure! na yarda zan aureka…!”

Beenaf

[24/08, 19:50] Habiba Novel Yobe: *πŸ’–SAHRAπŸ’–*

*Hot loveπŸ’‹*

 

 

_banida lokacinku masu zagina, kuyi dukyanda kukaga dama._

 

 

3….

 

Rungumeta yayi sosea a jikinsa yana sakin ajiyan zuciya ” am very glad to hear wat u say sahraah!…I love u !, I really u!…I love u so much!..” Kara rungume ta yayi sosea kamar za’a kwaceta yana buga bayanta at d sme time yana daura fuskansa cikin hargitsatstsen gashinta. “To amma safwan what about my school kasanfa bankare secondary school ba..” Tafada cikin muryanta wanda baifita sosea saboda kukan datasha. Shafa face dinta yayi batare da yace komaiba ya kwantarta yashiga toilet. Few minutes yadawo “baby tashi kiyi wanka nahada maki warm water.” Girgiza mishi kai tayi tace “banason wanka kawai take me home I want to see abbana..I know he’s in worrier ” “naji zan maidaki amma kiyi wanka …u need to take shower kinyi dotti.” Dakyar ta zarda tashiga bathroom din. Fita shima yayi few minutes ya dawo shida wata budurwa wanda aiki take mashi ,,, daguwar riga dake hanunta na robber da inners ta i’jiye bakin gado tatsaya gefe, fita safwan yayi ita kuma tadawo kan stool tazauna. After like 30 minutes sahra tafito daure da towel dakuma katon hijab kai , ajiyan zuciya tasauke ganin baya dakin . cikin minti ashirin budurwan ta shirya sahra cikin doguwan rigan bayan ta gyara mata gashinta . bakaramin kyau tayiba kamar kasace kagudu. Fitan budurwan dakamar minta biyar safwan yashigo cikin shirinsa na bakin suit da bakin cover shoe yayi matukar kyau shima. Kura mata i’do yayi ko kiftawa bayayi , takowa gabanta yayi yazagaye waist dinta ta baya ya tsaya gaban mirror yana kallon su ,, daura fuskansa yayi kan shoulder dinta cikin wani irin yanayi yace” this dress fits u very well..u are lovely, u are sweet my sahraah!.” Tureshi tayi jin yanda numfashinsa ke sauka a wuyanta tabata fuska tace ” plss take me home i’nkak’i kuma I will disperse our agreement…” Saurin rufe mata baki yayi yace “don’t say dat again plsss..” Tsugunawa yayi gabanta yasa mata wani designer high hill black wanda yay batukar matche da farin kafanta ..hanunta yakama suka fita daga dakin. Guard biyu safwan yabuka suka shiga wata black range over mai tinted sai shining take suka fice daga get din gidan. Hankalinta gaba daya yana kan glass din motar burinta bai wuce taganta kofar gidansu ba taje taga abban ta. Kamo hanunta yayi yasanya cikin nasa yawota jikinsa . tafiyan kusan minti arbain yakawosu nan unguwarsu sahra , awani ma dai-dai cin plat sukayi parking sahra tadago tana kallon shi,, Ganin baice komaiba sai kollonta dayakeyi yasa tai kokarin tashi zata fita yay saurin rike hanunta. “Don Allah kabarni intafi mana ainace nayarda ko?.” Murmushi yayi yace “hakane amma kinsa I’m going to miss u…” Zamewa tai da karfinta tabude motan tafita tashige get din gidansu batare da tajuyoba, sunkusan minti goma gurin sannan sukaja motarsu suka tafi. Bankade kofan falon tayi tashiga ko sallama batayiba, momy dake zaune tana shan coffee da saurinta tayo gun sahra cikeda tashin hankali. “Sahra! I hope dai ba gudowa kikayi ba? shiyakawo ki!?.” Wani banzan kollo sahra tawatsa mata sannan tace “eh..shiya kawoni..” Ajiyan zuciya momy tasauke tace “kin amince knn?.” Batace komaiba sai irritating look datake watsa mata. “Anyway.. Amma am advising u kada ki kuskura kifadawa abban ki safwan ne yasaceki, kisanar dashi wasu mutane ne suka daukeki suka kaiki wani guri yanzu kuma suka dawo dake batare da sunmaki komai, inkuma kika bari yasan wani abu akai kinsan dagake harshi kuna cikin matsala! Don safwan bazai taba kyalekuba!.” Wucewa sahra tai abinta tashige wani daki wanda shine na abban ta. Binta momy tai da kallo harta shige sannan tasaki wani murmushi “kiyi koma meye sahra dole ki auri safwan mushiga cikin daula muyi yanda mukeso da i’ta.” Komawa tayi tazauna taci gaba da shan coffee . sahra tana shiga dakin ta hangi abban ta zaune kan kujera idonshi sanye da medicated glass ga qur’ani hanunshi yana karantawa , daka ganshi kasan yana cikin damuwa. Fadawa jikin sahra tayi tareda rushewa da kuka .

 

Beenaf.

[25/08, 01:07] Habiba Novel Yobe: *πŸ’–SAHRAπŸ’–*

*Hot LoveπŸ’‹*

 

 

😍Fan’s

 

4……

 

Dagota abba yayi yarungumeta jikinshi yana shafa bayan , sun kusan minti goma haka snn yadago cikin kulawa da tausaya yakura mata idonsa suna tara kwalla . girgiza kai tafara cikin kuka tace “don’t cry plss, gani nadawo kuma alhmdllh am fine basumin komaiba abba. wasune sukayi kidnapped dina suka rufeni wani guri sai yanzu suka kawoni kofar gida suka ajiyeni..” Ajiyan zuciya momy dake labe bakin kofa tayi sannan tajuya tashige bedroom dinta. “Habebty kin tabbata basuyi maki komaiba?.” Yes abba am very sure basuyi komaiba.. ” tafada tana nodding kanta da sauri , kura mata ido yayi yana bin kayan jikinta da kallo. “SAHRA!!” Yafada cikin kakkausar murya , dagowa tayi gaba daya tadiriri azuciya tana cewa “kilan yagane wani abu…” sauri dawowa hayyacinta tayi jin yana cewa “last evening ba wannan kayanne jikinki ba …kifadamin gaskiya… SAFWAN!!!!.” Yafada da karfin gaske. Zabura momy tayi jin an kwalla sunan safwan tafito aguje talabe bakin kafo hanunta nakan kirjinta daketa zuba disco “no abba ba safwan ne yasaceni ba believe me ..kasan banamaka karya kayarda dani abba na..” Kara rushewa tayi da kuka abba yajawota jikinshi yana shafa bayan a hankali cikin sanyin yace “habibty banason wani abu yasameki, kece farin ciki, kece abinda nake gani naji dadi araina.. banason wani abu ya sameki.” Lamo tayi jikinshi sai ajiyan zuciya datake saukewa.Turo kofan momy tayi tashigo rarungume sahra tana kukan munafurci “nagode Allah dabasuma yarinya na komai ba ..Allah nagode ma yarinya na tadawo cikin koshin lpy…” “Kin taimaki kanki da tsohonki!.” Momy tafada mata cikin whisper lokacin datake saketa. Komawa tayi jikin abba takwanta momy ma tazauna gefensu “yanzu dakun amince da aure safwan damun huta dawannan sace war da’ake maki dakuma duk wani matsala damuke ciki .” juyowa abba yayi yana jefa mata wani kallo yace “kenan safwan dinne yake saceta!?.” Diriricewa momy tayi cikin inda2 tace “a’a …bahaka nake nufiba…amm..ina nufin data aureshi kaga tana under his control kuma yanada kudi sosea yanada securities kaga zasuyi tsaronta..bawanda zai i’ya saceta..” Girgiza kai kawai abba yayi yace “wato har yanzu kina wannan tunanin ko binta! Sau nawa zan fada maki bazan bawa mutumin dabaisan darajar kansa balle namutane auren yata ba, bazan bawa safwan auren ‘yata sahra ba . idan kinada ya kuma saikibashi i’ta tarinka d’ai bo maki kudin kinaci kina kwanciya akai!.” Wani banzan kallo momy tarinka watsa mishi tacokoro daurin kwalin kanta tadaura kafa daya kan daya tace ” aikin banza aikin wofi..kai kana tunanin da i’na da ‘ya zan tsaya inabin wannan shashasha yartakane marasa tunani kawai…inbadon so bama mai safwan zaiyi da kamar SAHRA yar talakawa karamar yarinya mara aji..kai kuma kullum kananan zaune daki da katon kur’ani hanu ba aikin cas bare as…to wllh I’namai tabbatar maka inda bakaba da auren sahra a safwan ba kaci gabada zama cikin talauni to lallai saina koreku dagakai har i’ta kunfita daga gidannan…banzaye marasa tunani da hangen nesa.” Daga haka tafice daga dakin tana banging kofa. Kamo hanunshi sahra tayi cikin sanyin muryanta tace “kiyi hakuri abba , insha Allah ‘innakare karatuna nasamu aiki zan taimaka maka abba na….karkarinka damuwa da maganganun momy kaji abba na?.” Fasha kanta yayi yana murmushi yace “to yarinyar kirki ngde.” Murmushi tayi tace “abba barina hada maka shayi..” Tafada Rana fita daga dakin. Ko kallon inda momy take batayiba tashige kitchen dake cikin falon, da kallo tabita harta shige sannan taci gaba da karkada kafa tana daukar dabinon dake gabanta kan centre table tana ci. Electronic cattle tajona kitchen din tazuba ruwa daduk wani abu nadafa shayi sannan tatsaya gefe tana jiran yadahu tajuye. Kofar momy taturo tana tafiya tanawani kada jiki ta’iso gaban sahra tareda sakar mata banzan kallo, damko gashin kanta tayi cikeda bala’i tace “wato ke ga shegiya ko, harkene zakiyi wasa da hankalin safwan? Wace ke? Safwan yafi karfin uban ubanki ma ballantana ke dahar zakiyi mashi karya kice kin amince kuma yanzu kiyi shiru kik’i fadawa mahaifin ki..to i’namai shawartarki dakiyi gaggawar fadawa wancan tsohun mai zaman daki cewa kin amince zaki auri safwan. Inkuma bahaka ba kinsan dagake har ubanki sai yaci ubanku dazarar yagane karya kikayi mishi.” “Dalla sakarmin kai malama.” Fixge gashinta tayi tana watsama momy harara .”awannan bakin rashin mutuncin dakike mana ne zan abince na aure shi?, haka kike tunani?.” Murmushi momy tasaki tamatso kusa tadaura hanunta kan shoulder din sahra ” ooh daughter ai kedince kikeda taurin kai, naga gaba daya kunki fahimta nane saisa nake haka..amma wllh kiyarda ki auri safwa, kinga dazarar kin aureshi fa shknn duk wani matsalarmu takare zaki shiga cikin arziki kizamto kamar sarauniya kinga mahaifinki ma zaiji dadi duk talaucin dayake ciki yakare ..dan Allah ki amince kisanar da abbanki kinyarda da auren safwan kinji?.” Shiru sahra tayi nadan wani lokaci snn tace “zanyi tunani a kai..” Daga gaka tajuye shayin cikin flaks tafice. Murmushi mugunta momy tayi tace “zamu gani dan ubanki , sai anyi aurennan koda kin abince, kokuma baki amince ba..saikin zama mallakin safwan!.”

 

 

Beenaf/beelurvπŸ‘„

[25/08, 15:38] Habiba Novel Yobe: πŸ’–SAHRAπŸ’–

Hot LoveπŸ’‹

 

 

5…..

 

Misalin karfe bakwai na dare sahra na kwance dakinta tana sanye da farin ves da skintight bakin tayi parking dogon gashinta tarafka uban tagumi saman karamin gadonta tana tunanin halin datake ciki. Turo kofa momy tayi ta zaune gefen ta tareda dafa shoulder dinta. dagowa tayi takalleta batare da tace komaiba. “Sahra kidaina wahal dakanki ki tsayada wnn banzayen tunanin dazasu amfaneki dakomai ba, auren safwan shine kadai mafita gareki dakuma samun kwanciyar hankali da hutawa . wai bakiganin halin damuke cikine koke bakiso asakaki cikin jerin matan manya masu hanu da shuni?..” Kara fuskantota momy tayi taci gaba “sahra yan matan yanzu basuda wani hope daya wuce su auri mai kudi amma ke gadama tazo maki kina kokarin wasa da i’ta ..to wllh wllh i’namai shawartarki dakiyi gaggawar amincewa da auren safwan!.” Wullar da hanun momy sahra tayi ta watsa mata harara tace “kiyi duk abinda kikaga zaki i’ya ko, i’nce kuyi duk abinda kukaga zaku ‘iya dagake harshi wancan banzan amma bazan taba aurenshi …bana sonshi ..bana shonshi daleni..?” Takarashe maganar cikin daga murya. Fixgota momy tayi ta damko gashin kanta cikin masifa da bala’i tace “yazamar maki tilas ki aureshi kodakuwa mutuwa zakiyi saikin aureshi ..” Daga haka ta wullata gefe tafice. Rushewa da kuka tayi takifa kanta cikin pillow tana rasa irin tunanin dazatayi.dasafe karfe 8:30 momy tashigo dakinta tahangeta kwance kan gado da sleeping dress riga da wando mai tsantsi jikinta. Harara momy ta zabga mata dukda ba position dinta sahra ke kallo ba snn tace ” breakfast is ready.. .. ” dagawo tayi takalleta tace “morng momy..” “Mrng” tafada a takaice daga haka tafice. Biyo bayanta tayi abbanta nazaune dining yana jiran su. Site hug tai masa tace “good morning abba na.” Murmushi yayi ya shafa kanta cikin kulawa yace “morning habibty, hope u wakeup fine?.” Kada kai tayi cikeda jin dadi tace “Alhmdllh abba.” “OK alryt.” Shayi momy tahada musu tamikawa kowa gabansa sannan tazuba chips da source kowa tamika masa . cikin kwanciyan hankali su kecin abincin banda momy daketa kunkuni tana cewa “in banda bakin wula kanci da rashin zuciya dan wainar kwaima da mutum zai dinga had’awa da dankalin babu sai wata banzan miya dawani shayin dako i’shashshen madara babu…kai wllh tir da wannan matsiyacin gida.” Girgiza kai kawai abba yayi yaci gaba da cin abincisa batare da yadago ba.Kallonta kawai sahra keyi tana mamakin irin hali na momy dukda de sunsaba da ganin abu kala-kala daga gurimta “gaskiya momy kalan wannan abun dakike is too bad of u, kwaita2 bakida godiyan Allah yanzu meye laifin wnn abinci tsakani da Allah?.” Mummunan kallo momy ta kwada mata sannan tamaida kallonta kan abba .”Yusuf! Agabanka de kanajin irin rashin kunyar da ‘yarka kemin amma bakada niyar tsawatar mata ko?, to wllh tallahi duk wani rashin mutunci dakukeji dashi dukkanku nadamaku nashanyeku . ” tabuga table din abincin tabar gurin . da kallo duk suka bita hartashige dakinta. Tana shiga wayanta yafara ring tai saurin dauka ganin safwan ne ke kiranta ta kara kunnanta “hlo safwan.” Daga dayan bangaren safwan na zaune dining ga breakfast sunkai kala bakwai gabansa wata cook dinsa na saving nashi “hajiya binta what’s up ..ni har yanzu banji wani feedback ba …i’na fatan tafadawa abban she’s accept me?.” Ajiyan zuciya momy ta sauke tace” safwan ‘yarinyar nan ta amince makane kawai don tasamu tagudu ..” “What!??.” Yafada yana buga table din abincin tareda mikewa. “Are u in yuor right sense hajiya binta..kinsan mekike cewa kuwa.” Tsorata momy tayi jin yanda ya rikice kirjinta sai disco yake amma ta dake tace “kaga safwan lesting to me carefully.. We still have anoda way dat make her agree to marry u.” Zagaye dakin kawai yakeyi yana birkita lallausan gashin kansa da dayan hanun ” menene, what’s d way ..tell me ..” “Easy safwan, , yakamata kazama mai hakuri da juriya . abu dayane zamuyi wanda ba makawa sahra zata yarda da aurenka. A fusace safwan yace “u waste my precious time with useless talk ..pls go straight to d point.. ” yanda yay maganar cikin tsawa bakaramin tsarata momy tayi ba, da sauri tace “just kidnappe her father!… That’s d way.” Murmushi yasaki yana relaxing kan sofa yace “u are right hajiya, nayi deciding hakan amma nayi tunanin bazaki goyi bayan sace mijinkiba shisa ban fada makiba .” yatsina fuska tayi tace”haba ni i’na ruwana dawani miji, kawaini aikin kudi nake..baruwa na dashi ko yankashi za’ayi indai za’aban kudi zanyi kif dabakina bawanda zaiji.” Dariya yasaki yace “hajjaju kina burgeni akan kudi ba’abinda bazakiyiba , kinada 5million a account dinki saboda farin ciki na dakikeso insamu.” Godiya momy taringa zabga masa kamar zata a’ri baki daganan tafada mishi yanda zasu saceshi cikin sauki snn suka katse . hankali kwance yay breakfast dinshi sukafita da guard dinsa biyu gurin shakatawa.

Add Comment

Click here to post a comment