Hausa Novels 2023 Samu Littafan Hausa Maras Adadi anan
Hausa Novels 2023 Littafan Hausa Novels masu kayartarwa zafafan hausa nivels na 2023 masu dadi zaku iya samun dukan littafan hausa da kuke nema a wannan shafin namu ko kuma a mnahajar abokin hira ra android wadda zaku iya samu a playstore zaku iya duba manhajar ta da kalmomin abokin hira zaku ga ta fito se ku sauke a wayoyin ku na android mun gode sosai.
Kadan daga cikin Hausa Novels 2023 Mai suna Kgadijatul Sabreeen
KHADIJATUL SABREEN
List of Hausa Novels Complete Documents
hausa novel
hausa novel abban sojoji
hausa novel audio mp3 download
hausa novel books
hausa novel complete
hausa novel complete document
hausa novel complete download
hausa novel document
hausa novel download
hausa novel dubai
hausa novel ebook
hausa novel eznah
hausa novel fuska biyu
hausa novel gidan uncle
hausa novel group
hausa novel hariji
hausa novel hayatul mahayat
hausa novel iman
hausa novel jarababben namiji
hausa novel jiddatul khair
hausa novel kwarata
hausa novel lalata
hausa novel list
hausa novel masu dadi
hausa novel only
hausa novel sabbi
hausa novel wattpad
hausa novels audio
hausa novels batsa
hausa novels complete documents
hausa novels wattpad 2022
hausa novels zafafa
hausa novel audio
hausa novel babu so
hausa novel blog
hausa novel cin duri da bura
hausa novel el habeeb
hausa novel fulani
hausa novel farrah
hausa novel gidan aro
hausa novel hajiya gwale
hausa novel inayah
hausa novel ingarman namiji
hausa novel jariri
hausa novel kai kafi cancanta
hausa novel kiyayya
hausa novel littafi na daya
hausa novel mai dadi
hausa novel matar makaho
hausa novel namijin duniya
hausa novel
hausa novel eznah
hausa novels audio
hausa novels batsa
hausa novels complete documents
hausa novels wattpad 2022
hausa novels zafafa
hausa novels
hausa novels only
hausa novels complete
hausa novels wattpad
hausa novels documents download whatsapp
hausa novels masu dadi
hausa novels abban sojoji
hausa novels audio download
hausa novels books
hausa novels batsa zallah
hausa novels complete documents pdf download
hausa novels documents
hausa novels download
hausa novels ebook download
hausa novels ebook
hausa novels facebook
hausa novels fulani
hausa novels fuska biyu
hausa novels group
hausa novels gidan uncle
hausa novels girke girke
hausa novels hayatul mahayat
hausa novels harija
hausa novels hafsat
hausa novels ingarman namiji
hausa novels imaan
hausa novels iskanci
hausa novels jarababben namiji
hausa novels joystick
hausa novels jiddatul khair complete
hausa novels kwarata
hausa novels kiyayya
hausa novels kwai cikin kaya
hausa novels list
hausa novels latest
hausa novels labaran batsa
hausa novels matar makaho
hausa novels mai dadi
hausa novels na batsa
hausa novels na soyayya
hausa novels namiji baya kadan
hausa novels on wattpad
hausa novels online
hausa novels pdf
hausa novels
romantic hausa novels complete
romantic hausa novels complete download
romantic hausa novels pdf
romantic hausa novels wattpad
romantic hausa novels complete document
romantic hausa novels complete wattpad
romantic hausa novels 2022
romantic hausa novels complete pdf
romantic hausa novels
romantic hausa novels facebook
romantic hausa novel audio
aymana romantic hausa novels
aymana romantic hausa novels complete
romantic hausa novels books
romantic hausa novel blogspot
romantic hausa novel blog
romantic hausa novels download
hausa romantic novels fadeela
hausa romantic novels fadeela part 2
hot romantic hausa novels complete
hot romantic hausa novels
http romantic hausa novels
romantic hausa novels list
latest romantic hausa novels
littafin romantic hausa novels
romantic hausa novels masu dadi
mr romantic hausa novels
the most romantic hausa novels
romantic hausa novels names
romantic hausa novel new
romantic novels na hausa
romantic hausa novels on wattpad
romantic hausa novel on facebook
hausa love stories on wattpad
romantic hausa novel part 1
love hausa novel page 1
wata rana romantic hausa novels
hausa love story novels
short romantic hausa novels
hausa novels romantic story
love hausa novels wattpad
romantic hausa novel zalla
zafafan romantic hausa novels
romantic hausa novels
“`MALLAKAR“`
*HAJARA L SADEQ*
Arewa book @Miss Hajo
*MARUBUCIYAR*
👇
< *Komai muk’addari ne* >
< *K’addarar soyayyya ta* >
< *Najmat Abiy* >
< *Ni da Yaya Arman* >
< *Auren wata Tara* >
~And now~
< *KHADIJATUL SABREEN* >
بسم الله الرØمن الرØيم
TEAM GAWURTATTU BIYAR
*GODIYA*
_Ina Godiya ga Allah ( s w a ) da ya k’ara bani ikon Fara rubuta wannan littafin Mai taken *KHADIJATUL SABREEN* tsira da aminci su k’ara tabbata ga Annabi Muhammad ( S A W) tare da ahalinsa da tsarkakkun sahabbansa,Ina rok’on Allah ( s w a )yanda na Fara rubutun Nan lafiya ya sa na Gama lafiya cikin amincewarsa da yardarsa Allah bani ikon rubuta abunda zai amfane Ni ya amfani al’umma ko bayan Raina,Allah ya tsari alkalamina da rubuta abunda yake ba Alkhairi ba,Allah yafe Mani Dukkan kura Kuran da zanyi a rashin sani zanyi amfani da wannan damar wajen nuna tsantsar Godiya ga d”aukakin masoya nagode kwarai da zallar soyayyarku gareni Ina matukar alfahari daku a duk inda kuke ALKHAIRIN Allah Yakai muku har Gadon baccinku farincikinku shine nawa masoyan asali miss hajjo takuce ta har abada Ina fatan Shima wannan littafin zaku so Shi ku kaunace Shi fiye da yanda kuke Cikin kaunar littafai na na baya nagode kwarai da nuna soyayya love you all my fans_
Yan Dandi Hausa Novel Complete
*GARGAD’I*
“`Ba yarda wata ko wani yayi amfani da wani Bangare ko ya juyamun labari ko sayarmun ko edit da dai sauran abubuwan rashin adalci littafin Nan mallakina ne Ni Hajara L Sadeeq (Miss Hajo) muddin haka ta faru Zan d’auki tsatsauran mataki“`
*GAISUWA*
_Dubun gaisuwa a jinjina ga d’aukakin members na novels group miss hajo Ina matukar alfahari daku Ina ji daku irin sosai d”innan Tatattun masoya Allah yabar kauna da soyayyya ina yimuku fatan Alkhairi Gabaki d’ayanku,dan ban Isa iya lissafo sunanku ba ,Tare da Daukakin members na kungiyar jarumai writers d’aya tamkar da dubu,Alkhairin Allah yakai Muku har gadon baccinku ina yinku Kuma ina kaunarku fiye da yanda Kuke Cikin nunamun_
“`BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM“`
P………*1 & 2*
Matashiyar yarinya ce wacce a shekaru bazata wuce shekara Goma Sha d’aya ba sanye take cikin wata y’ar karamar y’ar kanti da ta tsaya Mata iya gwuiwa tsalle_tsalle kawai take Ta na wasanta hankali kwance A compound d’in tsararren Gidan da ya had’u Dukda bashi da wani girma na azo a gani Amma Gidan ya tsaru da shukoki ga tsarin gidan ya had’u Wanda kallo d’aya zakayiwa Gidan kasan mamallakin Gidan Yana Da Hali Sosai parking space din Gidan bazai wuce d’aukar mota biyu zuwa ukku ba,.
Bakar Illah Hausa Novel Complete
,part d’aya ne Gidan Wanda komai Yana ciki sai d’akin Mai gadi dake gefen jikin hadad’d’en get din Gidan dake zageye da wayar security,gefe guda Kuma motoci da kekuna tare da tarkacen abubuwa na wasan yaran tundaga kan Lilo,da sauransu Sosai nayi mamakin tilin kayan wasan dake wajen ba abunda babu na wasan Yara,tayi wasa da wancen tayi da wancen kafin tahau kekenta ta Fara jagaye Gidan dashi,.
Mai gadi dake Zaune Yana Jin radio Ganin Tayo wajenshi da Keke ne ya sanyashi saurin tashi ba shiri Yana komawa gefe Dan yasan k’aramun aikin ta ne ta bigeshi Saida yaga wucewarta kafin ya Girgiza Kai ya ce “Allah ya shiryeki yarinyar Nan”
Wata matashiyar Mata Ce ta fito daga cikin part din sanye take cikin tsadadden doguwar rigar Leshi da yasha d’inki ubansu ,Doguwace Mai madaidaicin jiki black beauty ce Masha Allah kyakyawa dukda shekaru basa boyuwa Amma a k’alla bazata wuce shekara talatin ba zuwa sama kad’an Amma hutu da gayu da Jin dad’i Dana Lura sun zauna a wajen bazaka kalleta kace takai shekarunba,.
Kai tsaye wajen Da taga Yarinyar tayi da keken ta nufa cikin sauri tayi sand’a ta kamota tare da rik’e keken ta ce “Tun d’azu nayi maki magana Kizo na Sanya maki Kaya ki tafi islamiya shine Kika gudo Nan to maza,wuce muje kishirya Dan gidanku Kullum saikin sani ciwon kai Akan islamiya”.
Juyowa tayi tare tsatsareta da Dara daran idanunta masu matukar d’aukar hankali tubure fuska tayi kamar zata Sanya kuka cikin shagwababbiyar fuskarta da na Lura fuskartama gaba d’aya ta shagwab’e ce ta ce “Ni Mom bazanje ba na gaji ki rabu da ni “ta k’arasa fad’a Tana Shirin fashewa da kuka “.
Sai Sannan na kare Mata kallo kyakyawa ce sosai ta bugawa a jarida Fara ce Sosai Haskenta har wani shuni_shuni yake,Tana da round face Tare da manyan idanunta Wanda sune babban abunda ya k’ara fito Mata da ainahin kyaunta,hancinta madaidaici da yayi das da kyakyawar fuskarta,sai d’an k’aramun bakinta Daya chuno gaba Masha Allah shine kawai abunda zaka kalla yarinyar ka ambata saboda wani fitinannen kyau da Allah yayi Mata (Gaskiya za ayi budurwa a Nan Na fad’a a cikin zuciya ta) Doguwace y’ar Charas da Ita Bata da k’iba sannan Bata da rama ,lalllausan bak’in gashin kanta da akayi Mata kitso shuku ukku an Sanya beat masu matuk’ar d’aukar Ido duka gashin kan Nata ya saukar Mata har kasan k’eyarta Ni kaina Saida nayi mamakin yawa da silb’in gashin saika d’auka attachment ne aka Sanya saboda yawanshi Duk inda kyau yake yakai kyau to dai yarinyar Nan takai a kirata da kyakyawar k’arshe shuwa Arab kenan(Na fad’a a cikin zuciya ta Dan Ni kaina kyaun yarinyar Saida yaso ya zautar Dani kyau kamar aljana lol).
“Cikin sama da murya Mom ta ce “Kinma Isa kik’i zuwa islamiya Sabreen yaushe rabon ki da islamiya kusan sati guda kenan ko Dan Kinga na kyaleki na zuba Miki Ido ubanme kike a gidan da bazaki je makaranta ba awa guda kuntashi,saikinje wlh ko Kuma na lillisaki a gidan Nan tunda Mai d’aure Miki d’in ganinshi Yana hanaki zuwa School d’in baya Nan”
Ta fad’a cikin y’ar Tsawa Tana kamata tare da sauketa daga kan keken “Jin abunda mom ke cewa NE na saitaje makaranta Wanda ba abunda ta tsana sama da zuwa islamiya ya sanyata tirjewa tare da zaunewa a wajen ta Fara kuka da burgima a wajen kamar wacce akawa bugun mutuwa Sosai take kuka Tana cewa Bata zuwa.
“Takaici Duk ya Isa mom inda sabo ta saba da sangartar y’ar Tata Wanda Duk mijin ta ne ya sangartata ita kanta tasan bilhak’k’i matsayinta na uwa Tana iya bakin k’ok’ari wajen Ganin ta bawa y’ar Tata ingantacciyar tarbiya Amma abun ya gagara Kota Fara Daddynta saiya ruguza Mata ta rasa yanda zatayi da wannan bahagon halin na y”artata Wani irin zafi takejin ranta Gashi dai Tana ji Tana Ganin ilimin addini Yana neman gagarar tilon y’artata Sa’anninta hada Wanda suka kusa sauka Amma sabren hizif biyar cikakke Bata kawo maka Shi sangarta da b’aci da wasa da Jan magana Shi kad’ai ta iya”.
“Numfasawa tayi daga wanna tunanin da ta lula tasan duka baya yiwa sabren da duka yanayi Mata da tuni ta shiryu dukda ita kanta ba ason ranta take dukan Nata ba durkusawa tayi tare da kamo hannunta ta fusge Tana kuka ta na cewa
“Daman nasan bakya Sona Dad kawai ke Sona Shiyasa kike yimun Tsawa Kuma saina fad”a Masa idan baya nan kina duka na “ta karasa fad”a cikin kuka kamar wacce aka daka”,.
Cikin lallami da lalashi mom tace “Sorry Mom D’in Dad Ba tsawa nake maki ba Ina sonki Nima kamar yanda dad dinki ke sonki,kiyi hakuri muje na saukeki a school nasan Kema kinason kiyi karatu ki hardace Qur’an kizama babbar malama ni da dad muyi alfahari dake ko daughter na to yi hakuri tashi muje na kaiki idan muka dawo Zan saya maki manyan chocolate”
Turo Baki tayi Tana murza.idonta ta ce “Mom malamin Ne mugu Ni banason zuwa “Had’e fuska Sosai mom tayi ta ce “Kinga Ina lallamaki shiyasa kike b’atamun lokaci ko?Turo Baki tayi Tana cigaba da murza idanunta”mom ji take kamar ta daketa hakanan take daurewa Tana wannan lallamata d”in Dan batason ace sai duka Ne kad’ai zatayi Abu saboda Shi saboda ba abunda take tsoro sama da tab’a.lafiyarta amma Dole ta tsoratata cikin fad’a ta ce,.
“wlh Zan zaneki Sabren ,Dan iskanci waike yarinya ce da za ace Kullum saikin bani wahala Akan komai,jibi Sa’anninki fa akan idonki haka suke da iyayensu Meyasa kikeson bani wahala Sabren komai sainayi fafatu akanki ,kinsamun ciwon Kai kafin kiyi to wlh Zan dake ki yanzunnan tunda bakisan lallami ba duka Kika sani”
Jin abunda mom ta fada ya Sanya sabren tsorata saboda tasan halin mom Sarai zata iya zaneta musamman taga dad bayanan kuma ta rantse bazataje islamiya ba hakan ya sata saurin Mikewa tsaye Tana kallon mom ta ce “Zanje to Amma saidai ki d’aukomun kayan makarantar Ni bazan shiga ciki ba”
“A wajen Zaki sauya kayan me cikin yayi Miki da bazaki koma ba uwar kinibibi”mak’e kafad’a tayi ta ce”Ni dai Indai kina son naje saidai ki d’aukomun kayan nasa a nan”Girgiza Kai mom tayi tare da cewa “Allah ya shiryeki ya kawomun lokacin da Zan huta da fitinarki Akan islamiya kin b’atamun sama da mintuna Talatin”kafin ta juya ta shiga ciki da niyyar ta d’auko Mata kayan,.
Ai SABREEN na Ganin mom ta shiga ta kwashi k’afa da gudu ta ruga tayi bakin get ta fara kokarin bud’e k’ofa Mai gadi daga dakinshi Jin Kara ya sanyashi cewa.
“waye”Ai Tana Jin haka tayi sauri ta bud’e k’ofar tare da kwasawa a guje Tana dariyar wayan da tayiwa mom gida Mai kallon gidansu ta nufa kwankwasa k’ofar tayi da karfi Wanda ba shiri Mai gadin ya taho da sauri ya bud’e Yana Kallonta yasan Daman wanna aikintane bubbuga get kamar zata b’alla cikin Gidan Kai tsaye ta nufa Tana Dariya a parlour ta tarar da maman su Anesa “wajenta ta nufa ba gaisuwa ba komai ta ce”Momy Ina Anesa” “Suna makarantar islamiya sabren ke meya hanaki zuwa “.
” ta fada Tana Kallonta “Ba tare da ta Bata amsar tambayar da tayi Mata ba ta juya ta yi waje Saida ta lek’a taga ba kowa k’ofar gidansu kafin ta fito gidansu Ummy ta nufa nanma Tana zuwa akace Mata suna makaranta tsaki taja Tana Jin haushin ta rasaa abokan wasa tunowa da Affan Shima irinta Ne bayason zuwa islamiya ya sanyata saurin rugawa gidansu dake kusa da gidansu shima irin bugawar get din datayiwa Gidan su anesa tayi mashi a compound ta tarar da Shi Yana Lilo ajiyar zuciya ta sauke tare da rugawa inda yake ta bayanshi ta zagaya tare da rufe Masa fuska “hhhh ai naganeki yarinya duk sanda zakizo saikin rufe mun fuska shiyasa na ganeki kima bud’e”.
Dariya tayi Tana budewa tare da cewa”Ai Zan chanza salon tsorataka Zan dingayi Sosai”Dariya yayi ya ce “Haba yarinya ai bazaki iya ba Kema bakije islamiya ba “gyada Masa Kai tayi Tana Turo baki ta ce “mom tace sainaje shiyasa na gudo Nan Muyi wasa”tab’awa sukayi ya ce “good girl besty Gwara da bakijeba Nima Aunty ce kadai a Gidan mama Bata Nan shiyasa nace Mata bazanje ba “.
Sosai suka shiga wasansu kamar ko yaushe Wanda har magriba hankalinsu kwance Bangaren momy Kam Sosai ta shak’u tare dayin alkawarin ta dawo saita zaneta Ta tsani wanna yawo gidajen unguwa Da take Mata ta rasa wani irin jarabar wasa ne a ran yarinyar Tata Gashi batasan magriba tayi ba ta dawo gida saidai ta dinga bi gida gida Tana neman ta yanzun ma Ganin magriba tayi ya sanyata mik’ewa tare da Sanya hijab dinta ta fito Tana nad’e da karamar bulalarta.
Gidan su Anesa ta Fara nufa kafinma ta Ida shiga ta tambayi Mai gadin Tana ciki”yace tashigo tun dazu ta fita cike da takaici ta juya Tana kallon unguwar ba kowa sai mazajen wasu dake haramar nufa masalacci gidansu Affan ta nufa kamar tasan Tana chan Tana ko shiga ta hangota ita Affan suna game a Tab Cikin sand’a ta nufa wajen.
SABREEN Bata lura da mom ba sai saukar bulala da taji a cinyarta data yace game yayi dad’i ba shiri ta kwalla uban k’ara Wanda duka sai da ya kauraye Gidan k’ara tsalla Mata wata mom tayi Sosai sabren ta k’ara rikicewa ta Kara kwalla k’ara tare da Fara birgima a wajen Tana ihu Tana kuka Maman Affan Da shigowarta kenan Gidan ta dawo daga unguwa cikin sauri taje tare da rik’e bulalar dake hannun Mom Tana Shirin lafta Mata wata ta ce “Haba Amina meye haka Zaki Samu yarinya kiyi ta duka me tayi Miki “Cikin b’acin Rai Mom ta kalleta ta ce,
“Rabu na zaneta maman Affan Yarinyar Nan sati biyu kenan rabonta da islamiya yau karkiga lallashinshi da nayi Mata akan tazo na kaita ta k’iya karshema sai wayau tayimun kafin na shiga cikin na dauko Mata Kaya wlh sai neman Yarinyar Nan nayi na rasa sama ko k’asa yanzu fa abunda takemun kenan yawo yau Bata chan Gidan gobe Bata chan na Hana Mai gadi barinta fita Amma wlh saitasan yanda tayi ta fita na dake ta d’in na dake ta d’in Amma abun bayama baya sai gaba yakeyi”.
Ta karasa fad”a cikin k’unar Rai”cikin kwantar da murya maman Affan tace “Sai hakuri Amina yaran Nan na yanzu saidai addua kinganshi Nan Shima aminin Nata in ba Ina Gidan Nan ba baya zuwa makaranta Ni da mahaifinshi kadai yake shakka Amma yayyunshi gaba d ‘aya ya rainasu Basu Isa su sanyashi yayi ba ai Daman duka biyu Kika zanemunsu yanzu dai kiyi hakuri Dan Allah karki sake dukanta bazata sake ba “.
,a ran Mom ta ce “Ni Ai da Tana shakkar tawa ma ai da dad’i da na gyarata “a fili kuwa Murmushi tayi ta ce “Shikenan maman Affan bari muje magriba nayi saina zagayo”
“To Shikenan Amina karfa ki sake dukanta”Insha Allah “mom ta fad’a fuskarta dauke da Murmushi dakyal maman Affan ta samu ta mikar da sabren Harta yarda mom ta Kama hannunta suka wuce gida Wanda har lokacin shashshekar kuka take,.
A gida ko sauya Mata fuska Sosai mom tayi hakan yasa batayi Mata gardama wajenyin sallah ba Tare sukayi Dan tasan Zata iya sake dakarta Dan taga dad baya Nan a ranta take ta ayyanawa Dad Yana dawowa duk saita fad’a Masa zalincin datayi Mata Saida sukayi isha’i kafin Suyi dinner Har lokacin sabren fushi take da mom itama Bata Kuma Mata magana ba,.
wayar mom ce tayi ringing bayan tayi picking kalmar Da Dad ya fara ambata Daga wayar shine “Ina Baby Bani naji muryarta please I miss her so much wlh ”
kallon sabren mom tayi Jin tanajin abunda dad yace taga har wani zumud’i take a Bata Shi, danne speaker tayi tare da Kauda wayar daga kunnenta ta ce.
“Saura kice Masa na dakeki kiga irin dukan da Zan sake maki “Dan tasan Sarai ta fad’a Masa ta daketa jarabar dazai Mata Bata wasa bace musamman tayi mashi kuka ma zai iya b’arin Course D’in daya tafi wanda Yana gamawa Za a k’ara Masa babban girma,a wajen aiki ya dawo.
Cikin sauri sabren ta gyadawa mom Kai kamar zatayi kuka ta ce bazance Masa ba mom Dan Allah ki bani shi”.
Ajiyar zuciya ta sauke tare da Kara wayar a kunne inda taji Yana cewa “kinyi Shiru Ina magana Sweetheart kina jina Kuwa”Sorry dear network Ne ga ta”.
Ta fad’a Tana mikawa sabren wayar cikin sauri ta maza ta Kara a kunne fara’a cike da fuskarta ta ce.
“hello dad”Hey My Beautiful Angel Yakike nayi missing d’inki yau banji muryarki ba sai yanzu fatan kinyiwa Dad hakuri aikine yayi mashi yawa Yana inda ba network”.
cikin shagwaba ta ce “Dad Yaushe zaka dawo I miss you more please ka dawo”ta k’arasa fad,a kamar zata fashe da kuka,.”Daga bangaren dad ya ce “i”m sorry my angel Zan dawo soon kodan na ga babyn Dad kidaina damuwa please aiga mom d’inkinan Kuma zamu dinga waya ko”.
Tana Shirin fashewa da kuka Ta fara diddira k’afa ta ce “Ni dad gobe nakeson ganinka ka dawo ni banason Zama da mom”.
Hararar Da mom ta Galla Mata ce ya sanyata turo Mata Baki “hankali tashe dad ya ce subhnallah daughter me mom d’in tayi maki”.
chaza mom ta janyo tare da Mata nuni da zata tsaula Mata hakan ya sanyata zaro ido Tana Shirin rugawa”Daga Bangaren dad yace “Baby fad’amun me mom d’in tayi maki”bakomai dad jaraba dai takemun tunda ka tafi”Badai ta dukan mun ke ba ?.
gyada mashi Kai tayi kamar Yana gabanta ta ce “Eh Bata duka na”Nauyayyar Ajiyar zuciya Dad ya sauke wanda har Suna ji daga waya ya ce “Kiyi hakuri zanyi mata magana bazata sake maki jaraba ba,Turo Baki gaba tayi ta ce .
“Ni dad ban yarda ba inma Kayi Mata maganar ai Baji take ba nidai kawai kadawo sannan Kuma yau ma ko ice cream d’in da kace ta dinga sayamun kullum.bata sayamun ba “.
“ita aminar ce take Miki haka Daughter?ita Aminar fa dad Danma ban fad’a maka saura mugancin…..kwace wayar da mom tayi ne yasanya Bata k’arasa abunda take son fad’a ba da Ido ta nuna Mata da ta shiga daki da gudu ta ruga Tana kukan sangarta, Kara wayar a kunnanta mom tayi ”
“Meyasa Kika amshe wayar ki bani y’ata muna magana “dad ya fada “Dare yayi baccci zatayi kasan gobe akwai school sanadin ta bani wahala wajen tashi ne Gobe kwayi wayar”Daga Bangaren dad ya ce,
“Wai meyasa bazaki chanza ba Amina keda yarki d’aya tilo kenan Da Allah ya bamu Amma batajin dad’in Zama dake fisabillahi bazaki jawo yarki jikiba ki nuna Mata soyayyya taji dad’inki Amma Banda fad’a ba abunda kika iya Mata Amina wanna rayuwa ce kuwa fisabillahi,,”
“Kasan Sarai banason haka Abban Sabren duk kokarin da nake akan Yarinyar Nan nasan ba gani kake ba to ba ruwanka da tsakani na da ita kamar yanda bana shiga tsakaninku,Meye na tambayar yarinya Dan baka Nan saikace wacce take hannun matar uba ,gaba d’aya kaja yarinyar Dana haifa ta rainani Ina Gini kana ruguzamun saina tallabo y’ata na Fara Bata tarbiya da kazo ka ruguzamun duk ginin da nayi fisabillahi banason haka wlh kasan abunda ke had’ani rigima dakai kenan Sarai”
Cikin kwantar da murya dad ya ce “uwar Y’an fad’a abar maganar ya gida ya Kuma kewata “Ajiyar zuciya mom ta sauke tare da sakin lallausan Murmushi ta ce “kewarka ta na Nan ta addabemu dear…..sun dauki tsawon lokaci suna hirarsu cike da so da kaunar juna Saida dare ya tsala kafin Suyi bankwana.
Koda tashiga Dakin Sabren tarar da ita tayi tayi rubda ciki Tana bacci ga alamun ma tajima Tana bacci gyara Mata kwanciyarta tayi tare da tofa Mata adduo’i kafin ka kashe Mata glove din dakin ta rage Mata gudun fan ta kashe ac kafin ta wuce bedroom dinta itama Dan ta kwanta.
washegari tun Asuba Saida ta Gama shirya Mata break fast da abunda zata tafi dashi school kafin ta tasheta dakyal…
cikin 30 minutes Tagama shiryawa suka fito mom na rik’e da basket da bag dinta,sabren Tana Sanya da kayanta na makaranta da rigar ta da ta tsaya Mata iya gwuiwa safarta Mai hade da Wando Fara kal sai Yar karamar hijab dinda ko k’irji Bata rufe Mata ba momy ke.driving har suka Isa makarantar su Wanda a bakin get ta sauke ta bayan taja Mata kunne akan fad’a Saida taga shigarta kafin ta juya da kan motar ta.
Sabren ko kamar ko yaushe Tana shiga class Bangaren maza taje ta zauna Dan shine permanent seat dinta Kuma sune abokanta Dan kawayenta Mata Basu da yawa Amma maza Kam kowa abokintane tafijin dad’in mu’amularta da maza fiye da Mata ,Hindu ta hango ita da zeey kawarta da sukayi fad’a jiya suna nunota alamar gulmarta suke Sabren Daman Mai jira Kallon Affan bestynta dake kusa da ita ta yi ta ce.
“Besty yau sainaci uban Yarinyar chan kagansu chan gulmata suke taho muje ka tayani muci ubansu,Kallonsu Affan yayi yaga sunyi tsuru tsuru, Dariya yayi ya ce “Aikuwadai mu duka biyun suke kallo zasuci ubansu muje kafin uncle ya shigo”suna zuwa Sabren ta shak’o zeey cike da tsabar masifa ta ce “.
[…] Duba nan ka gani Hausa Music by Arewa Sound Hausa Novels 2023 Samu Littafan Hausa Maras Adadi anan […]
[…] Samu Littafan Hausa Guda 1000 […]