Kallo Daya Hausa Novel 2023 Sabon Littafi
KALLO DAYA
page 1
0um hibban
Bismillahirr rahmanirrahim allahumma la sahla illa ma jaaltahu sahla waanta taj alal hazhna iza shiita sahla..
Gidan Uncle Sabon Salo Hausa Novel Complete
Start………..
Qara zuba mata rikitattun idanunsa yayi a karo na barkatai,innalillahi ta qara furtawa cikin qasa qasa da siririyar muryarta,ai ba ta qara tsinkewa da lamarinsa ba sai da taji ya qara daka mata tsawa cikin amonsa me nuna shi cikakken namiji ne yana cewa “wlh sai kin dago kin kalleni yadda nake kallonki dole nima ki biyani kallona ko nayi ta kuka “cikin tsananin mamakin jin furucinsa wai zai yi kuka kmr wani yaaro ta dago manyan idanunta ta sauke akansa amma me ta kasa hada idanu da shi ko na second daya ne ya ilahi ai kmr daga sama ta ji ya fadi qasa yana birgima sosaii tare da kuka kmr ta6ararrun yarannan..ba ta dawo dg duniyar tsoro da tsananin mamaki ba taji muryar hajia mama na fadin “subhanallahi ya akai yusif ya barshi ya fito hasbunallahu,,”cikin er qaramar fusata ta shiga qwalawa yusif kira da gaggawa ya fara hade matattakalar upstairs yana fadin gani mamma …wlh yau duka yake yaqi tsayawa nai masa askin kin ga hannuna cizona fa yayi sai da ya hudamin hannu ya fada yana pointing din yaransa guda daya,itadai deejah tazama statue kawai KALLO n ikon Allah take,ai qara taqarqarewa yai ya zunduma wani ihun da yafi na baya sauti yai kusa da hajia mama yana fadin ,”first luv ki ce ta kalleni zanyi kuka”idonta cike taff da,qwalla ta fara share masa na sa hawayen tana,fadin “yi haquri son zata kalleka amma karbi maganinka tukunna ta fada tana miqa ma yusif hannu da yake riqe da maganin da ya cire yanzun a sachet ba musu ya karba ta kora masa da ruwan gora…
tajashi kan sofa tana patting bayanshi cikin sakanni kadan taga yai luf ….hajia mama ta dago tana dan murmushi tace ,”alhmdlh yayi barci ma dan sarara kafiin ya tashi…”KALLO deejah tabi kyakkyawar fuskarsa daita wai dan rigima sai kace wani yaaro wannan qasurgumin qaton ne yake childish character s ganin irin kallon da deejan ke ma sa na tsananin mamakine yasa hajia maama gyaran murya da cewa”
Ku biyoni a shafi na gaba
Pls comment dan samun qwarin guiwa
[…] Kallo Daya Hausa Novel 2023 Sabon Littafi […]