Auren Yarinta Hausa Novel Complete
Auren Yarinta Hausa Novel Complete
Page 1&2…
°°°°°°”Wai yarinya nan yaushi zaki fito ni eh? Wanan wane irin iskan ce ni tunda zu yana jiran ki kinye kwance ki ”
Fito wa tayi daga cikin dakin tana kallon Inaa ta
“Inaa idan naji waje me zanye? Ni ki kyale ni baci naki ji”
Wangale baki tayi tana kallon ta
“Nafisa meya kiki son rai na man da hankali zo nan ”
Zaunawa tayi kusa da ita ranta a bace
“Haba yar Auta kinsan wulakanta mutani ba kyau ko, kuma kinga yana jiran ki tundazu fa yazo ki taimaka ki ji ko 10mnt ni kiye sai ki dawo”
Murmushin karfin hali tayi ta tashi zata nufa waje
Kwala mata Kira tayi
“Nafisa ina zaki ji haka ba mayafe?
Kallon jikin ta tayi
“Inaa ki barni a hakan idan ba haka ba zan ji ba”
Bata jira inaa ta tayi magana ta fita daga gidan
Oh ni Suwaiba wanan yarinya ko yaushi zata malaki hankalin ta
Kukan so Hausa novel Complete
Fita tayi waji tana kalle kalle ganin mota tayi ko ba’a gaya mata ba tasan shini a cikin mota
“Iyeee lalai wanan ya raina ni don iskance ni yaki so na shiga cikin mota to ae ni ba yar iska bace zanye maganin ka yanzu nan”
Kalle kalle ta kamaye taga Dutse daukan shi tayi tana murmushi mugunta
“Idan baka fito dan Allah ba ka fito don banza”
Jifa masa dutse tayi glass in sa ya fashi dutsen sai a wayar shi
Dagowa yayi
“What the hell…! Wanan wani dan iska ni zai ye man haka”
Duba wayan shi tayi wada ta lalace…
Da karfe ya fito cikin mota ya rufe kofa da karfe
Zagayowa yayi ya finciko Nafisa da karfe ya daga Hanu Zai mare ta ganin Nafisa ni yasa ya tsaya cak.
Hanunshi yaki kallo ranshi a bace shi ba glass insa ya dame shi ba wayan shida ta Lalace domin yana important thing da ita
Saukar da Hanunshi yayi yana mai jin takai ce
Kallon shi taki ye domin ta tsorata kuka ta kamaye
Shikuwa ya rasa me xai ye kallon takai ce yaki ye mata.
In banda kadara me zai ye da wanan yarinya kuma a matsayen mata yaja karamen tsoki…….!!!
*Tofa ko meyasa Zai aure Nafisa mu dai ji zuwa muje yanda zata kasance*
*Lipton girl*
AUREN YARINTA
*~We are bearer’s of so golden pen*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen,behold our words.~*
*~A product of our pesavour our words, for it will cause you no pain.~*
Addu’ar Matafiya ga mazaunin Gida.
أَسْتَوْدِعُكُمُ اللَّهَ الَّذِي لاَ تَضِيعُ وَدائِعُهُ.
Astawdi’ukumul-lah, allazee la tadee’u wada-I’uh.
Ina sanya ku a cikin kiyayewar Allah, wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya tozarta.
*Dedication*
*HK nayi missing in ki over*
Page 2&3.
°°°°°°°°Da kyar ya iya bude bakin sa yace “Nafisa kina da lafiya kuwa? Meyasa zaki fasa man Glass”
Tana kuka tana magana”Ni babu ruwana da kai tunda ka daga hanu zaka mare ni kuma sai nagaya ma Inaa ka duki ni”
Zaro ido yayi “Yaushi na daki ki???
A ransa yace yarinya yar karama sai karyan tsiya
Kamar wani wawa ya fara bata hankuri
“Kiye hakuri dan Allah kada ki gaya mata kinsan abunda na kawo maki”
Washe baki tayi
“Aa Meka kawo man”
Zagaya wa yayi ya bude mota wata Bag ya dauko ya bata
Da karfe ta amsa ta fara bude wa washe baki tayi
“Nagode yaya…. Bata karasa ba tayi shiru
Rugawa tayi da gudu ta shiga cikin gida
Shikuwa binta yayi da kallo nan taki ya bata rai kamar ba shini ya gama Dariya ba mota ya shiga ya wuce fuuuuu…..
Ita kuwa tana shiga cikin gida ta fada jikin inaa ta “Inaa kinga abunda yaya ya kawo man deba kayan nan suna da kyau ko”
Murmushi tayi mata “To kin gani shiyasa nace maki ki fita kinga yanzu ae kin samu kaya ko”
Tashi tayi tana gwada rigar da ya kawo mata kokarin cire kayan ta taki ye ta saka rigar da ya kawo mata
“Nafisa wai yaushi zaki malaki hankalin ki ni? A gaba na zaki cire kaya baka ko jin yar kunyar nan”
Turo baki tayi “kifa Inaa ta ce taya zanji kunyan ki,idan na cire kaya a gaban ki ae ba wani abu bani ko”
Girgiza mata kai tayi “Aa ki shiga cikin daki ki canza kaya kinye Auta na”
Daga kafada tayi ta shiga cikin daki ta saka rigar fetowa tayi sai juye taki ye Inaa kinga yanda kayan nan sukaye man kyau kuwa
“Nagani kinye kyau sosai”
Bare naji na Nuna ma Khadija
Kallon ta taki ye “Dare fa yayi ki bare har gobe mana ki nuna mata”
“Aa ni yanzu zanji bazan iya jira har gobe ba ”
Hijab ta dauko don tasan baza ta barta ta fita haka nan ba
*****
Shikuwa yana isa ya fara horn kamar wanda zai tashi sama
Da gudu mai gadi yazo ya wangale masa get ya shiga cikin gidan da gudu fitowa yayi cikin mota ko rufe kofa bai ye ba ya nufa cikin gidan
Baba mai gadi kuwa baki ya saki yana kallon shi yau ma ran oga ya bace domin duk lokacin da ransa yaki bace baya rufe mota….
Da shigan shi cikin gida ya Tara da Dad inshi zauni tare da mom inshi suna hira.
Gurin su ya karasa ya gaida su
Alhj. Sanusi ya washe baki “Aziz har ka dawo gurin Nafisa ni???
Sunkuyar da kan shi yayi domin ranshi a bace yaki musaman idan aka ye masa maganar Nafisa..
“Eh Dad yanzu na dawo ”
“Masha. Allah, Allah yayi maka Albarka ina son a saka auren ku nan da sati daya domin bana son a dau lokaci sosai Saboda akwai tafiya da zanyi kuma bana so a daura aure bana nan dafa tan baka da matsala????
Shiru yayi a ransa yana raya cewa shikinan za’a aura masa yarinya….!!
“Dad duk yanda kace haka za’aye in har zai saka ka a cikin farin ciki a shirye naki da nayi maka shi ”
“Masha Allah. Allah yayi maka albarka zaka iya tafiya”
Mom inshi dai bata ce kome ba domin tasan Aziz ba auren yaki so ba…
Tashi yayi ya haura sama bai tsaya ko ina ba sai dakin da, da karfe ya bude kofa ya shiga cikin daki bai tsaya ko ina ba sai Bathroom insa
Kayan shi ya cire ya cika Bap da ruwa ciki ya shiga ya dauki nunfashin sa ya dau lokaci kafin ya fito daga cikin ruwan Towel ya daura ya fito kayan baci ya saka ya kwanta kan gadon shi..
Ba abunda yaki tunawa sai maganar Dad insa yanzu kinan za’a daura masa aure da yarinya….!!! Rufe idon shi yayi yana tuna fuskan Nafisa da surata bude ido yayi yaja karamen tsaki idan na aure ta me zan gani a ciki?? Wanan karamar yarinya
Lumshe idon shi yayi baci mai dadi yayi awon gaba da shi…….!!!
*kuyi hakuri da wanan ba yawa*
*lipton girl* *AUREN YARINTA*
*Daga Alkalamen*
*Khadija s dogarai (lipton girl)*
*A short story*
*GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
*~We are bearer’s of so golden pen~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen,behold our words.~*
*~A product of our pen,savour our words, for it will cause you no pain.~*
Addu’ar Matafiya ga mazaunin Gida.
أَسْتَوْدِعُكُمُ اللَّهَ الَّذِي لاَ تَضِيعُ وَدائِعُهُ.
Astawdi’ukumul-lah, allazee la tadee’u wada-I’uh.
Ina sanya ku a cikin kiyayewar Allah, wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya tozarta.
*Dedication*
*HK nayi missing in ki over*
Page 4&5.
°°°°°Daga shigan ta cikin gida bata ga kowa ba ta fada Dakin khadija
Ita kuwa sai da ta raxana
Ama ganin kawarta yasa ta saki Murmushi tana kallon kayan da ki jikin ta
“Wow my dear kinga yanda kika ye kyau kuwa”
Dariya ta kamaye “Ae dole nayi kyau kinsan waya bani kayan nan…?
Jan Hanunta tayi ta zauna da ita
“Bani labare ya akaye…!!!
Tana murmushi tace “Yaya Aziz”
“Iyeee Amarya Ana yi mana kuri. Ina wayan ki?
ba
Sai a lokacin ta tuana gaba daya ta manta tana da waya
“Tana gida. Nifa manta wa naki ye da ita”
Murmushi tayi “Khadija kinan kinsan dai auren ki da yaya Aziz ba zai jima ba’aye ba ko. Ki kwantar da hankalin ki kiji abunda zan sanar daki, ya kamata ace yanzu ki maida Hankalin ki gurin koyon girki da yin ado da kuma yanda zaki kulla da mijin ki”
Zaro ido tayi “khadija me kiki nufi? Ban iya girki ba? Kuma kulla da miji da kiki fadi ae nasan yanda akiye idan mijin ka ya dawo ka amshe Jakar shi idan yayi wanka ka bashi abinci yace ae shini auren ko…???
Hanunta Aza kan goshin ta
“Har yanzu baki san meye aure ba. Wai meki damun ki ni ki kwantar da hankalin ki inye maki bayani idan ba haka ba zaki wahala idan aka daura aure”
Karamen tsoki taja
“Ni bana so. Kinma bata man rai sai da safe”
Bata jira amsar ta ba tafi daga Dakin tana kiran Sunan ta ama ina ko kallon ta bata ye ba
*****
*Washe gari*
Mom in Aziz ta shirya Taji gidan su Nafisa tayi ma Mamarta bayani akan wani sati za’aye auren kuma Alhj. Yace baya son kome kwai a shirya Amarya akai ta godiya tayi sosai daga bisani ta wuce wan ta…..
Aziz kuwa yana tashi ya watsa ruwa ko breakfast bai ye ba ya fita gurin aikin shi ya nufa nan ma ba abunda ya iya sai tunani yaki ye
Wai shi za’a daura ma aure da yarinya
“Why dad? Zaka ce dole sai na aure ta na aure ta na gani me a ciki”
Abokin sa ni ya shigo
“Ango Ango….!!
Dagowa yayi ya watsa masa wata harara
Wanda sai da ya kai zauni
“Lafiya naga kana harara na ko karya nayi ba Ango kaki ba?
Karamen tsoki yaja mtsww
“A ina akaye ango kai ka taba ganin irina ace na aure yar karamar yarinya. Ni wlh bana son ta ko kadan nafi son in aure yarinya Babba wada ta kai mace ka dai gani kome normal ama wanan yarinya fa har kan yarinta fa taki ye”
“To kai in banda Abunka ae a hakan zaka zauna da ita har ta dawo Babba mace su Matan da kaki gani sun zama manya ae a hakan suka taso. Kai ma haka zakaye hakuri Kayi rainonta ka koya mata soyaya, kai wlh kama ji dadin ka kasan me ni inda ni aka ce na aure ta ko da nafi kowa farin ciki Saboda yarinya nan tana da kyau fa kuma abun so ni ka aure yarinya karama ka fara nuna mata soyaya. Ita fa karamar yarinya zata rinka ye maka wasu abubuwa masu dadi misali idan ka dawo gida ta Rungume ka tayi maka kiss tana magana tana shgwaba ka dai gani ko”
Mtsswwww “ita wanan yarinya idan ta Rungume ni Mezan gani a ciki”
“Kaji tsiyan ka. Kana yawan son kan ka da yawa yanzu meye amfani wanan bayanin da nayi maka”
Aziz tashi yayi ya karasa kusa da Abdul Hanunshi yaja ya kai shi bakin kofa
“Bana bukatan shawaran ka don haka ka fita man daga office”
Rufe kofa yayi da karfe sai da ya razana..
Daga kafada yayi ya rage gari ka
Shikuwa dawo wa yayi ya zauna ya lumshe idon shi
Ina ma ace Dad inshi bai hadu da Baban Nafisa ba da duk hakan bata faru ba
*Tambaya*
*Meyasa Aziz zai aure Nafisa*
Mahaifin Aziz waton Alhaj. Sanusi ya kasan ce kullum yana busy domin dan kasuwa ni kullum baya zama yana yawan tafiya tafiye
A lokacin Alj. Sanusi yayi tafiya da yaki bai fita da driver ba shi ki driven da kan sa. Wayan shi ni tayi ringing ranshi a bace ya kalle wayan domin baya son daga Kira idan yana driven kokarin dokan wayan yaki ye a lokacin Baban Nafisa yazo zai tsalaka tie tie jin kwai yayi ya bugi wani abu da sauri ya taka burki fitowa yayi ya ganshi jini yana fita a jikin shi cikin mota ya saka shi sai gudu yaki ye ya kai shi Asbt
Nan aka bashi taimakon gagawa aka ye nasara bayan ya dan samu sauki aka sallame shi ya kai shi gidan shi nan ya shiga ba matar shi hankuri ya zura hanu cikin arjihu ya basu kudi masu yawa ya tashi ya fita
Kusan kullum yana zagayo wa yana ye masu alkaire a duk lokacin da yaga Nafisa sai ta bashi tausai gashi yarinya mai kyau duk yazo sai ta gaida shi
A kwana a tashi Baban Nafisa ya tashi da tsanin ciwo wanda ko tashi baya iya ye
Haka matar shi ki dawai Niya da shi a kullum tana taimaka masa gurin tashi har ya kai ga kai shi Asbt Alhj. Sanusi yaji Asbt domin Ya bashi tausai sosai suna zauni yana bashi hankuri
“Duk a dalili na yasa ka shiga wanan halin”
Murmushi karfin hali yayi
“Ka dai na wanan maganar kaji. Ka yarda da kadara ba abunda zance sai Alhmdl da Allah ya hada ni da kai Haki ka kai mutum aziki ni Allah yayi maka albarka nasan ko bayan rai na za ka kulla man da iyali na ga Nafisa nan zan bare duk duniyar nan ita ka dai naki da na hanunta maka auren ta ka sama mata miji na gari wanda zai kulla da ita ni nasan wanan gurin ba zan tashi ba”
“Haba Alhj. Taya zaka rinka wanan magana zaka tashi insha Allah. Nafisa kuma zan kulla da ita tamkar diyar da na Haifa nayi maka wanan alkawaren”
Kallon matar shi yayi “ki kulla da kan ki. Karfe nawa?
Nan ta gaya masa karfe 1:30pm
Murmushi yayi “Zanyi Sallah Domin nasan bazan saki yen wata ba”
Kallon shi taki ye ama sai ya kwar da zance anan kwance yayi salla 2:00pm nayi yayi shada Allah ya dauki ran shi
Kuka sukiye har da Alhj. Sai da ya zubar da hawaye….
Bayan kwana ukku da rasuwa Nafisa duk ta rame domin ta sama kan ta damu wa Alhj. Yaso mamar ta yarda su koma gidan shi ama tace nan zata zauna ba yanda ya iya dole ya barta
Ama yana zuwa akai akai kuma yana ye masu alkaire
Nan ya gaya mata in har bazata damu ba yana niman auren ta ga yaron shi a takaice tace ta yarda
Shi kuwa bai tambaya dan nasa ba kwai ya yanki Hukunci
Wanan shini takai tacen labaren da yasa Aziz zai aure Nafisa
*Back to Book*
Bayan kwana ukku da rasuwa Nafisa duk ta rame domin ta sama kan ta damu wa Alhj. Yaso mamar ta yarda su koma gidan shi ama tace nan zata zauna ba yanda ya iya dole ya barta
Ama yana zuwa akai akai kuma yana ye masu alkaire
Nan ya gaya mata in har bazata damu ba yana niman auren ta ga yaron shi a takaice tace ta yarda
Shi kuwa bai tambaya dan nasa ba kwai ya yanki Hukunci
Wanan shini takai tacen labaren da yasa Aziz zai aure Nafisa
Yanzu nafisa tana da shikara 13 shiyasa Aziz yaki cewa yarinya ce………
*Back to story*
Ganin ba aiki zai iya ye ba ya hada kayan shi ya koma gida ba abunda yaki tunawa sai auren da za’aye masa
Wayan shi ni tayi ringing kallon waya yayi Baby nagani wada ta kira sa daga wa yayi cikin sanyi rai yana murmushi
“Amince Allah ya tabata a gari ki”
Can kasan makoshi tace “Tare da kai Habibtie na .nayi kiwan ka sosai”
Iska ya hura yana mai da nunfashi
“Lafiya meya sameka.Ina ji a jikina kamar kana son gaya man wani Abu ni”
Murmushin karfin hali yayi
“Kamar kin Sani kuwa.kinsan me”
“Sai ka fada Ruhina”
“Dad Yayi man magana akan auren yarinyar nan kuma yace wani sati yaki son a daura aure zangaya masa bana son wani bediri kwai a daura aure .domin bana son kowa sai ki”
“Zan kira ka anjima”
Ta kashi wayan back tare da jira Amsar sa ba domin ranta ya bace shima ransa ya bace Sosai….
[…] Auren Yarinta Hausa Novel Complete […]
allah ya saka da alkairi