Saduwar Aure Hausa Novels
Saduwar Aure Hausa Novels
YADDA AKE SADUWAR AURE
KAWAI INDAI BAKA DA AURE
KADA KA KARANTA
Daga Likitar Mata
1. Ki jawo hankalin
maigidanki ta hanyar
kwalliya mai kyau, saka kaya
masu jan hankali,
turare mai kyau, da kuma yi
masa kalamai
masu jan hankali.
2. Mai gida ka tabbatar kana
cikin tsabtar jiki,
data bakin ka, kawai ka
tunkari matarka cikin
iya salon soyayya, ka
rungumeta tare da
sunbatarta.
3. Kayi wasa da ita sosai,
wannan zai kara
maka dogon zango.
4. Kar ka yi cikin sauri sosai.
5. ka dinga mata kalamai
lokacin da kuke
saduwa, wannan zai kara
maka dadewa.
6.ka dinga shan yayan itace
kamar kankana,
ayaba, lemo da sauransu.
7. ka dinga motsa jikinka
(exercise) zai
taimaka maka sosai.
8. kar ki saki jiki kawai kice
mai gida ne zai yi
komai, kema kiyi iya kokarinki
irinsu
shagwaba,, dadai sauransu.
Yanda ake gane mace mai dandano
ALLAH KA BA MAAURATA
MUSULMAI ZAMAN
LAFIYA DA YAYA NAGARI.
WALLAHU A ALAM
[…] Saduwar Aure Hausa Novels […]