Littafan Hausa Novels

Alamomin Mace Mai Dadi Mace mai Ni’ima

Alamomin Mace Mai Dadi Mace mai Ni’ima

 

 

 

 

 

 

 

ALAMOMIN MACE MAI SADI MAI LAFIYA MAI NI’IMA

 

1. LAFIYAYYAR MACE ITACE Wacce Take Dauke da Damshin Farji wanda a turance ake Kiransa da (Flora), Wannan Damshin Farji shine Tarko kuma me Tsaron gidan Farji da ke Kame duk wata cuta da zata cutar da farjinta sai ya kameta ya kasheta

Hotunan Yadda Ake Kwanciya da mace

2. LAFIYAYYAR MACE; itace da zarar ta Ji zantuka na motsa sha’awa zata Ji sha’awa ta motsa mata, kuma farjinta zai jike

Alamomin Mace Mai Dadi

3. LAFIYAYYAR MACE; itace take dauke da cikakkiyar sha’awa a lokacin da ta ga mijinta Ko taga Namiji ko da bai tabata ko ta taba shi ba

 

4. LAFIYAYYAR MACE itace take fitar da wani ruwa me kamar majina bayan ta gama Al’ada musamman in ita budurwa ce ko marar aure, wannan ruwan me kamar majina ba na ciwo bane hakan yana nuna cewa tana sake koyaye, Wanda a Turance ake Kiransa da Ovulation! Wadannan koyayen suna mutuwa ne Saboda ba namijin da ya kusanceta da zai bata ciki, toh in suka jira kwa Namiji be zo ba sune suke fitowa kaman majina-majina bayan sun mutu

 

5. LAFIYAYYAR MACE; itace take jure adadin jima’i ko da sau bakwai ne a kowanne dare daya Baza taji ya isheta ba

 

7. LAFIYAYYAR MACE; itace farjinta yake cike da nama Dum-dum, ba kofa zududu ba kamar Tiyo

ba tusar gaba yayin jima’i kuma in ana Jima’i da ita tana fitar da wani farin ruwa me Dauke da maiko da santsi me dumi

 

8. LAFIYAYYAR MACE; itace take yin inzali release me malalowa fari fat kamar madara kuma me Sanyi da maiko a cikin sa, Takan kawo shi cikin kowanne minti biyu in ana cikin yin jima’in

 

9. LAFIYAYYAR MACE; itace take da rijiya gaba uku tare da murfinta da kwadonta hade da Dan makulli a ciki Open and Close a cikin Farjinta, hmm ita Lafiyayyiyar ta san wannan

 

10. LAFIYAYYIYAR MACE; itace in mijinta yana saduwa da ita take jin dadin jima’i da kuma gamsuwa yadda ya kamata.

 

Add Comment

Click here to post a comment