Littafan Hausa Novels

Zafafa Biyar 2023 Ki Kula da ni

Zafafa Biyar 2023 Ki Kula da ni

 

 

 

 

 

 

 

 

*KI KULA NI (MALLAKIN ZUCIYAH)*_

 

_DAGA ALKALAMIN:_

 

_NANA HAFSATU (MSS XOXO)_

 

 

*TABA KA LASHE*

 

_ZAFAFA BIYAR WRITERS_

 

×××××××××××

 

_Cikin nutsuwa su ke tafiya su biyu. Fareeha sanye cikin mayafi ja . Daya amshi kalar wasu torches da ke jikin material din jikin ta. Ya yinda Madeeha hijabi ta saka kalar sararin samaniya daya sha karin guga…_

Zafafa biyar

_kinsan cewa abunda kikayi baki kyauta ba ko?_

 

_Bangane abunda nayi ban kyauta ba. Me kike nufi Madeeha?_

 

_Hmm Fareeha kenan… Kinsan shi zancen duniya ba ya boyuwa. Musanman zancen ma daya danganci wanin ka Fareeha… Baa canzawa tuwo suna.. Karki dore da sababbun halayen da kika tsira bazasu fissheki da komai ba sai da na sani agaba.._

Zafafa Biyar 2023 Rumbun Kaya

_Fareeha taja tunga ta tsaya a lokacin da kunnuwanta suka jiye mata abubuwan da Madeeha ke fada…_

 

_sharri zaki mun?_

 

_sharri kuma? Toh kinga ko furucin da kikai yanzu ba ya daya daga cikin halayen ki a baya Fareeha.._

 

_Tsaki sosai taja. Da niyar ta sake dakatar da madeehan sai kuma wata mota ta tunkaro inda suke. Madeeha tayi gaba kawai bata sake bi ta kan ta ba. Tajiyo hucin tsayawar motar awajen Fareeha. Ta kuma jiyo maganar Fareehan suna gaysawa._

 

_Girgiza kai kawai tayi. Ta mike zuwa hanyar department dinsu_

 

_Kamar ko da yaushe yana zaune akan wasu kujeru na gini da ke kofar department din. Yayin da gaban sa robar ruwa ce ta nestle._

 

_Ya daga idanu kanen.. Kallon su ya sauka akan juna. Ya yin da Madeeha ta chuno baki gaba. Hade da wulkita idanu zuwa na bacin rai ta wuce sa fuuu..Bayan ta dankara masa harara yar gaske_

 

_Daman zuwan ta kawai ya ke jira. Kuma ya gani. Domin ita din ta zamar masa tamkar abincin da ke bawa idanun sa nutsuwa. Zuciyar sa ta karkata da ita. Tazamar masa MALLAKIN ZUCIYAH… Ba yada babban burin da ya wuce na ta waiwaya ta kalle shi. A kullum bakin sa na kaunar furta mata martanin da suka yi wa bakin na sa a koda yaushe nauyi_

 

_KI KULA NI…. Ya furta ahankali cikin kasan zuciyar sa. Ya furzar da iskar bakin sa mai zafi… Tabbas ya kara tabbatarwa kansa ya kamu da kaunar wadda bata san yanayi ba. Wadda ta tsane shi fiye da kowa da komai. Wai yau shi Rayyan Hammad ke dauke da makauniyar kaddarar kaunar yar tahalikar yarinyar da ke kasan kasa da shi a komai na rayuwa… Madeeha Sufyan zubair.._

 

_Kaunar ta na ke T-Boy. Kauna irin wadda bata yankewa a zuciya. Kauna irin wadda ke sanyaya ruhi da magudanan jini. Kauna ce wadda bata da iyaka.._

 

_Amman dai ka sani kai ma. Ko da tana kaunar ka auren ku ba zai tabayiwu wa ba… Ita din ba kowa ba ce. Makarantar nan ma ta scholarship akace ta shigo right?she’s nobody._

 

_Bandamu ba guy… Tunda na fara dora idanu na akanta a kallon farko. Na kamu da kaunar ta a zuciya tah…Kai bari na gaya maka. Zan iya sadaukar da kowa da kuma komai akan kaunar ta._

 

_Gatacan da nata saurayin kana nan kana wahala banza…_

 

_Rayyan na daga kansa ya hango tana dashare wa wani saurayi kyakkyawan hakoran ta. Sai murmushi take faman yi._

 

_wani abu ya taso ya dunkule masa a zuciya. Zai mike tsaye kenan. Baby -Saj ta zo wajen na su tana karkada mukullin motar ta_

 

 

_TABA KA LASHE kenan, Daga littafin KI KULA NI (MALLAKIN ZUCIYAH)_

 

_Wanda ni nana hafsatu zan kawo muku shi daga cikin jerin LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR 2023 IN SHAA ALLAH!_

 

 

______________________

*RUMBUN K’AYA*🔥

 

*DAUDAR GORA*🔥

 

*IDON NERA*🔥

 

*A RUBUCE TAKE*🔥

 

*KI KULANI*🔥

 

*_uhmmmm_*😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊

 

*Nasan zakuce ya da murmushi haka?*

 

*Wanda bai shigo ba bazai gane ba*

 

*Sai kin shigo daga ciki zaki gane me nake nufi*☺️☺️

 

*KE DAGA JIN SUNAYEN LITATTAFAN MA KADAI KASAN CEWA AKWAI WANI BABBAN ABU MAI MATUQAR JAN HAKALI TATTARE DASU*

 

*KINA NEMAN INDA ZAKI HUTAR DA KWANYARKI?*

 

*KI SAMU ZUNZURUTUN NISHADI DA ILIMI?*

 

Littafi daya—400

Biyu—600

Uku—-800

Hudu—–1k

Biyar din duka—-1200

 

*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥

 

0022419171

Maryam sani

Access bank

 

*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*

 

09166221261

 

🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

*Ina yan uwa ‘yan nijer?*

*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

 

+22799643131

 

Littafi daya—450CFA

biyu—650CFA

uku—-850CFA

hudu—-1050 CFA

Biyar—-1250CFA

 

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

 

*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*

 

*Thanks for choosing us*🔥

Add Comment

Click here to post a comment