Littafan Hausa Novels

Zafafa Biyar 2023 Kaddarata a rubuce take

Zafafa Biyar 2023 Kaddarata a rubuce take

 

 

 

 

 

 

 

 

 

*ZAFAFA BIYAR 2023*

 

*A R U B U C E T A K E

(K’addarata)

 

*TABA KA LASHE*

Zafafa biyar

 

_”Da wannan raunin naki da kuma rashin juriyarki bana jin zakici nasara maganar gaskiya,yau kawai…..tun bata kai ga shigowa gidan ba?,ina ga ta shigo?,ta wanzu a cikinsa?,zakici nasara kuwa?,wannan siradin ba na raguwar mace mai raguwar zuciya bane,hanya ce mafi sauqi ta mallakar kowa da komai……saidai…..tana yiwa yawa yawna mata wahala,ciki harda ke da alama”_

 

_Hannunta dake dafe da kanta ta saki,ta sake daga kanta tana kallon anty ummee da kyau,muryarta a mugun karye,ita kadai tasan me takeji tsakanin zuciya da qirjinta_

 

_”Wanne qoqari zanyi anty ummee bayan wannan?,kinsan me nakeji kuwa?,har na fara nadamar daukan shawararki,qila da ace abinda zuciya ta ke gayan nayi na aikata…..wala’alla da ban fuskanci zafin da nakeji a yanxu ba…..”_

Bita Da Kulli Hausa Novel Complete

_”Da kuma kinyi biyu babu ba…..da baki samu darajar da kike ganinta a idanunsa ba,da nutsuwar da kike qaryatawa a yanzun a yadda kike ganin babu ita tayi qaura dake kwata kwata….. tashi kiyi abinda zai fishsheki,ki yiwa zuciyarki qarfa qarfa,kici galaba a kanta,don ki cimma muradinki” ta qarashe maganar tana watsa mata kayan data debo din,sannan ta juya ta fice tabar mata dakin don ta bata damar shiryawa._

 

*A RUBUCE TAKE*

_Kaddarata_

 

#HUGUMA

 

_*Zafafan alkaluman haziqan maruban zafafa biyar kowa yasan na daban ne,wannan karon ma sunzo da sababbin salo me kama zuciya.*_

_*ZAFAFAN MARUBUTAN SUNZO DA SABABBIN LITATTAFANSU NA 2023 Kamar haka,*_

 

1 _*IDON NERA*_

Mamuhgee

 

2 _*DAUDAR GORA*_ gora ka shata

Billyn Abdul

 

3 _*RUMBUN QAYA*_

Hafsat Rano

 

4 _*KI KULANI*_ mallakin zuciyata

Hafsat Miss Xoxo

 

5 _*A RUBUCE TAKE*_ qaddarata

Safiya Huguma

 

 

_DUKA GUDA BIYAR DIN ZAKA SAMESU A FARASHIN 1200_

 

Guda 5 1200

Guda 4 1000

Guda 3 800

Guda 2 600

Guda 1 400

 

_*zaku saka kudin a wannan account din👇*_

 

_*0022419171 Access Bank Maryam sani*_

 

Saiku tura shedar ta👇

 

_*09033181070*_

 

Idan kuma katin Waya ne zaku tura katin MTN ta wannan layin👇

 

09166221261

 

*YAN NIJER KUWA ZAKU TUNTUBI WANNAN NUMBER DON SAKA KATIN AIRTEL*

 

+227 90 16 59 91

 

*Thanks for choosing us*

Add Comment

Click here to post a comment