YADDA ZAKI KARA GIRMAN HIPS KO MAZAUNAI
MAGANI QARIN MAZAUNAI (HIPS)
TAMBAYA
Assalamu Alaikum, Mlm don Allah ya halatta mu2m yayi amfani da magani don qarin hips ko breast,
Don Allah afadiman hanyar da zanvi
AMSA
Mata da yawa suna bukatar suga hips dinsu ya ciko tun basuyi aureba saboda yanda yake daukar hankalin da namiji to ballantana amarya Wanda ita tafi canca nta data samu hips domin daukar hanka lin oga kuma yana kara saka namiji yaji ya gamsu da matarsa Kafin kiyi amfani da maganin karin hips Abinda ya kamata kifara sani shine yaya yanayin jikinki yake?
Gyaran Nono a Sati Daya ga budurwa
Ya dace ki kara hips? Abinda nake nufi shine akwai mace Wanda taketa kiba ita wannan bata da mats alar wannan koda yake ana samu wacce kibarta tafi yawa ta sama.
Akwai kuma mace wacce take batada kiba amma tanada breast (nono) sosai to irin wadannan zaka samesu basuda wada taccen hips irinsu sune ya kamata surin ka kokarin amfanida maganin karin hips amma mace wacce batada nono sosai tun tana budurwa anasa munta da hips itama wannan babu ruwanta da wani maganin karin hips To idan kinga ya dace ki kara hips ga hanyo yinda zakibi in Allah ya yarda zakiyi nasara
MAGANIN QARIN HIPS QUGU
[irp](1)– Idan kina Bukatar Hips Sannan kuma Mazaunan ki suyi Sutu sutu, Domin Hakan yana Kayatar da Maigida.
.
— Madarar Shanu
— Zuma
— Dan kalin Turawa
— Coconba
— Kayan Marmari.
ki samu dankalin turawa ki dafashi ya dahu sosai, idan yasha iski Hadashi da Cocoban dinki sai ki Marka deshi, ki dinga Sha da madarar shanu da Zuma kadan, Zaki Sha na tsawon wata 1.
(2)– Kisamu dankali na hausa ko na turawa ki dafashi saiki yanyankashi sannan ki dakashi ki zuba acikin nono ko madara peak sannan ki zuba zuma ki gaurayashi sosai kisha zaki iyayinsa sau3 Akowanne sati tabbas wannan hadin har ni ima yana karawa mace
(3)– ko kuma ki samu kankana ki yan yankata da gwanda itama ki fereta sai kabewa itama ki yankata kokumba (gurji) shima haka da tumatur ki yan yankashi ki wankeshi duk kiyi markadensu waje daya ki tace ruwan kinasha sau2 a rana Shima wannan yana kara hips sannan yana karawa mace ni ima.
(4)– a samu Abarba, Ayaba, Gwanda, Kankana, Zuma, Madarar ruwa. A kan hada su waje guda, a markada su, har sai sun zama ruwa, sai a dan kara zuma da madara. Bayan wannan, mace za ta rika sha a koda yaushe.
Haka kuma kina iya samun Zogale dafaffe, ki hada da ganyen Alayahu, ki zuba Tumatiri da Albasa, ki yi kwadonsu, ki rika ci.
Haka nan za ki rika yin wadannan kayan lambun da ki ka markada, sai ki rika sha misali da asuba ko da sassafe kafin ki fara cin komai. Insha Allah za a dace.
DOMIN SAMUN GIRMAN MAAZAUNAI ( HIPS) DA GIRMAN NONUWA
macen da take son duwawu kanta suyi manya-manya kamar an hura su, ko kuma take son taga nonuwanta sunyi manya-manya kuma ba za su zube ba, sai ta samu kayan Zaki na gona suna da matukar amfanin a jikin mace, ki daure ki dinga yawan shan su, ga mahadan
— madara
— sukari
— lemo
— ayaba
— gwanda
— kankana
— abarba
YADDA ZAKI HADA
yar’uwa ki sami kankana ki yankata sai ki sami bulanda mai kyau ki murjeta kamar an markada, itama abarbar kiyi mata haka, ki cire bakin idonta, gwandar ki markade ayar kuma ki dameta kamar fura, lemon kuma kiyi masa sala-sala, sannan a sa a bulanda matse shi,
bayan kin gama matse su, sai ki tace su ki saka sukari, da madara, sai ki dama, sai ki sa a firji ko ki daure a Leda ki sami kankara ki Dora a Kai idan Yayi sanyi sai ki sha wannan hadin shi ake cewa ( TATACCIYAR NI’IMA)
Add Comment