Littafan Hausa Novels

Wani Uba Hausa Novel Complete

Wani Uba Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

WANI UBA

 

Page 1️

SECRET SUPER STAR

(Tauraron boye )

 

 

Wanna labari True life story ne ( wanna labari ya faru da gaske)

 

 

A guje tashigo gida tana kiran innanmu innanmu da iya karfinta duka gidan Saida ya amsa kajin gidan sai guduwa suke da awakai suna neman gurin buya saboda yadda tashigo a guje wata mata Naga nafito daga wani daki saida na qaremata kallo Naga kamanninta da yarinyar da tashigo matar bazata wuce shekara 40yrs ba.

 

Ajiyar zuciyar matar ta sauke saboda inda sabo ta Saba da wannan shirmen na Hafsatu

Innanmu wlh anacan ana danbe da Hajaru da Hadiza Yar gidan malam liman

Saida gaban mamarsu ya fadi saboda tasan fada ba halin Hajaru bane

Bata jira Hafsatu ta qara koda kalma dayaba ta zari Hijabinta tayi waje gurin rabon fada.

Doctor Yusuf Hausa Novel Complete

Fada suke sosai anyiwa Hajaru taron dangi sun hayeta kamar sun samu bishiyar mangoro dagudu innanmu ta garaso tana daga Hadiza busa Hajaru data gamacin baqar azaba sabo ta daku.

 

Mutane sosai suntaru domin kallon fada sabuda niyar rabawa saboda ba halin Yan gauyen bane rabon fada saidai su tsaya suyi kallo koda kuwa kisan kai za’a babu ruwansu

 

Innanmu taja hannun Hajaru ranta a mugun bace ko bokitin dibar ruwan basu tsaya daukaba ta tasa keyarta gaba tana tafe tana mata fada saboda rayuwar ta batason rigima shiyasa Bata shiga sabgar kowa a kauye.

 

Suna shiga gidan awakai suka fito daga dakin innanmu dagudu

Wani uban salati ta buga inalillahi wa’inna ilaihi rajiun gaba daya awakai sun canye dan garinda ta samo domin tayima yaranta tuwo.

Dagudu Hafsatu tabi awakan da gudan katon iccenta a hannu daniyar duk akuyarda tacinma saita buga matashi

Bazato ba tsammani taji anjawota kamar kayan wanki anjefar saiji kayi timmmm tafadi cikin kasa wani uban ihu ta buga Saida gidan ya amsa saboda yarinyar akwai katuwar murya saboda Kuka datake yawanyi Kuma tamayar dashi abincinta.

 

Wata katuwar mata nagani doguwa gata da kiba sosai kamar muta nai Niger farace Kuma tanada kyau ba laifi sai huci takeyi kamar wadda tagama danbe kokuma tayi gudun tseren ~50km~ kedan ubanki akuyar uwarki ce kota ubanki dazaki bita da gudu wlh idan kika kuskura kika karyamin akuya saina kaririyaki shegiya Mai zubin Yan ruwa Mai baki kamar na uwarta dankinga uwarki bata akuya a gidan Nan shiyasa kikeyimin bakin ciki to wallahi kulelenki da awakai na komaiyace ke saidai kici kanki Aheee kinji na gaya miki shigiya baka Mai bakar aniya

Aekuwa kamar Hafsatu jira take matar takai aya itama ta dauka Adin uwata batada akuya amma tanada abunda yafi akuya a gidan Nan saboda tanada gargen shano Kuma tanada mu Kuma Yara Mata Rahma ne eheee kuma Ni ba shegiya bace da uwata da ubana awaki kuma sai naci ubansu idan suka qara shigar Mana dakinmu

Wani gigitancen Mari taji ta sauka a kumatunta har sau biyu Wanda yasa ta Kara wuntsilawa daga tsayenda take baki shiryaba Wanda Kuma yayi sanadiyar hadiye sauran maganar ta takeson qarasawa….

 

 

Kuyi hakuri da wannan….

In Nigeria, Niger and all Hausa speaking countries hausa novels are a common type of literature. Although they can be written in English, they are frequently written in the Hausa language. Stories of love, intrigue, and adventure are common themes in hausa literature.

“Jiddatul Khair Hausa Novel” is a well-known Hausa book. As two young lovers elope and embark on a number of adventures, the story follows them. Both romance and suspense are prevalent in the book.

“Babu shi a zuciya ta” is another well-known Hausa book. In this book, a young woman is placed on trial for her life after being charged with murdering her husband. There is a lot of drama and mystery in the book.

 

 

 

Name: WANI UBA HAUSA NOVEL
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: Hausa Novels Team
Category: Hausa Novels Documents
Novel Author: Check the Author inside the book
Novel Price: Free
Last Modified: October, 2022

 




If you like audio novels (abokin hira) click here and subscribe and you will get latest audio Novels


You can get unlimited Novels files from our Android app, click here and Download our App.


You can join our Telegram channel here



Powered by: www.hausanovel.org.ng

Add Comment

Click here to post a comment