Illar Yin Family Planning Ga Mace
ILLAR YIN FAMILY PLANNING GA MACE
Wannan babban hatsarine kaga macce
me shekarun da Basu wuce 23 zuwa
24 ba Kuma Bata wuce haihuwa 1 zuwa 2 ba
Harma da masu sabon Aure Zakaga hardasu sunada Sha’awar yin family
planning ta hanyar Shan kwayoyi
kokuma yin alura ko saka roba.
Kuma dayawa anayin aikin ne
Ba tare da anbi ka’idojin yin family planning ba
Wannan babban hatsarine yana illanta mahaifar macce mussaman ga wadda Bata taba yin haihuwa ko 1 ba illace da takan hana haihuwa kwata kwata da maida macce infertility.
Sahra Hot Love Story Hausa Novel
Sannan kusani. Yana haura watannin da aka dibar muku
Acikin rukunnan planning akwai su kamar haka:
1.depo provera _ wannan alurace da
mata su kanyi domin samun tsaikon
haihuwa na wata (3) Wanda kafin yinta
atabbatar da macce tanada haihuwa
kusan (3 ko 4) zuwa sama ga haka Saboda alurace me matukar hatsari da lalata mahaifa da canzawar Al’ada ga ya macce wanna alurar ba’ayima macce me haihuwa 1 ko 2 zuwa 3 sedai wadda ta haihuwa kamar 4 zuwa sama.
2.noristerat_ wannan alurace da akeyima
macce tazarar haihuwa na wata 2 wadda ita anayima masu kananan haihuwa
kama daga haihuwa 1 ko 2 wanan
acikin alura tanada saukin Sha’ani
bisaga (depo provera) ta wata 3
3.pills _ Shan kwayoyin planning Shima
yanada kalar tasa illa na sanya macce zubar jini koba a lokacin (period) ba sannan Shima Yana Hana haihuwa kwata kwata ga wasu matan
4.Implanol robar hannu_ wanan itace
akesakama Mata a hannu ta shekaru
kamar 4 zuwa 5 wanan itama illarta
mussaman ga wadda Bata taba yin
haihuwa ba takan hana haihuwa da
Kuma sanya macce tayi kiba kokuma tayi rama tana kuma sanya zubar jini
Idan zubar jini yayi yawa to anemi likita
5. I.U.D wannan planning ne da
ake sakama macce a mahaifa cikin
farjinta Shima Yana shekaru aciki
Wanda duk yafisu hatsari domin wani lokaci idan akazo cireshi inba adaceba yakan katse aciki sannan Yana sanya jin zafi lokacin saduwar aure
sannan yana sanya macce bleeding sannan Yana karkatarma maigida azzakari lokacin saduwa saboda akwai masu doguwar (penis)
*ILLAR DA FAMILY PLANNING KE HAIFARWA*
1.sanya zubar jini a farji
2.sanya ramewa
3.sanya jiki yayi kiba
4.infertility Hana haihuwa
5.rikicewar jinin Al Ada
6.zafin lokacin saduwa idan akasaka I.U.D
7.jin wani Abu na yawo acikin cikinki
kamar kinada juna biyu
8.rashin ganin Al Ada kwata kwata har
zuwa shekaru
9.wasa da Al Ada tazo ta dauke anjima
tadawo
*PLANNING MAZA*
mazama zasu iya yin planning nasu
Wanda base Mata sunyi planning ba
1.saka robar (condom)
2.coitus interreptus (withdrawal)
idan kana saduwa
da matarka da kaji zakayi inzali seka cire
ka zubarda sperm din a waje
3. Akwai. Na man darbejiya ( naem oil
Zaa shafawa shi akan alkami. Lkc dazaa fara kusantqr iyali
Akwai. NA yayan. Gwanda. Bakaken n ciki. Namiji yakan samesu guda 9 kio sha 15 ko sha 19. Aranar inya taunasu ya hadiye sparm nashi zai tashi zero amma namiji fa
Wanda akesamu. A Islamic chemist n maza shma baida illa. Zaku iya bincikawa
wannan shine yin planning ga macce
wadda Bata taba haihuwa ba
Yin family planning wani lokacin
Babbar illace ga lafiyar macce musamman idan ba’abi ka’idojinsa ba
Domin yana Hana haihuwa kwata kwata ko kuma lokacin da aka bukaci haihuwar sai ta dade batazo ba.
Iyayenmu Mata se Akula.
Allah yasa mudace. Ya bamu lafiya d zaman lafiya…. Al huda Islamic medicine kutubaimu dumin samun maganin cutukanku dakuma gyaran jikinko dayar Allah. 07089503300
[…] Illar Yin Family Planning Ga Mace […]
[…] Illar Yin Family Planning Ga Mace […]