A Zaman Duniya Hausa Novel Complete
A ZAMMAN DUNIYYA👇🏻
WRITTEN BY
MD MD RUKAYYA
1/2
Asma,u Asma,u
Iyyah Abu kenan datafito daga daki tanata famman kirran ASMA,u wai ASMA,u assaman kunne kinka zaunane? Inah ASMA,U dahankalinta bayajikinta saida Iyyah Abu ta,tabata yayi firgigit tadawo daga duniya tunaninda take tayisaurin saukowa samman kushin tadurkusa NA,am Iyyah bakikijin babarku natafaman kirranki tundazun tunaninmi kikeyine ASMA,U bakomai Iyyah taukitafi Annakirranki tau iyyarmu . tatafi kirran kishiyar mahaifiyarta wadda sukekirada inna tanafadin innah gani tayibanzada ita atsayae zuwa wani lokaci sannan tace mutuniyar banza sakara dabba wadda tayo gaddon mungun ABU awurrin mahaifiyata hanni zankiraki kinaji kiyyimun banza wlh nafikarfin koda uwarki kishiga taitayinki zanmaki mummunan walakanci daharranan karshenki bazakitaba mantawa da niba.ASMA,U tadaga kai tanata kallon inna da mamakin cinmutunci da rashin ragowa irrinna inna tace minayimiki miyasa kikeyimun munanan alkaba,I inna da,dama kadan takejira ta tashi tazabgama ASMA,U mari da saidataga taurari tace uwarki kinkayimu nace kobakijiba nasake nanata maki zakitafi kuyimun wanke wanke kwanonina kosaikin barmu kuda sunyimun fitsari marar kunya watsatsiya. Tayokanta asmi tayibaya tana zubda hawayyen takaici gashi mahaifiyarta tayimata kashedi kartayyada tayi ma mattar mahaifinta rashin kunya kotamaida matarda magana batason kartaji karta gani. Bayyan asmi takare wanke wanken tayi sauri tashiga dakin mahaifiyata tazauna tanata tunaninta Iyyah tashigo tace wai asmi nalura ayyan kwanakinnan kina cikin damuwa miyake damunki tatada kai tadubi mahaifiyarta iddanunta taf dahawaye tayisaurin dauke kanta tace bakomai innarta tace tau shikenan ASMA,U nidai matsayina na mahaifi yarki iddan baki fadamun damuwarki wazaki fadamawa asmi tayishuru ita mamaki yadameta yanda sunka koma itada mahaifiyata cikin giddan mahaifinta kamar baki sai cinmutuncinsu akeyi kuma koda zatayi magana mahaifiyata tahanata tasake tadakanta tadubi mahaifiyata tace A gaskiya nikam Iyyah nagajida irrin wannan cin fuska NA innah da mugayyen laffuza agareni. Nagaji hmmmmmm asma,u ke haryanzun yarinyace kiyi hankuri A ZAMAN DUNIYA komai maiwuce wane watarana sai labari nassan kinada hankuri kikara What I want u to know in this world four every beginning has an end. Kishare hawayeenki kinssan gobe zakufara exam kitafi kiyi karatu tace tau Iyyah Kiyyimun Adu,a Allah yataimaka muna inayimaki adu,a kulum saidai nakara. Innah daba hakkan tasoba taso Iyyah tatanka suyifittina taddinga cizzon yatsu😜 bayyan Awa daya tasake kiran asmi waizata aiketa kasuwa tace innah baga laraiba tunda bata karatu ki aiketa mana naganta nacekizo NA aikeki wlh kikasake yimun musu sauna farfasa naki baki yanzun nan . asmi ta tashi tanata mamakin irin rayuwar innah mace CE,itamaison hayaniya darashin tsayama gaskiya gacin zarafi Allah yashiryaki inji asmi Wanda atunaninta maganar zucci takeyi batassan maganar tafita afiliba .inna tace nikike kayawa irin wannan lafuza bari yau mahaifinki yadawo shegiyar yarinya maikama da anwanke karrae🤔 dun Allah inna kiyi hankuri badake nakeba .da wakike da uwarki kike koda ubbanki nassan waccan maikamada yan utopiyar kezugaki zakigane kurrenki. Asmi hankalinta yatashi tashiga zullumin makircinda inna zatayimata awurrin mahaifinta.tashiga dakinsu wurin Iyyah tace iyyarmu kibata hankuri bada,ita nakebafa asmi kikwantarda hankalinki komai yayizafi maganinshi Allah kiyi ta Adu,a zakisamu saukin hukuncin mahaifinki kinji asmi yayishuru zullumi kawai kedamunta tadauki books dinta tanufi dakinta takasayyin karatu saifaman tunani takeyi. Bayan mahaifinta yadawo innah koruwa bata bashiba tashiga dakinsa afusace adole wai anmata badaidaiba MALAM GARBA yasubi inna rabi yace lafiya kinka shigomun daki bakossalama inna rabi tashiga yan kamekame saifaman.shirga karya takeyima MALAM.waiharda cewa asmi yayimata cinmutunci ta,uwa ta uba MALAM GARBA tsanani mamakin halin kar yace karyacen inna rabi yakeyi dunyassan assama,u dinshi bazata yima koda karramin yaro cin zarafiba . dukdahaka yace OK zandauki mataki Amman nangaba iddanzaki shigo mundaki kidinga yimun salama dunni musulmine MALAM mikake nufi niba musulmaceba a,a kifahim ceni ba. ba hakkan nake nufiba. Shikenandai kawomun.ruwa zandan watsa .ASMA,U wadda mafiyyawan mutane kekirranta da asmi tanadakinta saifaman Neman temakon Allah takeyi mahaifinta yashigo dakinta tayisaurin sauka ga katifarta tadurkusa Abbah take tausayyinta Yakama MALAM yadubeta tadanyi rama tasake sunkuyarda kanta kasa tasake cewa Abba cikin.karwarmurya iddanunta harsun ciciko da hawayye tace inawuni Abba yace lpy yakunkawui tadan tada kai race lpy kalau Abba ya aiki yace da godiya .yadanyi Jim yakirata ASMA,U tace na,am Abba yace nassanki da tarbiya guddun zucciyar mahaifa da tsoron Allah kijitsoron Allah miya hadaki da mahaifiyarki inna rabi kinka zageta .gaskiya nikeson kifadamun.asmi da tuni hawayyenda take boyewa yabbayana race Abba wlh wlh.banzagi inna rabiba. Yace shikenan kidena kuka Allah yayimuna jagora NA Alhairi gobe zakufara exam koh eh Abba OK U have 2 be serious pls asmi tace insha Allah dad
Duk maganganun da MALAM GARBA keyi inna tana labe tanajinshi ranta yabaci jin ba,abunda yayima asmi tasha alwashin yanda ta tsani asmi da mahaifiyarya saitayi maganinsu yanda atarihin rayuwarsu kosunan rabi ankakira sai heart attacks Yakama asmi da mahaifiyata bayan yafito inana rabi tayi saurin Barrin wurin MALAM yanufi dakin iyya dunsugaisa Iyyah maganin lamal.tayisaurin mikewa cikin ladabi da girmamawa sunka gaisa MALAM kadawo ya aiki lpy Iyyah yara yagidan race lpy yace nassan kina kokari wurin tarbiya kisake dacewa da nunama.yarrannan tarbiya danawurinki da NA abukiyar zamanki Allah yassamufi karfin zukattanmu da Sharron shaidan LA,ananne Iyyah tace amin nagode MALAM .yafita dakin Iyyah yatafi NASA yanashiga dakinsa yattada inna rabi tanacika tana batsewa yawuceta Shiga bayi yayiwanka yafito.yazauna yace hadamun abincina yunwa nakeji tahada tanata turo baki maikamada mucciya MALAM dainata kalon ikkon Allah yanatunani dadewanda munkayi da rabi Amman cikin Fitina take kulum anyimata batason zaman lpy koyaush Allah yayimuna tsari da irrin wayyannan mutane ko zaman mota Allah karkahadamu dasu
MALAM GARBA haifaffen dab kebbine su ukkune awurrin mahaiffinsu MALAM USMAN sunyi karatu suduka Ammatakin degree sunkatsaya baban ASMA,ushine karami cikin su sunanshi GARBA sai yannensa Abddulmajid da mujjaheed. Abddulmajjeed yabada mata daya dayara hudu ukkun mazane saimace daya. Haisam shine baban sai safwan dakuma Ibrahim sai autarsu maimunatu sai mujjaheed yanada diyar biyyar mata 2 maza kabeer shine baban sannan MUSA da kuma ALIYU mattan fauziya da amratu sai MALAM GARBA shima kuma yanada mata 2 Iyyah CE matarsata farin sai inna rabi Iyyah Fatima tanada diya hudu mace data maza UKU asmi itace baba sannan abdurrahman Da abddurra,uf da Abddulwahab.
Kiyi hankuri da wannan
MD MD RUKAYYA
MD MD Rukky: 📒📕📗📘📙✏📚
A ZAMMAN DUNIYYA👇🏻
WRTTEN BY
MD MD RUKAYYA
3&4
Inna rabi tanada diya biyu dukkansu matane baban itace HALIMA yayyinda tamaida sunanta halimci sai autarta murjanatau.MALAM GARBA da sauran yannensa suna zaunene agarin Kaduna yanensa kasuwance sukeyi shikuma laman GARBA yana aikin government yahada da kasuwanci .
Haisam daga ALHAJI Abdulmajeed zaune yake a giddan MALAM GARBA wato kanin mahaifinsa. Yana kassarwaje yanakaratu mastace dinsa yana matakin karshe kanensa basuda RA,ayin fita suna gida suna karatunsu hakakuma step brothers dinsa wato ALHAJI mujjaheed diyansa suna karatunsu agida kowannensu yabada himma awurina karratunsa kabeer yayi saboda haisam kussan yanwarine shawararsu daya .
CIGABBAN LABARI
ASMI tanazaune cikin aji saifaman karatu takeyi tanata adu,oi jirantake kawai abasu Questions paper. Burrinta taga tashiga Jami,a bayyan awa daya asmi saifaman wasshe baki takeyi suna ta murna itada kawayyenta sakamakon yanda Questions sunkayi SAUKI saimaida jawabi suke dafattan Allah yasa susamu sakamako maikyau
Asmi tana tana zaune jirran direbaan giddansu yazo yadauketa dunsai yadauketa sukebiyawa daukar Halimatu da murjanatu halimatu tana j ss 2 Kanwarta murjanatau tana jss 1 tanatajiran motar giddansu tajishuru hartagaji da jiratafara tunanin kodaitabar cikin makaranta tatafi bakin gate hakkanko tayisaurin fitowa sunka hadu da baba maigadi yadubeta asmi yanzunko nakesson rude gate miyafaru haryanzun bakitafiba wlh baba motargiddanmu haryanzun baizoba tau Allah yasa lpy. Asmi tace amen baba bayyan kowaya watse dakussan awa daya saiga direbansu asmi yadauko su halimatuda murjanatu asmi tace baba hudu lafiya inata jirranka sai halimcy tayi sauri tace ke dalla MALAMA iddanza kizo mutafi kizo iddan ba zakizoba muzamu tafi gida kinji asmi tayisaurin dagama halincy hanu tanayimata nunida tayimata shuru ba,itata tambayaba halimcy da dama mahaifiyata tafada mata karyada gaskiya bata ganin mutuncin yayarta dakuma abukkiyar ZAMMAN babarta saiko tayocikin asmi da rashin kunya nice nan nacema hudu yakaini giddansu bash domin banganshi amakaranta ba kuma banga shegiyarda ta,isa taganini dubiyar Abokinaba murjanatu tadubi yarta halimcy tadubi asmi babbar yarsuce. mamaki irrin halin halimcy takeyi bataganin darajar kowa rayuwar ta tace habadai wannan wane irrin cinnfuskane yayarmucefa Halimcy tazaburo ma MURJA kamarya cinyeta danye kawai saitayi shuru baba hudu yadubi asmi da tayimutuwar tsaye sai mamakin.halin kanwarta takeyi.yace asmi kiyi hankuri mutafi kar,anememu agida kawai sai halimcy tace kai hudu hankurinmi kakebata wlh iddabba kayi ahankaliba saikabar aikin giddanmu tsohon munafuki Wanda baisan takaiciba gakadai kattonka da kai Amman sai munafurci baba hudu yaruntse idanunsa tasake yabude yadubi halimcy da ko,ajikokinsa akwiwanda yagirme mata nesabakusaba yace halimatu yanzun awurinki nine mubafuki halimcy tazaburo tanuna baba hudu da yatsa kai👉hudu kake kowa kasake cemun halimatu wlh sainaci ubbanka nisunana halimcy asmi da tunda tarufe ido tanajin cinzarafinda kanwarta kema dattijon mutane tanajin wai halimcy kecewa zataci ubban baba hudu tabude ido👀tazarosu batassan lokacinda tawanke halimcy mariba tasake wanketa da mari tafisgota cikin mota tafiddata yabada mata tsinannen duka baba hudu saifaman shiga tsakaninsu yakeyi domin nassan inna rabi saitayimu makircinda kowannensu bazaiji dadiba aikuwa MURJA tace aunty kinmun dai dai sai dagamata baban yatsa take hakan👍🏻tana karkada kai. Dakyar dai mutane sunkashiga tsakaninsu baba hudu yadaukesu sunkatafi gida baba hudu paka motarsa kotsayawa dakyau ba,ayiba halimcy tadirro sai cikin gida ta dora hannu akai 🙆tazunduma ihunda inna rabi da Iyyah abui wato Fatima mahaifiyata asmi sunkafito dagudunsu halimatu lafiya inji Iyyah yayyinda inna rabi kecewa kelafiya bakiji miyafaru ainan halimcy tace wayyo cikina zanmutu Zara kasheni sai wayene zaikasheki kifada mana sai MURJA race inna karfa kisaurareta baba hudu tazaga aikuwa nan inna rabitace tau saitazagi hudu kuma saita kama kukako? tanata hararrar yarta MURJA. Murjada iddan innarta yatso ratata tayibaya race shine YAYA asmi yayimata duka, kutumar ubbannan yausaina lahantaki asmi yartawa kinka duka saboda wani banza ALMAJIRI waishi hudu Niko MD sainasa salatti nasanarda Ubbangijinmu Allah katsaremuda son zuciya Ameen Iyyah datun lokacinda ankace asmice tadaki halimcy tatimutuwar tsaye dominkuwa nassan yau cikin wannan giddan akwai jiddali darashin mutuncinda zasukwaisa itada asmi sunacikin kalon fuskar inna rabi da take ta faman surfamusu zagi tanuna Iyyah dahanu👉kekuma Fatima nassan kekike zuga asmi taci mutuncina abunda bakesonfa kigane ni rabi wlh nafiiarfinki bakisoba nashigo wannan giddan bakisoba Allah yabban haihuwa wannan giddan kedin banza mekamada yan uttopiya wlh sauna maidake ABUN kwatance sakara muguwa Anna mimiya zakigani muzubanidake Iyyah tadubi inna tace kiyi hankuri rabbi duk abunda kike hasashe bahakabane niban,isa hana Allah yin ikkonsaba,wlh banjin komai zuwanki wannan gidda haihuwa kuma dakike maganarsa Allah yaraba yabaki yabani Allah yabamu ikkon basu tarbiya kemakira Annabi MUSA abaki fir,auna azzuci asmi da tuni hawayene wanike binwani yajin anceda babarta fir,auna tayisaurai Dublin inna kozaki dakenine tace bakece SA,aryinaba banda lokacinki kings wadda bakida lokacinta nan Abdurrahaman da yana dakinsa tana kallon wani seizing firms yabada jiyo hayani garage volume yaji hayaniyar taiyawa yafito yanashi gowa cikin gida yattada sai surfar mahaifiyata akeyi yayi wani razannane tsawa saida kowa yaduboshi yace mikenan saifaman cinfuska kike inna kai Abdul kakiyayeni mijiya tayi balletana yau wlh inna nafada maki kidena zaggin mahaifiyata ni Abdul kidena wahalarda kanji wlh nafi karfin makircinki tadubi MURJA da saboda mutuncinta yakeragama mahaifiyata lokuta da dama yace MURJA miyafaru tayimai bayani tadubi halimcy yace yanzun ke dun bakissan kunyaba bakida tsoron Allah bakida tarbiya shine kinkatafi waidubiyan da namiji matsayain abokinki Halimatu waikece kibudu bakinki kizagi baba hudu.Wanda ko mahaifiyarki yahaifa wlh yau sai kinyi nadama. tashiga dakinsa yadauko belt dinsa mahaifiyarsa tayisaurin hanashi inna saifaman sambatu take zaginsu kawai takeyi. tajahanun yarta sunka shiga dakai saifadin take Bali MALAM yadawo. Iyyah race Abdul kyleta yimata Adu,at Allah yashirya munaku yace ameen iyyah asmita nufi dakinta MURJA tabita Saboda iddan tashiga dakin innarta saitaci duka da kaskanttacen zagi.
DAYYAMA LOKACINDA WASH my people kuyihankuri da wannan iddan nasamu lokaci zankara muku Anjima love u all✍
Goje Book 4 Hausa Novel Complete
DAYYAMA WASH
[10/13, 10:38 PM] MD MD Rukky: 📒📕📗📘📙✏📚
A ZAMMAN DUNIYYA👇🏻
WRTTEN BY
MD MD RUKAYYA
5&6
DAYYAMA LOKACIN da MALAM yataso daga wurin aiki,yana isowa gida lado mai gadi yabuda mai gate yashigo lokacin baba hudu yadawo daga Aiken da iyyah tamai sai yayidaida da shigowar MALAM da lado maigadi da baba hudu direba sunka zube sunata kwasar gaisuwa SANNU da zuwa ALHAJI yayyinda MALAM GARBA ketafaman mikama baba hudu hannu dominsu gaisa yace wai MALAM hudu saunana zanfadama banason kana durkusamun wlh banajjin dadin haka dun Allah kadena baba hudu yayi murmushu aibakomai MALAM Allah neyabaka girmanka ya aiki aikida godiya nandai sunka gaisa lado yadauki jakarsa yakaimai cikin guda .
Hunayda Love and Romantic Love Story
MALAM nashiga yarransa kowa yayi mai SANNU dazuwa banda halimcy da mahaifiyata MALAM da dama nassan halin yankayansa baibita kantaba yayi alwala yatafi massalaci dana iddan yatafi massalaci baya dawowa sai yayi insha,I inna rabida taketa faman jiran lekowar MALAM dakinta tajishi shuru saitakara cika da batsewa zuciyarta yanayi mata zafi saifaman durama iyyah zagi takeyi acikin zucciyarta. Anna iyarda sallah MALAM yayi adu,oinsa yanda yasa ba yanemama matansa da yayansa shiriya zaman lafiya da rayuwa mai albarka awurrin mahhalicimu yataso saifaman tunani irrin hallayar matarsa rabi yakeyi.
Iyyah najjin shigowarsa tafito tahadamai abincinsa yafara cin abincin kenan saiga inna rabi da yarta halimcy tashigo yattada kai yadubeta tawani dauke kai dunbama tason nunamasa taga mugun kallunda yakema halimcy saicewa tayi fisabilillahi kallafa iron dukkan da asmi tayima HALIMA amakaranta ni bagajida irrin wannan cinkashin da akemun da yayana acikin giddan nan MALAM yace kedakata dun Allah akiramun asmi tafadamun miyake faruwane iyyah tasama asmi kira tafito MURJA nabiyeda ita saifaman rakube rakube takeyi shiga dakin mamarta yabuwayeta sunkayi salama falon sunka shiga. ke ASMA,u miyahadaki da kanwarki kinkayimata duka asmi takwashe komai da yanda halimcy ta cima baba hudu mutunci da kuma zaginda taimata tafadana mahaifinsu ,nan take ranshi yayi mugun baci ba kamar wai yarsa tacikinsa tazagi baban mutun kamar hudu yadawo kansa yadubi inna rabi yace inafatar dai kinji irrin naki tarbiya yanzun ace HALIMA tazagi hudu kaico rai kaico abunda zaikarar da MU wato mutuwa wlh rabi kinyi asara saboda kuwa ke,anaki rashin hankalin batai lefiba. Mahfinsu take tasake lakadama HALIMA wani duka inna rabi saifadin take karkaji mataciwo kamaidani tsogono adaki saifaman fada yake yakorasu daga ita har mahaifiyata asmi da takifadin halimcy tatafi giddansu bash domin kuwa tsab mahaifinsu zai,iya yanata zuwa makaranta. Asmi saifaman tunanin irrin cinzarafi inna rabi gata ta,iya zagin cinmutunci Ni dai MD nace Allah dai yashiyata damu da jama,ar musulmai.
Hakai rayuwa yayitatafiya tuni su asmi sunkare exams sai jiran sakamakon result akeyi yayyinda suhalincy keta rawarkai da kawaye a makaranta MURJA balefi tana karatu wani lokacinda konima MD MD iddan nadubi rayuwar MURJA acewai inna rabice tahaifeta sai nace bakkin tukunya maifidda farin tuwo🦅
Haisam yakamala karatunsa yanata murnan dawowarsa gida .su kuma a giddan kowane bangare murnan dawowar ya haisam ake bakamar steps brother dinsa kabeer.
Wai asmi cewar iyyah kingyrama yayanku dakin danace kigyra kuwa? a,a eh AI wai e,enniyar mikikeyine asmida iddanunta harsunkawo ruwa tace babarmu dun wasu lokkuta hakan suke kiranta da babarmu nafi nenagyra natadda HALIMA cikin waizata gyra. Iyyah tace tau Allah yasa tayi dakyau asmi tace ameen .asmi sai tashiga tunanin wani lokaci can baya da iddan yanata gyran daki tasa su HALIMA sutayata yakanyi fada kamar yadaketa. Dun a gaskiya halimcy banda rashin kunya bata,iya komai ba 🤸♀ inna rabi tazo wucewa sunka haduda asmi cikin fall saitabita dakallo Riga da sket nejikin asmi Wanda yayimata saidai jikinta inna tabita da kalo sai cewa tayi jiyarinya uwa ita taikanta dunkyau kilama bawani sihiri shiyasa lama kemugun son mahaifiyatsu nidai MD nace kobadun kyauba anhalici zucciya da son maikyautata mata😜
Garina nawayewa MALAM yashiga dakin Abdurrahaman yacemai nadauki mota kadauko Dan uwanka iddan sun sauka INA yan,uwanka Abdul yace suna daki daddy OK barina dubasu tadubi lokaci kar kabarmu yaro jira angama daddy ,yafita yaleka sauran sunka gaisa yawuce wurin aiki.
Add Comment